← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 109

Sashe 50

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na fa
a da ace za'a bar min ita can Malaysia zamu wuce ta yi jami'ar har Allah ya kawo mijin aure." Cewar Maman Zaituna, wannan magana ta yi mugun yi wa Haj Hadiza zafi, dama tun sadda Maman Zaitunar ta soma furtawa sam abin bai mata ba, wato ita nata
iyar ba ta da farin jinin Haulatu.

Kowa ya zo a
an uwa zai ce Haulatun na burgeshi, wannan sam abu ne da ke cin zuciyarta.

Da ace ta san yanda za ta yi da Haulatu ai da tuni ta yi abin da zai jawo mata ba
in jini a gidan baki
aya.

A fili kuwa dariyar ya
e kawai ta yi.

Maman Safina ita ma sai yabon
abi'un Haulatun take yi, anan ne Haj Hadiza ta yi dariya gami da nuna ai a gidan ne ta nutsu.

Ta
ara da fa
in.

"A baya da ta zo yanda ku ka san ita ce haihuwar barikin ba uwarta ba tsabar rashin iya tauna magana kafin ta furzar.

Yanzun ma ai takan ta
a kawai dai ilimin addini ne da ta samu wanda ya jawo ta soma ya
ar jahilci."
"Wace irin magana kike yi ne haka Hadiza?

Don Allah wannan ba girma a ciki."
Cewar Hajiya Aishatu
anwa ga Abba Ridwan dake zaune a garin Kano.

Hadiza ta yi shiru kawai ganin sun mata caa, Umma kuwa kamar ba ta wajen don ci kanki ba ta ce mata ba.

Sai ma ta maida hankali ga autan Maman Zaituna, Haneef wanda ya mi
o mata robar lemu wai ta bu
e mishi.

"Yalla
ai na fa samo labari daga wurin Alhaji Mijinyawa, kamar yanda na fa
amaka
ansa Mujahid abokina ne.

A bakinsa na ji komai."
Jin haka
an Mutuwa ya gyara zama a
aya daga ciki
awatattun kujerun dake falonsa, ga sanyin Ac ta ko'ina ya na sha yace.

"Ina jinka Audu."
"Yauwa, iyalinka suna Katsina.

Mahaifin Uwargida babba ne a Katsina kafin mutuwa ta
auke shi.

Sunansa Alh Bello S Malumfashi.

Wannan sunan ba
oyayye ba ne a garin Katsina."
Tsananin mamaki ya mamaye
an Mutuwa.

Ba don ya san Audu ba ma
aryaci ne ba tun a baya, da zai iya cewa
arya yake yi.

Sannan uwa uba Uban Dodo ya ce masa iyalinsa na gida na alfarma ne kuma wuri ne mai cike da tsari na addu'o'i.

Amma tabbas ko ma ina ne, gidan manyan mutane ne.

"Lallai an gaisheka Audu, ha
a ka kyautamin da wannan bincike.

Ka turomin lambar asusun bankinka.

Za ka ji ni yanzu."
Wanda aka kira da Audu ya dinga zuba godiya kafin
an Mutuwa ya katse kiran.

Bai jira komai ba ya
ara dannawa wani
ungiya kuma Sanata a garin Katsina waya.

Bayan sun gaisa ya sanar da shi bu
atar sanin waye Alh Bello S Malumfashi.

Nan ya tabbatar masa shi kansa yana harkar kasuwanci da yan gidan, ya san Alhaji Ridwan sosai.

Wata dariya
an Mutuwa ya yi kafin ya yi mishi sallama da zummar zai neme shi bayan biki.

Wato Na'imatu daula ta samu, har ta yi
ancin da zai mantar da ita matsayinsa na mijin aurenta kenan?

Ya yi
wafa kawai.

Babban burinsa yanzu Hindatu ta shigo hannunsa sai kuma ya koma ya
in dawo da Na'imatu rayuwarsa.

Mu ha
u gobe in sha Allahu....

Da sallama ta shiga falon Momi Nuratu, tana jin hayaniyar su Raudha da
awayensu a can falon na biyu.

Ta iske ta zaune suna hira da Mamin Khaleefa da Amaryar baban Mu'az (kishiyar mommynsa) sai ko wasu daga yan uwa na Malumfashi.

Gaishe su ta yi gaba daya suka amsa fuska a sake.

Ta
arasa ga Momi Nuratu tana tambayar inda Yaya Sadauki yake, ta
ara da yi mata bayanin results din da
Baba Alhaji ya sa ta kawo mishi.

Momi Nuratu ta kira wata yarinya cikin
an aikinta ta ce ta kai ta
angaren Sadauki.

Bayan fitarsu Mamin Khaleefa ta dubi Momi Nuratu.

"Wannan kamar jikar Hajjar nan ko?"
Da murmushi ta amsa.

"Haulatu ba, eh ita ce.
iyar Na'imatu."
Da mamaki Mamin Khaleefa ta ce.

"Kai, kinsan Allah da farko ban gane ta ba.

Ni rabon da na sanya ta a idanu ai tun kafin azumi.

Sai naga ta
ara girma da gogewa.

Eh lallai, wuya kam ba ta da
i.

Ashe yarinya kyakkyawa ce haka masha Allah."
Dariya Momi Nuratu ta yi.

"Ai kam dai."
"Amma shi Sadaukin har sun yi sabo da shi haka?

Ko ba shi na ji tana tambaya ba?"
"Kai Mamin Khaleefa, to idan shi ta tambaya ma ina ce
an uwanta ne."
Cewar Amarya.

Wata kuwa cikin
an Malumfashi mai suna Kubra, ta cafe.

"Aa toh, ki ka sani ma ko sha
uwar ta kai a yi auren gida."
Mamin Khaleefa ta yamutse fuska.

Zancen nan sam bai mata da
i ba, ita da take fatan
iyarta Jannat ta samu cikar burinta na auren Sadauki?

Yarinya tun tana tatsitsiyarta take fama da son sa?

Ai kam dai ba za ta sa
u ba wai bindiga a ruwa.

Ta dubi fuskar Momi Nuratu, ko alama babu wani sauyi tattare da ita sai ma dariya da ta yi aka shiga wani hirar yayinda aka bae ta da tauna zancen da Kubra ta furzar.

"Ga hi nan.

Nan ne
akin." Fa
in yarinyar, Haulatu ta amsa da toh sannan ta
wankwasa
ofar gefe guda
irjinta na lugude.

Ta ji an mur
ofar an bu
e.

Ta dube shi, kallonta kawai ya yi ya juya ya shige ciki yana cigaba da amsa wayarsa.

Hararar
eyarsa ta yi sannan ta bi bayansa tana kallon yanda
aramin falon ya tsaru.

Babu dai tarkacen a zo a gani kamar ma ba
akin namiji ba komai tsaf.

Na'urar sanyaya
aki nata aikinta, sanyin da tiles
in ya
auka ya ratsa tafin
afarta, gaba
aya ma falon
amshin turarukan Sadaukin ya ke yi.

Za ta zauna a
asa ya yi mata nuni da kujera da yatsarsa don har sannan waya yake yana zuba uban turanci.

Ta nutsu kuwa tana ji, ta dai tsinci abin da ta tsinta.

Ta kuma fahimci da namiji yake wayar kuma yare mai suna Samuel, magana suke yi akan wasu kayayyakinsu da suka yi oda amma ya ma
ale a Lagos.

Sai bayan ya kammala ne ya yi gyaran murya ka
an, ta dube shi gami da gaida shi.

Ya amsa yana mi
a mata hannu, ba musu ta mi
a masa takardar.

Ya karanta ya yi murmushi.

"Shi ke nan, kina iya tafiya."
Ta amsa da toh.

Har ta kama hanyar fita ta ji ya kira sunanta.

"Haulat." Sai ta ji kamar ba ta ta
a jin sunanta a bakin wani mahalu
i ba sai a bakinsa.

Ya fita ra
au ga wani da
i da ya yi a kunnenta, kallonta kawai ya ke, ita
in ma sai ta tsinci idanunta cikin nasa ta kasa magana sai kawai ta sunkuyar da kai ta dawo ta
an zauna.

"Gani Yaya." Ta furta kirjinta na bugu ta shiga ambaton sunan Allah, wai ita mene ne haka take ji kwanakin nan?

Ta kasa fahimtar komai.

"Kina da ri
o.

Hakane?"
Ta dube shi idanuwa a waje.

"No ba zaremin idanu na ce ki yi ba.

Koda dai, kin ri
e ni saboda na ta
a lafiyar fuskarki.

Ina mai ba ki ha
uri akan hakan.

Ina ha
awa har na dariyar jamb score
inki da na yi.

Hope za ki yafemin?"
Ta ji maganar kamar daga sama, wai Yaya Sadauki ne mai neman ta yafe laifukan da ya yi mata?

Ba ta san ma ta shagala da kallonsa ba sai da ya
an murza yatsunsa biyu na farko da na tsakiya a gefen fuskarta wanda ya yi sanadin lumshewar idanunta.

Ta
an girgiza kai.

"Ni na mance ma an yi haka.

Ya wuce."
Kamar ya
ara magana sai kuma ya fasa.

"Kina iya tafiya."
Ai kafin ma ya rufe baki ta mi
e don dama ta gama matsuwa da hakan.

Abu ne da ba ta saba ba, ka
aicewa da namiji ko waye shi.

Ballantana kuma Yaya Sadaukin da ba su ko saba wani gaisawa sosai ba.

Tana fita ta sha
i iskar
anci, dagaske fa tana
an shakkarsa ita ma, kawai dai ta fi su Safina dakiya ne.

Tana tafe tana tunano ha
urin da ya ba ta da ma murmushin da ya yi mata, sai ta tsinci kanta da murmusawar ita ma.

Wayarta ta yi
arar shigowar sako amma ba ta duba ba, sam ba ta bi ta
ofar falon Momi Nuratu ba sai ta fita ta
ofar dake a
angaren Yaya Sadaukin.

Ba ta ankara ba ta ji an
an jawo gefen hijabinta, ta juya don duk a zatonta ma Radiya ce, ita ke yawan yi mata wannan wasan idan ta gan ta a hanya.

"Radiya bana.." Sauran zancen ya ma
ale a fatar bakinta ganin fuskar Jannat da ta tsaya ta ri
ugunta da bai gama cika ba tana dubanta rai a ha
"Lafiya?" Ta furta bayan ta gyara tsayuwarta.

Wata harara Jannat ta bi ta da shi kafin ta nuna ta da yatsa.

"Kin yi ka
an, kin yi tsaroro ke ko a bariki aka haifi uwar babanki, ba ki isa kuma ba ki kai girma da
imar da za ki iya raba ni da Yaya Sadauki.

Abeed nawa ne, kuma ni Jannat tasa ce.

Wallahi ki ka kuskura na
ara ganinki da shi sai na maki abin da har duniya ta na
e ba za ki mance da fuskata ba."
Tun a farko kalmarnan ta bariki ta sosa ran Haulatu, ta danne dai kawai ta kuma jure don ta ji inda zancen ya nufa.

Koda ta ji
arashen ba ta san sadda ta yi dariya ba.

"A banza, wanda ki ke yi dominsa bai san da zamanki ba.

Ina mace take ma a nan da har Yaya Sadauki zai kalla ta burge shi?

Ai ba uwar ubana ce bariki ba, ni ma barikin kaina ce,
da ace Yaya Sadauki saurayina ne, na rantse maki ko inuwarki ba ta ishe shi kallo ba don ni da ace ina da ra'ayin wani shirme na soyayya, ai ba ki kai na ha
a saurayi da ke ba.

Ina
irar take?
Chapter 50 · 0% Book details