← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 109

Sashe 9

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka dai har suka isa gida lokacin ma asubahi ta gabato.

Umma har ta yi sallar asuba ba ta iya ta rintsa ba, idanunta a bushe sai ciwon kai, ciwon jiki kuwa dama ta saba da shi.

Hannunta duk ya yi ja saboda duka.

Ga shatin belt kwance.

Yanzu tunaninta bai wuce makomar rayuwar
iyarta ba.

Shakka babu ta tsorata da Haulatun da ta gani a jiya da daddare, tana kuma da tabbacin tarbiyyar yarinyar na dab da samun matsala muddin za ta cigaba da ganin wa
annan munanan
abi'u na mahaifinta.

Ta san zai wahala ya fasa dukkan abin da ya yi niyya, wannan na daga dalilin da yasa tun a baya mutane ke kiransa da
an Mutuwa.

Shi fa ko za'a mutu baruwansa, inda ya sa gaba sai ya ga
arshensu abun kafin ya ha
ura.

Anya lokaci bai yi ba da za ta fice a rayuwarsa su gina tasu rayuwar a wuri na daban?

'Ba kya tsoron a cewa
iyarki
ar mace?

Kuma ina za ku je?'
Wadannan tambayoyin a koyaushe idan za ta yi tunanin rabuwa da Ibrahim, su na cikin dalilin da dole take ha
ura ta fasa.

Ta zurfafa cikin tunani a gefe guda kuma bakinta na motsi tana tasbihi sai jin motsin Haulatu ta yi, cikin sauri ta mi
e ta nufi gadon.

Haulatun ta dubi
akin da ta ke kafin ta maida duba ga Umma wacce ta ri
e mata hannu.
an murmushin da bai kai zuci ba ta sakarmata, itama Umman ta maida mata martani.

"Alhamdulillah, kin farka?

Sannu, bari na kira likita."
Da idanu kawai take bin Umma har ta fice daga
akin, can suka dawo tare har da wata Nos.

Ya tambaye ta ko akwai inda ke mata ciwo, ta girgiza kai, ya gama gwaje-gwajensa kafin ya kalli Umma.

"Masha Allah, komai na ta lafiya lau yake.

Anjima zan sa a sallame ku.

Yanzu tana bu
atar ta
ara hutawa amma a samu ta sa wani abu a cikinta sai ta sha magani."
Umma ta amsa da toh, ita duk sai yanzu ma ta tuna da wai ana cin abinci, yanzu haka za ta bar ta ita
aya ta koma gida ko ya ya?

Cikin taimako na Allah, ba ta kai ga gama tantance abin yi ba, suka ji ana buga
ofar
akin, bayan Likitan ya bada iznin a shigo, sai ga matar Alhaji Shu'aibu, Hajiya Mabruka tare da Mama Hasiya (kamar yanda yan unguwa ke kiranta), sai ko wata budurwa da ba ta fi sa'ar Haulatun ba ri
e da kwandon abinci.

A bayansu kuwa wani
an matashi ne wanda zai girme wa Haulatun da ka
an hannunsa ri
e da filas na shayi.

Suka gaisa da Likita sannan ya fice tare da Nos.

Cike da girmamawa Umma ta gaishe su fuskarnan a sake.

Zuciyarta kuwa tamkar an mata albishir da gidan aljanna, wai yau ita ce tare da makwaftanta haka a lokacin da ta ke cikin tsananin bu
atar wani a kusa?

Nan aka zauna, ita dai Haulatu kallonsu kawai take.

Ta kai duba ga budurwar mai suna Bahijja wacce ba ba
uwa ce a wurinta ba don islamiyyarsu guda kuma ajinsu ma haka, sai dai kawai babu mai shiga shirginta, asalima
an cikin su Bahijja sun fi kowa tsanarta kai ka ce wata sabuwar tuba ce a cikinsu.

A bakinsu ta soma jin ana mata
azafin
wacen saurayi ko miji.

Ta kauda kai daga gareta zuciyarta na zafi, lumshe idanu ta yi yayinda take sauraron Umma na yi musu bayanin da likita ya yi.

Babu wanda ta kula cikinsu sai amsa sannun da ake yi mata ta hanyar gya
a kai.

Mama Hasiya ce ta taimaka mata ta mi
e bayan fitar saurayin siyo brush da toothpaste, ta shiga bandaki ta yi tsarki da alwala.

Can ya dawo ya mi
awa Bahijja sannan ya fita, ita kuwa ta kwankwasa
ofar bandakin, Haulatu ta le
o ta kar
a fuskarnan babu
igon walwala asalima kallon fuskar Bahijjar ba ta
aunar yi.

Ai har da ita cikin masu yi mata mugun
azafi.

Bahijja kuwa duk jikinta ya yi sanyi musamman a hanya da Mama Hasiya ta ba su labarin duk abin da ya afku a daren har sadda suka ji kururuwar Umma.

Wani irin tausayin Haulatun take ji yana tsirga mata.

Sai da ta yi sallah, aka zuba mata ruwan shayi ta soma sha kafin su yi musu sallama su tafi domin duk yanda Mama Hasiya ta so Umma ta koma gida ta kimtsa ta dawo ta nuna ita sam ba za ta iya motsawa ba.

Sun sha godiya sosai, Hajiya Mabruka har kudi ta ba su sa
o daga maigidanta.

Wuraren biyar na yammacin ranar aka ba su sallama,
an sahu suka shiga zuwa gida.

A hanya Haulatu sai tunani, Umma abin har ya soma ba ta tsoro don tun da ta farfa
o ta
i yin wata maganar arziki ga kowa.

Daga um sai um um sai kuwa murmushi mai kama da ya
e sai gya
a kai.

Ina labarin
an Mutuwa?

Tun bayan fitarsu ya ke ta muzurai shi
aya a
aki.

Ya san dai ko mutuwa yarinyar tayi, Na'ima ba za ta
agamasa
afa ba.

Koda dai ya kula itama ta samu bakin yi mishi musu yanzu idan ya yi magana.

Fitowa ya yi a
akin bayan ya kwashi abin da zai bu
ata don ya rantse idan ya bar gidan ba zai dawo ba sai bayan kwana biyu.
unshin nama da gurasar ya shigo da shi a daren ko kallonsa bai ba, sai da ya ji unguwar ta yi shiru shaidar kowa ya shige gida ya fito ya mi
i hanya.

Bai zarce ko'ina ba sai gida Hajiya Adama Loma.

Gida ne da ba ya rabo da mutane safe da dare, babu ma kamar da daddaren.

Yana
aya daga cikin manyan gidaje a unguwar, babu ruwan wani da wani musamman da ya kasance wurin yawanci ba
i ne, wasu
an Lebanon ne, sai ko
an China da Hausawanmu wa
anda boko ya ratsa.

Kowa harkar gabansa yake yi babu takura.

Itama Hajiya Adama ta mallaki gidan ne da ma
udan ku
en da ta ci gadonsu daga tsohon mijinta da ya kasancewa Balarabe
an Libya, bayan rasuwarsa ne ta ci gadon gidan, ta kuma zama Hajiyar kanta don jifa-jifa gidan ba ya rabo da gyare-gyare wadanda yawanci duka manyan Alhazawan da take cu
anya da su ke yi mata kyautuka na bajinta.

Ga uwa uba tana buga kasuwancinta na siyar da duk wani abin ado na jiki da ma na amfani na mata.

Katafaren shago ta mallaka a wuraren Unguwar da ta ke wato Nassarawa GRA.

Kadarorin da ta tara shi ya zama rufin asiri na asalin sana'ar da ta ke yi a
oye.

Ibrahim
anmutuwa yana cikin mutanen da ba'a yi musu shamaki da shiga ko'ina a gidan na Hajiyar, sun yiwa junansu farin sani tun ma duniya na kwance.

Kusan shekarunsu
aya a bariki, asalima shi ya kasance kamar wani abokin shawararta tun a baya.

Uwa uba da shawararsa aka kashe mijinta ta sigar da ba kowa zai fahimta ba.

Sosai ta ba shi nasa kason a baya sai dai kuma ku
e a hannun
anmutuwa sam ba su zama.

Haka ya dinga kashewa
adangarun bariki ba tare da ya amfanawa kansa ko matarsa da komai ba.

Haka ya nausa ciki har babban falon Hajiya Adama bayan Maigadi ya bu
e masa
ofa.
anmata ne da ba su fi shekaru sha biyar zuwa sama ashirin ba, su hu
u kwance ba su san ma inda kansu yake ba, kallon da ya yiwa kwalaben da ke wurin ya fahimci mankas suka yi.

Kai tsaye
akin da yake yawan sauka idan ya zo nan kawai ya zarce sai dai ya ji a rufe gam!

Koda ya
an kara kunne ya ji ana jan munshari ya ja guntun tsaki.

Dole falon ya koma ya ajiye jakarsa gami da fiddo sigari ya kunna ya soma zu
a, kansa gaba
aya tururi yake, shi fa har a sannan mamakin wannan
anyen aikin da
ar cikinsa ta yi mishi yake.

Wato don uwarta don ta samu ya bar ta tana sha
ar iskar duniya bai hallakata ba tun tana jaririya shi ne har ta ke da
arfin cin zarafinsa.

Ya yi
wafa, haka ya tashi da kara uku na sigari kafin ya kora da ruwan codein ya sheme a saman three-seater na gidan babu ko damuwa akan sallah. (Wa'iyazubillah).

Tana zaune a bakin
ofar
akinsu ta yi shiru, daga ita sai vest da zani kan babu ko dankwali, gashinta ba
irin marar tsawo sai cika tufke da ribbon, gefe guda ta
urawa idanu tana sauraron shirin da ake yi a gidan rediyo dake magana akan tarbiyya.

Wanda Malamin ke nuni da muhimmancin tarbiyya da kuma ha
in yara akan iyayensu.

Shirin ya sa ta shiga fidda ruwan hawaye,
arshe kuma ta
ige da kuka sosai.

Cikin wannan yanayin ta ji ana
an bugun
ofar gidan.

Ta sani Umma ba ta jima da fita zuwa sana'arta ba hakan ya
an ba ta mamaki.

Ta kashe rediyon sannan ta goge fuskarta.

Mi
ewa ta yi har ta kama hanyar
ofar sai kuma ta dawo da baya ta ja hijabin Umma dake saman igiya ta zura.

"Ana zuwa." Ta furta cikin sha
iyar murya.

Wacce ta gani kwarai ta yi mamaki, Bahijja.

Za ta iya cewa tun soma wayonta ita kam ba ta ta
a ganin
eyar mutum
aya a
an gidansu ya shigo ba.

Tare suke da
anwarta Nasiba, ta yi fuskokinsu farin sani tunda islamiyya guda suke.

"Ko mu juya?" Fa
in Bahijja cikin zolaya tana
an murmushi.

Itama sai ta tsinci kanta da maida mata martanin murmushin kafin ta shige ciki ta yi mata iznin ta shigo.

Bahijja na gaba ri
e da kwando sai Nasiba biye da ita
auke da wata ba
ar leda mai
an girma, tsayawa ta yi tana bin tsakar gidan da kallo.

Ba wani babba ba ne,
akuna biyu ne sai kuwa wani gefe da ta ke zaton nan ne kicin sai
ofar ban
aki daga
an lungu.

Haka ta yi ta nazarinta har Haulatu ta shimfi
a musu tabarma.

"Wai dama tabarma ki ka shiga
aukowa?
Chapter 9 · 0% Book details