Sashe 36
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fito nan da ba
on ki!"
Jiki na rawa ta bi umarni ta fito tana tafiya a saman gwuiwarta har ta iso gabansa kanta a du
e, shi ma
an Mutuwa sai ya yi irin na ta da ya ga ta yi.
Yana zuwa aka ba shi wani abu a
warya aka ce ya sha.
an Mutuwa ya zaro idanu.
"Kai!
Jini?!" Ya fa
i a gigice har bai san sadda ya saki
waryar ba amma bai kai ga zuwa
asa ba Adama ta ri
e da sauri.
Tsawa Uban Dodo ya daka masa.
"Kai!!
Anan ba a yi mana musu!
Bu
atar duniya ce ta kawo ka!
Dole ka bi dukkam umarninmu!
Idan kuwa ka
i!
To haka yana nufin ka za
i mutuwarka akan rayuwarka!!"
Jin haka
an Mutuwa ya ji hanjin cikinsa ya ka
"Ka bi umarninsa kar ka sake ka
ara musu.
Idan ka
ara yi kashe ka za'a yi.
Koda ka fasa tunda ka shigo nan ka sani cewa mutuwa ce za ka yi ta don haka ka yi duk abin da aka sanya ka."
Hannu na rawa haka
an Mutuwa ya kur
i wannan jan abun, zai yi yun
urin amai ya ji an watsa masa bulala a gadon baya a dole ya ha
iye abin da ya yi niyyar yi ya fasa.
Uban Dodo ya matso ya shafa masa wani jan abu a goshi sannan ya
aura masa jan
yallen da kansa.
A nan wurin aka fiddo wata akuya aka ce
an Mutuwa ya kusance ta.
Ji ya yi kamar an
aure masa baki, duk abin da aka ce ya yi, shi kawai ya ke aikatawa da rawar jiki.
Sai da ya yi ta yi har ya gama kafin kuma Uban Dodo ya ba da umarnin a yanka akuyar.
Jinin akuyar aka ba Uban Dodo ya shanye shi tas.
Nan fa aka hau yin wani ihu mai nuni da taya
an Mutuwa murnar shigowa
ungiya.
"Za ka yi kudi Ibrahim
an Mutuwa!
Za ka samu arziki don kana da sa'a a rayuwa!
Za ka yi aure!
Sai dai ka sani!
Abin da ka fara haifa da matarka zai kasance mallakinmu!
Ya kasance
ashin ikon mu!"
Kan
an Mutuwa ya
ulle, jiki na rawa ya ce.
"Ai ni ba ni da wacce zan aura yanzu."
Wani kalar dariya Uban Dodo ya yi kafin ya murtuke fuska.
"Kana da mata kana da
iya!
Abin da yasa bamu ce ka kawo
iyarka ba!
Saboda namiji muka fi bu
ata a farko da zamu salwantar, ko makusanci ko dan uwa ko babban amini!
Kai kuwa ba ka mallaki ko daya ba!
Mun hango cewa nan gaba kadan za ka yi wani auren!
Za ta haifamaka namij!
Daga ranar da ya zo duniya za ka dauko mana shi ka kawo ko wanka kar ka kusa ka bari a yi mishi!
Wannan shi ne kashedin!
Abu na gaba kuma!
Ka je ka tono sabon kabari ka ciro mana harshen wannan gawa!
Zamu yi maka babban aikin da za ka samu duniya a tafin hannu!"
an Mutuwa ya yi turus, tabbas sau daya ya ta
a yiwa Adama aikin zuwa saka layu a bakin gawa, amma ciro harshe?
To idan kuma ha
ansa bai cimma ruwa ba a ka kama shi?!
Sai kuma dai ya ji zuciyarsa ta bushe!
Ya ji babu abin da za'a ce ya yi ya kasa!
Ya shiryawa komai muddin zai yi wannan ku
in.
Nan take ya cire wasi wasi ya amince da bu
atar Uban Dodo.
Daga nan aka yi abin da ya tara na jin matsalar kowa tare da ba su mafita, sai ma Dan Mutuwa ya ji na sa ma da sauki don ciki har da wanda aka ce ya kawo kan matarsa.
Wata kuwa cewa aka yi sai ta sadu da Surukinta mijin
iyarta sannan ta kawo musu maniyyin za ta cimma wani burinta na duniya.
Haka aka watse daga taro, sai dab da Asubahi suka shigo cikin gari, Hajiya Adama na jinjina yanda aka
ara mata matsayi ta
ara zama a sahun mutanen da ake ji da su a wurin saboda ta kawo sabon
an bauta. (Wa'iyazubillah).
A kwana a tashi ba wuya a wurin Allah, aka wayi gari azumi an kai ashirin da biyar.
Tsakanin Haulatu da Hajja kuwa sai sam barka don tun fara azumi ba jimawa sosai sai sabo ya shiga tsakaninsu.
Kamar wani abu bai ta
a faruwa ba.
Hajja har hawayen farin ciki ta yi, ita kuwa Umma hamdala ta shiga yi ga Allah da ya kar
a mata addu'arta na dare da rana.
Ba wannan ka
ai ne abin burgewar ba, har ma da sauyawar
abi'u da dama na Haulatun.
Ta
ara maida hankali ga karatu, a baya da ba ta damu da kai hadda ba makaranta, yanzun ita ce koyaushe cikin tilawa, ga kuma litattafai da ta sani.
Yanayin maganarta ta fara sauyawa, zaman da take yi na yau da gobe wajen Alhaji da ma kuma Umman dake kokarinta har Baba Saude wajen gyara mata wasu lafuzzan idan ta yi, ya sa a hankali ta fara koya gami da gano inda ta kuskure.
Wasu abubuwan dai sai a hankali za ta koya.
Ita ma Umman tana zuwa na matan aure nan kusa da su ka
an.
Tun kuma kamawar azumin, har da Haulatu a wajen zama gudanar da aikace-aikacen girkin shan ruwa, wataran idan yana jin wahalar azumin kuwa sai ta wuni a kwance tana bacci cikin iskar fanka ko ta AC.
Zuwa sannan sun yi wata irin sha
uwa da Mu'az, su ne hira a whatsapp na zolayar juna, haka idan ya shigo gidan suke yi.
Sabon da suka yi da junansu hatta Safina wacce a baya yake ganin sun saba, sai Haulatu ta ture ta.
Ko a rai ba ta masa kallon saurayi kamar yanda wasu a gidan musamman masu haukan sonsa bayan Safina su ke gulmar sha
uwar tasu.
Ita har ga Allah kallon
an uwa kuma babban yaya take mishi, tana ganinsa tamkar ciki
aya suka fito, ta sha ce masa ba ta san da
an uwa namiji ba sai da ta ha
u da shi.
Shi ma kuwa ya ri
e wannan girman, ya na kokari wajen ba ta shawara idan ya gan ta da wata damuwar da ba ta taka kara ta karya ba.
Ko kuwa idan suka gangaro batun da ya shafi Mahaifinta, ganin irin tsanar da ta yiwa uban, yana kokari sosai wajen bin ta da nasiha.
Idan ta gaji ta yi ta sauya darasin da sako wata hirar.
Ba ta ta
a karambanin yi mishi hirar Safina ba don ba ta ga dalilin da mace za ta karya bille ta ce tana son namijin da kamar bai ma san tana yi ba.
Ita ma kuma Safinar ta goyi bayanta akan yin shirun, ta kuma gane girman ala
arta da Mu'az, tana ji a rai babu soyayya tsakanin Haulatun da Mu'az din kamar yanda magulmata ke zuwa zuga ta akan ta bari Haulatu ta nuna ta fi ta iya bariki har ta raba ta da abin kaunarta.
Yau ma ta kama Juma'a, suna zaune da yammaci a falon
asa daga Hajja har Umman sai Haulatu, sai ko Baba Saude da
iyarta Bushira suna aikace-aikacen azumi.
Haulatu sanye cikin riga doguwa mai
aramin hannu ruwan toka.
Kanta ta rufe da hular cikin
aramin hijabi.
Sosai ta dage tana faman yanka albasa tana hawaye, ita a yau babu abin da ta ke sha'awar ci sai wainar fulawa.
Hajja na tsokanarta da cewa a duk abubuwan kwa
ayi na duniyarnan ta rasa mai take so sai wainar fulawa?
Ita dai turo baki kawai ta yi ba tare da ta tanka ba musamman jin Hajjar ta kira sunanta da Haule.
Umma kuwa shirin yin
osai ta ke yi don haka tana kammala yanka albasa ta mi
e tana dariyar sunan Haule da Hajjar ta ambata ta fa
a kicin.
Safina ce ta yi sallama ta shigo da rawar jiki.
Suka dube ta ganin yanda ta ke washe ha
ora.
ar gidan Zakiyya?
Lafiyarki ko?
Kin shigo ki na washe mana ha
ora kamar wacce aka yiwa albishirin zuwa Umrah.
Ko su Ridwanun za ki hau jirgi ki bi?"
Hajja ta fa
i, tana nufin Alhaji Ridwan da Hajiya Nuratu sai ko Baban kowa da matarsa Haj Hussaina da kuma Baba Dakta wadanda duk Alh Ridwan ne ya dauki nauyinsu,
su ne wannan karon suka tafi Makkah sauke farali.
Safina cike da rashin sabon wasa da raha da Hajja ta
an rage fara'arta ta nutsu don a farko ma ba ta lura da Hajjar ba hankalinta kacokam yana ga Haulatu dake zaune.
"Am, ba komai Hajja, dama na zo cewa Haulatu, ta zo Maama na kiran ta, za ta kar
i tsarabarta na wajen Yaya Sadauki."
Banbarakwai Haulatu ta ji maganar.
A safiyar jiya Alhamis ne ta ji labarin dawowar Sadauki garin, amma ko kusa ba su hadu ba, asalima koda ya zo gaisawa da Hajja ita
aki ta shige ba ta yarda sun ha
u ba.
"To, ah masha Allahu.
Maza Haule, au Haulatu, jeki ki kar
o mu gani idan irin namu ne na
wace."
Dariya ya so kubcewa Safina, ita har lokacin takan yi mamakin yadda Hajja ta sake da Haulatu har haka.
Cikin daure fuska Haulatu ta ce.
"Uhm um, gaskiya nidai sai an sha ruwa ba zan iya fita ba.
Allah kuwa har wani jiri-jiri nake ji.
Wainar ma a zaune zan soya."
"Bar shi idan dai wainar ce, ga Bushira nan, ai ta kammala ferar dankalin sai ta soya maki."
"Aa ni da kaina zan soya abi na."
Ta yi saurin tarar numfashin Hajja, ita fa zuwan ne ba ta son yi amma Hajja ta
i fahimta.
Nan fa ta dage ita za ta yi suyarta, Hajja kuwa na aikin rarrashi akan ta je ta kar
o.
Safina na tsaye tana kallon ikon Allah, mamakin ri
o irin na Haulatu take yi, kada dai tun abin da ya faru na kwacen waya da Yaya Sadaukin ya yi mata shi ne ta ke
in zuwa kar
ar abin da ya fito daga hannunsa?
Amma idan ri
o ne da ita har haka, tabbas halinsu
aya da Yaya Zaid.
"Ke, tashi ki je.