Sashe 23
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Engr Faisal ne ya ce ya kamata ace taron har da Umma, amma uzurin rashin lafiyarta ya sanya aka bar zancen.
Bayan an kammala Alhaji ya sallami yaran sai iyayen, nan ya kara yi musu nasiha da nunamusu kar su kusa su gwadawa yaransu
yamar abin da Allah ya kaddaro cikin rayuwarsu daga baya.
A cewarsa muddin suka fa iyayen sun ri
i Umma da Haulatu hannu bibbiyu, su ma yaran dole su kar
e su.
Suka amsa da toh su na masu biyayya ga Alhajin.
Daga haka aka yi addu'a aka shafa.
BAYAN SATI BIYU...
BAYAN SATI BIYU...
Jikin Umma ya yi sauki ta warware tamkar ba ita ba.
Kulawa sosai ta ke samu wurin Hajiya Babba da Haulatu.
Zuwa lokacin tsegumi ya lafa,
an uwa masu zirga-zirga a gidan don son ganewa idanunsu Umma da Haulatu sun yi safa da marwarsu a gidan sun gaji domin Hajiya Babba ta hana kowa takurawa Umma sadda take fama da jinya.
Asalima ba ta bari a shiga wurinsu, shakkarta da ake yi ya sanya kowa ya ja bakinsa.
Dr Khaleefa kuwa, bayan zuwansa na farko sai da ya
ara zuwa har biyu don tabbatar da samun sau
inta.
A duk zuwan da zai yi kallo
aya ke hada su da Haulatu take gane mamufarsa a dole ba don ta so ba take ficewa ta bar shi da Umman a dakin tana
unin da bai isa ya ce ga abin da take fa
i ba.
Gaba daya zama wuri daya ya ishi Haulatun, Umma dama tuni ta
an soma fita falon Hajiya Babba ta
an zauna, tun kwanciyarta rashin lafiya yanda ta ga Hajiya Babba ta sadaukar da lokacinta duk da jiki na girma da tsufa tana takowa ta zauna tana jinya duk kuwa da irin wa
e-wa
en habaici da kuma gwatsalewar da take sha daga Haulatu hakan bai sa ta fasa ba, dalilin keman da ya sa zuciyar Umma sanyi, ta ji kuma tausayin tsohuwar, ta saka a ranta kawai duk wani abu da ya faru a rayuwarta, nata
addarar kenan.
Haka kuma Allah ya tsara mata babu yanda ta iya ta kaucewa hakan.
Da wannan ta kwa
i Haulatu ta kuma bi ta da gargadi sosai akan koda wasa kar ta
ara fa
awa Hajiya Babba ba
ar magana, da ma dukkan wani abu da ta ke yi da zummar
aukar fansa ta ha
ura ta watsar da makamanta.
"Ni ta haifa ta watsar, ni ta yiwa ba ke ba.
To hatta ni
in da ta yiwa, ki sa a ranki na yafemata.
Ya wuce a wurina, na kuma fidda shi a zuciyata, yanzu ta lafiyata nake yi, ke a matsayin na mai
aunata ai na yi zaton taya ni kula da lafiyata ya fiye maki duk wani rikici da ke
asan ranki a kan baiwar Allahn nan."
Wannan magana ta Umma yasa Haulatu ta
an yi sanyi amma ko kallon Hajiya Babba ba ta yi ballantana ta ci arzi
in gaisuwa.
Hajiya Babbar ce ma ke son ganin Haulatun ta saki jiki ta dinga matsawa da son yi mata magana tana amsa mata da
yar kamar an mata dole.
Har auna su aka zo aka yi za'a yi musu dinkuna, Hajiya Babba har siyayyar mayuka da kayan amfanin
anmata masu kyau ta saka aka yiwa Haulatun, ta dai kar
a ganin idanun Umma yasa ta yi godiya.
Yar budurwar da aka aika jikar Baba Dakta ce kuma sa'ar Haulatun da ake kiranta Safeena.
Sosai take son
ulla zumunta da Haulatun amma babu fuska, kusan ma ba ta bari ta fito falon.
Yau ma kamar koyaushe tana kwance a
aki tana latse-latse a wayar Umma, yayinda Umman ke falon Hajiya Babba su na hira.
Wayar ta yi
ara, ta duba dakyau, ba
uwar lamba ce, sai da ta
an yi tsai cike da tunanin wa zai kira Umma da ba
uwar lamba kafin ta danna ta kara a kunne ba tare da ta ce uffan ba don so take ta ji ko waye.
"Hello, Umma ina yini."
Jin muryar da ba ta yi zato ba yasa ta mi
ewa zaune tana washe ha
ora.
Jimawar da suka yi ba a gaisa ba ya sa Haulatu ta nemi wancan fushin da take yi da Hindatun ta rasa shi.
"Toh
ar guguwa, ba Umman ba ce, wai dama kina duniya?"
Daga can Hindatu ta yi wani ihu na farin ciki, suka kara sakin shewa da nanayensu.
Rabon da Haulatu ta tsince ta cikin walwala har haka ba za ta iya tunawa ba.
"Kee shegiya, kina nan don wulakanci shi ne ba kya ko nema na a gaisa ko?"
Sai a sannan ma ta tuna da abinda ta ri
e Hindatun da shi a baya, ta dan ta
e baki.
"Bar maganar Malama.
Ya kike to, ya amarcin?
Ina Alhajin naki?
Ba ku tafi shi honeymoon din da kike ta mafarkin zuwa ba?"
"Uhm, wane honeymoon ina shiga nayi tuntu
e da ciki.
Mts.
Wallahi kin ga laulayi nake fama da shi mai
an karen wahala, kusan koyaushe muna hanyar asibiti."
"Lallai, ki ce abin nema ya samu, matar
an sanda ta haifi
arawo.
Momi sai ta zuba ruwa a
asa ta sha."
Haulatu ta karashe tana wata dariya.
"Me kike so ki ce?
Dama burinmu samun cikin ko me?"
Hindatu ta watsamata tambayar, kawai sai kuma ta waske.
"Aa, ina ruwan biri da gada?
Ni wani abu nace?
Yo wace uwar ce ba ta so ta ga jikanta na farko a duniya?"
"Uhm, ke kika sani dai.
Wai kina ina ne?
Kinsan fa rasa lambobi nayi tun sadda na yi Iphone, sai da muka hadu da Momi ne na dauki lambar Umma a wayarta."
"Au dama tana da lambar Umma?"
"Ji wani zance, to sau nawa nake kiranki a wayar Momin?
Ni na yi mata saving.
Wai yaushe za ki zo gidana?
Kuma yanzu kina ina?
An kama wadanda suka so sace ki?
Me kika yi musu ma ne?"
Ita Haulatun dariya ma ta yi kafin ta ja guntun tsaki.
Abu ne da ta bar shi a ranta da zummar duk wuya duk runtsi sai ta daukarwa mahaifiyarta fansa da ma ita kanta a wajen
anmutuwa.
Ba ta son tattauna zancensa da kowa, hakanan ba ta kaunar tattauna abin da ya shafe shi a yanzun.
"Ina Katsina fa.
Mun zo gidan family din Umma."
"Katsina?
Dama kun san su?
Amma ba ki ta
a ban labari ba."
"To ai komai yana da sila.
Ma yi maganar dai.
Zan kira ki."
Ba tare da ta jira amsar Hindatu ba ta katse kiran tana kallon Baba Saude wacce ta shigo dakin da sallama.
ar gidan Umma, ki zo tana kiranki."
an yi murmushi da fadin toh.
Zuwa lokacin ta saki ranta da duk wanda ya nuna musu
auna idan ka cire Hajiya Babba.
Ita kadai ta ke jin kamar ba za su yi sabo ba musamman da ta kula kamar ma ana shakkarta ne
a gidan.
Idan ta tsawatar ba musu suke bi, wannan ma na daga cikin dalilin da yasa ba ta zama falon, a ganinta iko da nuna gadarar Hajiyar ma ya yi yawa.
Sai da Baba Saude ta fita da minti kusan daya kafin ta mike ta fito kanta babu ko kallabi sai gashinta dake a tsefe babu kitso da ta tufke a
eya.
Tana
an bu
ofar ta hango Umma tare da matar da ganinta da ita kusan na uku kenan a gidan, Hajiya Zakiyya kenan wacce ta ji ana kira da Maama.
A sashen mahaifinta, Baba Dakta ta ke zaman zawarcinta.
Ita ke fuskantar
ofar dakin hakan yasa dole Haulatu ta tura gaba daya ta fito.
Umma ta bi ta da kallo ganin babu ko
ankwali a kanta, Hajiya Babba na daga gefe
aya suna magana da Baba Saude, lokacin
arfe uku da mintoci na yamma.
arasa ba tare da ko ta kalli inda Hajiya Babba take ba, ta gaida Maama.
Ta amsa fuska a sake gami da fadin.
"Zo nan
iyata, kya dinga zama ki
unshe kanki a
aka ke daya?
Ai zaman shirun ba shi da dadi."
Haulatu ta
an murmusa kawai.
"Ato, ki yi mata fa
a ko za ta ji." Fa
in Umma kenan.
"Shirya maza ki yimin rakiya unguwa."
Jin haka Haulatu ta saki fuskarta sosai, ta dubi Umma da zummar ta ji amsar da zai fito bakinta, Umma ta gya
amata kai.
Aikuwa da murnarta ta mi
e ta fa
a dakin.
"Kai Zakiyya amma kam kin kyauta.
Ni na rasa irin wannan yarinya koyaushe tana
aki a
ulle kuma na sani don ni take wannan sha
iyancin.
Toh ai kuwa dolenta ta sake da ni tunda dai na haifar mata uwa."
Aka yi dariyar maganar Hajiya Babba har Umma.
"Hakane Hajja, ai nima ba ni
sa zamu yi ba.
Matar Khaleefa ce ba ta jin dadi kwana biyun nan shi ne zan le
a mata.
Jibi ne kawo lefen Raudha ko?"
arashe da tambayar Hajiya Babba.
"In sha Allahu.
Ita Batulu sai sati na sama."
"Allah ya sanya alheri, ya sa zamu gani."
Aka amsa addu'ar Maama Zakiyya da amin.
Anan take
ara yiwa Umma bayanin, ai Raudha diya ce ga Alhaji Ridwan, ita kuwa Batulu
iyar Barista Dawud ce.
Gidan iyayensu duka na kusa da su ba tazara sosai.
Umma ta dan murmusa.
"Ai na ga yaran, Hajja ta nunamin su da suka shigo kwanaki.
Su ma iyayen mun gaisa.
Allah ya nuna mana."
Aka
ara amsawa da Amin.
Daidai nan Haulatu ta fito cikin wata doguwar rigar abaya samfurin dubai.
Blue black mai adon farin duwatsu, ta yafa mayafin a kanta, sosai ta yi kyau fatarta ta
ara murjewa da kuma haske kai ka ce dama can ta saba da rayuwar jin dadin.
Maama sai nazartarta take yi, tabbas yarinyar Allah ya mata baiwa na musamman.
Nan gaba za ta gwara kan samari idan ta
ara wayewa.
Mutum
aya ta yi wa sha'awarta, ta sani kuma zai wahala ma ya kalle ta da sunan so da kauna.
Ajiyar zuciya ta yi kafin ta mi
e tsaye.
"Masha Allah Haulatu kin fito tsaf.
Muje kafin yamma ta
ara yi."
Fadin Maama tana gyara zaman
aramin mayafin da ta
ora saman doguwar riga ta yadi da aka yiwa
inkin bubu.