Sashe 53
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yamutse fuska ya yi.
"Ku yanzu don rashin ta ido sai ku je gidan biki a haka mayafi kamar abin tatar koko kun sa
ale shi a kafa
a ko?
To wa za ku burge?
Saurayi za ku je nema?"
Suka yi shiru babu wanda ya ce uffan don tsoron maganar ma suke, ita kuwa Haulatu kirjinta ke bugu da ba ta san dalili ba, duk dai a yanzu sadda za ta ha
u da shi wuri guda sai ta ji wannan bugun.
A gefe guda ta tuno Jannat da ta yi ido hu
u da ita sadda take
okarin shiga gaban motar Yaya Sadauki kawai ba ta san sadda murmushi mai dan sauri ya su
uce mata ba.
Safina da Radiya suka waro idanu, Safina dake zaune daga bayanta ta
an ja rigarta ta gefen
ofa.
Nan da nan ta shiga taitayinta, duk suka dube shi jin bai ce komai ba, sai ma murmushin da suka ga ya
an yi.
Har suka
arasa wajen bikin bai
ara magana ba, koda ya yi parking ya dubi Haulatu.
"Oya, maza ku gyara zaman mayafan idan kuwa ba haka ba yanzu zan juya na maida ku gida."
Ai kan ma ya
arasa suka hau gyara.
Haulatu duk ta kusan susucewa don har ta kammala bai kauda kai daga kallonta ba.
Ya zura hannu a aljihunsa ya fiddo chanji
an hamsin hamsin yana fadin.
"Na sani, ba ku da ko sisi sai efizzy."
Su dai ba su saba ba don haka suka yi shiru, ya mi
awa Haulatu.
"Ku ri
"Yaya mun gode." Fa
in su Radiya suna fita daga motar, Haulatu ta ji ta wajenta a rufe don haka ta juyo ta dube shi da idanunta masu
ara tsuma shi yana
oye yanayinsa.
"Ya
i bu
uwa." Ya
an matse fatar le
ansa wuri guda yana mai jinjina kai.
"Ok.
Please ban da rawa da rawar kai.
My eyes on you."
Ba ta da nutsuwar fassara zancen kawai ta bishi da toh.
Sadda ya bude ta zura
afa guda za ta fita ya ce.
"Kin yi kyau."
Sai da ta juyo ta dube shi don ta tabbatar shi ya fadi, kalmar ta tafi da ita sosai don baki da idanu ta ware.
Ba ta san sadda ta bishi da irin murmushin da ta ga ya jefa ta da shi ba.
Ajiyar zuciya ta sauke, hakanan ta ji ta kamar a cikin
ara don sanyin jiki da kuma annashuwa.
"Nagode."
Daga haka ta fice da sauri ta rufe mishi
ofar, Safina da Radiya burinsu kawai ta fito su shiga yanda za su samu damar gulmar abinda duk ya faru a hanya da ma yanzun.
Shi kuwa gyara parking ya yi yana yiwa kansa fa
a, ya kamata ya koyi ha
uri da danne zuciyarsa.
Ya bi komai a hankali din.
Can kuma ya
an wurga hannu
aya.
"To me na yi ma?" Ya yiwa kansa tambayar a fili.
Zaid da ke tsaye a farfajiyar wajen tsaf ya kula da abinda ke faruwa, wani irin huci ya shiga furzarwa.
Haulatunsa ce a motar mutumin da ba sa ga maciji?
Me wai ma hakan ke nufi?
Sadaukin sonta yake ko kuwa soyayya suke yi?
Ya ji ransa na tu
i yana mai cin alwashin ko shi ko shi.
Ba zai ta
a ha
ura da Haulatu ba, su zuba su gani.
*Littafin nan na kudi ne.
Ki siya ki karanta hankalinki kwance gudun shiga ha
in marubuciyar.* *Ibrahim Rufaida Umar, *9034973645 Opaybank.* *
500* *Idan kin biya ki aiko shaidar biya ta 09034973645*
*****************
Ba ma iyakar rawa ba, motsin arziki Haulatu kasa yi ta yi, su Safina kuwa shiru suka yi don tun shigowarsu suke jifan Haulatu da tambayar ko dagaske Yaya Sadauki na sonta amma kamar kurma.
Munira wacce ta riga su zuwa sai tambayarsu meyafaru take yi?
Radiya ta labarta mata.
Murmushi ta yi.
"Dama ai na fa
amaku zai wahala idan ba sonta yake yi ba.
Ita ma ga dukkan alamu tana sonsa."
Sai a nan Haulatu ta dube ta gami
an harara.
"Ni na fa
amaki?
Ko shi ne ya sanar da ke?"
Suka yi dariya, a hankali ita kuma ta sauke ajiyar zuciya, kalmar ta yi kyai da ya furta ta tuna bata san sadda ta saki wani lallausan murmushi ba.
Wayarta ta yi
arar shigowar sa
o.
Kasancewar an
an kashe sautin ki
a MC na sanar da isowar Amare wajen.
_"Duk wanda zai maki so ba zai kai wanda nake maki ba._ Na shirya bayyana maki kaina a kowane lokaci daga gobe."_
Ta ja guntun tsaki, mutum ne da ba ta san ko waye ba, koyaushe sa
on safe daban da na dare, idan kuma ta kira layin sai kiran ya
i shiga tun sau
aya da ta kira aka
aga kuma aka yi shiru ba'a ce komai ba.
Ta dinga raba idanu ko za ta ga Yaya Sadauki ya shigo amma har aka kammala aka watse babu
eyarsa.
Koda suka fito ma babu motarsa a wajen, Mu'az ne ya zo inda take a tsaye don a lokacin su Safina na can ana ta hotuna kamar wanda aka yi a ciki bai ishe su ba.
Ta waigo ta dube shi kafin ta sauke ajiyar zuciya.
"Au, ashe kai ne."
agamata gira ka
an.
"Ki na expecting wani ne?"
Ta girgiza kai.
Shi kuwa ya jinjina na shi kan.
"Ok.
Wai ke kin ma san matsayinki a zuciyata kuwa?
Rashin sanin hakan ne yasa ki ke aikata abin da zai
onan raina ko?"
Kanta ya
aure, me yake son ya ce toh?
"Ban fahimci inda ka dosa ba
an birni?"
Ya girgiza kai.
"No, ba za ki fahimta ba ai, zan fahimtar da ke sosai.
Gobe mu ha
u mu yi maganar.
Idan ma bai samu ba sai na kira ki a waya."
Yana kai wa nan ya yi gaba ganin su Safina sun tunkaro inda ta ke.
Haulatu kuwa ba abin da ya fa
omata a rai face sa
on da aka turo mata
azun.
Gobe?
Mu'az ya ce za su yi magana gobe?
To ko dai shi ne mutumin dake turo mata sa
onnin soyayya a
oye?
Idan shi ne da wane idanun za ta dubi Safina?
Ranta ya
aci ainun, ta shiryawa duk abin da zai faru a goben, za ta ba shi mamaki fiye da zatonsa, ita zai yiwa wasa kwakwalwa?
A tunaninsa za ta so shi ne?
To ai ko babu Safina cikin ala
arsu ba ta ta
a yi mishi wannan kallon ba.
Ta yi
wafa da ya sanya Safina dubanta.
"Lafiya kuwa?
Wani abun ya faru?
Dama na ga Yaya Mu'az ya bar wajenki yana cin magani.
Ko fa
an da ku ka saba yi ce ta motsa?"
Sai ta
an ja guntun tsaki gami da wayancewa.
"Rabu da shi, ai shi ba ya son zaman lafiya.
an rikici ne kamar Mominsa."
"Abin har da cin fuska?
To ba na son haka." Fadin Safina tana
an harararta.
Ita kuwa sai ta
an yi murmushin ya
Washegari aka
aura auren Raudha da Batulu.
Raudha anan garin Katsina za ta zauna ita kuwa Batulu
an Kano ta kwaso.
Kowa fuskarsa cike da walwala.
Abokan angwaye sun shigo an gaisa da iyaye, yayyunsu sun sha shadda kowanne da kalarsa sai dai masu fari sun fi yawa.
Haulatu leshi kalar silver, ta sanya suka yi anko da Zaituna, Maman Zaituna ce ta
inka musu, ta yi adonta cikin sar
ar da Sadauki ya kawomata tsaraba sadda ya yi tafiya.
Sam ranar ta tashi ne babu wani kuzari, da damuwar wai Mu'az ke turomata sa
o a waya ta kwana ta tashi, tun jiya ta ke kwa
ar kanta cewa kar ta sake ta ba shi amsa har sai sun ha
u ido da ido.
Shiyasa ana ta hotuna a falon Hajja da Amare amma ita ko shiga ba ta yi ba, tana tsaye kawai daga
afar bene ta
an ri
arfen tana kallon jama'a wanda kaf cikinsu babu Sadauki babu Mu'az hakanan ba ta ga Khaleefa da Zaid ba, ba ta sani ba ko don su ne manyan yayyun, girman suke son kamawa.
Jifa-jifa kuma tana kallon wayarta jiran shigowar sa
on mutumin da ta ba kanta cewa Mu'az ne.
Ai kuwa ko mintuna uku ba ta yi daga
auke kanta daga saman wayar ta ji sa
on ya fa
"Ki same ni a wajen rumfa."
Ta sauke ajiyar zuciya har tana
an hura hanci.
Ji take yi ta shiryawa komai.
Daidai ta ke da Mu'az, ita ba ta son halin yaudara, hatta da sa
onnin da ya dinga aikomata da wata lambar a
oye ta saka a rai cewa yaudara ce zallarta.
Ficewa ta yi ta
ofar kicin
insu don ta fi saurin zuwa lambun.
Babu mutane sai yara dake
an tsalle-tsallensu.
Tun kan ta
arasa ta hango shi ya juyamata baya yana zaune daga saman dakalin da ya zagaye rumfar ta farko, farar shadda ce jikinsa babu babbar riga, sai ko hula da ya
ora a ka.
Sam ba ta gane waye ba, kawai idanunta ya rufe da tunanin Mu'az ne.
Yana daga zaune ba don haka ba da ta kula wannan
in ya fi shi tsayi da ma.
Tun sadda ta hango fuskarsa kafin ta kai ga
arasa shiga rumfar, sai ta yi saurin ja baya.
"Yaya Zaid ina wuni." Ta gaishe shi kuma ba ta jira me zai ce ba ta juya da nufin tafiya don ita bilha
i ba ta kawo shi ba ne amma ta ji
irjinta na dukan tara-tara cike da fargabar kar dai ace shi ne mai aikamata sa
onnin ba Mu'az ba?
Gani ta yi ya sha gabanta.
Idanunsa gaba
aya ya shigar cikin nata a
arinsa na aikata da sa
onnin da suka jima a
on ransa.
Ya
an narkar da murya.
"Please yau ki ba ni dama mu yi magana ido na ganin ido."
Haulatu ta waiga hagu da damanta, kafin cike da tsantsar mamaki ta
ago mishi fuskar wayarta duk da babu abin da ta bu
o, baki na rawa ta ce.
"Kai....kai...ne?"
an lumshe idanu ya bu
e su a cikin nata.
Kamar mai ra
a ya amsa.
"Yes, ni ne.
Duk sa
on da kike receiving ni ke turowa.