Sashe 41
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai kuma ya kawar da tunanin don ya sani bai yi mata adalci ba idan ya fadi hakan.
Ita din ma ai
anwarsa ce kamar yanda su Safina su ke a wajensa.
Ya maida numfashi yana mai kallon Haulatun har ta mi
awa Hajja ledar hijaban ita ma ta a saka nata albarkar, can kuma ya yi saurin kauda kai.
Yau me ke faruwa da shi ne haka?
Kallo dai?
Aa, wannan ba ya daga cikin
abi'arsa, don haka ya yiwa kansa fa
a ya shiga tattara kayayyakin gwajin ya ajiye gefe.
A sannan ita har ta koma cikin yan uwanta.
an Mutuwa...
angaren
an Mutuwa kuwa, dukkan wasu sharu
an da Uban Dodo ya ba shi babu
aya da bai cika ba,
arshe aka mallaka mishi wani zobe mai she
i idan ka zura a yatsanka.
Ranar farko da ya saka sai da ya ji shi kamar an yi mishi katanga tsakaninsa da imaninsa don a lokacin ji ya yi ba iyaka satar wani sassa a jikin gawa ba, saduwa idan aka ce ya aikata da gawar zai iya yi a sannan. (Wa'iyazubillah).
Sharu
an shi ne duk runtsi koda zai yi sallah to kar ya sake ya yi ta isha'i da Asubahi, kuma kar ma ya kara tunanin daukar azumi a duniya idan har yana son arzikinsa ya dauwama.
Idan yana da aure ko kuma zai yi, toh ana so a yi shagali a yi
arin kudi na kata'i wanda haka zai sanyaya ran Uban dodo da aljanunsa, ba ma sai bikin aure ba, duk wani abu na sabga idan ya tashi toh fa a yi
arin ku
i, wato dai a dinga almubazzaranci.
Wannan zai
ara ha
aka arzikin sosai.
Uwa uba kuwa ga wani akwatim tsafi da aka ba shi yake ajiye a
akinsa don tuni ya dawo garin Kano da zama, koda sun ha
u da idon sani kawai sai dai su kalle shi amma babu wanda ke iya yi mishi tambaya kan abin da ya faru a baya.
Sai ma ya bar wajen su ke tunawa ashe fa laifi ya yi.
Sam ba a tsohuwar unguwar da suka rayu ya siya gida ba, sai ya siya can cikin wata
oyayyar unguwa wadanda duka sabbin gidaje ne.
Wani irin akwati ne wanda duk sadda ya bu
e bayan ya karanta wasu siddabarunsu, toh fa zai gan shi cike ma
il da sabbin ku
an dubunnai.
an Mutuwa jin sa yake a sabuwar duniyar da bai ta
a hasko kansa ciki ba.
Ashe haka ku
i su ke da masifar da
i?
Tabbas ya yarda shiyasa Hajiya Adama ke mishi kallon ba
auye tunda bai san ya zai sarrafa aljihunsa ba ya zama abin burgewa a wurin jama'a.
Yanzu kam suturu ya siye su kuma ya bada
inki, shi kansa ya sani idan sallah ta zo toh fa zai yi bushasha.
Ga mota da ya yi odar ta daga Lagos za ta iso kafin sallah.
Abu
aya zuwa biyu da ya yi mishi saura a yanzu, aure ne na farko.
Sai ya za
a kuma ya darje.
Yana dai sha'aninsa da matan waje.
Yanzu kuma tunda akwai ku
i, bu
atarsa ta biyu kuwa, nemo Na'imatu.
Ko ba komai ta ga yanda rayuwa ta sauya mishi.
Kuma zai bi duk wata hanya na ganin ya mantar da ita komai da ya faru a baya, su dawo da
iyarsa, har yanzu wannan mummunan
udurin da ya yi game da Haulatun yana ransa.
Idan ma za ta kawo tangar
a ai ga Uban Dodo nan, sai a tsaface mishi su ta yanda duk abin da ya ce to fa lallai hakan za su bi.
Ko kara idan bai ce su tsallaka ba, ba za su tsallake din ba.
Wannan ne mafarkinsa.
Katsina...
Malama ta dubi
anta a nutse, fuskokin kowa cike da murnar gobe za'a tashi da sallah sakamakon azumi da aka yi guda ashirin da tara cif kuma aka ga watan sallah.
Tun safe suka iso Katsina daga Abuja shi da Jalilah don yin sallah a nan, ita kuwa sai bayan biki ma za ta koma.
Bayan falon ya rage daga Malama sai
an nata ta soma magana.
"Meke damunka ne haka?
Gaba
aya ka rame sannan kallo
aya za'a yi maka a fahimci kana tattare da wata damuwa.
Ko an yi wani abu ne?"
Zaid ya
an yi murmushin ya
"Babu komai Ummi, azumi ne kawai."
an yi shiru kamar ta
ara magana sai kuma ta share.
"Ai shikenan."
"Bari na kai ta gida." Yana nufin Jalilah, Malama ta gya
a kai.
"Toh, Allah ya tsare.
Ga sa
o ma ina ajiye da shi, yaran nan na dinga bi su kai min babban gida amma kowanne sai ya lafke wai azumi.
Jikar wajen Hajja na siyawa sar
ar nan, Haulatu.
Ka shiga da kanka ku gaisa da Hajja ka ba ta."
Nan da nan yanayin fuskarsa ta sauya.
Hajja dai?
Wai Allah, matar da ta fa
amasa magana a bainar jama'ar gidan gaban
annensa?
Wannan shi ne ga samu ga rashi, abin da zuciyarsa ke kauna ta fa
o a muhallin da ya sani har abada ba zai samu ba.
Yau kam daga ma yanayin fuskar mahaifiyarsa babu wasa a zancenta.
Kafin ya yi magana ta tari numfashinsa.
"Har sai yaushe?
Sai zuwa wane lokaci za ka cire komai a ranka ya zama tamkar ba'a ta
a yi ba?
Kar fa ka manta kai ne babba a gidan nan, yau a dalilinka, daidai da Kamalu ba ruwansa da sashin Hajja saboda kai.
Wane irin hali na banza na ri
o ku ke da shi?
Ina
ara tunasar da kai, kai din tamkar madubi ka ke a wajen
annenka, idan ka ce abu fari ne, toh su ma a wajensu hakan take babu sauyi.
Duk kuwa abin da ka ba
anta shi, ka lura da kyau su ma a wajensu ba
i ne.
Ri
o ba ya daga cikin halaye masu nagarta a rayuwar duk wani musulmi na
warai.
Ballantana wacce ka ri
e a rai, ba sa'ar yin ka ba ce.
Uwa ce a wurina ni mahaifiyarku.
Sai dai ka sani, gyaruwar mu'amala tsakaninka da Hajja ya zame maka wajibi muddin ina raye kuma na isa da kai koda kuwa ace silar gyaran a
angarenta shi ne aura maka Zaituna."
Duk a maganganun Malama babu wanda ya daki zuciyarsa ta kar furucinta na
arshe, wato tana nufin koda ace sulhunsa da Hajja shi ne ya auri jikarta Zaituna toh ya zama dole a wajensa?
Ga dukkan alamu kuma umarni ne na kai tsaye, sai jikinsa ya yi sanyi.
Bai ta
a ganin Malama cikin yanayi na damuwa da
acin rai mai yawa kamar na yau
in ba, kuma duk a silarsa.
Ita kanta ta sani dole a ga kamar tun farko da laifinta, ya nuna ba ta isa da yaranta ba kuma babu mai iya tan
wara shi tunda har su Baba Dakta sun mishi fa
a da nasiha akan rashin jituwarsa da Hajja sai dai ko gezau.
Asalima ita kanta Hajjar fita ta yi sabgarsa don a cewarta tunda bai ji maganar yayyunta ba, to ita din wace ce?
Ya kuma sha zagi sosai a wajenta sadda suka ta
a ha
uwa a
angaren Baba Alhaji, lokacin Alhajin bai jin dadin jikinsa.
Ta ce idan har sai Zaidu ya gaishe ta za ta rayu toh ya ri
e gaisuwar, ta gwammace mutuwarta.
Runtse idanu ya
an yi tunano kalaman Hajja masu zafi.
"Ki yi ha
uri Umma, zan gyara.
Zan je da kaina bisa umarninki."
"Idan ma ka ga dama kar ka je Zaidu, cigaba da nunawa duniya
an mace ne kai da ba ta isa ta sanyaka ka yi ba.
Ka yi ta nunawa duniya ban yi iyakar yi na wajen ba ku tarbiyya ba.
Wato kai ba ka san zuru ba ko?
Hum."
Daga haka ta mi
e ta bar shi a falon shi
aya.
Ya
an yi jim kafin ya dannawa Jalilah kira akan ta fito su wuce.
Sai da ta shiga ta yiwa Malama sallama, Bebi na makale da hannunta ita wai ba ta son ta tafi, Juwairiyya kuwa da yake ta dawo daga Malumfashi cewa ta yi sai ta bita kawai kwana biyu ma sun huta.
Ita dai Jalilah dariya kawai ta ke yi.
Har waje suka raka ta inda Zaid tuni ya shiga mota ya kunna.
Sai bayan ta shige suka yi sallama.
Ta
an dubi mijinta kafin ta sauke ajiyar zuciya ta kauda kai, ta kula kamar ransa a
ace yake don ko magana bai mata ba ita ma kuma sai ta ja baki ta yi shiru.
Koda suka
arasa a zatonta zai shiga gidansu amma sai yace mata dai gobe.
Sosai ta ji babu dadi, ko wane irin fushi yake ciki ai bai kyautu ya
i shiga gaida iyayenta ba tun da iyakarsu gaisawa a waya.
Ya kalle ta.
"Akwai matsala?" Ta share
wallar da suka cicciko mata kafin ta girgiza kai.
e boot na dauki jakar kayana."
Koda ya bude ta dauka ta soma tafiya sai kawai ya kashe motar ya fito.
Ji ya yi bai kyauta ba a karon kansa.
Ba ta san ya taho ba sai ji ta yi ya sa hannu ya kar
i jakar.
"I'm sorry." Ya furta a hankali.
Ta dube shi kadan sai ta yi murmushi ranta ya
an yi fes, a duniyar mace tana son ta ga an mata laifi kuma an ba ta ha
uri akan wannan laifin, Zaid yana daga cikin masu iya tattali da kuma rarrashi.
Shi dai kawai ka kula da harshenka domin ta lura yana da riko.
Sai ka dauka ma ya mance abu kawai bayan kwana biyu ya tunasar da kai a matsayin laifi ne ka yi mishi.
Ita har mamakin wannan halin ta ke don haka ta ke yawan takatsantsan gudun
ata masa rai.
A can babban gida kuwa, an dinke da murnar dawowa Abba Ridwan da ma Baban Kowa.
Kowa dai cike yake da murnar ma gobe sallah.
Haulatu tare da Umma suka je har
angaren Abba Ridwan suka yi masa sannu da zuwa.
Dama sam ba su da matsala da Hajiya Nuratu, mace ce mai fara'a da son mutane.
Hakanan shi
in ma.