← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 109

Sashe 51

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abu kamar kyandir."
Daga haka Haulatu ta juya a fusace za ta bar wurin idanunta duk dauriyarta tuni sun soma fitar da hawaye ba don komai ba sai na takaicin kalmar da har yau da ta samu
ancin kai ba'a bar danganta su da shi ba.

Wato Bariki.

Sai dai ba ta kai ko
ofar
yauren da za ta yi sallama da gidan Abba Ridwan ba, ta ji Jannat ta yi mata wani wawan fisga gami da kokarin kai mata mari aikuwa a zafafe ta ri
e hannun ta hanka
a ta baya da
arfi ta kuwa zube a
asa, daidai nan
awayenta suka yo kanta tuni Haulatu ta fice.

Haka ta fa
a falon da su Umma ke zaune fuskarnan jage-jage da ruwan hawaye, ko sallama ba ta yi musu ba ta nufi hanyar bene.

"Ke Haule, zo nan." Muryar Hajja ya tsaida ta, duk yanda ta so ta haye amma ta kasa sai ta dawo jikinta har wani rawa ya ke yi don
acin rai, ga wani kuka irin na zuci, babu sauti sai sauke numfashi da sauri sai ko ruwan hawaye.

Hajiya Hadiza na gefe tana sallah amma gaba
aya idanunta yana kansu, babu ma nutsuwa a sallar.

Ita kuwa Umma da ta idar, kallon Haulatun kawai ta yi ta maida kai ga addu'arta.

Maman Zaituna wacce ta
fito daga ban
aki ta yi alwala ta
arasa ga Haulatun ta
ago ta daga dur
uson da ta yi gaban Hajja tana kuka babu amsa
aya da ta iya ba Hajjar dangane da abin da ya faru.

"Lafiya?

Meke faruwa?

Yanzun nan fa ta fita da walwalarta."
"Ina na fahimci wannan lamarin ke kam, kuma kin ga ta
i cewa komai.

Daga ina take ma?"
"Assalamu alaikum warahmatullah...wajen Sadauki ta je, ke me ya faru a can din?"
Wannan magana ta fito daga bakin Haj Hadiza don dama tana ta zuci-zucin ta idar ta amshe.

Sai ga Fahima ta shigo falon kamar an wurgo ta.

"Ke Haulatu, ki zo inji Momi Nuratu."
Fuska ba walwala Maman Zaituna ta ce.

"Fahima meyafaru ne?"
e baki ta yi.

"Wai fa dukan Anti Jannat ta yi har ta tunku
e ta ta fa
i saman dutse ta fasa goshi.

Kuma akan duka su biyun suna son Yaya Sadauki."
Baki sake Haulatu ke duban Fahima wacce ta kantaro wannan uban sharrin ta jefe ta da shi.

Umma dai kanta na
asa tana tasbihi ba ta ko
ago ba tun bayan kallon da ta bi Haulatun da shi na farko.

Ita kuwa Haj Hadiza hararar Fahimar ta yi, a ranta tana kiranta da banza ga
uwa marar wayo, tana gefe tana mata ya
i na samun shiga wurin Sadaukin amma ita kuma kamar ma ko a jikinta taya
ar uwarta kishin Haulatu take yi.

"Haka aka yi Haulatu?"
Ba ta kai ga cewa wani abu ba sai ga muryar Momin Khaleefa ta shigo a fusace.

"Ina take?

Ina marar kunyar yarinyarnan ta ke?

Wato don ta cika fitsararra ta kama min
iya da bugu har ta ji mata ciwo akan
a namiji ko?

Wannan mugunta har ina?

To mu kam kaf zuri'arnan ba mu ta
a ji ko ganin abu makamancin wannan ba."
Magana ta ke yi murya a sama, ga tawagar da suka biyo ta a baya ganin yanda za ta kaya sai ko na falon sama su Anti Ihsan da tsararrakinta na gidan.

"Haba Hajiya Rahama, me ya kai na wa
annan zantukan marasa tushe?

Ina laifin ma ki tsaya ki ji meyafaru.

Sannan duk munin abin ai bai kyautu
ki munana kalamai ga Haulatu ba."
Cewar Maman Zaituna cikin
acin rai.

"Bar ta Nafisatu,
yaleta ta gama.

Rahama ko?

Daidai nake da ita, bar ta ta cigaba da fitsarar da ta zo yi don an ta
iyarta."
Shaf Momin Khaleefa idanunta ma sun rufe ba ta ko kula da Hajja ba sai a yanzun da ta ji muryarta.

Kawai sai ta juya ta fice daga falon tana sababi.

Hajja kuwa tuni ta fusata ta hau fa
a wai don an ta
a Jannat shi ne ita mai
a ta zo.

Fa
i ta ke.

"Toh yau idan soyayya shi Sadaukin ke yi da Haulatun zan ga uban da ya isa ya hana aurensu yiwuwa.

Aikin banza kawai.

Ni Rahama har ta kai girman da za ta shigomin wuri ta yimin tsaye a ka tana rashe-rashen kunyarta?

Da ni take zancen.

Idan ita ban isa da ita ba ai shi Daudan (Dawud, mahaifin Khaleefa) daidai nake da shi.

Mahaukaciya kawai."
Haka Hajja ta yi ta sababinta ana rarrashinta, ita kuwa Maman Zaituna sai ta ja hannun Haulatu suka nufi sama.

Anan ne ta ji duk abin da ya wakana tsakaninsu har irin amsar da ta ba Jannat, ba ta
oyemata ko harafi guda ba.

Ta
ara da fa
in.

"Don me ba za'a bar jingina ni da mahaifiyata ba da kalmar bariki.

Mu ne muka yi barikin ko kuwa?

A cikinmu babu
an bariki, don an ga kana shiru shikenan sai kowa ya kwasa bolarsa ya watsamana?"
Maman Zaituna ta rungume ta tana rarrashi cike da tausayawa kafin ta
ago ta.

"Ya isa haka my dota, yi shiru abinki.

Komai zai wuce.

Abu
aya nake so na sani, dagaske ku na soyayya da Abeed?"
Girgiza kai Haulatu ta yi tana
an lumshe idanu hawayenta na zuba.

Babu abin da ke yawo a
wayar idanun face kyakkyawar fuskarsa a sadda ya ke mata murmushi da kuma tausassan muryarsa sadda ya furta mata kalmar ban ha
uri.

"Aa, babu komai tsakanina da shi."
"Kin tabbata?"
Ta amsa da eh tana gya
a kai.

Maman Zaituna ta sauke ajiyar zuciya.

"To Alhamdulillah, na yi murna da jin hakan
warai.

Koda ma ace ku na soyayyar ne, Abeed yaron kirki ne ba zan ji rashin da
i na ala
arku ba.

Kuma na tabbata za ki yi farin ciki da shi daidai gwargwado in sha Allahu.

Sai dai ni yanzu na fi
aunar
iyata ta yi karatu ta san
ancin kanta.

Ba
anci na bijirewa fadin Allah da Manzonsa (s.a.w) ba, a'a, a karon kanki ki san da cewa ke ma kina da wani matsayi da martaba a rayuwarki, Allah da kansa ya girmamaki matsayinki na
iya mace.

Wasu abubuwan da suka faru a rayuwarki duka har da rashin ilimi.

Koda ace ba a hannuna za ki yi karatu ba kamar yanda nake kwa
ayi, to ko anan
in ma ki maida hankalinki kin ji ko?

Nasan ba za ki ba ni kunya ba."
Suka yi wa juna murmushi.

Umma ce ta shigo
akin don hayaniyar
asan ya ishe ta, anan Maman Zaituna ta labarta mata yanda komai ya faru ita dai Umma murmushi kawai ta
an yi.

Ta ce Allah ya kyauta daga nan ba ta ce uffan ba ta shiga ban
aki, ita ka
ai ta san ciwon da
irjinta ke yi ga kuma kanta dake sarawa.

Taron sai ya
ara haifar da gutsuri tsoma akanta da
iyarta.

Sadauki ba shi da labarin komai don bayan fitar Haulatun shi ma ta
ofar baya ya bi ya fice daga gidan.

Masallaci ya nufa koda aka idar da sallah sai bai dawo ciki ba suka zauna a nan
ofar gidan suna hira da Khaleefa da wani abokin Khaleefan da ya tarar da su a tsaye.

Wayarsa kuma tana silent don haka al'adarsa take muddin zai shiga masallaci to fa ba ya barin ko vibration ne ballantana ringing.

Wannan ya saka har wayewar gari bai samu labarin abin da ake ciki a gidan ba.

Sadda ta koma
akinsa ya tarar da missedcalls din Momi Nuratu da ma na Mamin Khaleefa dare ya yi.

Washegari da safe kuwa, Momi Nuratu sam ba ta ce masa komai ba don ita haka Allah ya yi zuciyarta, ba ta iya kwana da abu a rai ba.

Sai ma da ya ce mata ya ga kiranta kuma dare ya riga ya yi sannan ta tuna dalilin kiran.

An tashi da shirye-shiryen kamu yasa kawai ta ce mishi babu komai ya je za'a kawo masa abin kari.

Sadauki dai bai ji komai ba sai a bakin Mu'az da suka ha
u a hanyar zuwa
angaren Alhaji.

Mamaki sosai ya yi.

"Shi wannan hayaniyar duka dai a kaina a ka yi shi?"
Mu'az ya ta
e baki.

Babu abin da ya
an sosa ransa sai na zargin soyayyar da aka ce Sadaukin na yi da Haulatu.

"Haka dai abin ya kasance.

A iyaka sanina kuma babu komai tsakaninka da ita.

Hakane?"
Sadauki bai ba shi amsa ba face cigaba da tafiyarsa da ya yi fuskarsa ba yabo ba fallasa.

Nan ma wurin Maama ya ji
arin bayani tiryan-tiryan na yanda Jannat ta danganta Haulatu da bariki.

Sai ya ji zuciyarsa ta
ara zafafa.

"My son, dagaske ne kana sonta?"
Tambayar Maama ya sa shi
ago idanunsa da suka ka
a don
acin rai ya dube ta.

"Ka yi shiru." Maama ta
ara furtawa tana dubansa a nutse.

Ya kauda kai daga duban Maama kafin ya ce.

"Maama karatunta fa?"
Murmushi ta
an yi.

"Tambayar da na yi mala, ka na sonta?"
an ciji le
ansa na
asa ka
an kafin ya soma magana a tausashe.

"Duk son da zan yi mata, ina kaunar ta nemi ilimi.

Wannan ne dalilin da yasa na fi bu
atar na nemi yardarta yanda mu'amalarmu zai zama ba wani ne ya yi mata dole a kaina ba.

Ba na mata so irin na ko ta mutu ko ta yi rai lallai sai ta zauna da ni.

Na fi muradin ta
aunace ni domin kanta ba wani ya tilasta mata ba.

A ta
aice dai, ina sonta Maama."
arashe yana mai
an sunkuyar da kai.

Maama tun da ya fara aman abin da ke binne a zuciyarsa murmushi kawai ta ke yi tana kallonsa.

Koda ya kai aya sai ta furta hamdala a fili.

Ta
ara da fa
in.

"Na jima ina maka kwa
ayin auren Haulatu.

A yanzun da na ji hanzarinka da ya sa ka za
i jan bakinka ka yi shiru, sai na
ara jin kwa
ayin lamarin.

To Allah ya shige mana gaba, ya sa rabonka ce ta alheri."
Sadauki ya yi murmushi yana mai motsa le
ansa da furucin amin.
Chapter 51 · 0% Book details