← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 109

Sashe 80

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Please ki maida hankali a karatun, ba na so na ji wata aba da ta shafi zancen saurayi ko hira da samari."
an dube shi kamar ta yi kuka shi ma kuwa ya kai dubansa gareta kafin ya kauda kai gami da
an ta
e baki da
aga kafa
"Oh, na dameki da batun samari ko?

Saboda na damu nima."
Haulatu ta kasa fahimtar inda zancen ya dosa don haka cikin
ar rawar muryarta ta amsa.

"Ni fa Allah kuwa Yaya na fadamaka karatu ne gabana.

Ba ni da lokacin ma soyayyar balle na saurari wani."
Sadauki ya yi shiru, yana son hakan, amma kuma abin da ke
an damunsa da amsar, toh ko shi ba ta sonsa?

Kenan babu ma kowa a gabanta har shi
in?

'Kai za ka gina kanka a zuciyarta, kar ka kusa ka bari a yi maka shigar sauri.' Wani
angare na zuciyarsa kenan da ya ba sa shawara.

"Masha Allah, hakan ya yimin da
Amsar da ya ba ta kenan.

"Ni me ne ne ma Jamb Score dinki?"
Ai sai ta hau tura baki da runtse idanu, muryarta cike da
ar shagwaba ta ce.

"Yaya please mana."
Ya yi dariya.

Daidai sadda bai fi ka
an su cimma
angaren Hajja ba, suka hango Mu'az dake tafe.

Sosai Mu'az ya
an ji wani iri a ransa, sai dai ya zai yi?

Tunda dai Mominsa ta mishi tsakani da Haulatu, uwa uba kuma Baba Alhaji da ya nemi a bar komai har sai yarinyar ta nuna ra'ayin
ayansu don kanta.

Kamar babu wani abu, haka Sadauki ya mi
a masa hannu suka yi musabaha, Haulatu kuwa wacce kallo
aya ta yi masa ta kauda kai, gaida shi ta yi ya amsa.

Sadauki ya bi ta da kallo yana murmushi.

"Shi ke nan, kina iya tafiya.

Sai da safe."
Ta amsa da toh, har ta soma tafiya ya dakatar da ita.

"Haulat."
Sai da ta ji wani yarr a jikinta, ta juyo ta na mishi wani kasalallen kallo.

Shi ma ya ji shi a jikinsa.

Cike da jarumtarsa ya ce.

"Take care."
Murmushi mai tsada ta bi sa da shi tana mai jinjina kai.

Daga nan ta juya ta cigaba da tafiyarta zuciyar kamar ta fasa
irjinta ta fito don wani irin da
i da annashuwar da ta ke jin ta ciki.

Wai ko dai ta soma son Yaya Sadauki ne?

Wannan ita ce tambayar da ta yiwa kanta.

'Toh sai me ma idan son nashi nake?

Ya fa kai a so shi.' Ta tsinci kanta da bai wa kanta amsa, ta kasa ha
uri sai da ta
an waigo ta kalle shi, tuni ya maida hankali ga Mu'az ba ta san me suke fa
i ba.

Juyawa ta yi ta cigaba da tafiyarta ranta wasai.

Ita ta mance ma akwai wata ala
a da ta ta
a ha
a su da Mu'az
in.
angaren Mu'az kuwa, baki kawai ya saki yana kallonsu, ko ba a fa
i ba, ai shi ba makaho ba ne.

Idan ma bai gama sanin wace ce Haulatu ba, yana da cikakken sani akan Bestyn nasa.

Ya ji wani
aci a ma
oshinsa, tabbas ya rasa Haulatu, damar samunta ya kufce masa, Sadauki ya nuna ya fi su wayo kenan?

Ta haka yake so ya kafa gwamnatinsa a zuciyarta?

To ko ma dai ya kafa
in?

Haka ya dinga jerawa kansa tambayoyi iri-iri.

Sai bayan ta bar wurin ne Sadauki ya dube shi kamar babu abin da ya faru, fuskarnan
auke da murmushin da bai gushe ba.

"Blood ya aka yi?"
Ajiyar zuciya Mu'az ya sauke ganin irin wannan tambaya ta Sadauki mai kama da rainin hankali.

Ya kauda kai daga kallonsa saboda
acin rai.

"No, ba komai, dama Maama ta kira ni bari na je."
"Ok.

Goodnight." Amsar da ya ba shi kenan da haka ya juya ya koma inda ya fito, shi ko Mu'az sai da ya bi shi da kallo sannan ya juya, ba ya jin ma a yanayin da yake ciki zai iya yarda su ha
u da Maama.

Zai yi mata waya kawai ya ce ya yi nisa.

Duk yanda zuciyarsa ke mishi tuni da Maama ce fa, amma ina, wannan kishi na ganin Sadauki da Haulatun ya mantar da shi komai.

Ya ji ya tsani Haulatu tun da har ta watsa mishi
asa a ido, ta nunawa duniya ba ta
aunarsa.

Ba zai kuma
ata ala
arsa da
an uwansa ba saboda mace.

Kano...

Hankali a matu
ar tashe
an Mutuwa ya fa
a gidan Haj Adama.

Har
uryar
aki ya iske ta tana tare da wani
an matashin saurayi wanda a haife za ta iya haifarsa, daga shi sai gajeran wando da singilet ita kuwa da
aura
irji.

Ba ta yi mamakin ganin
an Mutuwa ya shigo mata a birkice ba.

Bai ko bi ta kan matashin ba ya soma yun
urin magana.

"Adama ni za ki nunawa bariki?"
Haj Adama tana wani murmushi ta dubi Matashin nan.

"Shalelena,
an ban mintuna ka
an na sallama wannan."
Ya amsa da ok sannan ya dira daga gadon zuwa
asa ya
auki kayansa ya na hararar
an Mutuwa da ya
ata masa sha'ani ya fita.

Yana rufo
ofar
an Mutuwa ya cigaba da
atunsa.

"Ni za ki munafunta?

Mun yi cinikin kaya kin sa an ri
e nawa ke kuwa kin bi duk hanyar da za ki yi wajen ku
utar da naki?"
Ta mi
e ta tako tana mai
ora hannunta a kafa
arsa ya kuwa saurin kaucewa.

"Haba Alhaji
an Mutuwa.

Ka tsaya ka saurare ni.

Ba ka san ta
amaiman ma
udan kuda
en da na kashe wajen ganin kayanmu duka sun ku
uta ba.

Iliyasu ya ce na bi komai a sannu, yanda ya yi min
arin ku
utar da nawa kayan zai yi hakan a kan naka.

Don Allah ka kwantar da hankalinka, duka fa wannan ba abu ne na damuwa ba.."
"Ya za ki ce ba abin damuwa ba ne?

Ta ya za ki soma cewa haka alhalin kin sani muddin wancan mugun shi ke mulkar wannan kujera to fa kashinmu zai iya bushewa."
Ta girgiza kai tana murmushi.

"Kamar ba mu ne da
asar ba?

Akwai Custom
in da ya isa ya tsone mana idanu?

Kar ma ka
ara wannan hangen.

Kaya za su fito, babu abin da zai faru."
Dan Mutuwa ya bi ta da kallo irin na wacce ta raina masa wayo.

"Ni za ki mayar sakarai?

Ko an fa
amaki ban samu labari daga wajen su Duna ba?

Ina da labarin komai, kin ce a yi maki duk yanda za'a yi naki a yi clearing, nawa kuwa ko me za su yi toh su yi.

Haba Adama, ai ba yau na sanki ba, ke mace ce mai son kanta muguwa ba
ar azzaluma.

Toh da ni kike zancen."
Ran Haj Adama ya
aci har sai da ta nuna shi da yatsa.

"Ni ka ke kallon tsabar idanuna ka ke zagi?

Yau ni ka ke zagi
an Mutuwa?

Eh lallai!

Mutum mugun icce!

Yau ni Adama ka ke ci wa mutunci?!

Ba don ni ba ina ka ga ma arzi
in shigo da kaya mai yawa har haka?"
Madadin ya yi
asa sai ya
ara
aukar zafi.

"Dama ai ku mata ba a raba ku da gori!

Mu zuba ni da ke, matu
ar kayan nan ba su ku
uta ba kamar yanda na ki ya ku
uta, ni na san mummunan matakin da zan
auka."
Yana kai wa nan ya sa kai ya fice kamar zai tashi sama.

Haj Adama ta bishi da kallo fuskarnan a
aure tamau.

Ta yi al
awarin
aukar matakin kafin ya kai ga
auka doj haka a gaggauce ta shiga maida suturarta, da haka wanda ta kira da Shalele ya shigo.

"Ah, Sweety ya haka?

Wannan wane banzan ne haka da ya
ata min mood
inki?"
Ta numfasa zuciyar na tafarfasa.

"Bari kawai Shalele, ma yi magana yanzu fita ce ta kama ni."
Daga haka ta juya ta bu
e bedside drawer dinta ta fiddo bandiran ku
an dubunnai har uku ta cilla masa ya kuwa cafe abinsa yana wangale ha
ora.

"Ga wannan ka sha madara kafin mu
ara ha
uwa."
"Godiya nake." Ya amsa kai tsaye sannan ya fice bayan ya
auki wayarsa da tarkacen da ya shigo da su.
an Mutuwa kuwa, direbansa na tu
i amma ji yake kamar su na tafiyar hawainiya hakan ya sa har wata tsawa yake yi mishi akan ya yi sauri.

So ya ke a gobe ya wuce Abuja don ganawa da tsohon Comptroller-General na Customs, Yahuza Hayatu, wanda yake mutuminsu kuma
ungiyarsu ta harkokin miyagun
wayoyi, yanzu haka bayan sauke shi da aka yi yana rayuwa ne a Abuja.

Ya tabbata shi ba zai rasa hanyar da zai yi a saki kayansa ba.

Ya so
warai su yi ta a waya amma Sanata Hashim ya ba shi shawarar takawa ya je da kansa.

Koda ya isa gida ya iske Hindatu zaune tare da Mominta suna hira.

Ganinsa ya sa Momi washe ha
ora da fadin.

"Ranka ya da
e sannu da zuwa." Bai ko kalle su ba ya nufi
akinsa.

Abun ya yiwa Hindatu zafi wanda ya sanya ta mi
ewa.

Da sauri Momi ta ri
o hannunta.

"Ke, ina za ki?"
"Momi rabu da ni, na gaji da wula
ancin da ya ke yi maki.

Ban ga dalilin da mijin da nake aure zai raina uwata ba."
Baki sake Momi ta ce.

"Haba Hindatu, ke yanzu mijinki har yanzu ba ki gama karantarsa ba?

Dubi fa yanda ya shigo rai a
ace amma ki ke son ki je masa da zancenki na shirme?

Ina ki ka ga ya wula
anta ni idan ba neman magana ba?"
Zuciyar Hindatu babu dadi ta ke kallo da sauraron Momin har ta kai aya a zancenta kafin ta amsa.

"Yanzu Momi ke kenan koyaushe cikin mara wa Ibrahim baya don kawai yana da kudi ai ba zai zame masa hujjar da zai ci zarafin uwata ba.

Ni kam ba zan aminta da wula
anci ba." Daga haka ta tafi fuu, Momin na kira har da ha
awa da zagi amma ina tuni Hindatu ta bi hanyar da zai sada ta da
akinsa.
Chapter 80 · 0% Book details