Sashe 63
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Don Allah ki yafemin dukkan abin da ku ka ji daga gareta da ma wanda na sani ita
in mai iya rufan asiri ce ta
oye wasu.
Ha
anin gaskiya nasan na zalunci rayuwarta, na kuma cutar da ita ta hanyoyi da dama masu yawa wadanda wasunsu ba yin kaina ba ne, ban kuma aikata su ina cikin hayyacina ba."
Umma ta yi tsai tana dubansa, tsoro da shakkar duk ta kau, sai mamakin kalamansa na rainin hankali da ya
auko, wai ba yin kansa ba ne.
Babu wanda ya ce komai face kallonsa da ake musamman Hajja da Sadauki dake watsa masa kallon banza.
Wannan ya sa shi
orawa daga inda ya tsaya.
"Akwai wata tsohuwar budurwata mai suna Ramatu, da muka yi rayuwa ta so da kauna tun ma kafin nasan zan auri Na'imatu, na yi mata al
awarin aure a mabambantan lokuta sai dai ganin da na yi wa Na'imatu karon farko a rayuwata na ji nan duniya ita nake so.
Aka kuma yi katari na dace jininmu ya hadu da na mahaifinta marigayi Saleh Maikalangu, shi ya duba nagarta ta ya dam
a min amanar Na'imatu bayan an
aura mana aure.
A farkon zaman mu na kaunace ta na kuma nuna mata babu ya ita, sai dai dawowar Ramatu cikin rayuwata ta ci alwashin sai ta raba ni da Na'imatu.
Ta ce na ci amanarta, na tozartar soyayyar da ta ke yi min don haka ni ma ba za ta ta
a bari na runtsa ba.
Ni dai ban san me ya faru ba, na wayi gari kawai da mugun tsanar matata, ko magana bana so ya ha
a mu.
Har ta kai idan ta yi wani abun nakan buge ta sosai.
Sai bayan na aikata na fita daga gidan na samu wuri na yi kuka kamar yaron goye, na rantse muku duk abin da na aikata ga Na'imatu ba a hayyacina na yi shi ba, sannan ni ba ni da masaniyar sace Haulatu da aka yi yun
urin yi.
A lokacin idan za ku tambayi Na'imatu, ta san zamantakewarmu ya sauya, na dawo yanda nake a baya tun farkon aurenmu.
Muna zama na lumana da amana, lokaci guda kawai na ji kira daga Ramatu tana kuka take nunamin na zo inda take tana cike da fargaba da tashin hankali sakamakon barazanar kisa da wani tsohon bazawarinta ke mata.
Na nuna mata babu abin da zai
ara ha
a ni da ita muddin ina raye, yanda ta dinga ro
ona sai na ji ta ban tausayi, haka a ranar da su Na'imatu suka fice biki nima na wuce gurin Ramatu ba tare da saninta ba.
Zuwana ni dai nasan ina daga zaune muna magana da Ramatu a falonta, bayan na sha wani lemo da ta ajiye a gabana ban
ara sanin inda kaina yake ba.
Sai da na yi kwanaki uku a kwance, koda na farka na gan ni
ulle a wani
aki.
Hankalina ya tashi amma koda ta shigo
akin tare da wasu
atti uku, sai ta garga
e ni da ba ta ha
in kai
ta hanyar yin shiru da bakina mu tattauna magana mai muhimmanci idan ko na
i ta rantse kashe ni za ta saka a yi tunda har na yi sanadin da asirin da ta yi a kaina ya lalace baki daya.
Anan ne to duk ta labartamin yanda ta yi iya kokarinta na shiga rayuwata da Na'imatu ta hana mu zaman lafiya.
Kaina ya daure matu
"Ita Ramatun wace ce?" Tambayar da Umma ta jefomasa kenan tana murmushi na zallar takaici da ba
in cikin yanda
addarar aure ta ha
o ta da munafukin mutum marar tsoron Allah irinsa.
Ya ji gumi ya
an tsirfo masa sai ya wayance ya ce.
"Idan ki ka ji ina waya ina cewa Bebi, to ba kowa ba ce sai ita.
Na san ba za ki iya tuna ta ba, amma tabbas kun ta
a ha
uwa a baya.
Ta fiki shekaru ma."
Umma ta
an yi murmushi ka
an ta girgiza kai.
Ya ci gaba da zancensa.
"Ni dai a ta
aice ba ni da masaniyar an kawo muku hari, bayan na fito daga hannun Ramatu wacce ta tabbatarmin ita ce ta saka a kawo mata Haulatu don ta nemi ku
i da ita, kuma ta tabbatarmin lallai sai na aure ta muddin ina son cigaba da rayuwa a doron
asa, kai tsaye ban nufi gidana ba sakamakon labarin da na ji daga wani yarona cewa an zuba jami'an tsaro su na nemana.
Babban tashin hankalina bai wuce inda iyalina su ke ba.
Da taimakon Maigidana Alhaji Nazifi, na samu damar komawa Lagos da zama.
Nan kuma na samu wani Ubangida mai amana da ya dam
amin amanar kasuwancinsa.
A hankali kuma bayan na
an tara na dawo Kaduna, ta sanadin wani babban
an siyasa na samu jari mai
arfi da har ya yi silar samun arzi
ina."
"A iya
an watannin nan?"
Sadauki ya furta yana zubamasa idanu.
an Mutuwa bai ko kalle shi ba ganin yana neman
ure shi ya maida duba ga Alhaji.
"Na rantse maka Baba, ni dai na yi nadamar komai, ina son Na'imatu ina kuma
aunarta.
Ku taimake ni, ku yafemin kuma ku ro
amin gafararta ita ma."
Umma ce ta
ara tankawa cikin zubar da hawaye.
arya kake yi Ibrahim,
arya ka ke yi.
Duk labaranka na
anzon kurege ne, idan ba ka sani ba, bari na tunasar da kai wani abu, da kunnuwana na ji kana ba da kwatancen inda za'a sami Haulatu a kama ta.
Idan ba ka san cewa na ji wannan waya ta
arshe da ka yi ba, to yau ga shi na fa
amaka.
Babu abu guda da ka fa
i wanda ya kasance gaskiya.
Kuma ni dai idan har ni ce matarka, ina da ikon fa
in ra'ayina, toh har abada na haramta gareka.
Har abada.."
Ta kasa
arasawa sanadin kukan da ya sar
e ta, Hajja ta hau bubbuga cinyarta.
"Yi shirunki Na'imatu, yi shiru abinki."
Baba Alhaji ya yi gyaran murya.
"Ya isa hakanan.
To Ibrahim, mun ji duk bayanan da ka yi mana.
Idan kuma batu na yafiya ne, to ka sani, mu zuri'armu muna da saurin kar
ar tuban wanda ya gane kurensa kuma ya nemi mu yafemasa.
Don haka Allah ya gafarce mu baki
aya."
Cikin jin dadi Sanata ya dubi
an Mutuwa suka amsa da amin don duk a zatonsu magana mai dadi ce ta sulhu za ta fito daga bakin Baba Alhaji.
Su Hajja da Baba Dakta kuwa sun fi kowa sanin waye Alhaji Usman shiyasa ba su katse shi ba.
Ya
ora zancensa.
"Abu na biyu kuma, dama yanzun ko babu komai, ai zumunci ya riga da ya ha
u tunda dai kun haihu da Na'imatu.
Sai dai ka riga da ka sani, shi aure ana yin sa ne bisa yarjejeniyar mutum biyu da kuma amincewarsu sun ji sun gani za su rayu wuri guda ba tare da
aya ya cutar da
aya ba.
Ha
anin gaskiya
iyarmu ba za ta koma gidanka ba, aure dai an yi shi, an kuma zauna kun rayu ba tare da mun san ya yanayin zaman ya kasance ba, sannan koda wata ce ba Na'imatu ba, a yau ta furta ta gaji ba kuma za ta koma gidanka ba, tabbas ita ta san abin da ta
unsa, mai
aki shi ya san inda yake masa yoyo.
Kamar yanda ka zo a ka yi komai a mutunce, to ina neman ka rubutamin takardar sakin Na'imatu ka ba ni."
Ran
an Mutuwa ya
aci, nan da na fuskarsa ta
an sauya, wannan zafin ran na nema ya taso mishi, Sanata ya kula don haka nan da nan ya
an mishi ra
a sai kuma ya saita fuskarsa ka
an.
"Baba a yi hakuri, don Allah tunda kun ce komai ya wuce, a yi hakuri kar a raba auren sunnah."
Fadin Sanata kenan, Baba Alhaji ya yi
an murmushi.
"Yaro ba na magana biyu, tunda har ka ji na nemi ya ba ta takardarta, toh ya bayar kawai.
Yarinya kuwa yanzu haka karatu za ta fara, mun kuma dauke maka dukkan nauyinta mun yafe, sai dai matsayinka na Uba a wurinta, idan abu ya tashi dole nan gaba za'a iya tuntu
arka.
Ba zan hana ka zumunci da
iyarka ba."
Duk yanda
an Mutuwa ya so ya yi magana dole ya ha
ura sakamakon dannarsa da Sanata Hashim ke yi.
Wannan tsohon mai dattin goro a baki ya yi mugun raina hankalinsa.
Shi da matarsa har ake wani ba shi umarni don an ga ya biyo ta lallami?
Toh wace ce Na'imatun, matar da zai samu fiye da ita har da
wara idan ya so.
Ya kasa ha
uri ya shanye
acin ransa kamar yanda Uban Dodo ya garga
eshi a kai, don yace zai haifar masa da dana sani a gaba, kawai ya dubi Baba Alhaji.
"Shi ke nan Baba, tun da haka ku ke so, ni Alhaji Ibrahim na sauwakewa Na'imatu igiya uku dake kanta na aurena.
Kuma ita Haulatun ku je na bar maku ita har abada.
Zan iya auren sama da mace daya a rana guda a yanzu kuma duk su hayayyafa.
Don haka ba ni bu
atarsu baki daya." Yana kai wa nan ya mi
e zai nufi
ofa, da sauri Sadauki ya sha gabansa gami da cin kwalarsa har ya soma kakari.
"Kai a wa?
How dare you!
Ka shigo har gidanmu ka ci mutuncin iyayena ka ce za ka fita lafiya?
Uban wa ya tsayamaka?
Aminiyar
iyarka Hindatu da kake aure yanzu fa?!"
"Yauwa Sadaukin Alhaji!
Nuna masa kurensa don ubansa!".
Hajja ke wannan kalamin tana daga zaune, shi kuwa Sanata na kokarin
watar abokinsa, sai da Alh Ridwan ya dakawa Sadauki tsawa kafin ya saki
an Mutuwa ya tura shi ya fada jikin Sanata, kawai sai ya juya ya fice daga falon ransa na tsananin zafi.
an Mutuwa ya gyara kwalarsa yana
an tari, ya dubi Na'imatu duban wulakanci.
Daga haka ya sa kai ya fice ya na ji Hajja na fadin Kurwar diyarta kurr tana fadin wannan kallon daga gani da wata manufa ya yi ta. kuma ta Allah ba ta shi ba mugu ba
in azzalumi.