Sashe 83
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
For how long za ka tsaya kana fama da abu guda?
Ba ka tsoron wani ya yi maka shigar sauri?"
Da mamaki Sadauki ya ce.
"Tun yaushe ka sani?"
Khaleefa ya yi
ar dariya gami da dukan kafa
arsa ka
an.
"Ka ga bari na tafi kafin ruwa ya tare ni.
Sai mun yi wayar ko?"
Murmusawa Sadauki ya yi, ya san ko zai
ara tambayar idan dai Khaleefa ne ba zai samu amsar ba don haka ya bar maganar shi ma.
Suka yi sallama shi kuma Sadauki ya koma ciki.
Washegari kuwa da wuri suka
unguma gidan
unshi.
Sun ci sa'a babu wani layi, don matar ta iya
unshi, kusan ko ba lokaci na biki ko sallah ba, gidan Hasiya Mai
unshi yakan zama da mutane.
An yi musu ja mai
an karen kyau sai ba
i a iyakar hannu, sai dai sun zaunu don ba su suka bar gidan ba sai da aka idar da sallar isha'i.
Ga gajiya ga yunwa, Haulatu kanta har wani sarawa yake yi.
Hajja ta kira ya fi a
irga tana masifa wai ita wannan wane irin
unshi ne haka ace har yanzu ba su dawo gida ba ga hadari ya ha
u a garin.
Sadda Hajja ke wayar
arshe da Haulatun bayan sallar isha'i tana mitar dare ya yi su jira za ta sanya a zo a
auko su, Sadauki na nan ya shigo kawo wa Hajja sa
o daga Daddynsa ya tsaya suna
an ta
a hira da Umma da kuma Haj Hadiza da ta shigo gidan tun safe anan ta yini an kira mata mai
unshi ta yi mata.
Hankalinsa na ga Hajja har ta kammala wayar ta ajiye ta cigaba da sababi.
"Saude, maza zo nan, ko kuma ke Na'imatu kar
i ki bincikomin lambar Gali, ya zo ya
aukomin yaran nan."
Jin haka Umma ta mi
e ta
arasa ga Hajja, shi kuwa Sadauki duban Hajja ya yi.
"No Hajja, bari na
auko maki su.
Wane unguwa ne?"
"Kai Allah ya yi maka albarka Sadaukin Alhaji, da
ina da kai akwai kirki.
Nan unguwar Sabon Gida.
Idan ka je kwa yi waya su maka kwatance."
Haj Hadiza ba ta ce musu uffan ba har Sadauki ya mi
e ya musu sallama ya fita Hajja ba ta bar sa mishi albarka ba, ta kalli Umma dake faman murmushi, ta watsamata kallon banza a ranta fa
i take.
'Makira, kin
ullo wani sur
ullen nasu na bariki dole ki yi murmushi tunda kwalliya ta biya ku
in sabulu.'
A fili kuwa mi
ewa ta yi tana fadin.
"Hajja bari na zo na tafi kafin ruwan nan ya sauka tun da na kammala, sai kuma jibin idan Allah ya kaimu."
Hajja ta amsa.
"Toh shilenan, ki gaida gida.
Jibin dai ki shigo da wuri, kuma a yiwa wancan mai kunnuwan kashedi, muddin ya hana min Maimunatu shigowa sabga da kaina zan kira shi a waya tunda shi dai bai san mutunci ba."
Dariyar da bai kai zuci ba Hadiza ta yi.
"Ah Hajja ai ke ce daidai da wannan
an naki."
Umma kuwa cewa ta yi.
"Hajja kenan, idan har ya hana ai babu yanda za'a yi sai ha
urin tunda dai ya fi mu iko da ita."
Haj Hadiza kamar ta buge Umma haka ta ji, ta san watakila ma Umman a ranta dadi take ji.
A kwanan nan har matsala sosai Maimuna ta samu akan ta je bikin dangin Musbahun mijinta ta kai dare shi ne fa ya sanya mata takunkumin fita.
Sun yi fada sosai har kokarin dukanta ya yi, magana dai har gaban mahaifinta
arshe aka yi sulhu ta koma.
Yanzu kuwa ya ce babu inda za ta
ara fita idan ba larura ba sai ya hora ta.
"Ni da kaina zan yi kiran Musbahun."
Umma dai kallon Hajja kawai ta yi gami da girgiza kai ba tare da ta ce uffan ba.
Hadiza ta harare ta karo na biyu sannan ta shige
akin Hajjar ta kimtsa ta fito, sallama ta yi musu ta fice tana
ara maimaitawa Hajjar batun zuwan Fahima a gobe.
Bayan fitarta Umma ta Hajja magana sosai kan rashin dacewar yi wa suruki kutse gudun raini, ba girma a ciki.
Hajja ta dube ta.
"Toh kenan kina nufin na zuba ido ya cutar da Maimunatu?
Don ya ganta yarinya ba mai son hayaniya ba?"
"A'a, ba nufina kenan ba.
Ki bar ni zan yi magana da Maimunatun, in sha Allahu za'a dace, zai bar ta ta fito.
Amma abun duka ba na tashin hankali ba."
"Ai shikenan." Ita ce amsar da Hajja ta ba Umma sannan aka bar maganar.
Haulatu a can kuwa tun da Hajja ta ce mata Sadauki ne zai zo
aukar su ta ji wani irin sanyi a zuciyarta, sai ta nemi ciwon kan ma ta rasa.
"Wai ke murmushin me kike ta yiwa mutane ne?
Ke ko jimamin daren da muka yi ba kya yi?
Ni dai na san Mama yau zan sha fa
a." Radiy ke maganar duk ta rikice duk kuwa da sun yi waya da Mamar, ta sanar da ita Hajja ta saka a zo
aukarsu amma hankalinta bai kwanta ba.
"Rabu da ita Radiya, ni wallahi dama na ce maki son Yaya Sadauki take yi amma ki na ganin kamar wasa ko?
Yanzu ke ba ki kula duk cikin murnar zai zo..."
Haulatu ta yi saurin toshe mata baki ganin wasu mata dake cire lalle su na kallonsu.
Cikin
an ra
a ta ce.
"Banza, mene haka wai?
Ba kya ganin a cikin mutane muke?"
Dariya Radiy da Safina suka yi duk kuwa da gajiyar da ke tattare da su, don ma Allah ya sa sun sauke nauyin sallolinsu.
Wayar Haulatun ce ta yi
ara, ganin sunan Yaya Sadauki saman screen sai ta nutsu gami da
agawa da sallama.
Ya amsa mata kafin ya ce.
"Ba wa Safina ta kwatanta min inda ku ke."
"Ai zan iya ma Yaya."
"Ko?
Toh ina jin ki.
Allah yasa kar ki
atar da ni."
Ta yi
ar dariya wanda shi
in ma tana jin sautin nasa murmushin.
Tiryan-tiryan kuwa ta yi masa kwatance tunda dama gidan bai da wani
ata kusa yake da transfomer a gefen titi.
Ai kuwa ba jimawa da katse wayar sai ga shi ya
ara kira ya ce su fito.
Dama sun kammala komai suka yi sallama da Hasiya mai
unshi da matan dake nan suka fito.
Motarsa tana daga tsallaken gidan har ya yi U-turn.
"Kalli mutuniyar sai wani goge mai
on fuska take da gefen mayafi."
Radiya ke yiwa Safina zancen
asa-
asa, tana jin su amma ba ta da sukunin ramawa don gani ta ke yi kamar kowane motsi da za su yi idanun Yaya Sadauki yana kansu.
Duk saurin da Radiya da Safina ke yi don su samu mazauni a gidan baya amma ina, Haulatu ta yi farat ta bu
e ta shige ta saitin bayan Yaya Sadauki.
Nan da nan kuma Radiya ta riga Safina shiga
aya
arin, a dole Safina ta bu
e gidan gaba ta shiga.
Sadauki ya kalle ta bai ce komai ba ya na amsa gaisuwarsu.
Sai da ya kunna fitila haske ya mamaye motar, sannan ya dube su, Radiya ya iya gani bai samu damar kalle sanyin idaniyarsa ba don ta ma
ale sosai a murfin
ofar.
Kamar ya ce wani abu sai kawai ya fasa ya kashe fitilar.
Tafiya yake yi kawai sautin ki
a na tashi ka
an-ka
an na muryar breaker cikin wa
arsa na Burina.
Shi
in idan ya so nisha
i yakan kunna wa
i, ranar da ustazancin ke kansa kuwa sai dai ka ji tashin
ira'a ko kuwa yabo.
Sai yake jin wa
ar Burina
in na shigarsa tamkar da shi ake, to ba shi ka
ai ba, ita kanta Haulatun sai ta lumshe idanu ta yi shiru tana sha
amshin turarensa, kaunarsa na
ara ratsa ta.
Kafin su kai ga isa gida tuni an fara ruwa kuma wa
aya suke ta maimaici, daga Burina ya
are sai Sadauki ya
ara ya
ara maido ta.
Sadda suka isa kuwa ruwan ya yi
arfi sosai, ya dube su.
"Ga ruwa kuma, ko na baku lema tunda dare ya yi."
Suka amsa da toh, ya ba Radiya umarnin saka hannu a baya ta dauko lemar sannan ta bude
ofa ta fito da yake ita tana ta gefen wajen
ar rumfar adana motoci sai ruwan bai ta
a ta ba har ta bu
e lemar.
Haulatu ma ta fito ta
angaren hannun da Radiya ta ke, tuni Safina ita ma ta fice.
"Ba zan ga lallen ba?" Maganarsa ta
an dakatar da Haulatun daga fita, ta juyo suka ha
a idanu, tarr suke ganin juna cikin hasken fitilar motar da ya kunna.
Kusan a tare suka numfasa, ji ya yi lamar ya shekara bai gan ta ba.
Ita kuwa Haulatu ta kasa ba shi amsa, ta kuma kasa fita.
Can kuma a hankali ta ha
e hannuwanta ta yo gaba da su ka
an yanda zai gani, ji ya yi inama halal
insa ce, da babu abin da zai hana shi sumbatar hannun saboda yanda lallen ya yi mata kyau ainun.
"Ya yi sosai, ku je kin bar
an uwanki cikin ruwa.
Ki ajiye waya a kusa, zan kira."
Ta ji abin banbarakwai sai ma ta kasa amsawa da sauri ta fita, duk diramar da suke yi, Safina suna kallo don hasken dake cikin motar ya ba su wannan damar ganin abin da ke faruwa a ciki.
Suna kama hanya da gudu gudu suna yiwa Haulatu tsiya, ita ta ma yi la
was kamar wacce ruwan saman ya doka.
Duk yanda Haulatu ta so su yada zango a gidansu kafin ruwa ya tsagaita amma ina, su kansu sun fi so su gan su a nasu
akunan musamman Radiya da Mamarta duk ta damu.
Suka yi sallama Haulatu ta shige su kuwa suka yi gaba.
Umma na ganinta ta harare ta.
"Wato ku ba ku san dare ya yi ba ko?