← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 109

Sashe 8

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wato na taimaka Ubanki na rufamasa asiri na kar
i sadakar da ya bani shi ne yau ki ke nunamin ni Ibrahim ban isa na kiraki
akina ki zo ba ko?"
Bai jira amsarta ba ya
aga belt ya shiga lafta mata, ihun ma ta kasa yi wannan karon yayinda idanun suka bushe ta kasa fidda ruwa hawayen.

Haulatu dake kwance a
aki tana jin komai, zuciyarta na wani irin suya, jikinta ya
auki rawa saboda tsananin
acin rai.

Wani irin ka
awa idanunta suka yi.

Tana ji ana laftawa Mahaifiyarta belt akan abin da ba ta
auke shi laifi ba, ba ta san lokacin da ta mi
e daga katifarta ba kamar yanda ba ta san ya aka yi sai tsintar kanta ta yi a waje, Umma har ta kai
asa tsabar duka, yana yi yana zubamata ruwan ashariya da gori har da kiranta shegiya marar asali.

Caraf ya ji an ri
e belt
in, ya juya yana duban
iyartasa wacce hasken farin wata ya haske masa fuskarta.

Ya rasa dalilin da yasa tun sadda ta yi mishi barazanar tona masa asiri yake
an jin shakkar yarinyar.

Sai dai ai sunansa Ibrahim
an Mutuwa, ba zai ta
a bari abin da ya haifa ya gagareshi ba a cewarsa don haka ya
ara tamke fuska yana kallonta.

Kafin ya samu abin fadi, Umma tuni ta mike ta ri
o ta.

Cikin rawar murya take fa
in.

"Ke, me ya fito dake?

Me ya tashe ki?

Sakar masa, na ce ki sakar masa mu je ciki!"
Magana ta ke yi amma ina!

Haulatu ko gezau, har lokacin jikinta babu inda baya rawa, hawayen kuwa zubowa suke yi kawai saman fuskarta.

Kallon Uban take ido cikin ido, jira take ya ce tak!

Ta maida masa mai zafi.

Umma kuwa hankalinta ya yi masifar tashi, ba za ta so abin da Haulatun ke yawan fa
i ya tabbata ba a yau.

Shakka babu za ta yi kaico na gazawa da ba
iyarta ingantacciyar tarbiyya, kawai sai ta shiga jerawa Allahu kirari a
asan ranta.

Ta zuba idanu tana kallonsu duka har lokacin ba ta saki Haulatu ba.

Nan na kawo
arshen na free, ga duk wacce ta shirya biya na a lahira, ta fitarmin da labarina.

"Sakar min."
an mutuwa ya furta bayan ya tattaro jarumtarsa.

Sai a sannan ta samu zarafin magana, tana yi tana jijjiga hannunta ha
i da nasa dake ri
e da belt
"Idan na
i fa?

Cigaba da dukan uwata za ka yi a kan idanuna?

Daga inda ka tsaya nan za ka
ora?

Kai Iro!

Bar ganin wai ina maka shiru ina kyaleka
ka na kai hannu jikin Mahaifiyata ka yi tsammanin ko tsoronka ne ya sa, ka yi ka
an!

Nace ka yi ka
an na tsorace ka!

Waye kai?

Me ka ta
a yi mana a rayuwa?

Shi babanta da ka raina har ka ke zagarmata shi, ka fi shi ne?!

Ai gwara shi na tabbata bai kafa wannan mummunan tarihin da ka ke kafawa a yanzu ba kuma ko ba komai ta hanyar aure ya haifar maka ita.

To ina maka rantsuwa!

Daga yau, yanzu, duk sadda ka
ara gigin kai hannu jikin Umma ka rubuta ka ajiye sai na yi shari'a da kai!

Sai na fallasa dukkan sirrinka!

Kai ni ba ka cika namiji ba idan a wannan daren ba ka tsinke igiyar aurenka da Umma ba!

Har ka na mata barazana da za ka yi aure?

Aurenka
in wofi!

Ai ba ka daga cikin salihan mazan da aurensu zai girgiza zu
atan mata!

Da Umma ta cigaba da rayuwa da kai wallahi ni Haulatu na gwammace ta rayu da mahaukaci!"
"Haulatu!

Rufemin baki!

Mahaifinki kike jifa da wa
annan ba
en kalaman?"
Ta runtse idanu ta ture hannun Umma daga kafa
unta bayan ta saki belt
in, murya a
age yanda ma
wafta na kusa duk za su iya ji ta ce.

"Ni ki daina kiransa mahaifina!

Mai irin halinsa bai haife ni ba!

Wallahi gwara na kira mahaukaci Ubana da dai na ba
an Mutuwa wannan matsayin!

A kansa kina ji kina gani ana kiranmu
an bariki, ana yi min kallon karuwa mai
wacen miji!

Ana yi maki kallon marar asali mai fakewa da siyar da abinci tana aikata masha'a!

A dalilin wannan (ta nuna shi da yatsa), na rasa dukkan wani gata!

Ki fa
amin nauyina
aya da ya ta
auka tun fa
owa ta duniya?!

Umma ki fa
amin ko Ibrahim ya ta
a taimaka ma ki da ku
in siyan magani idan cuta ta kwantar da ni?

Ba zan ta
a kiran wanda ya yi yun
urin ya kashe ni tun ina cikin ciki da sunan Uba kuma mahaifina ba!

Gwara min kare a..."
Wani wawan mari Umma ta kai mata,
maimakon hakan ya kashe bakinta sai ma ta ri
o hannayen Uwar ta
ora saman wuyanta, da muryarta da ta dusashe tsabar kuka da
aga murya ta ce "Ki kashe ni!

Don Allah Umma yau ki kashe ni.

Na rantse na yafemaki har a gaban Mahaliccinmu.

Amma don Allah ki kashe ni, na gaji da rayuwar nan Umma.

Na gaji da kallon bariki da ake yimin.

Wayyo Allahna!"
Sai kawai ta dur
ushe sakamakon wani abu da ta ji kamar ya tokare
irjinta, numfashinta na kai kawo, tun tana jin muryar Umma na faman kiran sunanta da
arfi har gani da jin nata suka yi
Umma ta tarairayo ta zuwa jikinta tana mai jijjiga ta gami da salati.

Shi kuwa Gogan kamar wanda aka das
karar a wurin, shi dai Ibrahim
an Mutuwa ake zazzagawa rashin mutunci ya kasa kata
us?

Dama akwai wannan ranar a tafe?

Babban tashin hankalinsa dare ne, kuma yana da tabbacin makwaftansu sun ji komai.

Ai kuwa bai kai ga gama tunaninsa ba ya ji ana bubbuga
ofar gidan da
arfi.

Ya san kururuwar da Na'ima ke faman yi na neman agaji ya yi sanadiyyar hakan.

Da sauri ya shige
akinsa ya rufe, takaici da ba
in ciki suka lullu
e shi.

Wai har akwai
iyar da za ta kalli tsabar idanunsa ta zage shi tas ya kasa
aukar mataki?
ar ma ta cikinsa?

Ya furzar da iska ta hanci da baka kafin ya yi kwafa na tunanin matakin da zai
auka kan Haulatun.

Ya kasa kunne jin da ya yi Na'ima ta bu
ofar gidan.

Makwaftansu maza su biyu sai kuwa matasan samari su ma duk
an unguwa sai ko mata da ba ta iya tantance ko su waye ba.

Wannan ne karon farko a tsawon shekarun da ta yi a unguwar da ta ga fuskar wasu a gidanta masu suffar kamala.

"Na'ima, lafiya kuwa?

Meke faruwa da Haulatun?"
in wata mata kakkaura tana
aga tocilar da ke hannunta da zummar hasko inda Haulatun ke kwance.

Umma ta ji kuka ya
wace mata, cikin tashin hankali ta mata nuni da
iyarta.

"Don Allah da soyayyarku da Ma'aiki (s.a.w) ku taimakamin kada na rasa
a ta."
Ganin haka yasa suka danna kai ciki, nan da nan mata aka ha
arfi aka
aga Haulatu, wasu kuwa cikin tawagar da gulma ce ta kawo su, gidan suke haskawa su na
aremasa kallo.

Hatta da belt
an Mutuwa dake yashe a
as sai da suka gani.

Nan da nan aka fice da Haulatu, Umma dakyar ta samu nutsuwar
auko hijabin wanda garin sauri ma na Haulatun ne ta zura sai takalmi
afa daban-daban ta mara musu baya.
a'idar lokaci na masu
an sahun tuni ya wuce hakan ta sanya cikin gaggawa wani magidanci da gidansa ke kallon na su Haulatun ya fiddo motarsa aka hau.

Daga Umman sai mata biyu sai ko mai motar da wani a gefensa.

Nan fa wadanda suka yi saura a wurin suka hau maida zance, wasu na fadin ko dai cikin shege ta yi, wasu kuwa kira suke watakila ma shaye-shayenta ta yi har ta sha ya fi
arfin garkuwar jikinta.

Ma
waftan da suka fi kusa da su ne suka hau ba da labarin abubuwan da suka tsinci Haulatun tana fa
i.

Wasu da yawa sun ji tausayi ya tsirga musu, hakan har ya zama sanadiyyar wanke Haulatu da Umman a zu
atansu, yayinda
alilan ke ganin ai dama tsuntsun da ya ja ruwa shi ruwa kan doka kuma kowa ya siya rariya ya san za ta zubda ruwa, da ace mahaifiyarta ba ta biyewa kwa
ayi da burika ba tun farko har ya kai ta ga auren mutum irin Ibrahim
an Mutuwa ba, da yanzun wani labarin ake ba wannan ba.

Haka dai suka yi ta tufka da warwara kafin daga bisani kowa ya watse.

Alhamdulillah, cikin ikon Allah bayan likitoci sun yi iyaka
arinsu aka samu Haulatu ta farfa
o.

Bisa shawarar likitan, ya ce a daure a daina bari tana shiga damuwa mai
arfi irin wannan da ya janyo ta yi doguwar suma, irin wannan yanayin zai iya jawomata hawan jini da kuma ciwon
irji.
arshe ya yi mata allurar samun bacci don ko da ta farka maganar
aya ce ta ke maimaita "Wayyo Umma, duniyar ta ishe ni.

Ku bar ni na mutu."
A dole don samun nutsuwarta ya yi mata, ya kuma ro
i duk a fita a
yale ta da mutum
aya mai jinyar.

Duka aka fito har Umman da ta yo musu rakiya.

Tana ta zubamusu godiya ga hawayenta ya
i tsayawa, duk su ne suka
auki nauyin asibitin, daga mai siyan magani sai mai biyan ku
in gado.

"Haba kar ki damu, kawai ayi fatan samun sau
inta.

A kuma kiyaye abin da likita ya ce.

Allah ya sawa
e ya ba ta lafiya."
Cewar motar da ake kira Alhaji Shu'aibu Mijinyawa.
ayan kuwa Malam Bukar ake kiransa sai mai
an jikin Hasiya, ita ce matarsa da kuma bazawarar
anwarsa Murjanatu.

Haka ta yi ta zuba musu godiya daga
arshe suka ce ta koma wurin Haulatu kar a bar ta ita daya.

Da wannan ta juya su kuma suka tafi.

A motar ma sai jimami da tausayi suke yi, nan mazan suka yi ta tattaunawa ta yanda aka yiwa gidan gaba
aya mummunan shaida.

Sun kuma fahimci sosai Uwa da yarinyar na bu
atar taimako, ga dukkan alamu ba su jin dadin zama da uban.
Chapter 8 · 0% Book details