Sashe 75
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko kina da wanda ki ke so ne da ya sa ba ki ba wa
ancan dama ba?"
Ya watso mata tambayar daga
arshe, ita kuwa cikin jin dadin yanda ya
arfafa mata gwuiwa da kuma fahimtar lallai su Yaya Mu'az sun fifita lamarinsu a kan nata, ta
ago idanunta ta kalle shi, shi ma wani irin kallo ya ke mata mai wuyar fassara, a hankali ta sauke idanunta
irjinta na bugu da
an sauri-sauri.
Girgiza kai ta yi.
"A'a."
"Ko wani mai suna Abeed?"
Ya furta yana mi
a mata lemun robar dake hannunsa, ta sa hannu ta kar
a shi kuwa ya samu damar kalle zanen ba
in lallen dake a hannunta, ga kuma ja da ta yi irin na salatif
in nan ya sha kyau.
Ita kuwa fuskarsa kawai ta ke duba da tunanin waye Abeed don gaba
aya ma lissafinta ya kauce ta manta da waye mai ainahin wannan sunan don haka a raunane da sanyin murya ta amsa.
"Allah kuwa ni ban ma san waye Abeed din ba.
A ina yake?"
Ya yi murmushi.
unshin ki ya yimin kyau.
Ki dinga yi kin ji?"
Ta gya
a kai tana
an maida hannunta cikin hijab.
"Yaya."
Ya ji sautin muryar har cikin kwanyarsa da ya haifar masa da wani yanayin da har sai da tsikar jikinsa ta tashi.
Kallonta kawai yake yi bayan ya
an karya wuya ka
an, ta kautar da nata idanun.
"Dama..um..tambaya zan yi.
Waye Abeed?"
Murmushin da bai shirya yi ba ya su
uce masa, ya
an shafi gefen wuyansa.
Dama ya sani zai wahala idan ma ta fahimci manufarsa don haka ya dan jinjina kai.
"Ba lallai kin san shi ba, amma dai tambaya nake ko da shi ba kwa soyayya?"
"To ai Yaya ni ban ma san shi ba fa ballantana ma mu yi soyayyar bayan ma ni karatu ne a gabana yanzu."
arashe tana
an tura baki gami da sosa idonta na dama don tun
urar da ta shige mata a
azun ba ta fice duka ba.
Ya
ara samun damar bin
unshinta da kallo yana mai lumshe idanu da ambaton sunan Allah a
asan ransa kafin ya amsa mata.
"Na yarda.
Please ki
ara kiyayewa kin ji ko?
Za ki samu wanda ya fi Mu'az da Zaid sonki, koda kuwa sunansa Abeed."
Ta gyada kai kawai tana murmushi gami da ri
e lemun gam a hannunta don ita ba ta gane ma manufarsa ba.
"Kin yi kitso?"
Da mamakin tambayar ta gyada masa kai.
Sauke ajiyar zuciya ya yi da muryar da ta bambanta da na baya ya ce.
"Jeki kar ruwa ya ta
a ki na shiga uku wajen Hajja.
Sai da safe ko?"
"Toh, Allah ya tashe mu lafiya."
Ya amsa da amin kafin ta soma tafiya tana tauna kalamansa na
arshe, kwakwalwarta ta shiga tunanin waye Abeed?
A ina ma ta ta
a jin sunan?
'Kai, ai sunansa ne.
Na tuna an ce sunansa na gaskiya Abeed.' Wani
angare na zuciyarta ya tunasar da ita.
Da sauri ta juyo ta dube shi, hasken fitilun da ya haska wurin tamkar rana ya haska mata kyakkyawan fuskarsa yana zubamata murmushi gami da kanne ido guda.
Ta yi saurin kauda kai ta cigaba da tafiya kirjinta na faman bugu fat-fat.
Wai sonta ya ke yi?
Ko kuwa ba shi Abeed din ba?
Madadin ta ji zafinsa a silar wannan hasashen sai ma ta ji wani irin dadi da sanyi, ta tsinci kanta da fatan inama ya kasance son nata ya ke yi?
Tabbas da ta fi kowa sa'a a duniya.
Fahima dake tsaye tana kallonta sam ita Haulatun ba ta ma kula da ita ba saboda tuni ta fara
an gudu-gudu sakamakon ruwan da ya
an soma
arfi.
Wannan saukar ruwan sam bai damu Fahima ba asalima hawaye take fitarwa sosai.
Ta tabbata ko Jannat ba ta kai ta son Yaya Sadauki ba, amma ko irin wannan matsayin da Haulatu ta samu a wajensa har yake mata murmushi ita ba ta ta
a samu ba.
Tana tsaye ruwa na
arfi yana ji
a mata jiki har ya shige motarsa ya fice.
Sai ta bi bayan Haulatu zuwa falon Hajja.
Hajja ko damar tambayar Haulatu kiran me Sadauki ya ke mata ba ta samu damar yi ba don tuni Haulatun ta tsallake su har Umma da ta sauko a falo ta haye sama, Hajja na kiranta tana ba ta uzurin kaya za ta sauya ruwa ya
an ta
a ta.
Da wannan ta haye ta shige
akinsu ta rufe.
Hijabin ta soma cirewa bayan ta ajiye robar lemun da ya ba ta, kafin ta dora saman kujera na gaban dress mirrow ta hau kallon kanta a madubi tana wani irin murmushi mai bayyana fararen ha
oranta a waje.
'Ke banza, idan kuma ba shi Abeed din ba?
Ba kya tunanin wani yake nufi daban?'
Cewar wani
angare daga zuciyarta, to wai ma ita da ba ta ra'ayin soyayya, ta kasa gane dalilin da yasa sam ba ta jin zafi idan tana misalta Yaya Sadauki matsayin masoyi.
Sauke ajiyar zuciya ta yi, ta sauya kayan jikinta kafin ta dauki lemun ta fito zuciyarta wasai.
A falon Hajja ta yi kici
us da Fahima, ganinta a ji
e ya ba ta mamaki.
To ita kuwa wannan ina ta fita ta je?
Wata uwar harara Fahima ta watsa mata kafin ta kauda kai tana jan tsaki ta nufi hanyar
akin da ta ke kwana.
Ta
e baki Haulatu ta yi cikin nuna halin ko in kula don idan da sabo ta saba da wannan kallon banzan daga Fahima.
Kusan ma yanda zuciyarta ta ke cike da annashuwa ba ta tunanin wata
aramar alhaki irin Fahima za ta yi nasarar ruguza mata.
Hajja da Umma babu wanda ya tambaye ta me suka tattauna da Sadauki, don gaba daya ma an du
ufa da aikace-aikace na tanadin gobe sallah.
Umma za ta yi wainar masa da miyar taushe, ga kuma sinasir.
Baba Saude har ma da
arin wata dattijuwa suna ta aikace-aikace na shirin suya na gobe sallah.
Wannan ya dauke musu hankula, ita ma ta shiga taimaka musu da aikin.
Sai dai duk wanda ya kalle ta sai dai ya ga tana faman zuba murmushi, yanda ma ta ke aikin babu nunawa gajiya ko jin bacci ya sanya
ora mata ayar tambaya sai dai ba ta ce uffan ba.
Aka wayi gari da bikin babbar sallah, dakyar Haulatu ta tashi da asuba don jiya har kusan karfe
aya ba su yi bacci ba.
Sai dai tana yin alwala ta ji baccin ya kau, Umma tuni ta sauka
asa don fara aiki.
Wuraren
arfe takwas suka yi shirin zuwa masallaci.
Bayan an sauko wannan karon ba a yi wasu hotuna sosai ba adalilin aikin yanka da za'a yi.
an matan ne kawai da samarin gidan sai ko yara da suka zo hutu.
Radiya ta dubi Haulatu ganin sai faman
aga wuya take.
"Ke, wa kike ta nema ne wai?"
Ta sauke ajiyar zuciya gaminda yarfa hannu.
"Wa kuwa nake nema?
Kawai kewar
ar uwata nake."
Radiya ta
an ja guntun tsaki.
"Ke nima fa ina kewar Feenah, da yanzu muna nan tare ana kashe kala."
"Uhum." Amsar da ta bayar kenan.
Jikinta ya yi sanyi ganin har aka watse ba ta ga
eyar Sadauki ba.
Ranar dai sun sha aiki ba laifi, don raguna biyu aka yanka a
angaren Hajja,
aya na Umma ne sa
o daga Daddy Ridwan,
ayan kuwa na Hajja.
Na Uncle Abba matarsa Anti Haseena ta tubure ita a gidan
ar uwarta za ta yi nata aikin, Hajja sam ba ta ji zafi ba ta ba shi umarnin ya dauka ya kai mata can
in.
Shi ne ma ransa ya yi babu dadi ga yaran ta kwashe su ta tafi da su can.
Tun sallar azhar ta kwanta bacci ba ita ta farka ba sai da Umma ta tayar da ita don yin sallar la'asar.
Haka ta mi
e tana mutsistsika idanu kafin ta shiga hamma, sai dai nan da nan ta katse hammar dalilin wanda ta gani zaune a falon yana
an kallonta.
Ai a ru
e ta shiga neman hularta ta rufe
ananun kitson da aka yi mata.
Tuni dama ta sauya kaya zuwa doguwar riga irin mai zuwa da mayafin nan.
Ba
a ce mai taushi da aka yi adonta da golden din zarurruka a wuya zuwa
irji da kuma bakin hannu rigar.
Ya kauda kai ya maida ga danna wayarsa, sai ta ga ashe ma ba shi
aya ba ne, ga Uncle Abba zaune suna hira ga Fahima dake gefe ta wani nutsu kamar gaske, sai ko Hajja.
An jera faranti dauke da gashin nama sai ko na masa da miya sai lemuka, ita duk sai ta ji kunya ta gaishe su sannan ta yi sum sum ta fice zuwa sama.
A guje ta nufi gaban madubin
akin ta na kallon fuskarta, ba ta yi wani muni ba, idanun dai sun ka
a sun yi ja hakanan sun
ara fitowa sai ko gefen inda ta jima kwance da ya yi shatin layi layi.
Amma sam babu miyan bacci.
Ajiyar zuciya ta sauke duk da haka dai ba ta so Yaya Sadauki ya gan ta a haka ba.
Bakin ta wanke ta dauro alwala.
Koda ta yi sallar ma kasa komawa
asan ta yi, duk sai ta ji ta takura ga wayarta na can.
Sai wuraren biyar ta iya fitowa, nan ma sai da Umma ta shigo ganinta kwance ta hau fa
an kar ta sake ta yi mata baccin yamma kafin ta iya mi
ewa ta sauka.
Ta ga babu kowa ma sai Hajja ka
ai da gyangya
i ke
an kwasarta.
Washegari
aya ga sallah suka shirya fita yawonsu ita da Radiya, Umma har gidan Haj Rabi'atu (
ar uwar Maman Bahijja ta Kano) ta aike su da
ullin nama.
Kowaccensu ta cakare abin ta, suna tsaye suna sallama da Umma da kuma Hajja dake zaune, sai ganin mutum suka yi ya shigo da sallama.
Nan da nan Haulatu ta tamke fuska, shi kuwa Zaid ya
araso ciki, suka gaishe shi suka yi gaba, yana ta bin Haulatu da idanu babu ko kunyar Hajja da Umma.