Sashe 29
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai da ma za ka yi aure kwanan nan?"
Dan Mutuwa ya yi dariyar nishadi tunawa da abar kaunarsa Lantana,
Daga haka suka tattauna dangane da abin da ya shafi har
allarsu ta miyagun
wayoyi.
Babban Ogansu ne wanda ya ke na kusa da manya manyan kusoshin gwamnati wadanda matsayin
an Mutuwa da ma na Hajiya Adama ba su kai girman su san su ba, shi ne zai bayyana a babban taron da za su gudanar kan matsalar dake shirin tunkaro su, tun bayan za
e da ya gudana a
asar baki daya sai ya kasance mutanensu da yawa an sauke su daga mu
amansu.
Wa
anda ke kai kuwa masu gyara musu hanyoyin
arna a baya, yanzun duk ba su da wani
arfin ikon a zo a gani.
Ga wasu manyan shugabanni masu tsoron Allah da suka fara tono asirin wasu a ciki inda suka kama wasu motoci manya har biyu dauke da hodar iblis da ma codein.
A yanzu haka ana kan binciken wani tsohon Sanata a garin Gombe wanda suke ji da shi.
Abin da ya sa za su yi taron kenan da ma dai duk wani abu da za su
ara kiyayewa.
Wannan kenan.
Ta murtsuke idanunta ganin wani kwali ajiye gefen gado kamar na waya, ta
ara murtsukawa karo na biyu ai kawai sai ta mi
e zaune babu shiri gami da kai hannu ta
auka.
Akwai
aramar takarda a jikin kwalin an rubuta.
auye, nasan mafi yawa kanawa ba sa jin turanci ko?
Naki ne, daga
an uwanki, MM."
auyen da ta gani ya sa ta gane Mu'az ne.
Kafin ta kai ga magana sai ga Umma ta shigo dakin.
Lokacin sha biyu na rana ya gota.
Umma ta shirya tsaf ta yi kyau, idan ka ga yanda fatarta ta goge kai ka ce ba ta ta
ana wata wahala ta rayuwa ba sai dai a can
asan ranta akwai damuwar da ta lullu
e ta musamman ma da Baba Dakta suka tabbatar mata cewa duk iya binciken da aka yi ba a gano inda
an Mutuwa yake ba , so suke a kama shi a hannu kafin a zartar da kowane hukunci.
Rabuwa kam dama sun ce dole a raba aurenta da shi.
Ita tashin hankalinta, bai wuce kar ya
ara yun
urin raba ta da Haulatu ba.
Don batun ma za a iya kama
an Mutuwa a wasa ta dauke shi.
Ai ba yau aka ta
a kwata kamensa ba akan zargin siye da siyarwar miyagun
wayoyi amma kwanansa biyu kacal aka sake shi.
Wannan maganar tsohuwa ce tun ma ba ta san za ta haifi Haulatu ba.
"Kin tashi?
Ga waya Mu'azu ya siyomaki, nima ya sauyamin tawa.
Sai ki mishi godiya."
Duk da haushin da yake ba ta sai da ranta ya yi sanyi babu ma kamar na Umma da ta ce ya sauyamata.
Aikuwa jiki na rawa ta bude kwalin lokaci guda ta dubi Umma tana dariyar farin ciki.
"Umma, Iphone ce fa?
Wai Allahna.
Kai!
Dama zan ri
e wannan wayar a duniya?
Umma ke wace iri ya kawo maki?"
Umma ta
an yamutsa fuska.
"Na ji ance samsan ne ko sansam?
Ga ta can dai gefen gadon."
Haulatu ta kwashe da dariya.
"Kai Umma, kar ki bari wannan
an rainin hankalin Mu'az ya jiki, a takarda rubutu ya yimin da Hausa, wai kanawa ba mu iya turanci ba.
Yanzu idan ya ji kin kasa furta sunan wayar ai sai ya samu abin dariya.
Samsung ake cewa."
Ta kai karshe tana saukowa daga saman gadon gami da daukar wayar Umma dake ajiye sabuwa fil sai she
i take yi.
Da murmushi Umma ta girgiza kai gami da fadin.
"Ki dai tashi ki yi wanka, ace daga sallar asuba ki koma bacci kamar mai baccin mutuwa har sha biyun rana?
Yau za'a kar
i lefen
an uwanki, kinsan gidan dai ba
i za'a yi."
Ranta fari
al ba ta ji komai da wani taro da za'a yi ba.
Asalima ita murna take yi wai yau ita ke ri
e da babbar waya, babban burinta kawai ta gan ta a whatsapp yanda za ta ba Hindatu mamaki.
Dama ta sha mata mitar wai ba ta hawa whatsapp ballantana su yi hira sosai.
Har Umma ta fice tana nan tana sarrafa wayar Iphone wacce komai an saita hatta da layi an saka mata Mtn da Airtel.
Shigowar Safina
akin da sallama ya sa ta mi
ewa kamar wacce aka tsikara da murnarta ta ke nunamata wayar da Mu'az ya kawo mata har da ta Umma.
Sosai Safina ta taya ta murna.
Daga haka ta shige bandaki don yin wanka ita kuwa Safina takardar da ta gani ta jawo ta karanta.
Dariya ta kwashe da ita, Yaya Mu'az akwai tsokana.
Wannan halin nasa na sakin fuska na burge ta.
Ta
urawa rubutun idanu tana kallo, ji take yi ina ma kalaman soyayya ne ya rubuto mata?
Ta ri
e takardar a wurinta don ita kam tana son kalar rubutunsa.
Har Haulatu ta fito tana zaune ta kira lambarta daga wayar Haulatun bayan ta duba ta ga akwai katin dubu daya a kowane layin.
Ta adana lambar Haulatun a wayarta sannan ta adana nata lambar a wayar Haulatun, tana wannan aikin suna hira ita kuwa tana shiryawa gami da mitar yunwa take ji.
Tare suka fito falon Hajja.
Nan suka iske Hajiya Hadiza da budurwa
iyarta sai Ihsan da kuma autanta Areef.
Sai wata farar mace kamar ka ta
a jini ya fito mai jiki, ta tuna kan su fito ta ji Safina tana fadin Mamarta ta zo.
Jikinta ya ba ta ita ce ko ba komai suna kama.
Ihsan da
anwarta Fahima dake aikin latsa waya, tun shigowar Haulatu falon suke dubanta da mamakin irin sauyawar da ta yi, fatarnan ta
ara haske ga
an cika da ta yi ba kamar a farkon zuwanta ba.
Ta
e baki Fahima ta yi ta kauda kai tana huci, ita tun da ta ji Hajja na ba su labarin wai Yaya Mu'az ya siyo musu manyan wayoyi ta ji wani
ululun ba
in ciki, wato abu ne da bai ta
a ha
a ta da shi ba.
Ba ya ma sakarmusu fuska idan ba Safina ba da suke
asawa.
Zai yi dai hira da annashuwa idan yana tare da iyayensu amma su kam sai ba da umarni kawai.
Mahaifiyarsu Hajiya Hadiza kuwa, kallon Haulatu take da murmushin ya
e amma can
asan ranta zallar takaici da
acin rai ne.
Ta yi iyaka kokari wajen ganin ta gasawa Umma magana a bayan idanun Hajja ta yanda Umman za ta fice don kanta ta bar gidan amma ha
anta bai cimma ruwa ba domin Umma hakanan ta shanye dukkan zantukanta, kuma ba ta jin Umman akwai mahalu
in da ta yiwa zancen.
Da ace ta furzar, tabbas za ta fuskanci
acin rai wajen Hajja.
Umma kuwa sam ba ta kallonta da komai, ta bayar a ranta kawai zafi ta ji a sannan sakamakon ba kowace zuciya ce dama za ta kaunaceka ba.
Ba kowa ne zai yarda da mutumin da rana tsaka zai shigo rayuwarsu da sunan shi
in tsatsonsu ne ba.
Ta kuma yi mata wannan uzurin, ba ta sa a rai dole Hadiza da ma sauran kannenta yaran Hajja su ba ta girma ba, ko kusa a'a, balle hakan ya dame ta.
"Ina wuninku." Haulatu ta gaishe su da
an bada girma.
Suka amsa fuska a sake.
"Masha Allah, Na'imatu wannan budurwar
iyar taki ai da ina da babban
a namiji shi zan aurawa." Fadin Hajiya Fatima kenan mahaifiyar Safina.
Umma ta yi murmushi ba tare da ta ce komai ba.
Fahima kuwa hankalinta na ga wayar dake ri
e a hannun Haulatun.
Ai ba ta san lokacin da ta mi
e zaune sosai ba tana
ara waro idanunta kan wayar.
"Kutmar!
Iphone 13 pro max nake gani wai a hannunki?
Shi ne wayar da Yaya Mu'az ya siyamaki?
Lallai ma Yaya Mu'az, matar da ba ta san darajar wayar ba ma balle wani pro.."
Ta ha
iye sauran zancen da ke tafe a bakinta sakamakon ganin wanda ya shigo ya kuma yi tsaye a
ofa yana kallonta fuskarnan a murtuke.
Sadauki ne.
Shigowarsa falon dalilin Alhaji ne wanda ya nuna
acin rai kan
in zuwa da ya yi su gaisa da
iyar Hajja.
Har ya jawo Alhaji Ridwan dake wurin yi mishi fa
a shi ma sosai gami da nunamasa rashin kyautuwar hakan.
Yana sanye cikin wani tsadadden yadinsa ruwan toka an mishi
aramin aiki a wuya da h ceannuwan bakin rigar.
Ya sanya hular da ake kira da Minista kalar yadin sai dai ya ciza.
"Fahima, kina cikin hayyacinki kuwa?
Toh ko uwarki ba ta isa ta yi wannan rashin mutuncin a gabana ba balle ke haihuwar yau!" Hajja kert ga wannan sababin a lokaci guda tana mi
ewa tsaye har zaninta na neman kuncewa tana
orawa.
Fahima dai tun kallon da ta bi Sadauki da shi ta ji hantar cikinta ya ka
a.
Kafin shi kansa ko wani ma ya
ara yun
urin wani abu, Haulatu da ta fusata ta isa dab da Fahima, ji take yi tamkar ta dauke ta da mari sai dai ta kai zuciya nesa ta dun
ule hannunta na dama ta shiga maida martani ba tare da ta damu ta
ara kallon Sadauki a karo na biyu ba don a
azun katse zancen da Fahima ta yi kowa ya ankara da shi.
"Kin
ara yun
urin ci mana mutunci karo na biyu, na rantse maki duk radda ki ka
ara gangancin yin na uku sai na nuna maki ba ki da wayo.
Banza mai warin baki.
Ke har kina da bakin kallona ki ce ban kai na ri
e wayar nan ba?
Eh ban san darajarta ba kuma na mallaki abin da na tabbata ko
amshinsa ba ki ta
a ji ba.
Tsabar ba
in ciki da hassada irin naki wato har ki kasa
o.."
"Ya isa, Haulatu rufemin baki kan ranki ya
a..."
Kafin Umma ta
arasa Haulatu ta dube ta ranta na zafi ta katse ta.
"Umma ki yi shiru don Allah, ki bar ni na nunawa wannan.." Ba ta kai aya ba ta ji saukar mari tas!