Sashe 82
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wadanda za ta yiwa
agawa suna da yawa.
Da wannan ta yiwa Zuhra sallama ta shige daki don ta ce bacci ne a idanunta.
Zuhra kuwa ta amsa da toh kawai don hankalinta ma ya koma lan waya.
Kano...
Hindatu zaune ta yi shiru cikin yanayi na tunani, tun faruwar lamarin da ya kusan yin sanadiyyar zubewar cikin jikinta, ta soma ganin kulawa ta musamman fiye da baya a gurin mijinta
an Mutuwa.
Ita ba wannan ke damunta ba a yanzu face wayar da ya yi a kan kunnenta sadda tana kwance a gadon asibiti, duk a iya tunaninsa bacci take yi sai dai tun soma wayarsa ta motsa a lokacin amma kuma ta
i nuna komai.
Da wani Honarabul suke waya inda yake fadin.
"Kai bari Honarabul, farko na ka
u ai, duk a zatona cikin nan ya fice, da ban san me zan fa
awa Shugaba ba.
Ai yanzu dole zan yi takatsantsan har zuwa sadda zan cika umarnin
ungiya.
Batun Na'imatu kuwa na ha
ura tunda dai kana gani Shugaba ya tabbatarmin idan na dage akan sai mun ga bayanta, to karfin addu'ar da take yi zai sa komai ya juya kanmu."
A lokacin jin motsin za'a shigo ne ya sa shi gaggawar katse kiran, ita kuwa ta yi kamar tana bacci har sai da Nos ta
an ta
a ta za ta yi mata allura sannan ta motsa.
Gaba
aya ta ka
u da abin da ta tsinta yana fa
i, ta ma kasa tuna wace ce Na'imatun a kwakwalwarta tsabar ru
ani.
Wato dai ya tabbata zargin da take yi wa Alhaji Ibrahim tun farko hakan ne?
Ko kuwa ita ce ba ta fahimta ba?
Cikin ta shafa wanda ko watanni uku bai cika ba, cikin jikinta yake so?
To wane ne shugaban da zai ba?
Tun sadda ta ji wannan zantukan ta ke yawan zama cikin tunani da firgici, ta kuma kasa sanar da ko Momi ce don ta sani zai wahala a yanda idanunta suka rufe ta amince.
"Bebina, tunanin me ki ke yi?" Yadda ta zabura ta rikice ta mi
e sai da shi kansa
an Mutuwa da ya yi furucin ya tsorata.
"Lafiya?" Sai ta yi saurin girgiza kai da sauke ajiyar zuciya.
"Babu komai, ban san ka shigo ba ne shiyasa."
Ya yi murmushi ya kamo hannunta ya maida ta mazauninta.
"Ni wannan tunane-tunanen naki sam ba na kaunarsu, ko har yanzu ba ki ha
ura kin yafemin ba?"
e ta dan yi.
"Komai ya wuce, dagaske nake."
Ya shafi gefen fuskarta.
"To ki kwantar da hankalinki, ina nan ina nema mana visa, zan kai ki Dubai ki
an bu
e idanu ki huta abinki."
Ita sam abin bai burge ta ba sai ma sabon tsoro da ta shiga, ta girgiza masa kai.
"Aa, nagode amma ni dai na fi son garin nan.
Ba na son zuwa ko'ina."
an ha
e fuska.
"Mene ne haka?
Au, watsamin
asa a ido za ki yi?"
Hindatu kamar ta yi
kuka don ita komai na gidan ma ba iyaka maigidan ba, tsoronsu take ji.
Balle kuma abin da zai fito daga hannunsa.
"Allah kuwa dagaske nake, ni bana ra'ayin zuwa ko'ina."
Ya yi dariya gami da
an rungumota ka
an.
"To mene ne abin tayar da hankali?
Shikenan ya isa kar ki yi min kuka."
Tuni ta soma hawaye don ji take kamar ya
osana fuskarta a kan wuta.
Ba ta so ta dinga gudunsa da yawa ya zargi wani abun don haka ta share fuskarta kafin ta ce.
"Ni dai ka bar ni na je gidan Momi na yi kwanaki."
an Mutuwa ya
an yi shiru, sai kuma ya tuna zai fi samun damar aiwatar da shirinsa akan Hajiya Adama shi da su Duna a nutse.
Ya rantse sai ya dauki fansar kayansa da ta saka aka kama wanda har Abuja ya je amma bai ci nasarar da suka fito ba, sai dai ya samu sunansa bai fito ba kwata kwata don yaron da aka kama da kayan ko za'a mutu ba zai ta
a tona asirinsa ba, yanzu dai sai an kwana biyu zai san yanda zai yi yaron ya ku
uta a hannun hukuma.
Dalilin kenan da ya dauki al
awarin illata kayayyakin Hajiya Adama koda hakan na nufin
one
oyayyen store
inta da ke can cikin daji inda take ajiyar kayan ne.
"Shikenan, kar ki damu, ki shirya gobe ki je sai ki kwana biyu.
Sati
aya ya yi maki?"
Ta girgiza kai bayan ta
ago daga
irjinsa tana dubansa.
"Please na yi sati biyu?"
an yi shiru yana dubanta, ya kula kamar a tsorace ta ke da shi, bai kawo wai ko ta samu wani labari ba ne face ta tsorata da irin dukan da ya yi mata, wannan ya haifarmata da shakkarsa.
Don haka ya ri
o hannunta da ya ji har wani rawa suke yi.
Ya bi yatsun da kallo kafin ya dube ta.
"Bebina kamar tsorona ki ke ji?
Na fa yi maki rantsuwa akan ba zan
ara ta
a lafiyarki ba.
Ko ba ki yarda ba?"
e ta yi.
"Na yarda."
"To nidai ki bar wannan tsoron, kuma batun sati biyu a gidan Momi, na amince.
Yi murmushi na gani?"
Ta kuwa saki fuskarta sosai don ta ji dadi.
Za ta samu damar yiwa Momi zancensa.
Ita ta saka ma a rai idan ta taka
afa ta bar gidan har abada ta bar shi kenan.
Wannan dalilin ne yasa koda ta tashi shirya kaya, akwati babba ta
auka ta ha
a komai da ta san yana da muhimmanci a wajenta ciki har da takardun makarantarta.
Katsina...
Haulatu da Safina sun yi nasarar
ona layar da suka tsinta a
akin Maama, hankalinsu ya kwanta hakan ya sa koda suka tashi dawowa daga Islamiyya zu
atansu fes saboda jin dadi.
"Wai ku shi ne
azu ko ku jira ni ku ka yi ficewarku ko?" Fa
in Radiya tana harararsu.
"Kai Radiya, ke da ban sanki da
orafi ba?
Zama da Haulatu ta sa kin koya kenan."
Haulatu ta kai wa Safina dundu ta kuwa kauce suka yi dariya.
"Ai shikenan, na yi shiru tunda kun
auke shi matsayin
orafi.
To goben dai zamu ke gidan
unshin ko?"
"Me zai hana?
Bikin Maamanmu guda?
In sha Allahu.
Kinga Safina don Allah ki tashi da wuri ke ce dama mai shegen nawa idan kin so.
Sai a shirya a yi ta jiranki.
Ni har kitso ma zan yi a gobe in sha Allahu."
"Kawai kin san idan na tuna ranar bikin sai mun shiga makaranta haushi nake ji fa." Fa
in Safina tana yamutse fuska.
Haulatu ta bi garin da kallo yanda hadari ke faman haduwa kafin ta ce.
"To ai kuwa zuwa kinsan dole ne, akan biki dai nasan ba za'a bari mu yi fashin makaranta ba sai dai ko idan zamu nuna ba mu da lakca ranar."
"Ni kam da sauki, English ne kawai zamu yi kuma da safe ne, daga shi ba ma komai.
Malam Bilal ya maida ajinsa ran Friday da safe." Fadin Radiya tana musu dariyar mugunta, suka bi ta da harara kawai.
Haka suna tafe suna hirarsu da tsokanar juna har suka karaso gidan.
"Ke, ga mutuminki can tare da Yaya Khaleefa."
Jin abin da Safina ta ce har tana
an zungurinta ya sa Haulatun kallon gaban
aton
yauren gidan.
Suna tsaye a gefe kusa da shukoki, motar Yaya Khaleefa a fake, Yaya Sadauki sanye da jallabiya ba
irin mai adon golden din zare a wuya da bakin hannu.
Irin mai mannewa a jiki da ya taimaka wurin fiddo tsarin halittar da Allah ya yi masa na
irar namiji.
Sam hankalinsu bai je garesu ba, ga dukkan alamu abin da suke ta tattaunawar mai muhimmanci ne.
Ta kauda kai daga kallonsa
irjinta na harbawa da sauri-sauri.
To mene ne na fitowa bakin titi salon
an matan makarantarsu su yi ta kallonsa?
Sai ta shiga waige, ta ga kuwa wata budurwa dale tafe tare da
annenta uku hankalinta na kansu, saboda tsabar kishi da ta ji ya tokare ma
oshinta sai ta ke ganin kamar ma murmushi budurwar ke jefamasa.
Shi ta ke kallo, ba shi take kallo ba, ita dai Haulatu kawai tunaninta ya ba ta hakan.
Don haka nan da nan ta tamke fuska, wai sai ta ji Yaya Sadaukin ma na ba ta haushi.
Sai da suka kusan isowa dab da su sannan ne idanunsu ya kai garesu.
Sadauki na kula da irin yanda mutuniyarsa ke faman cin magani da hura hanci.
Khaleefa kuwa kauda kai ya yi don ba ma ya so ya cika kallon Haulatun, ya yi nasarar fara mancewa da ita, dama bai zurfa da yawa ba, ba ya son abin da zai maido mishi hannun agogo baya.
"Yaya Khaleefa ina yini, Yaya Sadauki ina yini." Haka suka jero gaisuwar kusan duka lokaci guda, su ma suka amsa musu da lafiya lau.
Har za su shige Sadauki ya yi magana yana duban Haulatu.
"Ita kuma wannan wa ya ta
a ta?"
Safina da Radiya har Khaleefa suka dube shi kafin su maida duba ga Haulatu, Khaleefa ya kauda kai yana
an murmushi, ya kula dagaske dai Sadauki yake son Haulatu, sam shi bai wani kula da sauyin fuskarta na a zo a gani ba.
Haulatu kuwa kallon Sadaukin ta yi sai ta ga kamar ma har wani haske ya
ara, irin kallon da yake jifanta da shi ya sanya ta kauda kai cike da jin kunya.
Ba su amsa ba sai ita ce ta ce.
"Bakomai."
"Are you sure?" Bai damu da kallon da Khaleefa ke bibiyarsa da shi ba ya
ara tambayar, Haulatu ta gya
a kai.
"Ok, ku shiga gida."
Daga haka suka wuce cikin bin umarninsa.
Ya maida kai ga Khaleefa wanda ya
uramasa idanu yana
an murmushi mai
oye abin da ke ransa.
"Me nayi toh?" Fadin Sadaukin shi ma ya na murmushi.
an ta
e baki Khaleefa ta yi.
"No, ka ji na tanka?
Kawai sai ka tsargu?"
Suka yi
ar dariya.
"Have you confess?" Cewar Khaleefa.
Har lokacin bai bar murmushin ba ya
an dubi hadarin da ke
ara ha
uwa ga iska mai da
i dake ka
awa ya amsa.
"Not yet."
"Ka na jiran me toh?