← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 109

Sashe 101

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Khaleefa, wai lafiyarka ina magana tun
azu ka yi min shiru?" Hafsat ta fa
i ranta a
ace tana daga tsaye ri
e da
ugu yayinda shi kuwa ya maida hankali ga gyarawa
iyarsa kwanciya a cikin net
inta.

Sai da ya kammala ya mi
e sanye da jallabiyarsa da nufin fita daga
akin zuwa nasa don yin wanka.

Da sauri ta sha gabansa.

Ya dube ta da idanunsa masu tsananin kwarjini da ya sanya ta duban gefe ta soma fa
ar abin da ke ranta.

"Wai mene ne haka ka ke yi min?

Gaba
aya tun sadda na haihu ka bi ka sauya, matu
ar ba ni na je maka da sunan bu
ata ba, ba ka ko damu ka kalli inda nake ba.

Na gaji Khaleefa.

Ni ma fa mutum ce lafiyayya."
Daga cikin abin da ya tsana a wurin Hafsat, har da sunansa na kai tsaye da ta ke kira, tuni wani suna da ake kiran masoyi da shi ko kuma yi mishi alkunya da sunan
ansa babu shi a zamantakewarsu.

Ga
azantar da ta ninka ta baya.

Ayyukan da ta jibgawa
ar yarinyar dake mata aiki sun mata yawan da take kasa yin komai yanda zai fita fes.

Tsaftar jikinta da ta ke mayar da hankalin a baya ma sai a hankali, idan ka cire rashin kula da tsaftar sai ko wasu sinadaran da ya ji babu a tattare da ita wadanda suka rage gamsar da shi tun bayan da ta haihu.

Sam ba ya cikin yanayin bu
atarta a kwanakin nan, ya gaji da maganar tunda abin ya
arewa.

Daga Mamarta har ta sa mahaifiyar babu wanda ke goyamasa baya sai ba da ha
uri da batun nan gaba
an aikin za su goge.

Babu mai nuna mata kurenta.

Don haka sai kawai ya gifta ta zai wuce, ta
ara ri
o hannunsa, dole ya tsaya gami da juyowa ya dube ta.

"Kar ki
ata min rai Hafsat, kin fi kowa sanin ban da lokacin shirmenki yanzu ko?"
Cike da takaici ta tari numfashinsa.
ina fa Khaleefa?

Wane
angare na shari'a ne ya ba ka damar tauye min?"
an runtse idanu.

Yana son ce mata ni ha
i nawa ki je tauye min?

Fitar da ki ke ba da iznina ba, ko kuwa abincin da ba kya ta
a shiga ki girka sai dai wasu su yi?

Sai dai ba shi da isasshen lokacin tunasar da ita ba
aken maganganun da take ya
a masa duk sadda ya bu
e baki da zummar amayar da abin da ke ci masa tuwo a
warya, don haka ya sauke ajiyar zuciya ya dube ta bayan ya danne
acin ransa.

"Na ji, ko mene ne ki bari idan na je
aurin auren
an uwana na dawo sai mu yi magana."
Ta tsuke baki.

"Ok, ni motata ba mai, ina son ku
i zan zuba." Ta yi tambayar ba don ba ta da shi ba, sai don kawai tada zaune tsaye.

Ba ya son jan magana don haka kawai ya ce zai ba ta idan ya kammala shiri.

Daga nan ya fice zuwa nasa
akin yana kara ji a rai babu abin da zai hana ya
ara aure face wani ikon na Ubangiji.

Koda ya shirya ya fito falon, bai ko shiga
akinta ba sai kudi da ya bar mata a saman dinning
insu, Affan dama yana wajen Mami, tun sadda Hafsat ta haihu ya koma can don ta ce
awainiyar yaran zai mata yawa.

Abin ya so zame musu rigima dalili kenan da Maminsa ta raba gardamar ta ce ya dawo gidanta, Hafsat ta fi shi gaskiya.

Ko irin wannan yana ba
antawa Khaleefa rai yanda ba shi da ikon yanke hukunci a gidansa, matu
ar bai zo
aya da ra'ayin Hafsat ba to fa zai samu matsala daga Mami, a dole ya ke ha
ura.

Haulatu ta ci ado cikin leshi fari
al sai mayafi da ta yafa a kanta.

Fuskarnan ta sha kwalliyar hoda da jan baki, kyan da ta yi za'a iya cewa
ata lokaci ne gurin fayyace shi.

A lokacin
arfe
aya saura, duka maza na gidan da ma wa
anda suka zo daga nesa sun wuce masallaci sallah da kuma
aurin aure.

Mata kuwa ana ta hidima a gida, wuri ya cika babu matsaka tsinke.

Ba
angaren Hajja ba, ba kuma can na Baba Alhaji da su Baba Dakta ba.

Amarya Haulatu tun da ta
ume a
aki ta yi shiru jikinta kuma ya yi sanyi.

Ba don komai ba sai tunawa da irin wannan rana wanda babu wani tsayayye daga dangin mahaifinta.

Tabbas za ta iya rayuwarta babu su
in, dama kuma babu
in, sai dai tana jin zafi ta yadda burin kowace
iya ya kasance mahaifinta shi ke ba da aurenta, amma ita na ta mahaifin bai da irin kwalliyar da za ta yi ado da shi har ma ta bugi
irji a ko'ina ta ce za'a yaba.

Ba ta san hawaye ta ke fitarwa ba sai da ta ji muryar Zaituna a kusa da kunnenta tana rarrashinta.

"Kar ki
ata kwalliyarnan please.

Mene ne abin kuka a yau da ya kamata ki yi farin ciki?

Ki yi hakuri ki bari."
Sai ta ji kamar ta
ara mata dalilin kukan ai kuwa ta fa
a kafa
arta ta shiga rera shi.

Tun Zaituna da su Radiya na rarrashi, har da suka ga ta
i ha
ura aka kira Maama.

Ita ce ta bada umarnin duk su fice, a sannan ne ta hau ban baki,
arshe da dabara ta ji dalilin kukan.

Har Maama sai da hawayen ya tahomata ta yi saurin dauke su kada ta gani, ta tabbatar idan ta gane ita ma abin ya sosa ranta, za ta ji har a zuciya cewa ita
in fa dagaske abar tausayi ce.

"Kar ki yarda wannan tunani ya
atamaki murnarki a wannan rana.

Kowa fa da kalar
addararsa Haulen Hajja, ke musulma ce da ki ka yi imanin Allah zai jarabce ki, jarrabawar nan kuma komai muninsa za ki kar
a da hannu bibbiyu hakazalika mai kyau.

Ya yi maki ni'imomin da bai kyautu ki yi hawaye akan wannan ba, wasu fa su na can, auren ma ba ta hanyarsa aka haife su ba.

Wasu kuwa an haife su da auren, amma hakan bai sa rayuwarsu ta gur
ace ba.

Ke kuma Allah ya tsarkake ki, kin samu sauyi a rayuwa irin wanda ko a mafarki ba ki ta
a hasasowa ba.

Kukan na mene ne toh?

Shi ma mahaifin naki ai ba watsar da shi aka yi ba, shi ya sallama ki, ban da haka, mu ba
ananan mutane ne ba da har za'a tashi auren
a a kasa tuntu
ar mahaifinta.

Gatan da za ki daure ki yi ga mahaifinki shi ne kar ki ta
a gajiyawa da bin sa da addu'ar neman shiriya, Allah yana sauya ba
i zuwa fari.

Duk fa abubuwan nan da Babanki ya ke aikatawa ko kuma ya aikata, Allah ba ruwansa, idan ya yi tuba cikakke, sai ya yafe masa har ma ki ga ya samu fadar da wani da ya yi shekaru cikin ibada bai same ta ba.

Domin rahmar ta Allah ce.

Kar na
ara ganin kin tada hankali kan abin da ba ki isa ki sauya shi ba kin ji ko?"
A hankali ta gya
a wa Maama kai, zuciyarta har ta yi sanyi ba kamar a farko ba.

Bayan ta gama lalla
ata, a karshe dai kwalliyar sai da aka
ara gyara ta.

Misalin karfe biyu saura na rana, dubban mutane abokan arziki suka shaida
aurin auren Abeed Ridwan Malumfashi da amaryarsa Haulatu Ibrahim Khalil.

Daidai lokacin Haulatu na kan darduma, ta idar da sallar Azahar, gu
a ya kara
e sashin Hajja, ga kuma su Safina da sauran
an matan dake
akin ciki har da wa
anda
a baya kallo ma ba ta ishe su ba, yanzun kuwa ta samu mutuncin darajar Sadauki.

Da yawansu tun ma ba ta san ya gidanta yake ba sai santi suke suna bada labari.

Cikin wa
anda ke wurin har da su Zuhra
anwar Sadauki, sosai ta shigo ake damawa da ita kamar wasu sa'anninta.

Dama can ba ta da wata hujja mai
arfi na
in Haulatu.

Mikewa ta yi tsam ta tada kabbara ta kawo nafila raka'a biyu, dole suka rage hayaniyarsu, ta jima cikin sujjada tana addu'o'in nemawa aurensu albarka da ro
arwa mahaifinta gafara da shiriya, har ma da ingantacciyar rayuwa da ma gamawa da duniya lafiya ga Ummanta sannan ta
ago ta yi sallama.

Tana mi
ewa tsaye suka shiga gu
a da yin kanta da shewa da zolaya iri-iri.

Ita rabonta ma da Angon nata tun safiyar juma'ar da ya kira suka gaisa, ba su ma samu yin wata magana mai tsayi ba suka yi sallama zai je hotel
in da suka sauke ba
insa da suka zo daga Abuja.

Wayar kuwa tun a lokacin ma ta kashe ta ba Hajja ajiya.

Manyan iyayen ne aka shigo aka ja ta zuwa falon
asa, babu hawaye ko
igo a fuskarta, sai dai sunne kai da ta ke faman yi.

Jikinta duk ya yi sanyi, haka aka shiga hotuna bayan an zaunar da ita an yi guntuwar nasiha da addu'a.

Ana cikin hotunan ita Haulatu ma sai neman inda za ta ga Ummanta ta ke yi, sai da ta gaji ta sa Radiya taya ta nema.

Lokacin ne shi ma ango da abokansa suka shigo.

Tsoffi aka shiga ranga
a gu
a tun daga waje da kuma kirari.

Sai da ta ji
irjinta ya buga jin da ta yi ana kira Angon Haulatu.

Daidai sadda suka shigo a hankali ta
aga kanta ta kalle su.

Khaleefa da wani abokin Sadaukin ne a gaba, sai shi da ke a bayansu.

Ya shigo fuskarsa sai wani annuri ta ke yi yana zabga murmushinsa mai bayyana fararen ha
oransa a waje, mutumin da takan jima ba ta gan sa da hula a kai ba, yau kam ya sha hularsa Tangaran.

Farar shaddarsa sai wani she
i ya ke yi.

Shi ma idanunsa ya fa
a cikin nata, sai da ya ji tsigar jikinsa na tashi, kusan a tare suka janye
wayoyin idanunsu daga na juna.
Chapter 101 · 0% Book details