← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 109

Sashe 42

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Toh kusan a yaran nata ma guda goma cif, Sadauki ne Haulatu ke mishi kallon marar kirki sai ko wasu
annensa biyu Fu'ad da Zuhra.

Amma hatta da Raudha wacce za'a yiwa aure bayan sallarnan ba ta da daukar kai.

"Su Haule an zo kunce jaka.

Toh ko gumamar Makkah ba samu za ku yi ba."
Ta juya ta kalli Fu'ad, yaron da za su yi sa'anni da juna da shi, ya yi maganar ne
asa
asa cikin ra
a don gudun kar Maminsa ta ji.

Wani dariya na rainin wayo ya yi, sai ba ta ce masa komai ba ta dauke kai ta rantse kuma sai ta rama ko ba yanzun ba.

Hira Umma da Mamin ce ya sanya suka
an zaunu a
akin don har
uryar
akinta suka shiga, Mamin ke labartawa Umma labarin
asa mai tsarki, ita dai Haulatu duk ta ma matsu su tafi tun bayan da Fu'ad ya yi wannan furucin, wato ma sun zo don a basu tsaraba ne?

Ai kuwa zai san ya yi da mai yi.

Sai da suka tashi da zummar tafiya ne suka tsinkayi sallamar Sadauki.

Gaba daya suka amsa, Haulatu ta
an dube shi.

A lokacin sai ta
ara ganin kamanninsa da Mami Nuratu.

Tsawon ne na mahaifinsa.
ananun kaya ne ya sanya farare
al, rigar ce a ka yiwa adon ba
i daga gaba.

Ya russuna yana gaida Umma, ta amsa fuska a sake ita ma.

Haulatu ta gaishe shi, ya amsa ba tare da ya maida hankali ga kallonta ba.

Ta
an bi gefen fuskar da harara.

'Sarakin
arfi da yaji, sai girman kai.' Ta fadi a zuci.

Tana kallon su Fu'ad duka suka fice daga
akin saboda dodonsu ya shigo.

Mi
ewa ta yi ita ma ganin Ummanta a tsaye.

Suka yi musu sallama daga nan suka nufi
angaren Baban Kowa.

Nan ma sun samu tarba daga Maman Radiya, dama ita mace ce mai hakuri ga zurfin ciki.

Ita sam ba ta da magana ma.

Duk irin taimakon da wasu za su yi maka, ko yaya idan kana halin na rashi sai an fahimta, kawai dai ba laifi akwai rufin asirin.

Amma ko daga bambancin
angaren wasu da na su sai ka fahimta.

A hakan ma Haulatu ta ji irin taimako da yan uwan ke yiwa Baban Kowa da iyalinsa daga bakin Safina, ta ce hatta da karatun yaran Alhaji Ridwan ya dauke.

Abubuwa dai na alkhairai suna samu sosai.

Suturu kuwa nan ma Safina ta ce Sadauki na yi musu sosai.

Baban Kowa dai an ce yanzun shi ke ri
e da
atuwar gonarsu na gado, acewarsa ya fi zaman haka.

A hanya suna tafe suna hirar abin da ya shafi rayuwa da Umma.

Haulatu ke tuna irin kalar rayuwar makarantar da ta gudanar a baya tana firamare wanda wasu lokutan ma hakanan za ta je makarantar babu abin da ta saka a cikinta, wani lokacin ma babu kudin dinka mata sabon kayan makarantar haka za ta dinga yawo da ko
un kaya.

Ta
ara duban Umma tana
ara damke hannunta kamar wasu ya da
anwa.

"Amma yau Umma kalli gidan da Allah ya jefo mu, cikin zuri'ar nagartattun mutane masu halayyar girma."
Murmushi
auke saman fuskar Umman ta kalli
iyarta da hasken fitilun da ya kewaye gidajen ya haske.

Ga wani iska mai dadi da ke gudana a daren.

"Alhamdulillah,
iyata ta fara hankali."
Ta yi murmushin ita ma.

Umma kuwa daga nan shiru kawai ta yi, mafarkan da ta ke yi kwanakin nan a kan Mijinnata yana matu
ar tsorata ta.

Abubuwan dai na tashin hankali da hana sukuni.

Sai dai duk sadda ta yi ba ta komawa bacci take tashi ta yi alwala da nafila, wani lokacin shi ke nan ta farka kenan har asubahi.

Haka har aka shiga goma
arshe da ta hana kanta baccin dare.

Babu wanda ta ta
a furtawa, ta dai dage da addu'o'inta ta kuma bar abun a rai.

A falon Hajja na
asa su na shiga suka ga mutum a tsaye daga gefe a kofa, shi bai
arasa shiga ba, kuma bai fita ba.

Yana dai tsaye kamar an dasa shi.

Jin muryarta ya sa shi juyowa gaba daya.

Zaid ta gani, shi ma kuma ita ya fara kallo har da sauke wani ajiyar zuciya kafin kuma ya gaida Umma.

Umma ta gane shi, Haulatun ma ba gane shin ka
ai ba, har da tuno labarin dalilinsa na rashin shiga
angaren Hajja wanda ta samu daga bakin Safina sai da ta yi, Umma kuwa a
angaren Baba Dakta sun ha
u har sau biyu sadda ya je wurin Maama.

Ita din ma ta san da tarihin Zaid ba ya shiga wajen Hajja, daga bakin Hajjar.

Har sai da ma a lokacin ta ji dama ba ta tambaya ba don Hajja sosai ranta ya yi zafi ta yi ta zagin Zaid har da Mahaifiyarsa don a cewarta har da nata laifin.

Haulatu dai shigewa ciki ta yi ta bar shi da Umma, kai tsaye sama ta nufa don ta je ta fesawa Hajja ba
onta na ranar.

Umma ce ta ja shi zuwa falon suka zauna aka
ara gaisawa duk sai wani
ari yake.

Hajja na zaune tare da Baba Saude suna kallon
asar Saudia su na hira, sai ganin Haulatu suka yi kamar wacce aka jefo.

"Ke Haule, lafiya?

Wa ya biyo ki?" Fa
in Hajja a
an birkice.

"Uhum, Hajja wai kinsan waye ba
onki yau?

Tab!

Wallahi Yaya Zaidun gidan Malama ne su na falon
asa ma shi da Um.."
Ba ta kai aya ba sai ga sallamar Umma sun shigo Zaid din na bayanta.

Hajja ta mi
e tsaye ranta a
aci.

"Zaidu?

Idonka kenan a
akina?

Yau kuma wace gulmar ce ta kawo ka?

Ai na
auka bakar zuciyarka irin ta arnan farko ne.

Na ce maka uban me ka zo yi min?

Ko har soyayyar da ta hanaka kallon jikata ya
are?"
Zaid ya ji tsaf zai iya shanyewa, duk domin Haulatun da ya samu damar gani.

Zuciyarsa ta yi sanyi.

Ya na jin ya shirya dur
usawa gaban Hajja ya ba ta ha
uri.
acin ran Mahaifiyarsa a kansa da ma kuma kaunar Haulatun da yake jin tamkar ba zai iya gudanar da rayuwarsa ba tare da ita ba ya sanya shi
arasawa ya
an russuna gaban Hajja.

"Ki yi hakuri.

Ki yafe min."
Kalaman da suka fito daga bakinsa kenan, Hajja ta yi shiru sai huci take, ita kuwa Umma ta saka baki wurin
ara ba Hajjar ha
uri gami da nunamata tunda har ya gane kurensa toh ta ha
ura.

Maimakon Hajja ta saduda sai ta fusata.

"Zaidu, ka tashi tun kafin raina ya fi haka
aci ka fitarmin daga gida tunda ka mance matsayina a wurin Mahaifin Uwarka, gaabar da ka
auka da ni, za ka iya yin ta da Kakanka Alhaji.

Toh dakyau, ni Asma'u za ka sha mamakina Zaidu.

Ka tashi tun kafin na cusa maka ashariya "
Umma ta kula dagasken ran Hajjar a
ace yake, kusan ma kamar ta fi Haulatu zafin zuciya.

Sai ta kama hannun Zaid ba musu ya mi
e suka sauka yana ri
e da ledar sa
on wurin Malama.

Ita kuwa Haulatu sai ta ji ya
an ba ta tausayi duk kuwa da a farko ta ji zafinsa sosai na labarin abin da ya faru da ta ji.

Amma yanda Hajjar ta rufe idanu har ya dur
usa ta ki kallonsa sai ta ji babu dadi.

"Kai Hajja, gaskiya kin dauki zafi da yawa."
"Ni sa'arki ce?

Maza wuce ki bani wuri!"
Haulatu ba shiri ta yi dakinsu, ta yarda dagaske ran Hajja ya
aci, ba ta ta
a yi mata kallon banza ba tun zuwansu sai a yau da har ta ha
a tsawa.

Ta bar Baba Saude da fadin a yi hakuri, ita kuwa Hajja sai bambamin fa
a take yi wai don me Umma za ta bi shi.

A falon
asa kuwa, Umma ha
uri da nasiha mai ratsa jiki ta yi wa Zaid.

Ta kara nunamasa muhimmanci zuri'a a duniya, da kuma yanda ta ci wuya a baya a dalilin rasa su da ta yi.

Jikinsa dai ya kara sanyi.

Ya ce ta taya shi
ara ba Hajja ha
uri.

Daga haka kuma ya mi
a mata ledar da Malama ta aiko shi da ita a ba Haulatu.

Ta karba ta yi godiya suka rabu.

Ya na ta kallon benen ko za ta sauko amma ko
yallinta bai gani ba, haka ya ha
ura ya fice.

Ranar Sallah...

Gaba daya yan matan dake babban gida da ma mazan aka yi shirin zuwa masallaci.

Safina, Radiya da Haulatu sun yi ankon fararen hijabansu da Sadauki ya yi musu kyautarsa.

Ba su yi kyalliya ba ta fuska, amma fa sun fito fes.

Haulatu atamfarta mai ruwan hoda ta saka.

Tun a hanya ta ke kallon wata mata mai kama da Maama amma ita ba ta kai Maamar shekaru ba.

Ta ci wani uban gilashi tana tafe yana amsa waya.

"Wannan wace ce wai?" Ta furta a kunnen Radiya dake gefenta.

"Kin san ta mana, kawai ba ku ta
a ganin juna ba.

Anti ce, Mabruka
anwar Maama autar Baba Dakta.

Ita ce ba ta ta
a aure ba duk a yaransa.

Watanta kusan uku
ba ta nan, tana Kaduna wurin Hajiyar Soja.

Jiya da daddare ta dawo."
Haulatu ta
ara bin ta da kallo.

"Ikon Allah.
ar gayu abin ta." Suka yi dariyar da har sai da ta kalle su kafin su yi saurin kauda kai.

Sai bayan an idar da sallah ne suka taho gidan, tun a hanya Safina ke son yi musu hoto amma Radiya ta hana ta, aikuwa su na shiga farfajiyar gidan suka soma hotuna.

Su Haidar ma koda suka iso suka ha
u gaba
aya ana ta yi.

A haka su Baba Dakta suka iske su tare da su Alhaji Ridwan.

Nan fa aka kara gaggaisawa, kusan kowa na farfajiyar gidan har Umma don a sannan ne ake ta shigowa daga masallaci.

"Kai amma Yaya Sadauki da Yaya Khaleefa sun yi kyau wallahi." Jin abin da ya fito daga bakin Safina ne yasa Haulatu da Radiya kallon
angaren da ta ke duba.
Chapter 42 · 0% Book details