Sashe 54
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na fara sonki tun ganin farko da na yi maki a rayuwata.
Na rasa ta hanyar da zan bi na
ullo maki, dalilin kenan da na za
i ragewa kaina damuwa ta hanyar turo maki sa
onnin da ke nuni da bayyana zuciyata gareki.
Sai dai na ga hakan kamar ba zai haifarmin da
a mai idanu ba, wannan dalilin ya sa na yanke shawarar tunkararki kai tsaye na sanar da ke ina sonki, ina kaunarki.
Ba na jin rayuwata za ta cika idan babu ke a cikinta."
Ita dai kamar an shuka ta, kallonsa kawai ta ke yi baki sake, bai tsaya iyaka nan ba, Zaid gwani ne na tsara kalamai masu tausasa zuciya amma babu kalmarsa ko guda da ta yi tasiri a kan Haulatu.
Ita mamaki ne ma da kallon abin kamar a fim ya sanya ta yin saroro tana duba da sauraron zantukansa tiryan-tiryan har ya rufe zancen da jefa mata tambayar ko ta aminta da shi?
Jin shiru, ya sanya shi
ara magana yana girgiza kai duk ya bi ya susuce.
"Aa don Allah, please Noor kar ki ce min A'a.
Komai nawa ya bar tafiya daidai, tun sadda na
ora idanu a kanki zan iya rantse maki bana cikakken rabin awa ban tunaki ba.
in kar
ar soyayyata daidai ya ke da rusamin dukkan akalar rayuwa."
Wata
aramar dariya ce ta
an su
ucemata na takaici da
acin rai.
Zaid dai wanda
ar uwarta ke mutuwar so da
auna, shi dai da ta ke jin ba za ta iya rayuwa ba tare da shi ba, a yau shi ke
arin zantuka wai ya na sonta?
"Abin da
aure kai Yaya Zaid, ni dai ka ke so?
Ko ka manta ala
ar da ke tsakanina da Anti Zaituna?
Ko kuwa ka manta ni
in ma jikar Hajja ce?
Tsohuwar da kaf gidan nan babu wacce ka raina irin ta?"
an fiddo idanu da
aga gira ka
an.
"Ohhhh, na fahimci wani abu, a saboda haka ne ka ke ta
arin komai ya wuce tsakaninka da Hajja?
Ka fara shigowa sashenta?
Ka yi kuskure Yaya Zaid, ka yaudari zuciyarka idan har tunaninka ya ba ka cewa ni Haulatu zan ta
a soyayya da kai.
Da Haulatu da Zaituna abu guda ne, yanda ka ke
in Zaituna, to wataran ma Haulatun za ka farka daga bacci ka gane ba sonta ka ke yi ba.."
"Wallahi sonki nake yi."
Ya tari numfashinta da sauri,
irjinta sai bugu ya ke yi sakamakon zafin da kalamanta ke haddasa mishi.
Har wani gumi ya ji a saman goshinsa.
Ta yi murmushin takaici.
"Uhum, na gode da kaunar, sai dai don Allah tunda ka ji amsa ta kar ka
ara aikomin da sa
o.
Sannan ka yi duk yanda za ka yi ma ka manta da ni da lamarina don abu ne ba mai yiwuwa ba har abada kuwa."
Daga nan ta gifta shi ta fice a gaggauce don yaran dake wurin sun soma maido hankula gare su.
Hawaye ne ya zubo mata ta yi saurin gogewa da tafin hannunta.
Wannan abu da me ya yi kama?
Yaya Zaid ne ke son ta?
Wato bai ko ji kunyar furtawa ba?
Sai ta fasa komawa
angaren Hajja gudun kar wani ya fahimci yanayin damuwar da ta ke ciki kawai sai ta zarce
angaren su Radiya, nan ne take da tabbacin ba jama'a sosai.
Ba ta kallon kowa ballantana a kula da yanayinta, ta san dai akwai mutane a filin gidan, amma ba ta ko damu da sanin su waye ba.
Sai da ta kusa cimma
angaren su Radiya ta ji mutum a gefenta ta
ago kai ba tare da ta fasa tafiyar ba.
Shi ma ita ya ke kallo fuska a
an ha
e.
Mu'az ne cikin shadda ruwan
asa har da babbar riga.
an dakatawa ta yi fuskarta babu walwala ta ce.
"Lafiya?" Ya zaro idanu waje ka
an.
"Lallai ma, wato ni ki ke cewa lafiya ko?"
Ta kauda kai ta yi shiru.
Ita tsabar ma ranta a
ace yake ba ta san sadda ta furta hakan ba.
"Ina ki ka shiga na kara
e gidan na ban ganki ba?
Kin manta nace za mu yi magana?"
Ta gyara tsayuwarta.
"Da ka kira wayata za ka same ni.
Amma yanzu tunda mun ha
u ina sauraronka."
an yi tsai yana kallonta har sai da ta
osa.
Sai dai kafin ta furta wani abun ya riga ta.
"Kamar akwai abin da ya
ata ranki, ko mu bari ma yi zancen daga baya?"
Ta girgiza kai.
"Aa kar ka damu, babu komai.
Ka fa
i kawai."
Ya jinjina kai gami da furzar da
aramin huci.
Ya ji a ransa gwara ya furta
in kafin abin da yake tsoron faruwarsa ya farun don haka ya nutsu tamkar ba shi ba.
"Watakila abin da zan furta ya yi maki da
i, wata
ila kuma akasin hakan ne.
Kin san ni, ban iya wani
oye
oye ba, a baya ma da na yi shiru, ban gama fahimtar al
iblar da na dosa ba ne.
Amma lokaci guda kuma jiya wani abu ya afku da ya farkar da ni daga baccin da nake.
In short, ina kaunarki, sonki nake yi da aure."
arashe da jin wani rauni na murya a dalilin kallon da ta watsa mishi.
Sai kuma ta kauda kai, lokacin da wasu mata
an biki suka nufi
angaren Abba Ridwan, hawaye suka gangaro mata a kunci kafin ta ha
iyi miyau mai
aci ta dube shi.
"Na san da kalar zancen da wancan ya zo min irinsa zan tsinta daga bakinka.
Sai dai ku sani, daga kai har shi ba kwa gabana.
Kar ka juya akalar zumuntar da ke tsakanina da kai Yaya Mu'az, ina girmamaka ina kuma kallonka tamkar yayana da muka fito ciki..."
"Aa please, kar ki haramtamin abin da Allah ya halastamin mana.
Ba mu fito ciki guda ba, mu
an uwa ne masu matukar kaunar junansu.
Mene ne laifi don ina son kyautata ala
ar ta hanyar juya ta zuwa mataki wanda zai jagoran ce mu har
arshen numfashi?
Sannan ni da waye ki ke maganar?
Waye wancan
in da ki ka ambata?"
Ya na maganar tamkar wanda ya zare don tashin hankalin da kalamanta suka jefa shi ga
acin rai da zazzafan kishin Sadauki irin wanda bai ta
a zaton zai ji shi ba.
Jikinsa ya ba shi cewa Sadauki take nufi, wato duk saurinsa sai da ya riga shi?
Haulatu kuwa kallonsa take ganin gaba
aya ya hargitse, ta share hawayen karo na biyu gami da
ara tamke fuska, ta koma Haulatunta ta usuli.
Wayarta na ta
ara amma ko kallon fuskar ba ta yi balle ta
aga.
"Ba huruminka ba ne sanin ko waye shi ba.
Ni na fa
amaka, har abada babu ala
a ta soyayya tsakaninmu.
Idan kuwa ka dage akan bakanka, ni kuma na yi al
awarin yanke zumuntar da muke yi a yanzu.
Babu aure a gabana yanzun ballantana kuma wai soyayya.
Koda zan yi kuma, har abada na haramta yin ta da kai."
Daga haka ta juya ta cigaba da tafiyarta tana hawaye sosai, ga Zaid kuma ga Mu'az?
Anya kuwa lafiya?
Duk wai ita suke so?
Har ta
arasa
angaren su Radiya ba ta bar hawaye ba, sai da za ta shiga falon ne ta share fuskarta.
Maman Radiya ba su nan kamar yanda ta zata, duka ana can wurin Amare da Angwaye, da
ar dattijuwar da ke zaune tare da su ta ha
u, suka gaisa sannan kai tsaye
akin Radiya ta shige nan
in ma babu kowa, kwanciya ta yi saman
aramin gadonta ta ci kuka son rai, tausayin Zaituna da Safina ke cin ranta fiye da ita kanta.
Har gobe Zaituna ba ta fidda Zaid a rai ba, ga kuma Safina da abin nata kullum ke
ara gaba kan Mu'az wanda bai san da zamanta ba.
Sai gaba
aya ta ji su biyun duka suna ba ta haushi, a take ta bu
e lock na wayarta, sa
on Zaid ta ci karo da kiran Zaid har sau wajen uku.
Nan take ta rufe lambobinsa ta goge, shi ma Mu'az ta goge nasa bayan ta rufe yanda duk su biyun babu mai kiranta da layukan da ta sani sai dai ko ta wani layin daban.
Sai da kiran Umma ya shigo wayarta ta
aga, Umma ta hau tambayar ina take.
Ta amsa mata ga ta nan zuwa.
A dole ta mi
e jiki duk ba
wari, kwalliyarta duk ta goge, gudun kar Umma ta gane wani abu ya sanya ta shiga ban
aki ta wanke fuskar, ta yi amfani da kayan kwalliyar Radiya na saman madubi ta
an gyara ta.
Nan da nan ta fito fes idan ka cire idanunta da suka sauya launi ka
an.
Sai kuma ta ja wa kanta tsaki, to mene ne ma na kukan?
Wato ta ma
auki batun nasu da muhimmanci, ita ka
ai dai ta yi ki
a da rawarta a
arshe ta fice ta rufo
akin.
Ba ta yarda sun ha
u da Umma ba sai bayan ta shiga cikin
an uwanta annashuwarta ya dawo, hakanan a sannu idanun sun washe sannan ta
arasa gareta.
Duk da haka Umma sai da ta tambayi ko ba ta jin dadi, ta gan ta wani iri.
Ba ta yi mamaki ba don ba yau Umma ta saba
ago ta ba idan tana cikin wani yanayin.
Sai ta wayance da fadin kanta ke
an sarawa.
"Allah ya sauwa
e, sai ki nemi wuri ki
an huta."
Ta amsa da toh.
Ranar ko kai Amarya Raudha ba ta je ba, ba ta son ma ta fa
a motar wani a cikin samarin gidan, ita yanzu duk haushinsu take ji don gani take yi kowa da na shi abin.
A gefe ana mata kallon budurwar Sadauki, nan kuma ga abin da ya fito daga bakin Zaid da Mu'az, ya zama dole ta yi takatsantsan da kowa tunda ita ba soyayya ce a gabanta ba.
Ba ta ta
a sha'awar ta yi ta ba.