Sashe 47
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan na farfa
su Baba Alhaji
suka dage akan lallai sai Zaid ya aure ni, anan kuma na nuna musu na fasa aurensa, na ro
e su akan su janye
udurinsu na cewar sai sun auramin shi.
Na tabbatar musu muddin aka yiwa Zaid dole akan aurena to na rantse zan kashe kaina kowa ya huta.
Nace a zuri'ar ba a ta
a yiwa wani auren dole ba, to kar saboda ni a fara,
arshe ma na ce musu ni na daina sonsa.
Haka na tayar musu da hankali kan cewa ni
Malaysia zan koma.
Na kira Mamina na labarta mata komai ina kuka sannan nace kar ta fa
awa Abeena, ita ma ta ce me ya kai ta?
Saninsa da muka yi da zuciya da
aukar zafi, zai iya cewa ba zan
ara zuwa Nijeriya ba.
Yana mata
ur son yaransa, ba ya kaunar duk abin da zai ta
a mu, akan mu sun sha samun sa
ani da Maninmu.
Duk da dai na sha tambaya da tuhuma akan rama ta da kuma dalilin da yasa ban tsaya na rubuta jarrabawa ba.
Dakyar aka kashe maganar ya aminta da cewa rashin lafiya ce ta hana ni.
Hajja ita ma hankalinta ya fi kwanciya da komawata Malaysia don sosai ta kai wuya da Zaid, ta kuma rantse ta kuma muddin tana numfashi wataran sai ta rama abin da ya yi min kuma ya yi mata.
Sannan ni kuma ko zan mutu ba za ta bari ya aure ni ba ko mai runtsi.
Hum, Haulat ba zan iya misalta maki halin da na shiga ba sadda na ci karo da IV na bikin Zaid da Jalilah, anan cutar sonsa ya dawomin sabo.
Ina
aunarsa fiye da tsammanin ni kaina Haulat, da wata ce kallonsa ba za ta
ara yi ba bayan cin fuskar da ya yi mata da wula
anci, amma har gobe yana raina, na kasa fidda shi.
Ganin da na yi mishi yanzu ya
ara tayar da tsumin sonsa.
Na kasa bayar da dama ga masu sona su fito neman aurena, asalima na cewa Abee sai na kammala karatu, da wannan na samu ya goyamin baya.
Yanzu haka ina aji na biyu a jami'a
a can, ina karantar pentadbir perniagaan."
Haulatu ta yamutse fuska har ta sa Zaituna yin dariya.
"Sorry, ina nufin Business Admin."
Ita ma Haulatu ta murmusa.
Zuciyarta cike da tausayin Zaituna da kuma jin babu da
i game da halayyar maza wa
anda take yiwa mafi yawa kallon masu son kai da zalunci.
Domin a baya dukkansu abu
aya ta
auke su, mugaye.
A hankali yanzu da ta fahimci rayuwa ta kuma gane yanayin zamantakewar wasu ma'auratan musamman a babban gida yasa ta
an sassauta, uwa uba ilimin addini da ya soma ratsa ta da kuma tarihin zamantakewar Annabawa da Sahabbai da matayensu a yasa ta gane jahilan cikin al'umma ko masu son kansu su ne da hali irin na azzalumai.
"Don Allah yar uwa ki
ara watsar da lamarinsa.
Kar ki
ara kuskuren shan guba akan wanda bai san darajarki ba.
Ki na da qualities
in da kowane
a namiji zai kaunace ki dominsa.
Ni na tabbata ba ke ce da asara ba, shi ne ya rasa mace.
In sha Allahu za ku samu wanda ya fi shi."
Zaituna ta jinjina kai tana murmushinta wanda har gefen kumatunta na lotsawa.
Sannan ta mi
e tana amsawa da In sha Allah.
Daga haka suka bar wurin.
angaren Zaid kuwa, ganin Zaituna ya sa shi fasa shiga
angaren Hajja, suna barin wurin ya juya ya shiga motarsa ya bar gidan zuciyarsa a cunkushe.
Babu abin da yake
ara tunanowa sai yanda abubuwa suka kacame a baya, yana da ya
inin za'a yi masa dariya idan ya furta ga wani a gidan cewa yana kaunar Haulatu jikar Hajja.
Zuciyarsa ta raya masa akan kawai ya nemi kaunarta, matu
ar tana sonsa to fa babu abin da zai hana aurensu.
Balle ma yana ji babu wata
iya macen da za ta kalle shi ta ji ba ta sonsa.
Ya san wannan
arya ne.
Da wannan ya yanke cewa zai soma hira da Haulatun ta chat har ya samu ya shawo kanta ta so shi.
Abu ne mai sau
i a cewarsa.
Kano...
Mommy ta ru
e yayinda hannuwanta suka shiga rawa tana mai zaro idanu lokaci guda ta dubi takardun da
an Mutuwa ya sanya a hannunta sannan ta dube shi.
"Dagaske kake Alhaji?
Gida fa?
Gida suntum ka siyamin a gadon
aya?
Allahu Akbar."
Ya yi
ar dariya yana
an sunna kai kamar surukin gaske.
"Haba Mommy, ai wannan ba komai ba ne daga abin da na ci burin yi maki a rayuwa ke da Hindatu.
Dagaske nake sonta kuma a
arshen satin nan zan turo idan kin min izni.
Zan rungumi Hindatu da hannu bibbiyu ko don maraicinta."
Washe baki Mommy ta ke yi, sam ta kasa rufe baki, nan ta shiga zuba ruwan addu'a da godiya.
A ranta tana
ara jinjinawa Bokanta, dama ya ce mata babu wani abu da zai hana auren Alhaji Ibrahim da
iyarta.
Kuma za su samu arzi
i fiye da tsammani.
Aikuwa gashinan kafin ma ta kai ga batun turowar shi ya zo da maganar.
an Mutuwa ya yi mata sallama bayan ya dire mata rafar dubu har guda biyu, ai Mommy ji ta yi kamar ta sume a nan don dadi.
Ya kuma ce su shirya a gobe direba zai zo ya kai su ganin sabon gidan kafin su yi shirin tarewa.
Ya ce ba shi da matsala ko a goben ma suka ga za su tare.
Haka ya tafi ya bar Mommy cike da sumbatu.
Hindatu dake gefe ta kasa furta komai tsabar razana, wannan kyauta anya ba ta yi yawa ba?
Sai da Mommy ta kai mata bugu a cinya gami da mata nuni akan ta tashi ta yi mishi rakiya kafin ta iya mi
ewa jiki a sanyaye.
Har ga Allah yanzu tana jin son Alhaji Ibrahim don ta kula ya iya tattalin mace amma kuma tana tsoron wannan hidimar da yake yi musu.
A zauren gidan suka ha
u da mijin
aya a cikin mata biyu dake haya a gidan, kamar ya yi me tsabar girmama Alhaji Ibrahim yana washe baki, ita dai Hindatu kallonsa take yi, ta san dalilin bai wuce saboda kyautar bajintar da ya yi musu ba kwanaki
an gidan ya gwangwaje kowane magidanci a cikinsu da kayan abinci.
Alhaji Ibrahim kuwa ya amsa har da yi mishi kyautar dubu goma nan take.
Ya kar
a ya na ta bin sa da addu'ar Allah ya ba shi Hajiya Hindatu.
Don yanzu kaf
an gidan Hajiya suke kiranta.
Ita dai jin su take yi.
Koda suka yi sallama ya tafi, ciki ta koma tana danna wayarta ganin Haulatu ba ta biyo bayan kiran da ta yi mata sai ta yi zaton ko wani abun ne ya hana ta.
Mommy sai sumbatu take har da rawa, kasa bacci ma ta yi kwata-kwata a wannan ranar.
Daga Hindatu ta fara bacci sai ta ji uwar ta ta
o ta wai ta tashi su soma ha
a tarkacensu wuri guda ita a goben ma zasu iya tarewa a cewar Mommyn.
Katsina...
Ana saura kwana uku bikin Raudha da Batulu ne Haulatu ta ciro sakamakon jarrabawarta na Waec a Cafe.
Tun sadda ya shigo hannunta bakin nan ya
i rufuwa, babu wanda ba ta nunawa ba a saman Hajja.
arshe kuma da rawar jiki ta wuce
angaren Baba Alhaji, duk da Umma ta ce ta bari sai bayan bikin sakamakon cikar da aka yi a gidan, ba
i daga Malumfashi har ma da mutanen Kano da Kaduna da dai sauran
an uwa na nesa duka sun zo amma ina, rawar jikin da ta ke yi kawai don ta nunawa Baba Alhaji wanda ya yi nata al
awarin shiga jami'a muddin ta fito da sakamako mai kyau.
Ba ta damu da jama'ar dake falon ba ta dai gaishe su a tsaitsaye sannan ta nufi
angaren Baba Alhaji.
Da sallama ta shiga, ya amsa mata ba tare da ta kula da wadanda ke zaune a tare da shi ba tsabar murna baki ya
i rufuwa ta dur
usa gabansa ta mi
a masa result dinta.
"Baba Alhaji, ga result
ina ya fito na Waec, kuma na ci Maths da English har da sauran topics na Arts dama ka ce idan na fito da sakamako mai kyau to zan tafi jami'a ko?"
Ya kar
a yana
ar dariyar farin ciki irin nasu na manya.
"Masha Allah, Alhamdulillah.
Sadauki maza kar
a ka karantomin idanun nawa ba
wari sai da gilashi."
Jin sunan da ya ambata ne ya sa ta saurin kallon gefen da yake mi
a takardar.
Caraf suka ha
a idanu, yana sanye da riga ba
a da dogon wandon jeans.
A gefensa kuwa wata fuska ce da ba ta san ta ba.
Amma dai bai kai shekarun Sadaukin ba, kusan ma bai fi sa'an su Najeeb da Haidar ba
an ashirin da hu
u zuwa biyar.
Ta yi gyaran murya ta gaida shi.
Ya amsa yana duban takardar.
Ita kuwa ta kasa kunne ta ji ko zai yaba da
arin da ta yi.
"Ta yi ko
ari, amma a yanzu ba a gane
arin mutum sai ya soma zuwa jami'a.
Mafi akasari makarantun secondary, ana rubuce musu jarrabawar ne a allo.
Hakane?"
arashe da duban Haulatu.
Ta ji kunya ta kama ta karon farko, gaskiya ya fadi dama kam rubucewa aka yi ta kwafa duk da ta san da yawa cikin tambayoyin da aka yi musu.
Ta
an turo baki ka
an tana kallon Baba Alhaji.
"To ai ina da
ari kuma na san yawancin abin da aka tambaya."
Ya ta
e baki gami da
aga kafa
"Amma ba
arya na fa
i ba ko?"
Baba Alhaji ya yi dariya ganin yanda Haulatu ta yi narai-narai za ta yi kuka.
Duk wannan murnar da ta shigo da ita ya gushe.
"Sadauki, ka rabu da Amaryata ka ga ka sanya min ita kuka ko?