Sashe 11
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nifa
anmutuwa duk inda zan ga masu jarumta da rashin tsoron gudanar da aikin kasuwancinsu burge ni suke yi ba ka
an ba.
Kaga akwai matashiyar da na sanya ta ke kawomin matasa cikin tafiyar, codein sai ya
are a
asa da minti talatin.
A hankali su na sabawa da shi mu kuwa mu dinga
ara farashi son ranmu."
anmutuwa ya dara.
"Ai sosai lamarin na tafiya yadda ake so.
Ni fa kinga akwai wani yaro ana ce mishi Prince,
a ne ga wani babban Soja, ai idan kina neman hatsabibi ki ka sami
an gidan Major Musa Ahmad Gwadabe kin gama.
Yana min cinikin sama da dubu dari biyu a wata."
"Amma ba'a gani a jikinka, da
ina da kai ba ka iya tattalin ku
i ba
anmutuwa.
Ka
i gina gida balle ka siyawa kanka suturun arzi
i.
Ba dole irinsu Mahadi su rainaka ba su na ganinka da Ciyaman?
Dubi fa suturar jikinka yadi duk ya ko
Ya yi
wafa bayan ya bi jikinnasa da kallo.
"Shege ba, idan akwai wanda na tsana to fa ya biyo bayan mutumin nan.
Amma kin yi magana, zan yi
inkunan kece raini don kwanan nan ma zan yi aure.
Ba zan iya zama da Na'ima ka
ai ba."
ar dariya Hajiya Adama ta yi, kafin ta tanka sai ga sakatariyarta ta gidan ta shigo da sauri.
Nan ta ke sanar da ita isowar manyan Alhazawan, hakan yasa suka mi
"A tabbatar yaran can sun kimtsa kinsan ba na kaunar matsala." Ta amsa da toh sannan ta fice.
Su kuwa suka nufi waje domin yi musu tarba ta musamman.
Cikin kwanaki uku Haulatu ta wartsake kamar ba ita ba, ta shiga harkokinta na yau da kullum.
Ta koma makaranta, koda suka ha
u da Hindatu ko kallonta ba ta yi ba.
Maganar duniya Hindatu ta yi amma ta share ta, haka har aka tashi ba ta bada wata fuska ba.
Ta kama hanyar tafiya don yau kasuwa za ta le
a wurin Umma, har ta isa bakin titi tana tsaye ta ji muryar Hindatu a gefenta.
"Wai Haulatun Umma ni kike yiwa wannan wula
ancin?
Magana ta
i ci ta
i cinyewa?
Matar da har ha
uri na ba ki?
Ni wallahi kinsan dai ban iya gaaba ba, don sonki da Allah da Ma'aiki s.a.w ki yi hakuri.
Kin ji?
Haba Aminiyar kirki."
Sam ba ta ma zaci tana bin ta ba, ba tare da ta kalle ta ba ta amsa.
"Ai komai ya wuce."
"Me kike nufi da ya wuce?
Tun a aji kike nanata wannan kalmar, kina nufin kin yanke zumuntarmu ko me?"
Cikin
aure fuska Haulatu ta amsa.
"Aa, ai ba duka na yanke ba, da kika shigo ajin ba mun gaisa ba?"
Kai, Hindatu haka ta dinga naci,
arshe sai ga ta a cikin
an sahu sun kama hanyar kasuwa tare.
Haulatu dariya ta taso mata amma ta danne a zuciya, ta fiddo ni
inta ta
aura gudun kar ta aikata abin da Umma ba ta so.
Tun tana share
awarta tana mata mitar ba ta sauka ba ta da kudin da za ta biyamata na mota ita kuwa Hindatu na rantsuwa sai ta bi ta sun shirya a gaban Umma har tana fadin.
"Kuma ma ai kasuwar tawa ce tunda ina da miji a cikinsa, kudin mota kema na hutar da ke zan biyamaki."
Duk shariyar da Haulatu ta dinga yi haka ta ha
ura ta sauko, kafin su
arasa sai hira da dariya kamar ba su ba.
Anan Haulatun ke labarta mata ciwon da ta yi ba ta kuma
oyemata dalili ba, hatta da
asawar da suke yi da Bahijja da
awayenta ba ta
oyemata ba tunda dama Hindatun ta san da batun Bahijjar.
Itama nan ta hau ba ta labarin zuwan Alhajin da kuma yanda ya ru
e dagaske aurenta zai yi da zarar sun fita daga ajin da suke.
A lokacin su na dab da rubuta jarrabawa wanda idan sun ci sun haye gwamnati za ta biyamusu NECO.
Sosai Haulatu ta taya ta murna, ta kuma bi ta da fatan alheri.
Har hotonsa ta nunamata a waya, babba ne ba yaro ba, yana da mata
aya da yaransa biyar.
A iyaka ra'ayi irin na Haulatu, ko da ace tana da ra'ayin aure ba ta tunanin auren irinsu balle kuma babu auren ma a zuciyarta kwata-kwata.
Tsakaninta da samari, sai
aure fuska da kallon banza.
Duk wanda ya nuna yana sonta to fa taka masa burki take yi.
Cikin samarin unguwa dama ba wanda ya ta
a nuna yana sonta a yanda gidansu yake.
Sai ko
an bana bakwai.
Har suka isa kasuwar kwari su na ta hirarrakinsu.
Haka suka dinga kutsawa Hindatu na faman mitar ya kamata Umma ta bar zuwa kasuwa tunda tana da suruki
an kasuwar yanzu (saurayin Hindatun kenan), ya fi ta dinga sarin kaya itama tana siyarwa yanda Mominta ke yi.
Ita dai Haulatu murmushi kawai ta yi.
Ba su
arasa ga Umman ba sai da Hindatu ta siya facemask ta rufe hanci da bakinta wai kar saurayinta ya hango ta wurin siyar da abinci.
Umma ta yi mamakin ganin Hindatu.
"Ke kuwa me ya kawoki nan daga makaranta?
Kin sanar a gida ne?"
ar dariya ta yi.
"Aa Umma, kar ki damu Momi ba ta gari ta je Katsina kai wasu kaya.
Ni ka
ai ce a gidan."
Umma ta jinjina kai ba ta ce komai ba.
Abincin ta zubamusu sai da suka ci suka
oshi ta ce su tashi su kama hanya har Haulatun ganin wajen ya soma cika da samari.
Kuma ga Hindu duk wanda ya tankamusu sai ta ga ta cafe zancen har su na dariya.
Ita dai Haulatu ba ta yi wannan karambanin ba don ta sani muddin ta aika to fa za ta
ana kudarta a wurin Umma, balle ma irin rayuwar ba burge ta take yi ba sam.
Sun bar wurin Umma sun yi nisa ta dakatar da ita.
"Lafiya?" Fa
in Haulatu.
"Don Allah muje ki raka ni mu gaisa da Noor.
Minti biyar kacal."
Zaro idanu ta yi.
"Lallai ma BigMama, so kike Umma ta yanka ni ashe.
Kuma ke yanzu girmanki ne ki bi saurayi har shagonsa?
Nikam ba inda zan je.
Malama zo mu tafi ko na bar ki anan."
"Kai Haulatu, amma dai kinsan ba ani abin zan yi marar kyau ba ko?
Kawai dai mun yi waya da shi
azu ai kinga sadda na tashi, ya cemin idan ban shiga mun gaisa ba zamu yi rigima.
Taimaka don Allah, ni wallahi ko a bakin shagon ki tsaya muna gaisawa sai mu wuce."
A dole, babu yanda Haulatun ta iya haka suka nufi shagon bayan ta
ara gyara zaman ni
inta.
Ta gan shi a zahiri, ita sam ba ta ga abin burgewa a wurin mutumin da Hindatu ta kira da Noor ba, ainahin sunansa Alhaji Badamasi, ta shiga shagon ta zauna suka gaisa.
Ta maida hankali ga matan da suka shigo siyayya, tana ji su na hira yana cewa meyasa
awarta ta rufe fuskarta, ba ta ce musu uffan ba.
Can da ta ga abin ba na
are ba ne ta mi
e.
Ganin haka tuni Hindatu ta mi
e itama suka yi sallama, ya takomusu har waje ya mi
awa Hindatu kudi har dubu uku su yi ku
in mota.
Ya shigo gidan yana
aure fuska babu ko sallama.
Haulatu na zaune tana wanke kayan makarantarta.
Umma dake shara ta dube shi, zuciyarta ko ba komai ta yi sanyi.
"Sannu da zuwa." Ta furta baki na rawa.
Ita kuwa Haulatu tamke fuska ta yi ba ta ko
ara kallonsa ba,
an wa
en nishadin da ta ke rerawa tuni ta daina.
irjinta zafi ya shiga yi tsabar takaici.
Tana kallo ya shige bai ko amsawa Umma ba.
Ita kuwa har da sauke ajiyar zuciya fuskarta babu yabo ba fallasa ta cigaba da shara.
"Ke."
"Na'am." Umma ta amsa da sauri kafin ta shiga
akin.
Tsabar bakin ciki ya sa Haulatu mi
ewa ta bar wankin ta shige
aki.
Fitar tsiro
Page 9
Watanni uku da suka biyo baya, a wajen Haulatu sam ba masu dadi ba ne a rayuwarta cikin gidan, a makaranta kuwa sun zana jarrabawar qualify har kuma cikin ikon Allah tana cikin wa
anda suka yi nasara gwamnati za ta biyamusu kudin NECO.
Gaba daya rayuwar gidan ba dadi ta ke yi mata ba kuma ba dalilin kowa ba sai mijin Umman da ya zame mata tamkar
adangaren bakin tulu.
Duk iyakar kokarin da ta ga yana yi a gidan don nuni da lallai ya shiga taitayinsa ya nutsu hakan ba burgeta ya ke ba, tana kuma
ara ji a jikinta cewar duk wannan abu da yake yi na banza ne kuma akwai lauje cikin na
i.
Sosai take son samarwa Umma hujjar da yasa take kokwanto amma ya toshe dukkan wata
ofa.
Don ta jarraba shi har cewa Umma ta yi, ta nunamasa ba ta son zaman majalisar su Maada a
ofar gidan.
Ta sha mamaki da ya amsa da cewar daga lokacin zamansu ya zo
arshe, kuma abin mamaki hakan ce ta tabbata.
Har shigowa suka yi gidan suka yi sallama da Umman wani salon bariki da Haulatu ta yiwa abin kallo har da neman gafara.
"Madadin ki tsaya
arin binciko laifukansa, kamata ya yi ki
ara godiya ga Allah da ya kar
i addu'armu ya shirya bawansa."
Haka Umman ta ta
a ce mata, a take kuwa ta zabura.
"Wallahi ba dai addu'ata ba.
Ni ban ta
a saka mijinki cikin addu'o'ina ba.
Toh na tsaya ma na maida hankali ga yiwa kaina addu'ar mana.
Hum um!"
Daga haka ta tashi a lokacin don ba ta kaunar a ja magana.
Tun sadda kacokam ragamar abincin gidan ya koma hannun
anmutuwa, daga lokacin Haulatu ta bar cin komai da Umman za ta girka.
Ta gwammace shiga gidan su Bahijja ta ci ta yi nak, ko kuma ta ci sauran abincin siyarwar Umman.
Yanzu sosai suke zumunci da su Bahijja, tare da su take zuwa islamiyya, a dole ma ta ke zuwa don babu yanda za ta yi ta zauna a gidan ba
in cikin mijin Umma ya kashe ta.