Sashe 43
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sadauki da Khaleefa ne da ankon shadda coffee colour sai hular Tangaran.
Tsayawa fa
in irin kyawun da suka yi
ata baki ne.
Haulatu ta dube su tana mai
ora gwuiwar hannunta saman kafa
ar Radiya.
"Ba laifi." Ta furta hakan a fili, ha
anin gaskiya tunda ta ke ba za ta ce ta ta
a yabon kyawun wani a cikin samarin gidan ba, yau kam ta yaba don dagaske kwalliyarsu ta burge matu
a.
Babu ma abin da ya kara
awata kwalliyar face da ya kasance dukkansu fuskokinsu a sake tamkar ba su ne masu yawan shan mur ba.
Ta
arewa Khaleefa duba kafin ta maida kai ga Sadauki shi ma.
Wannan sajen nasa nai she
i da duhu ya kwanta ya fita fes.
"Kee!
Wai ko mafarki nake yi?
Irin wannan kallo da kuma yabo?
Dama kin iya shi ne duk sadda muke ko
a su kike wani raina mana hankali."
Maganar Radiyar da kuma tunku
e hannunta da ta yi saman kafa
arta ya maido ta tunaninta.
Ta sauke ajiyar zuciya.
Kafin ta waske da hararar Radiya, amma ba ta kai ga magana ba aka dinga shelar a taho a ha
u a yi hoto a dole ta gimtse abin da take niyyar fa
i suka
arasa inda Alhaji da su Baba Dakta suka zauna saman wasu kujeru da aka
auko, yayin da matasan suka jeru daga baya sai ko su
in matan daga
asa.
Ba ta ko kula da wanda ke a bayanta ba ta ja ta tsaya kusa da Safina, tsawonta bai kai na sa ba dalilin kenan da ba ta kare shi daga kallon camera ba.
Sai da aka
auki hoton Haulatu na ta mamakin rashin ganin Mu'az, tana shirin barin wajen ta ji an
an ri
e hijabinta ta baya da sauri ta juyo har tana
an tunku
e shi da kafa
arta tsabar kusancin da suka yi.
Idanunsu ya tsarke a na juna kafin ta
an ja baya ka
an.
"Ke da
awayenki, ku tsaya mu yi na tarihi."
Ba ita Haulatun da ya yi furucin ba, daidai da Safina dake a gefenta sai da ta saki baki tana kallonsa da tsantsar mamaki.
Yaya Sadauki dai?
Shi ke bu
atar a yi hoto?
Safina har da
an murza idanunta ka
an don a ha
anin gaskiya ta yi tunanin mafarki ne take yi.
Shi kuwa ya ja baya gami da mi
awa Najeeb wayarsa.
Haulatu dai cike da sanyin jiki ta tsaya daga gefen damansa, Safina kuwa daga hagu yayinda ita kuwa Radiya ke daga gefen Safina.
Kowa a wurin ya cika da mamakin wai Sadauki ne ke bu
atar a yi hoto.
Maama dai kallonsa take amma ba ta ce komai ba sai
an murmushi.
Khaleefa kuwa hannu ya tsar
e a
irji yana nazarin
an uwa kuma abokin shawararsa.
Bayan an kammala yi musu hoton ya sa hannu cikin aljihunsa ya fiddo sabbin
ari biyar da bai san ko nawa bane ya mi
awa Safina.
"Your barka da sallah."
Daga nan ya shiga rabawa sauran mutanen gidan, shi ma Khaleefa ya ba su.
Haulatu dai da yan uwanta kamar an shuka
su a wurin.
"Wai ba wanda zai mintsile ni na dawo duniyar da na bari?"
Fadin Radiya, aikuwa ba zato ta ji an ba ta mintsili mai kyau a kafa
a.
Ta saki
ara ta waiga, ganin Haidar ta kuwa maka mishi harara tana sosa wurin don sosai ta ji zafin mintsilin.
Su Haulatu suka kwashe da dariya.
"Kaaii!
Wallahi yau dai da alama kun fito a sa'a.
Wai Boss ne ke
aukar hoto da ku?
Tab!
Ke ba ma wannan ba, nawa ya baku?
Na ga ku
inku sun fi na kowa kauri, ku yagarmin rabona."
Safina ta yi saurin dam
e hannunta.
"Ai wallahi ba ka isa ba.
Mu aka ba, yanzu sai na kiramaka shi."
Dariya Haidar ya yi.
"Bismillah idan za ki iya.
Ke da kike da shegen tsoro kamar farar kura.
Ni wallahi Safina nasan ma wannan hoton da ku ka yi jinku ku ka yi kamar a ce muku arr ku arce da gudu.
Ke kinga yanda kafafunki ke rawa daga tsaye ne?"
Suka kwashe da dariya idan ka
auke Haulatu da ta murmusa, dagaske wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki amma kuma ta fi ba kanta da rashin sabo da shi.
A sannan manya duka an
unguma babban falon Alhaji.
Bisa al'adar gidan, duk sadda sallah ta zo ana ha
uwa ne a sashin Alhaji banda surukai mata, iya su kawai yara da jikokin a ci a sha ana raha da juna.
Abin sosai ya burge Haulatu har ba ta san sadda
walla ta cicciko mata ba, wai dama suna da wannan gatan?
Kowa na cin abincin ita sai ta ji ma abincin ya fice mata a rai, murna da farin cikin ganinta cikin dangi haka mai yawa da alfarma ya fiye mata komai a lokacin.
Don haka tsam ta mi
e ta cewa su Radiya tana zuwa amma kar su jira ta, ita ta
oshi, daga haka ta fice.
Umma dama kunya bai bar ta ta je ba, tana can
angaren Hajja don har da su Daddy Ridwan da su Engr Faisal duka a wurin.
Tana tafe tana nazari kanta a
asa, karo ta kusan yi da Khaleefa wanda ya fito daga
angaren Hajja, ya je ne don su gaisa da Umman.
Ta
ago ta dube shi.
Gaisuwa karo na biyu ta
ara yi mishi ya amsa fuska a
an sake.
"Dakata." Ta ji ya furta a lokacin da ta gifta za ta wuce shi.
"Ga barka da sallahn ki,
azu kin kar
a da yawa shiyasa ban samu damar na ba ki nawa ba."
Ba ta fahimci me yake nufi ba, shi kuwa wani
an murmushi ya yi da ta kasa fassara shi.
Lokaci guda yana mi
a mata
an dubu sabbi dal har guda biyar.
Girgiza kai ta yi.
"Aa,
azu ai ka ba mu."
Ta fa
i ne don kar ya yi mata dole a kar
ar sai dai nan take ya
aure fuska.
"Ni fa ba mahaukaci ba ne, ina sane da wa
anda na ba a
azun.
Kar
a ki wuce tun kan raina ya
aci."
'Ikon Allah.' Ta furta a
asan ranta sannan ta sa hannu ta kar
a, ba ta kai ga
arashe godiyar da ta
auko hanyar yi ba ta ga ya yi gaba.
Ta bishi da kallo kafin ta ta
e baki ta juya ta yi ciki.
an shinshina ku
in ta yi.
"Mayun turare, kowannensu da kalar turarensa."
Ta furta a fili, zuciyarta fes ta shiga wajen Ummanta.
Ta iske ta a falon kasa tana cin abinci ga jikokin Hajja,
aramar yarinyar da suka fara gani farkon zuwansu gidan da kuma wasu yara su uku.
Sai kuwa wani yaron
an wajen Ihsan.
Ga dukkan alamu dai kawo su aka yi.
Su din ma abinci suke ci Umma sai aikin gyara take yi musu da baki.
Baba Saude ita ma tana daga gefe tana nata lomar.
"Har liyafar ta
are kenan?"
in Umma ganin Haulatun, ta
auke idanunta daga kan yaran da ba ta gama tantance ko su waye ba don ta san ba duka ne jikokin Hajja ba tunda mutum biyu kawai ta sani.
Ta maida kallonta ga Umman.
Lokaci guda ta cire hijabinta ta ajiye daga can gefen kujera gudun kar ya yi datti ta zube saman doguwar kujera.
"Wallahi na
oshi, ni bacci ma nake ji Umma."
"Ai fa, aikin kenan.
Yanzu ke Haulen Hajja da sallar ma bacci za ki kwanta?"
Ta turo baki jin abin da Baba Saude ke fa
"Eh naji.
Toh me zan zauna na yi idan ba baccin ba?
Yauwa Umma kun yi magana da Yaya Mu'az?
Kwana biyu ba mu yi waya ba kuma ban gan shi ba."
"Mu'az ai a Kaduna ina ji ya yi sallarsa.
Kuma ya shigo har nan mun yi sallama, lokacin kun je gidan kitso.
Ba kwa waya yanzu ne?"
an yi shiru.
Ita ai tun ma sadda Mommynsa ta yi musu wannan wulakancin ta rage shiga harkarsa, ya yi nacin ya ja ta da hirar amma ta watsar da shi
arshe shi ma ya yi fushi ya
yale ta.
Wannan shi ne dalilin da ta san bai ko neme ta ba ballantana su yi sallama ba.
"Allah ya dawo da shi lafiya." Daga nan ba ta sake maganar ba sai ta maida hankali ga tambayar Umman ko su waye yaran.
annan biyun ai kin gane su, da Husna mai sunan Hajja
iyar Maimuna, sai yaron wajen Ihsan.
Saura ukun kuwa yaran kishiyar Ihsan ce suka yiwa Sultan rakiya nan."
Ta jinjina kai.
Daga nan tun tana sauraron hirarrakinsu sama-sama har dai bacci
arawo ya yi awon gaba da ita.
Can cikin baccin ta ji wani
amshin turare mai da
i, lokaci guda kuma ta ji ana bugun
afarta.
Ta bu
e idanunta da suka
ara girma suka yi ja saboda ba laifi ta jima a baccin har wajen sha biyun rana yanzun.
"Tashi ki koma
aki, nan ana ta ba
i kin kwanta kina bacci." Muryar Umma ta ji, ta mi
e ta na kallon wanda ke saitinta ya zubamata idanu kamar ya ha
iye.
Zaid ne.
Fararen kaya ne jikinsa da aka yiwa aiki da golden.
Kansa sanye da hular da ta zauna ta yi mishi kyau.
Sai da gabanta ya fa
i, ita tun farko ba ta son kallo, ta kuma tsani a dinga kallonta, shi kuma wannan ta lura mayen kallon ne.
Ta
an ta
a fuskarta, Allah ya taimaka ba ta miyan bacci.
ankwalinta da ya zame ya fita a kanta ta ja ta rufe tana mai gyara zaman rigarta da ya bu
e ta sama.
Da sauri ta ja hijabinta ba tare da ta tsaya jin ya amsa gaisuwarta ba ko aa, ta haye saman da sauri ko ta kan Bebi mai yi mata magana ba ta bi ba.
Umma ta
an yi murmushi.
"Yayar taki magagin bacci ne, bari ta wartsake."
Bebi ta yi dariya.
Shi kuwa Zaid ajiyar zuciya ya sauke yana
ara ji kamar Haulatu na tafiya ne da dukkan tunaninsa.
Dagaske ya ke
aunarta.