Sashe 59
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga mamakinta ma sai ta ga ya
an yi murmushi kafin ya juya ya nufi
bene.
Ta bishi da kallo sai ta sauke ajiyar zuciya.
Yau dai
an Umma ne ya yi mata murmushi haka?
Lallai a yi ruwa da
ara.
Wayarta dake gefe ta yi
ara, ta duba, ganin ba
uwar lamba sai ta tsargu, ko dai Zaid ne?
Wannan yasa ta
agawa har ta katse, ba jimawa aka sake kira, dole ta jawo wayar ta amsa da sallama a bakinta.
Wanda ta yi zato kuwa shi
in ne, ya amsa mata sallamar.
"Ki na cutar da ni Noor, kina cutar da zuciyata akan abin da ba ni ke da ikon
oramata ko hana ta ba.
Meyasa ki ka za
i yanke dukkan ala
a da ni koda kuwa na iyaka zumunta ne ba soyayya ba?"
Ranta ya
aci, wai shi Yaya Zaid ko kunya ba ya ji wannan nacin da yake yi mata?
Sam ba ta kula da Khaleefa dake saukowa daga bene ba ta shiga ba shi amsa.
"Yaya Zaid don Allah ka rabu da ni, ka fita hanyata.
Na ce maka har abada ba za ka ta
a samun goyon bayana ba, wallahi koda ace ina sonka to ka haramta a gareni saboda Anti Zaituna ballantana kuma ni na fadamaka babu soyayya a gabana, babu soyayyar kowa a zuciyata.
Ni bana soyayyar ba kuma ta burgeni balle a kai ga aure.
So please ina ro
onka ka fita a hanyata.
Kar ka
ara sauya layi ka kirani idan kuwa ba haka ba na rantse maka sai na sanar da Hajja halin da ake ciki, ni na san za ta yiwa abin tufka."
Daga haka ta katse kiran ta ma saka wayar a plane mode gami da jan guntun tsaki ta jingina kai jikin kujera, idanunta ne kawai a daman talabijin din amma fa hankalin gaba
aya ta fi ga tunani.
Shi Yaya Zaid meyasa ba ya abu da lissafi, gwara ma shi Mu'az da yake yana da raha kuma ga fushi, ta ga alamun fushin yake yo tunda bai
ara gigin kiranta ba sa dai yawan shigowa
angaren Hajja don kawai ya sanya ta a idanu.
Amma daga amsa gaisuwarta idan ya yi babu mai
ara cewa wani uffan sai dai ya yi ta bin ta da kallo kamar zai ha
iye.
Khaleefa kuwa a hankali ya
arasa step uku da ya yi mishi saura ya sauko daga benen, ya
an kalle ta ka
an, ba ta ko kula da shi ba don gaba daya ta tafi duniyar tunani, ya
auke kai ya juya ya fice.
Dama duk ya shiga sun gaisa da mutan gidan don haka motarsa kawai ya nufa.
A hanya ma tunanin kalaman da ya ji sun fito daga bakin Haulatu ya ke yi.
Kenan Zaid ma yana sonta?
Ba ma duka wannan ba, kalaman da ta yi akan ba ta soyayya kuma aure ba ya burge ta su ne suka fi tsayawa a
on ransa.
Hakan na nufin Sadauki shi ke so, amma ba su tare.
Ko kuwa shi ma Sadaukin ba wai sonta yake yi ba, zumunta ce kawai ta ha
'Lallai idan hakan ta tabbata, kar ka yi saken da za ka zo ka ciji yatsa.'
Wani
angare na zuciyarsa ya tunasar da shi.
Ya jinjina kai yana jin ransa na da
i, nan da nan fuskarsa ta cika da annashuwa da jin dadi.
Bai kallon wani Zaid a abin da zai tokareshi daga neman auren Haulatu.
Dama shi duk a zatonsa soyayya ce tsakaninta da Sadauki wanda ya ba muhimmin gurbi a rayuwarsa, ya sani,
arfin ala
arsa da shi ya kai su iya hakura da abu don farantawa
ayansu rai.
Babu ma kamar Sadaukin, abubuwa da dama tun suna yara ya sha ha
ura ya bar mishi.
Dalilin yawan sadaukar da abu da yake yi ga
an uwansa shi ya ci girma ya samu sunan can daga Baba Alhaji.
Har ya kasance ana manta ainahin sunan yankansa, wato Abeed.
Da wannan kyakkyawan
udurin neman soyayyar Haulatu a sannu ba ta
arfi ba, ya rufe babin tunane-tunanensa.
Ta gaji da zaman jiran Yaya Sadauki ya neme ta a waya, don haka kawai sai da daren wurin takwas na dare ta danna mishi kira.
Ta runtse idanu jin ya soma
ara, tsoronta kar ya ce don me ta kira.
Ji ta yi ya yanke kiran madadin ya
aga.
Ta dafe kai cike da jin haushin kanta, meyasa ma ta kira ba ta yi ha
uri har su ha
u ba?
Ba ta kai ga gama zantukan zuci ba wayarta ta
auki
ara.
Ganin sunan Yaya Sadauki ya bayyana ne ya sanya ta sauke numfashi.
Bayan ta
aga da sallama ya amsa.
"Ya
arfin jikin naki?
Ina fatan kin warware?"
Cikin jin dadin tambayar ta amsa.
"Eh Yaya, Alhamdulillah."
"Masha Allah."
Shiru ya
an biyo baya, can ya ce.
"Na'am, ina tare da ke.
Kiranki na gani."
Sai ta gya
a kai kamar ya na kusa da ita.
"Oh eh, dama akan maganar da muka aka yi kwanaki ne na Mijin Umma.
Ina so na ji ko..."
"Kar ki damu please, komai zai zo da sauki in sha Allah.
For now dai, ba ya
asar an ce sun je Dubai.
Da zarar ya dawo zamu san matakin
auka.
Kin gane ko?"
"Eh."
"Good, ki bar sanya abin a ranki.
Muna nan tare da ku, babu abin da zai iya yi maku na cutarwa in sha Allah."
Ta yi murmushi tana
an kama gefen gado da hannunta na dama saboda jin da
in kalamansa masu nuni da kwantar da hankali.
"Soon za ki ji kyakkyawan labari akan karatunki.
Ina fatan za ki yi murna?"
Haulatu ta mi
e tsaye don jin dadi.
"Sosaima."
Sautin murmushinsa ta ji, shiru ya
an biyo baya kafin kuma cikin sanyin murya ya ce.
"Masha Allah, to ki daure ki bar damuwa da lamuran da za su toshe kwanyarki.
Za ki yi farin ciki mai yawa a gaba in sha Allah."
"Toh." Ta amsa tana murmushi da lumshe idanu lokaci guda tana komawa ta zauna a gefen gado.
"Sai da safe?"
Yanda ya yi furucin kamar da alamun tambaya sai ta ji kamar ta ce masa a'a, ita kanta ba ta san dalili ba, sam ba ta gajiya da jin muryar Yaya Sadauki.
"Toh."
"Ok, Allah ya tashe mu lafiya."
Ta amsa da amin sai ta ji ya yanke kiran.
Kan gadon ta yi baya kawai ta kwanta rigingine tana washe ha
ora, sai kuma ta ware idanun da sauri ta mi
e zaune.
'Ke Haulatu ki raba kanki, ke da ba kya soyayya?'
Tambayar wani sashi daga zuciyarta, sai kuma a fili ta ba kanta amsa.
"Ai ba son sa nake yi ba, kawai yana burgeni.
Tafiyarsa,
amshinsa, murmushinsa, maganarsa..."
Sai kuma ta yi shiru tana jin kirjinta na duka da sauri-sauri.
Toh duk me ya kawo wa
annan zantukan idan ba so ba?
Girgiza kai ta yi ta hau jan istigfari a fili don ji ta yi kamar ma sa
o ne ta aikata.
Bayan Sati Biyu...
an Mutuwa da Amaryarsa Hindatu sun dawo daga yawon more amarci, zu
atansu cike taf da begen juna babu kamar ita Hindatun da ta ha
ance da ta yi dacen miji fiye da tsohon mijinta Alhaji Badamasi, bayan ku
i har a fanni na tarairayar mace da nuna mata soyayya.
Kwanansu biyu da dawowa garin ya soma shiri a safiyar wata Laraba, ta mi
e daga baccin da ya soma kwasarta tana mutsistsi
a idanunta ta dube shi.
"Yalla
ai, ina za ka haka da sassafe?"
Ta madubin ya dube ta lokacin da yake gyara zaman hularsa yana murmushi.
"Ranki ya da
e zan
an yi wata
ar tafiya, nan nan Katsina zan je muna da meeting, amma kar ki damu ba ta kwana ba ce, yau
in nan zan dawo.
Kin ji ko?"
Ta gya
a masa kai tana mai mi
ewa ta shige ban
aki.
Shi kuwa
an Mutuwa duban kansa ya yi a madubin ya yi wani murmushi.
"Na'imatu ki shirya tarbar mijinki."
Abin da ya furta kenan kafin ya
auki wayoyinsa ya fice daga
akin bayan ya ajiyewa Hindatu rafar
an dubu a saman madubi.
Koda ta fito tuni ya fice daga gidan gaba
aya, ta sauke ajiyar zuciya tana mishi fatan dawowa lafiya.
Ta
ara duban wawakeken
akin nata wanda zai ci gado uku ma ba biyu ba, ga hasken fitilu ta ko''ina ga kuma sanyin Ac na bugunta.
Wani juyi ta dan yi da murmushi.
"Kai!
Ku
i sun yi." Ta furta a fili tana mai
aukar rafar da ya ajiye gaban madubi ta shinshina su.
Sai ta ji aminiyarta Haulatu ta fa
omata a rai.
Tabbas wannan ne lokacin da ya dace ta neme ta da zummar tallafawa rayuwarsu ita da Umma.
Zuwa lokacin hankalinta ya kwanta dangane da dukiyar mijinta, ta sha jin yana amsa waya game da kasuwancinsa yana batun manyan motocin da suka taho da kayayyakinsa.
Hakan yasa ta saki jiki ta kuma fahimci mutum ne mai gaskiya ba kamar mummunan fassarar da ta yi mishi a farko ba.
Kai tsaye wayarta ta
auka daga ita sai rigar bacci iya gwuiwa ta fito falon tana
arin kiran layin Haulatu.
*Littafin nan na kudi ne.
Ki siya ki karanta hankalinki kwance gudun shiga ha
in marubuciyar.* *Ibrahim Rufaida Umar, *9034973645 Opaybank.* *
500* *Idan kin biya ki aiko shaidar biya ta 09034973645*
******
Madadin ta ji muryar Haulatun sai ta ji ta Umma.
Suka gaisa har Umma ta yi mata Allah ya sanya alheri, ta bi ta da
an nasiha kafin ta ce mata Haulatun ta shiga wanka ne.
Daga nan suka yi sallama da zummar za ta
ara kiranta.
Kai tsaye ta shiga zagaye gidan nata cike da jin wani nisha
i, ita dai Hindatu ita ce a wannan gida.
Sai ta ji ma yunwar dake cin cikinta ya kau, da sauri ta koma
akinta don yin wanka ta ha
a bidiyon da za ta
ora a duniyar Tiktok.
Ko babu komai ita ma ta kai yanzu.
Dama ta
ora wa
anda ta yi a Dubai ta samu mabiya da yawa a kwanakin nan, hakanan masu sharhi a kai da nuna yabawa.