Sashe 5
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunta sun bude da son abin duniya hakan yasa take iya komai don ta samu biyan bu
ata.
Sai ga Haulatu wacce ya samu shaidu sama da hudu a kanta ta bakin majalisar su Maada cewar ba ta tsayuwa da kowa ba ta kula kowa.
Asalima haushin ubanta take ji da munanan
abi'unsa, itama ashe ya yi kura ce lullu
e da fatar akuya duk da dai abin ba daga gareta ba ne.
"Ayi hakuri ranka ya da
an Mutuwa karo na biyu, Ciyaman ya sauke ajiyar zuciya bayan ya dawo daga kogin tunanin da ya afka.
"Shikenan, kar ka damu.
Kuturu da ku
insa ai alkaki sai na
asan kwano, zan samu daidai da za
ina.
Nasan inda zan nufa kuma."
Suka dube shi su biyun duka, shi dai
an Mutuwa bai fahimci abin a zo a gani ba, shi kuwa
ayan mai suna Mahadi, kasancewarsa na hannun damar Ciyaman ya gane karatun don haka ya dubi
an Mutuwa.
"Kana iya tafiya."
an Mutuwa cike da jin haushin irin wannan mulkin mallaka da Mahadi ke nunamasa a gaban Ciyaman ya mi
e yana
aure fuska ya kama hanyar fita, Ciyaman ya maido shi baya ta hanyar kiran sunansa hakanan ya dawo kirjinsa na
an bugu, duk a zatonsa
ullinsa ne zai warware.
Sai kuma ya ji sa
anin tunaninsa.
"Ka je gobe war haka ka dawo ka kar
i sa
o hannun Mahadi."
Ya dubi Mahadi karo na barkatai, shima Mahadin fuskarnan babu fara'a, shi fa bi yarda da zancen
an Mutuwa game da
iyarsa kawai dai yana ji a jikinsa akwai wata a
asa.
Dama can ba son tarayyar Maigidannasu da
an Mutuwa yake ba.
Babu yanda zai yi ne kawai saboda akwai hannun mutumin dumu-dumu acikin
oyayyiyar har
allar da suke yi.
Ga wata baiwa da yake da shi na saurin siyar da dukkan kayan da suka shiga hannunsa ya kuma ninka riba har fiye da yanda aka tsammaci zai kawo.
Sai dai har gobe ba ya kaunarsa, kuma yana fatan ranar da zai kawo
arshen ala
arsa da Maigidan duk kuwa da sanin cewa abu ne da sai ya zage damtse.
Har
anMutuwa ya yi godiya ya fice bai bar watsamasa harara ba.
"Yanzu mene ne abin yi Mahadi?
Kai kasan komai dangane da sharud
an Na Kan Tudu, wa kake ganin ya dace na nemi aurenta wacce aka yarda da salihancinta da kamun kai?"
Ya gyara zama.
"Toh Ranka ya da
e nifa na gama dukkan lissafina, tunda dai duk inda aka bi ba ya
illewa, me zai hana mu koma can gida Rano mu samo daga cikin dangi."
Ciyaman ya
an yi shiru kafin ya amsa.
"Nayi wannan tunanin, amma kuma ba ka tunanin asirinmu ya tonu sanadin auren ta gidan?"
"Ba zai tonu ba, ai da ace bamu da Boka Na Kan Tudu, shi ne zamu tsaya wala-wala.
Ai ba banza ba, mallake yarinya za'a yi ya kasance sai yanda aka yi da ita.
Ni dai a nawa ganin can
in ya fi rufin asiri kan ko'ina.
Aka
ulle bakin mutum me ya isa ya fa
Dariya sosai Ciyaman ya yi, sai a lokacin ya samu nutsuwa sosai.
Ya kuma ji da
in samun mutum irin Mahadi, koyaushe idan ya kasa samun mafita na matsala, sai ya zo masa da mai kyau.
Har ya soma hango kansa a
akin taro na majalisu na Jaha ana damawa da shi.
A nan suka yanke ranar da ta dace su kama hanyar garin.
an Mutuwa ya koma wurin aikinsa na kanikanci inda yake fakewa da guzuma yana harbin karsana.
Zuciyarnan fari
al saboda ko ba komai ya kashe maganar da ta fi kowacce damunsa a ruhi.
Ya iske yaransa na ta faman aiki, tun kan ya
arasa wurin
aya a cikinsu ya iso inda yake yana yi yana waigen sauran da ke faman harkar gabansu sannan ya juyo da muryar
asa -
asa ya ce.
"Boss, tun
azu fa yaron Prince ke jiranka zai kar
i kaya."
Jin haka ai sai wani sabon annashuwa ya
ara lullu
an Mutuwa.
Ba shiri suka
arasa, yaransa na gaida shi yana amsawa cike da kulawa, can kuma ya
arasa ga wata ba
ar mota Honda Accord wacce ta sha ba
en tinted.
Ya kalli
an tsamurmurin saurayin dake tsaye gefen yaran wurin.
"Afuwan Har
o, na tsaida ka."
Wanda aka kira Har
o ya maida waya aljihu yana dan murmushi ganin hankalin kowa a kansu.
"Ai fa, jira ya zama dole tunda Prince ba ya bu
atar kowa ya ta
a motarsa sai kai.
Mu
arasa don Allah na soma gajiya dama."
Daga haka suka yi dariya suka yi can gefe inda motar take.
Suna isa
an Mutuwa ya shiga mazaunin direba shi kuwa Har
o ya zagaya ta
ayan gefen, idan ka hango su daga nesa sai ka rantse babu wani abu da ke wanzuwa face makaniki da ya mayar da hankali ga duba mota da kuma mallakin motar.
"Na fa jima anan, Prince sai kirana yake gaba
aya ya rasa control."
an Mutuwa bai ko kalle shi ba ya amsa.
"Na je ganin Maigidana ne.
Yanzu dai wanne za ka kar
"Tayoyi za ka ba shi da turaren wuta."
Ya jinjina kai yana wani murmushi.
"Ya ci sa'a kuwa akwai su." Daga nan ya zura hannu cikin takalminsa sawu ciki, ya fiddo wata
aramar leda mai
auke da Codein (
waya) ya mi
a masa ba tare da hankalin wani ya kai kansu ba.
Ya zura hannu cikin rigarsa ta
asa inda yake adana tabar wiwi cikin wata
aramar jaka da yake
aure ta a
ugu, idan ba jikinsa ka goga ba, ba za ka ta
a sanin da zamanta ba, ya fiddo na adadin da suka nema ya dam
awa saurayin.
Sosai Har
o ya ji dadi.
Nan take ya fiddo waya ya turamasa damin ku
e cikin asusunsa na banki da tuni ya jima da adana shi cikin wayarsa.
Sai bayan sun fito daga motar ne, Hardo ya fiddo takardun ku
i har dubu uku ya ba shi a hannu yanda idanun kowa zai gane mishi.
Da haka suka yi sallama
an Mutuwa ya koma gurin aikin nasu yana ta washe ha
ora don ya sani yau kam akwai shagali.
*FITAR TSIRO*
Rufaida Umar*
Paid book: 500
Account details: 7145096012 Ibrahim Rufaida Umar.
FCMB
Phone number: 09034973645
Free page 4
Ta daki
yauren gidan sau uku da
arfi kafin ta shiga da sallama, mata biyu ne zaune a tsakar gidan jikin
ofar
aki inda
aya ke yiwa
ayar kitso sai kuwa yaro da ke shimfi
e saman tabarmar, suka amsa mata fuska a sake.
"Wai ke kam Haulatu nidai ban san dalilinki na son buga gidan nan kafin ki shigo ba." Fa
in matar da ke yin kitson.
Tana dariya ta
an dubi kewayen su Hindatun ganin a bu
e ya ba ta tabbacin tana nan kafin ta
arasa ga matar tana mai ba ta amsa.
"Ni haka na fi so ai Baraka, da wannan ka
ai ku ke gane ni ce na zo.
Nasan dai duk duniya bayan ni babu mai muku wannan sallamar.
Amaryar gidan taku har ta soma fita ne?" Ta
arashe tana duban
ofar
akin da ke gefen na Baraka.
"Inye, ka ga masu gida, wato har rabin jikin taki ta labarta maki."
Daidai nan Hindatu ta
an leko daga jikin
yauren da ya yi musu katanga da sauran mutan gidan daga ita sai
aura
irji, kallo
aya za ka fahimci daga wanka ta fito.
Caraf ta kar
e zancen.
"Me za'a fasa to?
Mutuwar ko kuwa hisabin?
Ai ni kin tunamin ma ban labarta mata cewar tare da ni aka ci kazar Amarcin ba."
Suka yi dariya.
Ita dai wacce ake yiwa kitso kallonsu kawai take, tana dai jin labarin Haulatun a bakin su Baraka kasancewarta makwafciyarsu amma ba su ta
a ha
uwa ba sai a yau.
Yarinyar da ba ta wuce sa'ar
anwarta
ba, kyakkyawa ta bugawa a jarida kuwa sai dai tana tuna ance iyayenta
an bariki ne sai ta ji ta ba ta tausayi ta shiga yi mata addu'ar neman tsari daga shiga halaka.
Har Haulatun suka mi
e da zummar tafiya
angaren su Hindatu bayan sun gama caftarsu da Baraka, ba ta iya ta kauda kai daga kallonta ba har sai da
ilu ta ja bau.
Haulatu na ganin yanda ta
ure ta da idanu ta yi dariyar mamaki ta ce.
"Ke kam baiwar Allah wannan kallon fa?
Ko dai na maki kama da budurwar mijinki ne?"
arashe har lokacin fuskarta ba ta sauya daga yanayin baya ba, itama Hindatu na taya ta darawa ta ce.
"Ke dallah, Lubabatu ce fa, na ta
a baki labarinta na ce ta haifi
an biyu har ma
aya ya koma?
Wacce na ce maki
aninta ya na sona?" Hindatu ta
arasa maganar da murya mai kama da ra
Baraka ta saba da wannan gwa
a magana irin ta Haulatu wanda har ka
auki zafi ita ko a kwalar rigarta don ba ta gane ta yi kuskure ba, Lubabatu kuwa sosai kalaman sun daki zuciyarta, ranta ya
aci.
Kafin ta kai ga tankawa sun
ace daga idanunta sun shige ciki.
"Haulatu kenan, sarkin iya magana." Cewar Baraka.
"Wannan yarinyar na yarda ba ta da mafa
i, wai Baraka ba ki ji dakyau ba
ar maganar da ta ya
amin ba?"
an murmushi Baraka ta yi tana mai sakar mata gashi ganin ta
i ba ta damar yin tufka mai kyau.
an kenan in dai Haulatu ce, kwanaki can da ta zo daga na ce mata Haulatu wannan kwalliyar fa sai ina?
Bu
ar bakinta cemin ta yi ai gidanmu za ta je neman sadaka tunda Iro bai ba ta na karin kumallo ba ai gwara ta je wurin Idi.
Hum, ke tun daga ranar na
auke mata wuta, kuma abin da zai ba ki mamaki fa wallahi wai ita wasa ne ta yimin, har da za ta tafi sai da ta shigo wurina mu yi sallama.