← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 109

Sashe 58

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har suka
araso
angaren Hajja babu wanda ya
ara magana, dab da
ofar ya ja ya tsaya cikin dubanta.

"Na so na yi mantuwa, daure ki zo daga nan."
Ya furta cike da kulawa yana nuna mata gefe guda da
ofar Hajja gudun kar wani ya ji.

Ta kuwa daure ta
arasa hannunta
aya ri
e da kai.

Idanunta har sun
ance take dubansa.

"Aminiyar taki kuna tare har yanzu?"
"Eh.

Amma mun jima bamu yi magana ba."
Ta fa
i tana tuna yanda suka yi
arshen wayarta da Hindatu wacce ke tsoron ma kalar mijin da za ta aura, har take tunanin ko
ungiyar asiri ne.

Zai yi magana ta yi saurin katse shi.

"Na tuna mun yi magana da ita dab da aurensu."
Ta ba shi labarin duk yanda suka yi, ya jinjina kai.

"Ok, ina so koda ace kun
ara magana, kar ki gwada mata wani abu.

Idan da dama ki binciki inda take da zama da zummar za ki kawo mata ziyara kwanan nan.

Na tabbata ba za ta yi zaton wani abu daban ba tunda kin ce ba ta san da ala
arku da shi ba.

Kin fahimta?

Sorry."
Ya furta kalmar sorry lura da yanayinta, ta amsa da toh sannan suka
arasa.

Hajja na ganinta ta hau sababin meyasa ta fita alhalin ba ta jin dadi, sai bayan ta gama fa
an, Sadauki ya gaishe ta ta amsa fuska sake.

Ya gaida Umma wacce ta fito daga kicin hannunta ri
e da jug na kunun gya
a.

Ta zuba wa Hajja shi ma ta sa Baba Saude kawo kofi ta tsiyaya mishi.

Wannan ne ya zaunar da shi, sha yake yi amma hankalinsa na ga Haulatu dake kwance, kunun ma ta ce ta
oshi da sha.

Hajja duk ta damu sai lalla
awa take don ta samu ta sa wani abu a cikinta.

"Ni youghurt nake so."
Ta fa
i a hankali yanda Hajjar ce za ta ji, Hajja ta ce.

"To anya akwai shi a firij?

Sai dai fura.

Kin ji wai yagwat za ta sha."
arashe da maida zancen ga Umma.

Umma ta ta
e baki.

"Tsirfa ne fa irin na Haulatu, ko an kawo ni na san ba lallai ta sha ba."
Jin haka Sadauki ya mi
"Umma in sha Allahu za ta sha.

Bari na je zan aikomata yanzu ba jimawa.

Ta sha maganin kafin nan ko kan zai sauka tunda ta ci abinci
azu ku ka ce."
"Yauwa Sadaukin Alhaji.

Allah ya yi maka albarka."
Tuni ya fice, Umma kuwa ta dubi Haulatu.

"Sai ki tashi ki sha maganin, Allah yasa kar ki ba shi kunya ya kawo ki
i sha."
Ta mi
e zaune jikinta a sanyaye, ledar maganin ta janyo daga saman tebur ta bu
e ta shiga
allowa.

Aikuwa can ba jimawa sai ga sa
o daga Sadauki, Najeeb ya kawo.

Leda ne na manyan robobin youghurt sai kuwa wata ledar daban na gashin kifi mai dankali da sauce a gefe.

Ita kanta ta yi mamakin yanda ta ci sosai, kusan rabin kifin nan sai da ta cinye shi a cikinta, youghurt din ne ba ta sha ba wai tsoro take ji kada ta kutirce, an ce ba a son ha
a nono da kifi lokaci guda, Hajja dai dariya ta yi.

Wayarta take kallo tana duban lokaci ko Sadauki zai kira ta da labarin yanda suka yi da Alhaji Tasi'u sai dai shiru, ga Umma ta hana ta fita ko'ina, ita kanta ba ta jin za ta iya fitar duk da cewa kan nata ya bar ciwo hakanan zazza
in ya sauka sai rashin
warin jiki.
arfe bakwai da mintoci ta ji wayarta ta
ara, da sauri ta zabura ta dauka har Umma dake gefe tana jan casbaha sai da ta dube ta, duban tuhuma.

Sai ta
an waske ta saita fuskarta.

Madadin Yaya Sadauki, ta ga Zaid ne, guntun tsaki ta ja gami da latse kiran.

Bai gaji ba ya kuma kira, sai ta katse kiran
arshe ma ta saka wayar a airplane mode ganin Umma na ta dubanta.

Koda Umma ta idar da laziminta ba ta ce mata uffan a kai ba ta fita zuwa falo, ita ma zaman shirun da tunane-tunane marasa kan gado ya sa dole ta mi
e ta bi bayanta.

Nan ta zauna kusa da Hajja dake kallon tashar Arewa har aka yi kiran sallar isha'i.

Kasancewar ba ta da tsarki ya sa ta mi
ewa ta shige
aki.

Daga kwanciya kuma bacci ya yi awon gaba da ita ba ta farka ba sai wuraren sha
ayan dare, nan ma Umma ta tashe ta akan ba ta sha maganin dare ba.

Ta daga wayarta da tunanin ko Yaya Sadauki ya kira tana bacci, abin takaicin ta ga ashe ba ta kunna ba tun
azu.

"Af, yauwa, Sadauki ya kira ni ya ce ya jikin naki, ya ji wayarki a kashe.

Khaleefa ma ya kira ya ce a maki sannu.

Sai Mu'azu da ya shigo kina bacci."
Umma ta
arashe tana tsaida idanunta kan
iyar don nazarinta.

Sai ta ga kawai ta amsa da toh ta kauda kai, duk ta tsargu da kallon da Umman ke yi mata.

Babu sa
on da ta ji ciwo irin na Sadauki, meyasa ta kashe wayarta alhalin dama ta san zai iya kira ya ba ta labarin halin da ake ciki.

Mi
ewa ta yi ta shige ban
aki don kama ruwa da sauya auduga.
angaren Sadauki kuwa, ya samu tabbacin
anMutuwa ba ya
asar gaba
aya ya yi tafiya Dubai.

Hatta da adireshin gidansa sai da aka samo mishi.

Ya yi wa Alhaji Tasi'u godiya suka yi sallama.

Daga nan ne ya kasa sukuni ya kira Haulatu, ba don ba ta labari ba sai domin tuntu
ar lafiyarta sai dai a kashe.

Dole ya kira Umma ya ji ya jikin har tana mishi godiyar abin da ya aiko, ta ce Haulatun ta ci sosai.

Hakan ba
aramin da
i ya yi mishi ba.

Momin Mu'az ce ta shigo falon sai dai har ta tsaya daga bayansa bai sani ba a dalilin ya bu
e hoton Haulatu a wayarsa yana kalla.

A gigice ta daka mishi tsawar da sai da ya juyo har wayar na neman su
ucewa daga hannunsa.

Ba iya tsawar ce ta firgitashi ba, har da jin magana a sama tunda bai san da shigowarta falon ba.

Zuciyarta har wani tafasa ya ke yi ta nuna shi da yatsa.

"Me kake kallo?

Wace ce nake gani kamar waccan
ar barikin marar cikakken asali?"
Ya sunkuyar da kai yana mai jin zafin kalaman Mominsa a kan Haulatun.

Za mu
ora gobe in sha Allah ko ba yawa.
*Littafin nan na kudi ne.

Ki siya ki karanta hankalinki kwance gudun shiga ha
in marubuciyar.* *Ibrahim Rufaida Umar, *9034973645 Opaybank.* *
500* *Idan kin biya ki aiko shaidar biya ta 09034973645*
******
"Na yi magana ka sunkuyar da kai tsohon munafuki, ka
ago ka fa
amin uban me kake yi da hoton wannan ballagazar."
Sai a lokacin ya magantu cikin sanyin murya ya ce.

"Momi please ki bar aibata mutum haka.

Ko ba komai jinina na ce."
Ta saki baki galala tana kallonsa kafin ta ce
"Ni kake fa
awa jininka ce?

Toh don ubanka baku ha
a komai da ita ba.

Kai
in na haifeka a
ashin inuwar aure.

Kai
an sunnah ne, ita kuwa har gobe bamu da tabbacin labarin
anzon kuregen da uwarta ra zo ta shimfi
a mana.

Ba wannan ba, zan maka kashedi da babbar murya, wallahi tun wuri idan ka san cewa wani abu ka
ulla a rai dangane da yarinyar nan toh ka gaggauta warwareshi.

Matu
ar ni dai uwarka Jamila ina raye ban yarda kuma ban amince ba da wannan ha
in gambizar.

Don haka tun muna shaidar juna ka fita hanyarta.

Kai idan ka yi kuskuren furta mata wata kalma ma da ta dangancin so ban yafe maka ba.

Allah ya isa."
Kalaman suka yi mishi nauyi a kai, ya dube ta da idanunsa da tuni suka ka
a.

Ta watsa mishi harara gami da fa
"Yes Mu'az, dagaske nake babu ja a furucina, ko bayan raina ka yi kuskuren neman aurenta Allah ya isa ban yafemaka ba.

Tunda kai ba ka san ciwon kanka ba."
Daga haka ta mi
e fuu ta bar falon tana sababi da fadin Na'imatu da
iyarta sun zame musu annoba a gida.

Sai da ya ci mintuna kusan talatin a zaune ya kasa motsi sai tunanin kalaman da Mominsa ta yi, Haulatun da kullum kaunarta sabuwa ta ke a zuciyarsa ita dai ake nufi ya rabu da ita?

Wannan wace irin jarrabawa ce mai nauyi?

Dakyar ya iya mi
ewa ya
auki wayarsa ya bar falon jikinsa a mace.

Washegari sosai Haulatu ta samu sau
in jikinta sai dai ba ta bi su Safina makaranta
ba don Hajja ta ce ta bari jikin ya
ara
wari ko kuma idan ta kammala shan magungunanta.

Umma ba su nan sun je Malumfashi biki ita da su Maama da Mabruka sai ko Momi Nuratu da Haj Hadiza.

Bikin wani ne a dangi da Baba Dakta ya ce lallai su je su wakilce su, kwana
aya kawai zasu yi su dawo.

Ita ka
ai ce zaune a falon
asa tana kallon wani shiri na series din India da ake haskawa a tashar Zee World.

Sanadin Zaituna ta koyi kalla, a baya sam ba su dame ta ba.

Baba Saude na sama suna shan hira da Hajja.

Ya yi sallama ya shigo falon.

Ta daga kai ta dube shi kafin ta mi
e tana amsa sallamar.

Khaleefa ne.

Gaishe shi ta yi ya amsa kamar koyaushe yana
an ha
e fuska.

"Ya jikin naki?"
Ya yi tambayar yana daga tsaye bayan kujera.

"Da sauki Alhamdulilah."
Gyada kai ya yi sannan ya ce.

"Hajja da Umma fa?"
"Umma sun je Malumfashi, Hajja kuwa tana sama."
"Oh, hakane, jiya ta fa
amin na so na manta."
"Ko ka manta ba." Ta furta a hankali, bai ji ba amma ya ga bakinta na motsi tana magana
asa-
asa.

"Kin ce wani abu?" Ya nemi sani.

Ta girgiza kai gami da kallonsa ido a
an waje, kodai ya ji ne?

Ta tambayi kanta.
Chapter 58 · 0% Book details