Sashe 18
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Watakila ba don Allah ya yi zamu san gaskiya ba, da har
asa ta rufe namu idanun ba mu da masaniya a kanta."
Haidar dai sun yi mugun kaduwa da jin wannan labari, wayarsa da ta yi
ara ce ta sanya Dakta ankara da su.
Nan ya ce maza su fice.
Suka mi
e don su dai kam sun gama jin kan labarin.
Suna fitowa Haidar ya dubi
an uwana Jabeer.
"Kai!
Don Allah
an mintsile ni na ji ko dai mafarki nake?"
Jabeer da shima ya yi mutuwar tsaye don mamaki ya kuwa girgiza kai bakinsa a bude, can kuma ya yi wata
aramar ashariya ya ce.
"Kai!
Yau akwai labari a gidan nan.
Wai Allah, wa ya kamata na fara kira?"
Haidar ya yi wata dariya.
"Amma ashe tsohuwarnan ma ta buga duniya har haka take neman shigar mana hanci da
udundune?
Kalli fa kamanni kamar ta yi kaki.
Ai wallahi wannan ta fi kama da ita akan Anti Maryam.
Kai!
Akwai fa labari a gidannan!
Ai mu shiga group kawai."
Suka yi dariya, dariya irin ta mamaki da kuma ganin bala'i da masifar da abu ka
an Hajiya Babba ta jefa akan jikokinta da ma wasu a yaran
an uwannata, sai ga su nan sun bayyana a tattare da ita.
Suna da ya
inin cewa labarin nan zai girgiza wannan zuri'a ta su.
Hajiya Babba ta dubi Alhaji bayan ta gyara zama.
Alhaji ya jefamata tambaya har sau kusan uku akan dagaske
iyarta ce amma ta kasa amsawa, sai a yanzun da ya ha
a da tsawa cikin muryarsa ta tsufa kafin ta yi yun
uri na ba shi amsa.
Haulatu kawai harararta take yi don a farkon ganin tsohuwar ta ji ta burgeta, sai dai a yanzu kam ji take yi babu wacce ta tsana sama da ita tun daga yadda ta nunamusu da farko.
"Eh,
iyata ce da na haifa tare da Saleh."
Ta ba da amsa kai tsaye, Umma ta sunkuyar da kai gami da lumshe idanu, hawaye kawai ke fita daga idanunta.
Alhaji ya yi salati.
iyarki ce dai kenan Asma'u.
Garin ya ya haka ta faru?
Kin ce mana guduwa kawai ki ka yi daga gida kuma kika dawo bayan zuciyarki ta yi sanyi.
Kin nuna mana ke ba Saleh kika bi ba, Asma'u wannan maganar kuma daga ina ta
ullo?"
Girgiza kai Hajiya Babba ta yi, wannan masifa da me ta yi kama?
Meyasa asirinta bai tashi tonuwa ba sai bayan da tsufa ya zo mata?
Kai, ita ta ma yi zaton tunda har labari ya ris
eta na mutuwar Saleh tun a baya, to
iyar itama ta mutu.
Ashe dai dama akwai sauran rina a kaba?
Ta sauke ajiyar zuciya ta
ara duban Umma karo na barkatai sannan ta maida duba ga yayyunta.
"Ranar wanka ha
a ba a
oyon cibi, saboda ita Na'ima, zan ba da labarin komai tun farko har zuwa lokacin da na dawo gida wajenku.
Da kuma irin rufi na asiri da marigayi mijina Yusufa ya yimin sadda muka yi aure."
Gaba daya hankali sai ya koma kan Hajiya Babba har Umma.
Fitar tsiro
Page 15
"Bayan na kai minzalin da ya dace na shiga makaranta, a lokacin ne na tayar da hankalinsa kan lallai nima ina so na dinga zuwa makaranta tunda ina ji ina gani wani yaro
an wata a gidan da ake kira Farida Kul
a yana zuwa.
Yaro ne da ya girme ni da kadan a lokacin, kuma shi ya kasance shege, amma tana ji da shi kamar me.
Ganin haka a dole Baba ya sanya ni, tare muke zuwa da yaron nan, Huzaifa.
Mu sha zagi kala-kala a wurin
alibai har da wasu malaman da ke yawan kiranmu su na bugar cikinmu don jin ko bamu da wasu yan uwa ne muka yarda da zama hannun iyayenmu a gidan
an bariki?
Wasu lokutan har kuka nake yi, a sannan shi Huzaifa yana firamare aji na hudu.
Shi zai yi ta lalla
a ni yana nunamin nayi hakuri ai tunda dai iyayenmu na son mu shikenan.
Hatta makarantar islamiyya ina zuwa.
Alokacin ne kuma Baba ya yi aure da wata
abila mai suna Iyabo.
Ya maida ni hannunta, a gaban idanunsa ta nunamin kauna da so, a bayan idanunsa kuwa babu kalar azabar da ba ta yimin.
Har wankin kaya take saka ni, tun ban iyaba saboda
arancin shekaru har na koya don dole.
Iyabo sai ta hana ni abinci tun safe har sai na galabaita kafin ta ba ni.
Ga shi nan idan Baba ba ya gida sai ta yi ta kawo mishi wasu mazan, idan sun tafi ta kama ni ta ja min kunnuwa tare da kashedi akan muddin na sake na fa
amasa sai ta kashe ni.
Na kuma amince za ta aikata tunda har cokali ta ta
a sanyawa cikin garwashi ta manna min a cinya kawai don na Baba ya tambaye ni batun karatuna nace masa na fi sati ban je ba.
Wasa-wasa Iyabo sai da ta kashemin karatu, tun Baba na maida hankali ga tambaya, na rasa dalili har shima ya yi watsi da maganar.
Makarantar islamiyya kam shi ma tana bari naje ne a dole saboda ina yi mata cinikin cincin.
A
arshe ma ta hana ni zuwa ta koma
oramin tallah.
Shi Baba idan ya ka
a harkar barikinsa sai ya kwashe sati biyu ma bamu sanya shi a idanu ba.
Haka har na kai shekaru goma sha uku a duniya cikin wahala da
uncin rayuwa.
Ance ba'a sabo da wahala ba don haka ba sai ince na saba da wahalar Iyabo.
Idan zan mutu ina rashin lafiya kallo ban ishe ta ba.
Duk tsananin ruwa idan Iyabo ba ta so ba, ban isa na shigar mata
aki ba sai dai na kwana a waje.
Idan naji ruwan ya yi
arfi ne nake komawa zauren gidan kusa da tumakanta na ke
e.
Babu zato ba tsammani, watarana da daddare ana muku-mukun sanyi, ina zaure na
udundune sakamakon Iyabo ta yi wani ba
on watsewarta suna
akin.
Ta kuma rantse ko kwakkwarar motsina ta ji sai ta fito ta yankamin wuya.
Wannan ta sanya tari kwakkwara ma na kasa yi.
Ba zato Baba ya bude gidan da mukullinsa ya shigo.
Haske ni ya yi sosai da tocila yana tambayar.
"Wace a nan?
Na'imatu!
Me kike yi anan cikin wannan uban sanyin?
Maza tashi."
arashe zancen nasa yana mai sa hannu ya kama nawa hannun da sanyi ya kama tamkar an jefa cikin
ara, ha
orana kuwa kar-kar kawai suke yi suna gugar da juna.
Sam Iyabo ba su ji motsi ba, ya ga na tsaya
yam na
i yarda mu shiga koda falonta ne, kafin ya kai ga yimin magana ya ji muryar wani namijin ba shiri ya saki hannuna ya fa
akin.
Can ba jimawa mutumin ya fito a guje har ya a tunku
eni ina zubewa a
asa.
Ba jimawa kuma na ji ihun kukan Iyabo na tashi, Baba na jibgarta.
Haka har ya fito da ita waje, runtse idanuna nayi ganin babu ko kaya a jikinta, a kan kunnuwana ya yi mata saki ya kuma dura mata ashar kala-kala.
Da wannan aurensu ya
are, zamana ya
ara komawa gidan
an bariki.
Rayuwar a sannan ta zama mafi hatsari gareni fiye da baya saboda maza da dama na kawomin hari amma Allah yana tsallakar da ni.
Fir na
i makaranta saboda habaici da zagi da
alibai ke yimin.
Wasu na kira na
ar iska wasu kuwa shegiya kai tsaye.
Da na
ara shekaru na
ara yin hankali na shiga damuwa sosai, rayuwar gidan ta ficemin a kaina.
Kullum cikin takurawa Baba nake yi kan ya kai ni ga Mamana ko yaya take zan zauna da ita.
Da dai ya ga abin ya ishe shi ya zaunar da ni ya cemin ai ta tsane ni ba ta sona.
Ya kuma ce koda na je wajenta ba za ta ta
a kallona ba.
Hakan ya
ara sanya mini tsanarta cikin raina.
Ban
ara tada maganarsa ba.
Ina da shekaru sha shida ne aka soma kawomin hari fiye da baya.
Cikinsu har da Ibrahim
anmutuwa, mahaifin Haulatu.
Su na cikin samari masu ji da kai da kuma gayu da kudaden da suke burge yanmatansu na bariki.
Ba su da aiki sai caca, Babana na daga cikin masu zama a gefe suna waasa su, su kuwa hakan yana
ara fasamusu kai.
A duniyar
an caca babu wanda Babana ke so da yawan kurantawa kamar
anmutuwa.
Koda dai an masa shaidar cewa babu wata caca da za'a buga tare da shi bai ci ba.
A lissafe ma bai fi sau biyu rak!
Aka ta
a nasara a kansa ba.
Sanadiyyar wani wawan cin ganima da
anmutuwa ya yi a wurin wasan su na caca, shi ya ja Baba yi masa al
awarin aura masa ni.
Wannan magana ta fi komai yiwa
anmutuwa da
i, a duniyarsa dama ya
auke ni kamar wata abar wasansa, abin nufi, tun sadda abokansa suka hau cin alwashin aurena, wasu kuwa na su bai wuce samun galaba a kaina ba, shi ma ya dauki nasa alwashin sai dai wayo da dabara bai sa ya furta musu ba.
Lokacin da suke daukar alwashi a kaina, ina daga zaure ina jinsu, ban mance ba ma fita nayi zuwa kanti siyo sukari, a hanyar dawowa suka fara zancena, koda na karasa shigewa gida sai da na dakata na ji inda zancen nasu ya tsaya don ina tsoron su
ulla wani abun da za su cutar da ni ba tare da na sani ba.
Maganar aurena da
anmutuwa ba
aramin tayar da hankalina ya yi ba.
Duk irin ro
o da koke-koken da na yi bai sauya komai daga
angaren Baba ba.
Kai kusan ma dai kyauta aka ba shi ni, don duka-duka kudin sadaki kawai ya bayar aka
aura aurenmu a wani masallaci.
Baba shi ya zama waliyinsa.
A cewar Baba,
anmutuwa asalinsa shima Bakatsine ne, amma iyayensa sun mutu.
Danginsa kuwa ba su damu da rayuwarsa ba shi ne dalilin shigowarsa Kano neman kudi.
Ni dai ba ni da ta cewa.