← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 109

Sashe 89

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wurgi take da duk abin da ta samu a
akin nata kamar wata mahaukaciya, yi take tana ihu da kuka, Maminta na aikin rarrashi da nuna mata wannan sam ba zai zame musu mafita ba.

Ganin abin ba na
are bane ta ri
e tsintsiyoyin duka hannunta biyu.

"Kina hauka ne?!

Wannan abu da ki ke yi an fadamaki shi zai haifar da
a mai ido?

A tunaninki zai sa ki samu Sadauki?"
Jannat ta fisge hannuwanta.

"Ni Mami ki rabu da ni!

Wannan banzar Bokanyar ta yaudare mu ta ci amanarmu kawai!

Babu wani abu da ya yi tasiri akan Yaya Sadauki, ko kallon salama ban samu daga gareshi ba, bai
auke ni a bakin komai ba sai wula
antacciyar
anwarsa!"
Mamin Khaleefa ranta ya
aci.

Tun sadda Jannat ta kira Bokanyarsu da banza ta ji kamar ta kifamata mari don ta tabbata aljanun Bokanyar suna ji kamar yanda ta ta
a shaida musu cewa ita ko ba ta wuri aka ambace ta, aljanunta na kwaso mata komai.

Da
yar ta iya danne fushinta ta ce
"Ya isa haka, kar ki
ara magana, idan ya san wata bai san wata ba."
Jannat ta juyawa Uwar
eya, ta gaji da gafara Sa ba ta ga
aho ba.

Ta fi yarda da abinda ta yanke a zuciyarta, wato tunkarar Baba Alhaji ta cire kunya ta ce masa tana son Yaya Sadauki.

Ta gwammace ta yi haka da dai ace tana kallo ya auri wata
ar bariki Haulatu ya kyaleta.

Mamin har ta gama surutanta a yanda Jannat ta dauka, ba ta ko kalle ta ba har ta gaji ta fice sakamakon wayarta da ya hau ringing kuma sunan Khaleefa ne.

Tana
auka yake sanar da ita Hafsat matarsa ta haihu suna asibiti an samu
a mace.

Dama Annur
in tun soma laulayinta ya ke nan a gidan Mamin, nan ta shiga fa
a wai don me bai kira ya sanar da wuri ba ya bar ta ita
aya a asibiti.

Sai da ya sanar da ita ai Hajiyar Hafsat din na nan sannan ta sauko.
akin Jannat ta dawo fuskarta a sake.

"Hafsat ta yi, an samu
iya mace.

Shirya muje asibi..."
"Ni babu inda zan je." Ta amsa kai tsaye fuskarnan kamar hadarin kaji.

Madadin Mamin ta ji zafinta sai kawai ta share da fadin.

"Dama na san yanayin nan da kike ciki ba lallai ki iya zuwa ba.

Ki huta idan kina bu
atar wani abun sai ki yiwa Indo magana ta girka maki.

Kinsan Hajiya Shukra ba mutunci ne da ita ba, yanzun za ta ce ba a kula da
ar ta ba, bari na yi sauri na tafi."
Ko ci kanki Jannat ba ta ce ba.

Radiya da Safina zaune sun yi wa Haulatu
uri da idanu ita kuwa sai ja musu rai ta ke.

Sun fi minti ashirin da zuwa dakin amma daga bari ta yi shirin bacci sai bari ta shafa mai a kanta yana mata
aiyi.

Gajiya suka yi Safina ta fisgo hannunta har murfin man gashin na fa
uwa, ta kuwa yi dariya.

"Don Allah mene ne haka?

Ke da
ina da ke idan kin ga ana son jin labari akwai jan rai.

Kin ce mana Yaya Sadauki ya maki wasu maganganu da bikin Maama amma kin
ige da wanka yanzu kuma shafa mai na tsirfa."
ara murmusawa.

Umma ba sa nan sun tafi asibiti ganin matar Khaleefa da ta haihu don haka su ka
ai ne a saman ke budurinsu.

Ganin sun mata ca ya sanya ta saurin zuwa ta zauna tana
aga hannuwanta alamun saranda.

"Na ji kar ku cinye ni
anya." Nan ta shiga ba su labarin duka abin da ya faru, tun soma labarin suke washe ha
ora har ta kai aya.

Ai kamar jira suke yi suka ru
umeta suna ihu da dariya.

Safina ta mike tsaye har da rawa da juyi.

"Kai kai!

Ba zan iya misalta maki farin cikin da nake ciki ba Haulat, ke kuwa don Allah me ya cije ki da har yanzu ki ka kasa sanar da shi kin amince ta waya?

Au, mts, ashe ba wayar." Fa
in Radiya kenan, Safina wacce ta dawo ta zauna ta
ara sakin wata dariya kafin ta ce.

"O'o, kai, Alhamdulillah.

Ke har na hango idanun Fahima da Anti Jannat, ai ni nasan babbar magana ce wannan lamarin zai jawo, sai mun toshe kunnuwanmu duk abin da za'a ce a yi ta fa
i, ni nasan dai iyayenmu za su rungumi lamarin nan da hannu bibbiyu."
"Ki na batun su Fahima, ai idanun Yaya Zaid na fi kaunar na gani, hum, ya yiwa kansa." Radiya ta fa
i, nan Safina ta ri
e ha
"Au, to ai na ma manta, ni Yaya Mu'az ma kamar dai shi na kula ko shiga harkarki ba ya yi, ya biyewa Momi ta raba zumuntarku.

Tunda dai ai ko babu aure akwai zumuntar."
Haulatu ta ta
e baki.

"Su suka sani, ni a farko na ji ciwon yanke ala
ar zumuntar amma yanzu ko a jikina tunda dai ai shi yana da hankali kuma ya yi karatu a addinance ya san hukuncin yanke zumunci."
Nan suka rufe babin nan, suka yi ta zuzuta yanda Haulatu da Sadauki suka dace ita kuwa sai murmushi ta ke bugawa.

Su ne har goman dare su na hira don ma sa'ar da suka ci washegari ya kama Asabar babu makaranta, Haulatu ma babu lesson saboda malamar tasu ta yi tafiya.

Ga kuma Safina da ke shirin barin gidan a gobe za ta koma hannun iyayenta.

Haka suka yi kamar kar a rabu a wannan daren.

Tun wayewar garin Asabar ta ke cike da damuwar rashin waya, ba don komai ba sai a ranar ne za ta ba Yaya Sadauki amsarsa, babu damar ta yi yanda ya bu
ata.

Wayar Umma kuwa ba ta so ta yi amfani da shi, ita sam ba ta yanke sanar da Umman yanzu ba duk kuwa da irin yanda sam ba ta mata
oyon komai nata.

Tsoron yadda za ta kar
i zancen ne ya sa ta za
i rufemata a yanzu.

Koda ta sauko zuwa
asan, ta iske suna karyawa, ta
ara gaida Hajja da Umma karo na biyu bayan wanda ta yi da Asubahi, zamanta ke da wuya ta soma ha
a shayi kawai sai gani ta yi Hajja ta ajiye mata kwalin waya a gabanta.

Idanu waje ta dubi wayar kafin ta sa hannu ta
auka.

Samsung A24 ce.

Ta
ago kai ta dubi Hajja da wani irin wangale baki na jin dadi ta ce.

"Hajja, waya ki ka siya min?"
Hajja na dariya ta amsa.

"Ina dai niyya aka riga ni.

Yayanki ne ya aiko yau da safe ya ce a baki.

An chaja maki ita tun jiya, har layin waya ya saka, kinga sai ki ha
a da tsohon layinki idan kina so."
"Wane Yayan?" Ta tambaya cikin son sani, don ta
udurce idan har Yaya Mu'az ne wannan karon ba za ta kar
a ba.

"Sadaukin Alhaji." Umma ta amsa mata da murmushi a nata fuskar ita ma.

Ko ka
an ba ta kawo komai a rai ba, kawai dai ta kula jininsu ya ha
Ita ko Haulatu ai tuni ta yi suman zaune don jin wani sanyi da dadi.

Kenan da Umma ta ce mishi ba ta da waya tuni ya saka a rai zai siyamata?

Ko da dai gani ya kori ji tunda ga ta ga wayar a hannu, ta ciro ta a kwali ta jujjuya, silver colour ce, ta ganta a kunne.

"Ki ajiye wayar hakanan ki karya mana." Fadin Umma tana kallonta.

Ba shiri ta ajiye kuwa, tana kammalawa kuwa ta tattara gurin ta kai komai kicin sannan ta kwashi jiki za ta koma sama don kiran su Safina a waya ta
ara jin muryar Umma.

"Ki dai kira shi ki masa godiya." Hajja kuwa fadi take.

"Ni dama dai wannan son da wancan mara aikin yi ke maki, Sadaukin Alhaji ne ke yi, ai da na ji dadi."
Haulatu dake amsawa Umma da toh, ta dubi Hajja jin abin da ta ce kafin ta
an kalli Umma wacce ba ta ce uffan ba sannan ko a yanayin fuskarta ba za ka fahimci komai ba don haka sai ta yi saurin juyawa ta haye abin ta.

Hajja kuwa murmushi kawai ta yi ba ta ce uffan ba.

Ya kalli fuskar wayarsa ta fi a
irga, ya fito ya yi kewayen, shi ne har
angaren Baba Dakta da Baba Alhaji daniyyar gaida su, ya ci karo da Safina wacce za ta wuce da yamma, ya tambayi
awarta?

Tana danne dariyar
in maida amsar da Haulatu ta ce ba za ta yi da wuri ba sai ya
osa ta amsa.

"Ba ta shigo ba duka yau."
Sadauki ya ha
iyi miyau mai
aci, ba ya son tunaninsa ya cigaba da ba sa cewa ba ta sonsa ne.

Ya yi shiru ya na sauraron Baba Alhaji na yi jan Safina da tsokana wai ta zauna kawai babu inda za ta koma.

Ita kuwa tana fadin ya yi hakuri.

A karshe ya mata nasiha sannan ya tambayi
awayenta?

Safina sai da ta
an kalli Sadauki da idanunsa ke kan waya amma kuma hankalinsa na ga amsar da za ta bayar sannan ta maida kai ga Baba Alhaji.

"Tare zamu je da su.

Za su yimin rakiya."
Jin haka Sadauki ya
ago kai amma bai ce uffan ba.

"Toh shi Gali yana nan?"
"Eh amma babu mai a motar ya ce."
an gyaran murya Sadauki ya yi.

"Bari na kai su kawai, dama zan je asibiti ganin Baby."
Yana nufin jaririyar da aka haifawa Khaleefa.

Safina ta yi godiya ta mi
e ta fita tana danne dariyarta, ba za ta fa
awa Haulatu wanda zai kai su ba gudun kar ta ce ta fasa ta ce tana jin kunya.

Riba dai biyu, za su je su ga baby wacce a hoton waya kawai suka gan ta da aka turo whatsapp group dinsu na zuri'a.

Biyar da mintuna na yamma, Safina ta kammala duka zagayenta na yiwa kowa a gidan sallama, duk inda ta shiga sai ta fito da wata kyautar, hatta Umma sai da ta bata turmin atamfa.
Chapter 89 · 0% Book details