Sashe 49
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta karanta ya fi sau biyu, ta dai fahimci kalaman soyayya ne amma kuma ta
aryata yanda ta fassara su kamar ma ba daidai ba, sai kawai ta mi
awa Safina.
an karanta."
Safina ta karanta a fili, suka dube ta kafin su dubi juna su sa dariya.
"Inyee, waye wannan don Allah?
Bari na ga ko nasan lambar." Fa
in Radiya tana kara kai a fuskar wayar su na dubawa.
Ita dai Haulatu sai ma ta mi
e tana mitar su tashi su dafo indomie da kifin da suka ce za'a ci ita yunwa take ji.
Haka suka gama duba lambar har da sanya wa a nasu wayoyin amma ba su canki ko na waye ba, ga Haulatun ta ce musu ita ba ta ba kowa lamba ba.
Wani murmushi Radiya ta yi.
"Oh ni, Allah yasa Yaya Sadauki ne.
Kai da na yi maki murna wallahi."
Ta ja guntun tsaki gami da fa
in.
"Wai ku ina muku maganar yunwa nake ji kun tsaya mafarkin gaibu."
Sai a sannan suka mi
e suka fito zuwa kicin hirar dai ba ta
are ba.
Mai yanka albasa na yi mai gyara kifi tana cire
ayar tana yi, a haka suke aikin suna hirarsu har Munira kai ka ce ma ta san Haulatun tun jimawa.
Da daddare kuwa koda ta zo kwanciya, wani sa
on ne ya
ara fa
owa
an guntu.
_*Good night princess.
Sweet dreams.*_
Ta tuno
azu da Yaya Sadauki ya furta mata kalmar sa
on nan na
arshe, to ko dagaske suke yi shi
in ne?
'Kai aa, ina da lambarsa ai." Ta fa
i a
asan rai gami da
an bu
e contact lists dinta ta duba, tabbas akwai lambarsa.
Wayarta ta yi
ara ta ga Yaya Mu'az ne, sai da ta
an dubi su Safina kowacce hankalinta na ga waya tana danne-dannenta babu ma alamun bacci a idanunsu kafin ta
aga.
an birni." Jin sunan da ta ambata ya sa hankalin Safina komawa kanta duk kuwa da cewa idanun suna kan waya amma tuni ta rasa nutsuwarta.
Sai da ta ji fa
uwar gaba sakamakon sa
e-sa
en zucin da ta fa
a, kada dai ace Yaya Mu'az ne mai turo wa Haulatu sa
on?
Zarginta ya kau da ta ji Haulatu ta
an yi dariya ta ce.
"Ni na sauyamaka a ina?
Kawai dai ka watsar da lamarin
anwarka shiyasa ni ma na ja jiki."
Har dai suka kammala hirar ba ta ji alamar ya turo sa
o ko makamancinsa ba.
Sai da suka yi sallama da zummar gobe zasu ha
u a gidan su yi magana ta fahimta kafin Safina ta samu nutsuwa.
Koda Haulatu ta kammala wayar ma ba ta ce musu uffan ba face chaji da ta jona wayarta ta shiga ta
ora alwala wanda a dole Umma ta sabar mata da yi kafin kwanciya har ya zame mata jiki idan ma ba ta yi ba sai ta ji ba ta da nutsuwa komin dare idan ta tuna sai ta tashi ta yi.
Zaid ya zubawa wayarsa idanu, bai ta
a zaton ba zai ga kira ko amsa ba don a tunaninsa yarinta ma ba zai sa ta
yale ba ta biyo bayan lambar ta ji ko waye ba.
Zai so ya ji muryarta koda kuwa shi
in ba zai ce uffan ba.
Shigowar Juwairiyya da sallama ne hannunta ri
e da faranti mai
auke da ruwan shayi da sugar da kofi ya maido shi hayyacinsa.
Jalilah har a sannan tana gidansu sakamakon rashin lafiyar da ta fara tun bayan sallah wanda zuwan farko da suka yi asibiti aka tabbatar da cewa juna biyu gareta.
"Yaya ga shi nan."
Ya gyada mata kai.
"Nagode.
Ki tura
ofar idan kin fita."
"Toh, sai da safe."
Ta amsa a ladabce kafin ta mi
e.
Har dai ya kammala shan shayin ya yi shirin kwanciya babu amsa, anan ne ya
ara aika sa
on sai da safe amma shiru don haka ya ha
ura ya bi lafiyar gado.
Washegari aka sanya Amare a lalle, wannan karon a farfajiyar gidan Abba Ridwan aka sanya
aton rumfa sai kafet da aka shimfi
a amare aka yi musu lalle hakanan
awayensu.
Masu
unshi ne har mutum uku, don haka bayan
awayen Amare ma har
an uwa sai da suka samu na su rabon.
Ga ki
warya a gefe yana tashi masu rawa na yi.
Haulatu kuwa sau
aya ta je wurin sai ta fita ta shiga wurin Momi Nuratu ta gaida ta daga nan ta fice zuwa
angarensu.
Tana shiga
akin Umma bayan sun gaisa da mutanen falon, wayarta ta yi kara.
Dafe goshinta ta yi gami da yin salati ganin sunan mai kiran.
Hindatu ce.
Ita shaf ta manta ma da kiran da ta yi mata dab da biki kuma ko ta whatsapp ta ga ta yi mata magana amma a ranar sun je gidan kitso ya sa ba ta bu
e ba.
"Wai Allahna,
awas yi ha
uri ni wallahi har ma na ji kunya." Abin da ta ce kenan ba ta ko jira cewar Hindatun ba don ta san ta yanzun za ta cikamata kunne da fa
a da mita.
Sai dai sa
anin hakan ta ji muryarta a sanyaye.
"Hum, ba ki da kirki ai Haulatu.
Wato ke ko mutuwa zan yi ma sai bayan ta faru ta
are za ki biyo sahu ko?
Kin kyauta ai."
Ta zauna gefen gado.
"Wayyo, ni dai ki yi ha
uri.
Gidan da nake aiki ne suke hidimar biki, kin ga tun fara shagulgulan babu zama, ni ce goya yaron wance, ni ce shara nan tattara can.
Ya garin?
Ya Momi?"
Hindatu ta sauke numfashi.
"Lafiya kalau muke.
Sai ki shirya zuwa Kano ya gan ki, ni ma aurena nan da sati
aya."
Zaro idanu waje ta yi.
"Kai Big Mama kin san bana son irin wannan wasan ko?"
"Na rantse maki dagaske nake Haulatu."
Ta kwashe labari tun daga ha
uwarta da Alhaji Ibrahim da ma irin hidimar da ya yi musu ita da Mominta har zuwa batun neman auren da ya yi can wurin wasu dattijai a dangin Momi har da saitin akwati
aya da ya ciko ya kawo na saka rana ba wai lefe ba, duka ta sanar da Haulatu.
Ta
ara da fa
"Haulatu yanzu kam ba tsora ta, ga shi gobe za'a kawo lefe.
Wallahi duk sona da abin duniya ba ki ji yanda
irjina ke lugude ba a koyaushe, ga mafarkai da nake yi masu ban tsoro akan Alhaji, kuma ni nasan ina sonsa, amma kudin nan da yake min hidima da su tsoro suke bani.
Ina kuma ji cewa idan ban aure shi ba mutuwa zan yi saboda ina sonsa."
Duk da fankar da ke ka
awa a falon bai hana Haulatu gumi ba.
"To ai ba ke ba Big Mama, ni kaina da nake gefe a nan ba ki ji yanda na tsorata ba.
Kin rikita ni, ga shi nan dai kin ce kina tsoro amma kuma kina sonsa ba za ki iya fasa aurenshi ba.
Wannan wane irin abu ne?
Tsaya ma, ni ban ji kin ce ga sana'arsa ba."
an kasuwa ne.
Yana da babban gareji na gyaran motoci nasa na kansa, kuma yanzu haka yana gina wani katafaren Mall a nan wuraren gidan gwamna."
Ajiyar zuciya Haulatu ta saki.
"To ai da sau
i ma Big Mama, don Allah ki kwantar da hankalinki.
Kawai ki saka a rai babu komai, addu'a ita ce mafita ke dai.
Kar ki zuba idanu ki bari kanki ya
ulle ganin dukiya, ki tsaftace zuciyarki daga zargin wanda za ki aura tunda kina sonsa.
Ki mi
a dukkan lamuranki ga Allah.
Kin ji?"
"Toh Haulatu.
Amma fa na yi mamakin jin wadannan kalaman daga bakinki, yaushe ki ka zama mai hankali har haka wai?"
Dariya suka yi kafin Haulatu ta ja tsaki.
"Me kika maida ni?"
Daga haka suka
an ta
a hirarsu ka
an sannan Hindatu ta ce.
"Bari na kyale ki hakanan kar a neme ki a gidan.
Ki gaishemin da Umma don Allah sannan ki turon da lambar akawun na saka maki wani abun."
Haulatu ta zaro ido.
"Ni
ar Ummana."
"Au ba za ki turo ba?"
Sai a sannan ma ta fahimci su
ul da bakan da ta yi.
Ta yi maza ta saita bakinta.
"Aa fa, nufina ina ni ina mallakar akawun na banki?"
Sai dai a zahiri ta bu
e akawun har Umman ma bisa umarnin Hajja.
Ita dai ku
in Hindatun ne ba ta bu
ata balle ma da ta ji ita kanta tsoronsu ta ke amma don ta kwantar mata da hankali ta ce za ta nemi na wani ko cikin ma'aikata maza na gidan ne ta aikomata.
Da wannan suka yi sallama.
Shigowar wani kiran ne ya sa ta
aga wayar don a zatonta ma Hindatun ce sai ta ga lambar Yaya Sadauki ai ba shiri ta mike tsaye, ita shaf ta mance ma da zancen kai mishi takardar jarrabawarta ga shi nan kuma yanzun yamma ta yi, ko
azu sun ha
u da Mu'az sun tattauna ya ba ta ha
uri da nuna mata dalilin Mominsa ne ya rage shiga sabgarsu.
Ta fahimce shi sosai saboda sanin girman mahaifiya.
Ai da ta sani ma
azun ta dam
awa Mu'az din ya ba shi kawai ta huta da ha
uwarsu.
an yi gyaran murya kafin ta
aga gami da sallama.
Ya
an ja fasali kafin ya amsa sallamar.
"Ki kawo takardar ina gida."
Daga nan ya katse kiran.
Ta
an harari wayar kafin ta nemo wani file da ta ajiye dukkan takardunta masu amfani ta ciro na Jamb ta fito.
Su Umma duka ana falon
asa, ta karasa har wajen Umma saitin kunnenta ta fa
amata umarnin da Sadauki ya yi mata, Umma gya
a kai kawai ta yi, dama tana da labarin Baba Alhaji ya ce ta kai wa Sadaukin takardunta.
Bayan fitar ta, Hajiya Hadiza ta dubi Umma.
"Oh ni Na'imatu, wannan
iyar taki akwai kinibibi, ko me ta ra
amaki haka?
Oho."
Umma ta yi murmushi.
"Ni kuwa yarinyar ta a burgeni.