Sashe 105
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai a sannan ta tuna Safina ta fesa mata gulmar wai Sadauki ya yi mota sabuwa.
Ta sauke ajiyar zuciya har suka
arasa, kafin ta bu
e gidan bayan, Sadauki ya kai hannu ya bu
e mata.
Angon kaya suka yi, shi ma shaddarsa blue ce.
Ya mata kyau sosai kamar yanda shi ma ta masa.
Hannuwanta ya matse cikin nasa bayan kafa
unsu dake gugar juna.
Wurin ya
ayatu
warai, ba wani abu aka yi ba na raye-raye, abin da zai ba da sha'awa, addu'o'i ne sai ko
an nisha
i da MC ta gabatar, sai Amarya da Ango da suka fito fili suka tsaya aka
an yi li
i.
Daga nan aka ci abinci aka watse.
A hanyar dawowa da kansa yake jan motar, Haulatu wannan karon babu
igon hawaye don Ogan nata bai bata wannan damar ba, jan ta yake da hira da kalamai masu sanyaya jiki.
Zaituna dake kallon motar Ango da Amarya sadda suka fice a harabar wurin taro ta sa bayan hannunta ta share fuskarta.
Murmushi take yi amma hawaye bai bar fita a fuskarta ba.
Wani irin murna da farin ciki take taya
anwarta da shi na dace da masoyin da yake sonta ita ma ta ke sonsa.
Tana ji a jikinta Haulatu ta yi dace da masoyi.
"Muna iya tafiya?" Muryar Khaleefa ta ji, a hankali ta juya suka ha
a idanu yana mata wani murmushi ha
i da mi
a mata hankicif
insa fari
al.
Ita ma sai ta maida masa martanin murmushin.
Tare suka zo a motarsa ita da Radiya da kuma Maama, wannan karon dai babu Maama don direbanta ya zo da mota ta wuce gida.
Radiya ita ma ba ta tsaya ba ta fice ta bi su Safina.
Sai a sannan ta
an wul
a idanuwa.
Motoci na ta fita.
"Radiya tana ina?
Da ita fa muka zo."
Tana maganar ne ita ka
ai don haka ya amsa mata.
"Ina tunanin sun tafi, Maama ita ma ta yi gidanta."
Ta sauke ajiyar zuciya.
"Ok."
Daga haka suka taka har zuwa gaban motarsa.
A wannan tafiyar dai Khaleefa bai yi
auron baki ba sai da ya amayar da abin da ke ransa tare da ba ta damar yin tunani kan yanke hukunci.
Ya kuma nuna mata dagaske auren yake so bai zo da wasa ba.
Zaituna dai gaba daya jikinta ya mutu, wanda ba ta ta
a hasasowa zai kalle ta ba, ko kuma ya kaunace ta, shi ne da kansa ke mi
on bara don ta kar
aunarsa.
Tun a sannan ta ji kamar ta amince, amma tunani da kuma tsoron surukata da Maminsa ya sa ta basar ta nuna za ta yi tunanin kamar yadda ya ba ta dama.
Ango da Amarya sun isa gidansu cikin
oshin lafiya.
Tun daga farfajiyar Haulatu ta ji gidan ya burge ta, matsakaicin fili da
an madaidaicin rumfa na ajiye motoci uku.
Sai gefe da aka yi kwalliya da shukoki.
Sadauki dake amsa sannu da zuwan Maigadinsa buzu ya maido hankali gareta.
"Mu je ko?"
Sai a sannan ta dube shi, shigarta babu inda ta nuna tsiraicinta, ko'ina a rufe asalima dinkin mai dogon hannu ne, ta rufe kanta sosai hakanan
an abin da ta yafa ba mai nuna tsiraicinta ba ne, wannan zabin Maama ne, sam ba ta yarda ma a yi bikin da Amarya za ta nuna wani sassa na jikinta ba.
Hannunta ya kama suka nufi ciki.
Sai da ya tsaya a
ofa ya yi addu'a, ita ma ta yi sannan suka shiga da kafafunsu na dama, da kuma bismilla a bakin kowannensu.
Garin bin wurin da kallo ba ta san ma takalmin ya shige cikin kafet ba wannan yasa ta kusa kaiwa
asa, cikin azama ya ri
ugunta da kyau, hannunsa
aya ledoji ne, ya ajiye a kujera mafi kusa da shi sannan ya ri
o ta sosai.
Kunya ya sa ta
auke idanu daga duban nasa.
Shi kuwa sosai ya jawo ta yana sha
ar kamshin turarenta na musamman sannan ya hadiye abin da ya yi niyyar yi ya sake ta bayan tsayuwarta ta daidaita.
ofar ya nufa ya rufe ruf.
Ita kuwa ta nemi wuri ta zauna.
Adon fari da ruwan toka aka yi a falon.
Ba wani tarkacen a zo a gani, komai na
an boko da zamani ne.
"Muje na raka ki
akinki sai ki rage kayan nan ki yi alwala ko?
Nasan ba a yi sallr isha'i ba."
Murmushi ta
an yi ba tare da ta dube shi ba.
Shi kuwa ya maida ledojin saman dinning table,
akin suka nufa, bayan sun shiga tana tsaye tana kallo, ya ri
ota ta baya, lumshe idanu ta yi.
Ita har wani tsoro yake ba ta don ta kula gaba
aya ma a yau ya sauya tamkar ba wanda ta sani ba.
A hankali ya sumbaci gefen wuyanta kamar mai ra
a ya ce.
"Bana son matsawa daga gareki ko na sakan ne."
Kirjinta na bugu ta ma kasa magana, tana ji yana safa da marwa da hannayensa tun daga kafa
arta har zuwa tafukan hannayenta.
Cikin sauri ta janye jikinta ta dube shi da manyan idanun nan da suka
ance.
"Bari na yi alwalar."
Shi ma duban ta ya ke ba a hayyaci ba, sai kuma ya shafi sumar kansa yana mata murmushi ya soma tafiya da baya-baya a hankali kamar zai fa
i.
Babbar riga dama tun a mota ya cire ta wai zafi yake ji.
"Ok, ina jiranki."
Daga haka ya juya ya fice ya rufo mata
ofar.
Yana fita ta
an zauna gefen gado.
Sai da ta
an samu nutsuwa kafin ta mi
e.
Rage kayan jikinta ta yi, kai tsaye wanka ta soma yi karo na biyu don tana sane da karatun da Maama ta yi mata kafin su fita wajen dinner.
Bayan ta fito ta bu
e dirowar gaban madubi inda Maama ta ce ta mata ajiyar wani abu, turare ne ta gani a kwalba mai
an karen
amshi.
Duk inda Maama ta gwada mata ta shafa hakan ta yi.
Tana bu
e wardrobe ta ga kayan da Zaituna ta ce ta fiddo mata na bacci.
Wasu jajaye ne masu santsi.
Ta cikin siririn hannu gareta kuma ko gwuiwarta ba ta kai ba, ta saman kuwa mai
an gajeran hannu.
amshi kayan suke yi na musamman, bayan ta shirya ta
ora farar laffaya don yin sallar isha'i.
Kamar ta tayar ita
aya sai ta tuno ya ce yana jiranta.
A kokarinta na bin umarni ta fice daga
akin zuwa falo.
Yana zaune
ya shimfi
a dardumai har biyu, ta kula kaucewa kallonta yake yi, shi jallabiya ce fara a jikinsa.
Ya ja su sallah,
ira'arsa mai dadi ita ya yi, suna idarwa kowannensu ya yi shafa'i da wuturinsa sannan suka yi addu'a gaba daya aka shafa.
Dafe kanta ya yi ya yi addu'o'i bisa koyarwar sunnah.
Zama ya yi saman kujera yana kallonta tana aikin na
e dardumai ga kuma faman da take yi da laffayar dake neman kuncewa.
Kallonta yake yi daga sama har
asa yana wani murmushi, gaba
aya jin jikinsa yake babu
wari.
Ta zo gifta shi kuwa ya kai hannu daidai saitin da ta
an ma
ale na laffayar ya shiga ja, aikuwa a kokarin ta juyo jikinta don ta yi magiyar ya bari, gaba
aya laffayar ta warware ta yi
asa, rigar jikinta kuwa har gefen hannun dama na zamewa.
Bai ba ta damar magana ba ya janyo ta jikinsa ya ce.
"Haba, kayan sun miki yawa, ji nake kamar ni ne na yi wannan shigar, ai takura kanki ki ka yi.
Ko duk saboda tsaro ne?"
Ita sai ta kasa ma magana, ta yi lamo a kan kafa
arsa tana kici-kicin
in kwacewa.
Dakyar ta samu ta ce.
"Please ka bari."
Sadauki dake aikin zame top
in kayan da ta sa a hankali ya ce.
"Please me zan bari?"
Muryarsa na kashe mata jiki don haka ta lumshe idanu ta sa hannu a
aya kafa
ar tasa na hagu da zummar samun madafar da za ta mi
e tsaye.
Amma kamar ta kawo kanta, sai da ya yi abin da ya ga dama kafin don kansa ya bari, gaba dayansu babu
wari a jikinsu.
Da sauri ta mi
e ta soma kokarin daukar laffayarta da rigar baccinta na sama da ke yashe a gefensa ya dube ta.
"Tsaya mu ci abinci kin ji."
Girgiza kai ta yi.
"Ka yi hakuri, ni fa ba na jin yunwa."
Ya yi murmushi kawai, shi yanda ma duk ta zama wata matsoraciya lokaci guda yake ba shi dariya.
Haka dai dole ta ci kazar ka
an ta sha youghurt.
Dama shi ba yunwar ke gabansa ba.
Ranar kam Haulatu ta san ta shiga
waryar manya.
Da kansa ya yi aika-aikar kuma ya zo yana rarrashi da jinya.
Sabuwar
auna da sha
uwa har ma da tausayin juna suka
ara shiga tsakaninsu.
Sadauki na godiya ga Allah da samun Haulatu matsayin mace kamilalla da ta kiyaye mutuncinta har gidan aure.
Ita kuwa tana hamdala da samun miji mai
aunarta.
Wannan kenan.
Washegari kuwa dangi kowa ya je gidan Amarya da Ango sai ya dawo baki cike da yabon yanda Sadauki ke ririta Amaryarsa.
aiku ne yake jin nauyinsu ba ya iya kata
us a gabansu.
Kowa sai sam barka da fatan alheri.
A gefen Zaituna kuwa, duk iyakar kokarinta na ganin ta kaucewa kaunar Khaleefa abin ya ci tura.
A karshe bayan shawara da Umman Haulatu wacce ta
arfafa mata gwuiwa
ari bisa
ari don a cewarta Khaleefa miji ne da duk wacce ta same shi kuma ta iya takunta za ta yi alfahari da shi, ta amsawa Khaleefa da cewa ta amince da shi.
Umma da kanta ta sanar da Maman Zaituna da Hajja bisa hakan da Zaitunar ta ro
a don ita wai kunya take ji, farko ta ji tsoron kar a maimaita
ar gidan jiya.
Ko kuma a samu matsala da Mami.
Amma ganin Hajja ta goyi bayan lamarin ta kar
a da hannu bibbiyu tana ta yabo baki ya
i rufuwa ya sanya ita ma ta bar wa Allah za
Sati biyu da bikin Sadauki da Haulatu, Zaituna suka tattara suka koma Malaysia.