Sashe 61
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke dai matsayinki ta Uwa gareshi, kar ji ta
a gajiyawa da yi mishi addu'a.
Na san dai kin matsu ne ki ga jikanki, toh in sha Allahu za ki gani."
wace hannunta za ta mi
e don jin nauyin zancensa na
arshe, ya kuwa ri
e ta ta dawo jikinsa yana dariya.
an Mutuwa ya dubi Sanata Hashim bayan ya cire wayar daga kunne suka yi dariya.
Sanata ya ce.
"Shikenan fa, ai dama na ce maka komai ya zo da sau
i, abokin karatuna ne shi kuma ko ba komai ana ha
uwa a wasu wuraren akan gaisa.
Yanzu dai ka ga kenan dole kwanan ya kama ka a garin nan."
an Mutuwa ya nan
an girgiza
afa ya ce.
"Dole zan kwana kam, kuma daman da niyyar kwanan na taho duk da ba haka na nunawa Amary ba.
So nake na kashe wannan wutar na maida Na'imatu
akinta, ni ta
angarena ba ni da matsalar komai don na tsara duk wani abu da ya dace da zan tunkari
an uwan nata da shi."
Sanata ya jinjina kai.
"Hakane, amma ina fatan ka sanar a gida?"
Idan suka ce gida ga junansu, suna nufin can
ungiya wajen Uban Dodo, sukan yi amfani da kalmar gida a wasu lokutan don yin
adda kama da kuma sirrantawa tunda yanzun suna zaune ne a falon saukar ba
i dake gidan Sanata Hashim din.
"Tuni ma na sanar, an dai ce kar na yi da zafi-zafi, idan na yi da zafi to fa kwa
a za ta yi ruwa.
Zamu bi a sannun sai mu ga abin da ya turewa buzu na
Suka yi dariya.
Sai da suka ci abinci, dama ba maganar sallah don sun shafe ta a babin rayuwarsu, daga nan suka yi sallama da juna inda
an Mutuwa zai wuce hotel ya kwana washegari ya zo su je.
WASHEGARI....
KU YI HAKURI IN SHA ALLAHU GOBE ZAN MUKU POSTING...
Cikin dare misalin
arfe uku da mintoci, motsin Umma ya farkar da Haulatu daga bacci.
Tana zaune saman darduma ta
aga hannuwa cikin yanayi na
an da kai tana addu'a tana hawaye sosai.
Sai ta ji ba dadi, ta
ara yin lamo cikin lumtsetsiyar katifarsu, ha
a ta san mahaifiyarta akwai abin da ke damunta kwanaki biyun nan, ko hira ake da ita sai ta cilla duniyar tunani har sai an ta
a ta ko an yi mata magana da
arfi.
Hajja ta yi ta fa
a na don me za ta dinga jefa zuciyarta cikin damuwa, ta maida hankali ga islamiyyar da take zuwa zai fiye mata.
Ta yi ta juyi kafin ta ji ita ma baccin ya fice mata a rai don haka kawai sai ta tashi ta nufi ban
aki.
Jin motsinta yasa Umma saurin
auke hawayen fuskarta, ita ma
in sai ta kauda kai tamkar ba ta gani ba.
Alwalar ta yi ta shimfi
a darduma ta yi raka'a biyu sannan ta yi addu'a ta shafa.
Tana zaune tana salati, babu wanda ya cewa kowa komai a cikinsu, gyangya
in da Haulatu ta soma ne ya sa Umma tashinta da ba ta umarnin ta kwanta kafin a kira sallah.
Ba musu kusa ta mi
e ta koma makwancinta.
Washegari tun safe ta ke jin jikinta a sanyaye, a ranar za ta soma zuwa lesson amma ji take kamar kada ta tafi.
Sai da Umman ta yi ta magana kafin ta iya mi
ewa daga inda ta yi karin kumallo ta koma
akinsu don kimtsawa tunda
arfe goma na safe ne zuwa karfe daya.
Duka-duka awa uku ne, bayan ta yi shirinta cikin doguwar riga na yadi mai adon fulawoyi ruwan madara da ja, ta yafa jan mayafi.
aramar jakarta da ta saka littafi da bironta ciki sai waya ta rataya a kafa
arta na dama.
Koda ta fito Hajja ta dube ta.
"Yauwa Haule, ko ke fa.
Ke ce fa kika kara
e kunnuwanmu da murnar soma zuwa karatun nan amma
an awannin da za ki je ki yi ki goge a turanci ya na neman gagararki?
Maza Hauleta
iyar albarka jeki, tun
azu Gali ya zo, ke kawai yake jira ya kai ki."
an yi murmushi, ta yi sallama da Umma sannan ta nufi
asa.
arar wayarta ne ya sa ta ciro ta daga cikin jaka tana amsa addu'ar Allah ya tsare hanya da Baba Saude ke mata.
Sunan Yaya Sadauki ne a fuskar wayar.
Ta
aga da sallama, ya amsa sannan ta gaida shi.
"Lafiya lau, are you ready?" Ita ce tambayar da ya jefa mata.
"Yes.
Na fito ma yanzu zamu wuce."
"No, ban ganki ba, ki fito, ni zan kai ki.
Ina son magana da Malamar ne."
an yi mamaki don shi ne a jiya ya ce Gali ne zai kai ta yasan wajen amma yau kuma ya sauya ra'ayi?
"Ba ki ji ba?" Ya katse mata tunani.
Ta
an numfasa.
"Toh, ga ni nan."
Daga nan ya katse kiran.
Ya dubi Mu'az dake tsaye a gefensa fuskarnan babu walwala.
Duk wata hira da suke yi sai ya fice a ransa.
"Are you okay?" Ya tambaye shi.
Mu'az ya
an yi ya
"Yes."
Girgiza kai Sadauki ya yi.
"Ban yarda ba, ka fa
amin meke damunka?
Kwanakin nan ka chanza gaba
aya.
Ba wannan zolayar, ba wasa da dariya.
Tsaya ma, yaushe ka fara min
oye-
oye?"
Sadauki ya
arashe da mamaki, shi kuwa Mu'az sai ya kauda kai daga Sadaukin ya maida ga Haulatun dake nufo su.
Kwalliyarta ta masa kyau a ido, sai kuma tunawa da furutan Mominsa ya sanya shi kauda kai daga dubanta yana jin sabon radadi, to gwara ma ya fidda rai a kanta, ko ba don kalaman Momin ba, ita kanta uwar gayyar ba sonsa take ba, ta kuma furta masa.
"Wacce ka ke jira ta fito.
Bari na je sai kun dawo."
Bai ko saurari me Sadauki zai
ara cewa ba ya yi gaba, ya kula da yanda ita ma Haulatun ta ha
e girar sama da na
asa ganin Mu'az
in.
Ta
araso daidai lokacin da shi kuma Mu'az ya fice.
"Akwai abin da ya ha
aku da
an uwanki?"
Tambayar da ya watsomata kenan bayan ya harba motar saman kwalta sun soma tafiya.
Ta
an dube shi, hankalinsa na ga tu
"Wane
an uwana?"
"Mu'az."
an maida kai gefe.
"Aa, babu komai."
"Ok." Shi ne abin da ya ce kawai daga haka bai
ara uffan ba.
Can kuma wayarta ta yi
ara, ta fiddo daga jaka, yana kula da ita sai dai bai iya ganin sunan mai kiran ba, ya ga dai ta katse kiran kuma ta saka a flightmode, ya
an waiga ya ga yanayin fuskarta ta
an sauya.
Sai ya ji ransa ya sosu, kawai sai ya kawo ko ya makara ne wani ya mishi shigar sauri?
Watakila ma fa
a ta yi da masoyinta shi ne dalilin
in amsa wayar a yanzu.
Ba ya son yin katsalandan ga rayuwarta, kar ta ga kamar ya takura mata wannan dalili ne ya sa ya shanye bai nemi jin ba'asi ba.
Malamar tana da kirki, ta kar
e su hannu bibbiyu don dama akwai sanayya tsakaninta da Sadauki, sai da suka
an tattauna da shi sannan ya dawo ga Haulatu dake tsaye tana kallon ajin wanda
an tsiraru ne a ciki, har da masu aure, sai dai duka mata ne ma, a ido ma ba su fi a
irga ba.
Ta dube shi, ta kasa jure irin kallon da yake bin ta da shi ta kauda kai.
"Shikenan, sai an tashi?"
Ya furta a
asa-
asa, yana ji kamar zai tafi ya bar zuciyarsa ne.
Ita ma sai sallamar ta shige ta, ta ratsa jikinta, ba wani hira suka yi ba ko a tahowar, amma ta ji dadin hakan a ranta, ta gyada kai a hankali tana duban dogayen yatsun
afafunsa.
"Please kalle ni ka
an mana."
Da mamakin abin da ya fito daga bakinsa ya sa ba ta ma san ta
ago
in ta kalle shi ba.
Wani murmushi ya jefamata sannan ya soma ja baya.
"Thank you.
Wish you all the best.
Ki kunna wayarki ki saka a vibrate, kar a kira ba ki sani ba." Daga haka ya juya ya bar wajen, ta bishi da kallo ranta na mata da
i kafin maganar Malama Ru
ayya ya maido ta cikin nutsuwarta.
Da murmushi ta dube ta.
"Oya, shiga ko?"
Ta fadi tana nuna mata hanyar ajin, ba musu ta shiga.
Sallama ta yiwa abokan karatunta sannan ta
arasa can gefe guda bayan wata ta zauna, kai tsaye jakarta ta bu
e ta ciro wayar gami da bin umarninsa wajen kunnata da maida ta vibrate mode.
Daga haka ta maida hankali yayinda Malamar ke ba ta umarnin gabatar da kanta.
Babu laifi ta mi
e ta yi kokari, inda ta kuskure kuma aka yi mata gyara, abin da ya burgeta, babu wanda ya yi dariya ko nuna wani yanayin na daban wannan ya
ara
arfafa mata gwuiwa.
A na darasin idan ta tuna murmushin da Sadauki ya jefe ta da shi, sai ta ji murmushi ya su
uce mata.
'Wai meke damuna?' Da kanta ta watsawa kanta tambayar, ba shiri kuma ta
an saita fuskarta, ya dace ta bar tunanin Yaya Sadauki hakanan tunda dai ba wani abun ke tsakaninsu ba.
Ita ba ta soyayya, kawai
abi'unsa, kallonsa da komai yana jefa zuciyarta cikin shau
angaren Sadauki kuwa, haka ya isa gidan yana jin zuciyarta wasai.
Da ace kullum zai kasance tare da ita bai kuma san ya zai ji ba.
Kai tsaye
angarensa ya nufa don tura wasu sa
onnin a email, bai kammala ba sai wuraren sha
aya da rabi, ya nufi falon Daddy, ya tarar da shi zaune ya kammala kari har ya yi wanka ya shirya.
Bayan sun gaisa ya ce.
"Fita za ku yi ne?"
Daddy ya girgiza kai yana duban lokaci.
"A'a, ba
i zan yi ne.
Sanata Hashim ne zai zo kawomin ziyara."
Abin ya
aurewa Sadauki kai.
Sanata Hashim kuma?
Ya san dai ba wani kusanci suke da shi da Daddyn ba, toh wani abun ne ya tashi da ya tuna da Daddyn nasu?
Sallamar Momi Nuratu ce yasa suka dube ta suna amsawa.