← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 109

Sashe 85

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai ya ba shi hakuri ya shige mota ya bar wajen.

Sadauki koda ya koma ga abokansa ma bai samu nutsuwa ba.

Wato dai da gaskiyar Khaleefa da yace idan ya yi sake za'a yi mishi shigar sauri.

Aikuwa zai yi kokarin kafa gwamnatinsa tun kan hakan ta kasance.

A gidan kuwa Haulatu ta iske jama'a sai hada-hada ake yi.

Yara sun cika wuri suna ta wasanni, dama tun jiya ta ji wai a can babban farfajiyar gidan Daddy Ridwan aka shirya walimar tunda yana da girma sosai don ya fi na
angaren kowa ma girma.

Koda ta shiga sallar la'asar kawai ta gabatar ta ci abinci sannan ta fa
a wanka.

Da ta fito ta kira wayar Safina.

Tana
agawa ta ji ta cikin hayaniya har ba ta jin me take fa
i saboda muryar Ado Gwanja da ta cika kunnuwanta a wa
arsa ta Warr sai kawai ta katse kiran.

So take ta ji sun shirya ko kuwa, ba ta so ace ta riga su sanya kayan.

Tana nan zaune da
aura
irji Umma ta shigo, ta sha ado cikin atamfarta mai gold sai she
i take, ba za ka ta
a cewa ta jikinta Haulatu ta fito ba, sai dai ka yi tsammanin
anwarta ce.

Dama sam ba su ga juna ba sai yanzun aikuwa Haulatu ta washe baki.

"Masha Allah, Ummana kin yi kyau sosai kamar wata
anm.."
uwar da hararar da Umman ta yi mata ne ya sa dole ta katse abin da ta yi niyyar fadi tana dariya.

"Ni sa'arki ce ko Haulatu?

Ban hana ki zama da
aura
irji ba?

Ki tashi ki sanya kayanki."
Ta dan turo baki.

"Ni fa Umma ba na so na saka su Safina ba su sanya nasu ba.

Ita kuma ina kiranta a waya ba ta
aga ba."
Umma ta girgiza kai.

"Ai shikenan, sai ki yi ta jira kin ji ko?"
Ta yi murmushi ta na duban Umma, ba kwalliya a fuskarta don ko hoda ba ta shafa ba, amma duk da haka kayan sun sa ta fita fes.

Ganin Umma ta zauna gefen gado ta
an yi shiru ya sa ta fadin.

"Umma lafiya?"
Umma wacce maganar da Haj Hadiza ta gwa
a mata akan wai kamar tana jira, ace ba ta kai ga kammala idda ba amma ta canca
a adon atamfa haka?

Har tana cewa Maman Safina dake zaune wai toh su bi a hankali dai, Na'imatu ta kusan fara zawarci.

Wannan abu ya yiwa Umma ciwo duk da cewa Maman Safina sam ba ta da daukar magana asalima cewa Haj Hadiza ta yi, ai babu wani abu, idan kishiya irin masu halin Umma ce a kawomata.

Ba irin wadanda ba su san mutuncin mutane ba.

Amsar ta yiwa Umma dadi kuma tana gani yanda Haj Hadiza ta ha
e rai wai an fa
amata ba
a, silar dawowar Umman
aki kenan.

"Don Allah Umma mene ne ya faru?

Na ganki wani iri."
Tambayar Haulatun ya sanya Umman dubanta ta yi murmushi.

"Babu komai, jiki da jini, kaina ke
an ciwo, saka kayan ki
aukomin magani na sha."
Jin haka kawai ta mike ta zura hijabi tana fadin.

"Bari na kar
o maki a wajen Hajja." Daga haka ta fita da sauri zuwa dakin Hajja don ta san inda take ajiyar magunguna.

Suka yi kici
us da Maman Safina, bayan sun gaisa take tambayarta inda Umma take, nan ta nuna mata daki ita kuwa ta wuce.

Ba jimawa ta dawo, ta iske Maman Safina na ba Umma ha
uri akan abin da ya faru.

"Kya biyewa Hadiza ki
ata ranki a banza?

Waye bai dan halinta ba na shegen
akar magana da yada habaici?

Don Allah ki saki ranki."
"Babu komai ya wuce.

Nima kaina ke
an ciwo shi ne fa zan sha magani.

Haulatu ina yake?"
Da haka Maman Safina ta ankara da Haulatun sai ta mi
e da kulawa tana mata fatan samun sau
i, ita kuwa Haulatu da ta tsinci abin da ya faru, ranta ya
aci.

Dama ta sani ga dukkan alamu wani abin a ka yiwa Umma, ba mace ce mai saurin nuna abu ba, amma idan ya yi mata ciwo da yawa, to fa ba ta iya
oyewa sai na kusa da ita ya fahimta.

Ba don darajar Hajja ba ai da ta kai
ara Haj Hadiza wurin Baba Alhaji amma ta sani har Umman ba dadi za ta ji ba.

Tana kallo Umma ta sha maganin sai dai madadin ta kwanta kawai ta fice tana cewa Haulatu ta
ulle
ofar shiga saman idan ta kammala tunda babu kowa.

Ta amsa da toh.

Kwalliya ta yi sosai wanda ya amsa sunan kwalliya sannan ta fiddo ankon da suka yi su uku abinsu babu wanda suka sa a ciki.

Tana cikin shiri sai ga Radiya ta fa
o, kusan a tare suka furta
"Wow!

Masha Allah." Kowacce na santin kyan da
ar uwarta ta yi, ita Haulatu na kwalliya da ma yanda
inkin ya fiddo Radiya, ita kuwa na kwalliyar Haulatun da yanda ya kar
i fuskarta kai ka ce makeup artist ce ta ranga
a mata.

"Malama ki sauri ki shirya, ana can ana ta raye-raye.

Bikin Maamarmu gida.

Kin ga yanda ake bin mu da kallo ni da Safina?

Fa'iza da Fahima sai da suka kasa ha
uri suka yi
orafin wai meyasa za'a ce babu anko kuma mu yi?

Humm, ni nasan dai mun ja magana."
Radiya ke maganar, Haulatu kuwa dariya ta yi lokacin da ta zura riga ta juya baya don Radiya ta taimaka mata da zuge zif ta amsa.

"Ni nasan a rina, ai sai da na ce maku kar mu yi kar ya zama abin magana.

Amma Feenah ta dage.

Amma ke gwara da aka yi hakan, tunda dai ai kinsan idan mun nuna musu iyayi za su yi su ce bai yi ba."
Haka dai a gaggauce ta yi daurinta mai kyau, ta fesa turare sannan ta dauki mayafinta
arami don a farko cewa suka yi ba ma zasu saka mayafi ba tunda cikin gida ne, amma ustaziyarsu Radiya ta ce ita sam a'a.

Dole aka nemi mayafin da ya hau da kalar atamfar.

Haulatu ta sanya takalminta ba
i mai tudu mai igiyoyi daga sama, duk ta mal
waye igiyar daga saman
afafun, farar fatarnan ta
ara wa takalmin kyau don ko yaya tsagar
inkinta na gefe da gefe ya fito, sai ka hango.

Ga lalle an sha.

A hanya ma suna tafe ba su tsira da kallo ba,
anmatan sai habaici da kauda kai.

Har suka isa
angaren Daddy Ridwan haka ake bin su da kallo, su gaida manyan dake wurin su wuce, kowa na yaba kyan da suka yi ban da wa
anda suka sha
a.

Suna isa wurin kuwa wanda ya
awatu, sai ka yi tunanin ma hall ne tsabar ha
uwar da ya yi, su na soma bi ta kan red carpet din da aka shimfi
e har zuwa inda Maama za ta zauna, MC ta sa aka saki ki
a na sabuwar wa
ar Gwanja mai suna Sauti.

Idanu duka a kan su Haulatu, Jannat da tawagarta a gefe har wata ashariya ta yi na tsabar hassada da kishi.

Nan da nan idanunta suka kada fadi take.

"A gidan uban wa aka ce a yi anko?

Wato yan iskan yaran nan anko suka yi ba su sanar ba?

Shegu, an fadamusu sun fi mu son Maamar ne?"
Nan dai ta dinga
atu wanda rabinsa ma wadanda ta ke yiwa ba ji suke ba saboda
arar ki
a.

Safina dake gefe tana ganinsu kuwa ta taso suka ha
e a tsakiya suna rawa, nan fa Mc ta soma ko
a su.

Wai ga wasu
anmata kamar wasu taurari.

Ba su jima ba suka fice, rawa ce ba ta wani murgu
a jiki ba, ta hankali suka yi.

Ba jimawa sai ga Maama ta fito bisa rakiyar samarin yaranta hu
u, Khaleefa, Mu'az, Sadauki da Zaid wanda ke faman cin magani, yana daga gefen Khaleefa, shi kuwa Mu'az suna daga dama tare da Sadauki.

Abin sai ya burge sosai, Maama ta sha ado har ta gaji da kyau cikin jan leshi, su kuwa sun fito cikin fararen shadda sai dai kowa da kalar tasa, ba anko ba.

Nan aka hau sowa da hotuna, Mc na faman ro
on a yi hakuri a zauna amma kamar ba a jin ta.

Har Maama ta zauna sannan suka koma mazauninsu, an ci an sha an kuma yi nisha
antu, kowa a wajen na murna idan ka
auke Anti Mabruka dake
ume a
aka ita da
awarta.

Kamar yanda idanun Sadauki suka kasa
aukewa a kan Haulatu duk motsin da za ta yi a wajen, haka Zaid shi ma don ji ya yi kamar babu gurbin ha
uri a zuciyarsa a kanta.

Sam ba zai iya ba.

Yau zai tunkare ta, ko me su Baba Alhaji zasu ce yana ji sai dai fa su fa
Haulatu ko hanya ba kama zuwa
angaren Hajja don cire takalmin da a sannan tuni ya dame ta.

Su ma wurin an tashi domin haramar sallah.

Tana isa
angaren Hajja sa
o na shigowa wayarta .

"Mu ha
u a garden
in Daddy, after magrib.

Abeed."
Yaya Sadauki ne.

Sai ta yi wani murmushi duk kuwa da cewa ta ji fa
uwar gaba, fatanta Allah yasa abinda take ji a kansa shi ma ya na ji.

A yau sai ta ji kamar an
aramata sonsa.

Ta kuma kasa
auke idanu a kansa a wurin, sun sha ha
a idanu sai ta yi maza ta
auke kai.

Ai kuwa da sauri ta fa
a ban
aki ta yi tsarki da alwala ta kuwa goge kwalliyar tas tukunna kafin alwalar sannan ta fito ta yi sallah.
***
Zaid kuwa a
angaren Sadauki suka yi alwala, koda suka dawo daga masallaci shigowa gidan ya yi da zummar neman Haulatu ya yin da Sadauki ya nufi garden zaman jiran hasken idaniyarsa.

Mutane duk an tafi shirin yi wa Maama rakiya gidanta.

Sadda Haulatu ta shiga garden din gidan Daddy Ridwan, akan idanun Zaid dake biye da ita, sai kawai ya bi sahu.

Mu hadu gobe idan Allah ya nufa.
Chapter 85 · 0% Book details