← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 109

Sashe 37

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Don iskanci ita da ta dage tana ro
onki sa'arki ce da ba za ta ba ki umarni ki bi ba?

Maza tashi kafin na
araso na kai maki bugu."
Umma ce ta fito daga kicin ranta a
ace don duk ta ji diramar da suke yi tun farkon zuwan Safinar.

Ba shiri Haulatun ta mi
e ranta duk a jagule ta kama hanyar fita.

Umma ta ce.

"A haka za ki je babu mayafi ko hijabi?"
Ta juya ta koma falon ta dauki hijabin da ta yi sallar la'asar da shi ta zura suka kama hanya tana ta mitar wai Sadauki ya ja Umma ta mata fa
a.

Baki sake Safina ta dube ta.

"Kai Haulatu, wai dagaske har yanzu kina kallon Yaya Sadauki matsayin mugu?

Mutumin da har ya tuna da mu ya yo mana tsaraba baki daya?

Don Allah komai ya wuce mana."
Ta juya duk da cewa tana dafe da kafa
ar Safinar saboda jirin da ke kwasarta ba don rashin
warin jiki, bai hana ta harare ta.

"To sannu gwana ta gwanaye, ni nace maki ina wani son tsarabarsa ne?

Kuma
arya aka yi ba mugun ba ne?

Ke ni raba ni da batunsa ma, kuma ma tsarabar wayasani ko Maama ce ta yi mishi dole akan ya kawo.

Na sani ma ko ku ka
ai ya kawo wa shi ne za'a yi min kara?

Oho."
"Wallahi aa, Maama ita kanta mamaki ta yi da ta ga tsarabar, Yaya Sadauki bai ta
a tafiya ya dawo da tsarabar da har za ta shafe mu jikoki ba.

Bar shi dai idan zai zo gidan nan duk abin da ya kawo na tsarabar kayan marmari ko kuma kayan abin sha, za ki ga ya ce har mu a ba mu namu.

Zai ce ma wanda bai samu ba ya je can wurin Maminsa ya kar
a.

Hakanan da sallah, idan dai zaune kake a babban gidan nan to fa sai ya ba ka naka kayan sallahn.

Ke Yaya Sadauki hatta da masu hidima a gidan nan sun mishi shaida da kyauta.

Kuma batun wannan tsarabar, Maama har kiransa ta yi a waya da ta ga manyan ledoji Yaya Haidar ya shigo da su don ta ji na waye da kuma wa, kuma koda ta kammala wayar ta ce shi ya ce a ba duk wadanda suka dace, kuma da kansa ya ce kar a manta da jikar Hajja da ta zo.

Kin ga kenan ba Maama ce ta fa
i ba."
Haulatu dai idanunta har lumshewa take ga wani
ara da cikinta ke yi.

"Ke, ni rabu da ni, maganarsa ma ta
ara sanya ina jin yunwa.

Ko mene ne dai shi ya sani." Safina ta dube ta.

"Au, ba za ki dai fidda komai a ranki ba ko?

Shikenan."
Ta yi murmushi ba ta ce mata komai ba, ita ina ruwanta ma da wani Sadauki da har za ta tsaya
ata lokacin tuna shi balle ya tsaya mata a rai?

Kawai dai ta sani idan aka yi zancensa ne take tuna abin da ya ha
a su da kuma kallon da ya ke mata fuska ha
e kamar hadari.

Har suka
arasa ba ta
ara cewa uffan ba, can
akin Maama suka shiga ba ta nan, don haka suka fito zuwa zagayen da ake aikin azumi.

A can suka iske ta suna ta aiki tare da
an aikin
angaren Baba Dakta su biyu.

Sai Gwaggo Amarya matar Baba Dakta, uwa ga Maama.

Tsohuwa mai ran
arfe tana daga gefe tana sauraron tafsiri a rediyo.

Haulatu ta gaishe su, gaba daya aka amsa fuska a sake.

"Ga dukkan alamu kina jin azumin nan
iyata.

Muje na sallame ki."
Ta yi murmushi tana
an dafe bango ka
an.

Koda suka
arasa wata
atuwar leda ta ga Maama ta mi
o mata
"Ga shi nan, duka naki ne ke ka
ai inji Yayanki.

Sai ki yi mishi godiya."
"Kai kai, lah Maama, ya na ga ledarta kamar ta fi ta kowa cika?"
Fadin Safina da
ar shagwa
a a ranta kuwa sosai ta ji dadi ko ba komai watakila wannan tsaraba ta wanke Yaya Sadaukin a zuciyar
ar uwarta.

Maama ta yi murmushi.

"Ke ma ai nakin mai kyau ne.

Kuma ina ce Haulatu ta ba ki watanni uku?"
Nan fa Safina ta dage ita Haulatu ba ta girme ta ba, Haulatu kuwa kanta ya fasu, sun saba musun wanda ya girmewa wani tsakaninsu.

Tana so ta ji an ce ta girmi Safina da Radiya.

"Toh yau dai
awar taki ba bakin magana azumi ya sha mata kai.

Je ki abinki Haulatu.

Kya bude idan an sha ruwa."
Maama na maganar tana nufar wajen aiki ganin lokacin shida da rabi ma ta gota lokacin shan ruwan na gabatowa.

A lokacin kuma samarin yaranta suka shigo tare da su Najeeb da Haidar sai Nura yayan Radiya.

"Ah, yau da alama wata na jin azumi, kai ku kawo wu
ar mu yanka kawai ba za ta kai ba." Fadin Najeeb kenan cike da zolaya.

Ita kuwa ta daure fuska ta harareshi, ba ta da
warin tanka masa sai kawai ta ce.

"Oho dai, ni ba a dauko ni a sume ba daga filin ball."
Aka yi dariya, Najeeb na
wafa da mitar wai ita Haulatu har yana son jawo ledarta shi sai ya ga tsarabar da Yaya Sadauki ya loda mata.

Ita kuwa ta ri
e gam,
arshe ta saka
ara da kiran sunan Maama saboda jikinta babu kwari, ganin haka da sauri ya saki ledar ta yi gaba tana dariya.

"Yar uwa ki ajiye mana abin nan idan mun zo tafiya sallar taraweeh sai mu ci."
in Safina murya a
an sama don har Haulatu ta sanya
afa za ta fice.

Ta amsa mata da toh kawai ta bar su Haidar da tambayar Safina mene abin da za'a ci
in?

Tana tafe kamar wacce
wai ya fashewa a ciki don gaba daya takun ma ba ta son yi, kallo
aya za ka yi mata ka fahimci azumin na wahalar da ita.

Idanunta a lumshe tana sha
amshin turaren da ledar ke yi, can kuma ta bu
e idanun, ta kai ga gefenta inda ta ji
arar hon.

Sosai motar ta burgeta kalar maroon ce.

Gilasanta duk sun sha tinted.

Sabuwa dal sai she
i take yi, ba ta ta
a ganin irin motar a gidan ba don haka ta fi zaton ba
i suka yi, aka
ara yi mata hon, ta juya ta ga motar a saitinta ta tsaya an zuge gilashin.
auyen Kano, duk azumin ne haka?

Please idan kin shiga ki ce Hajja a ajiyemin kayan shan ruwa ina nan shigowa."
Sam ba ta kula da na gefensa ba ta ta
e baki.

"Gaskiya
an birni ina goyon bayan Hajja, ta nemo maka wata zanka
iyar budurwar
auyen mu aura maka.

Kullum
a..."
Sauran zancen ya ma
ale a fatar bakinta sakamakon wanda ta ga ya
ago kai daga saman kujerar da ya kwantar na gaban motar ya
an yi rigingine.

Bacci ne ya soma
aukarsa saboda gajiyar wurin aiki ga azumi a baki.

Ya kalle ta da rinannun idanunsa mai cike da gajiya.

Fatarsa ta
ara gogewa kamar ba shi ba.

"Wuce ki tafi."
Yanayin muryarsa can
asa don haka sum sum ta juya ta cigaba da tafiyarta ya bar Mu'az da yi mata murmushin mugunta, dama yasan ba ta ga Sadaukin ba.

Shi kuwa bayan ta wuce ya ja guntun tsaki.

"Ban san sadda ka soma jan yaran nan a jiki ba, sun soma rainaka."
Mu'az murmushi ya
ara yi karo na biyu bai ce uffan ba ya ja motar suka wuce Haulatu dake tafiya kamar za ta kife.

Haka kawai ta kasa yi mishi musu ko tsiwa.

Ta bi motar da harara kamar su na ganinta.

Koda ta isa ledar kawai ta jibge saman kujera, Hajja ba ta falon ta shiga alwala don haka ta isar da sa
on Mu'az ga Umma.

"Ah yau dai
an shan ruwan namu suna da yawa kenan,
an gidana ma ya cemin yana tafe."
Haulatu ba ta san sadda ta mi
e zaune gami da
an zaro idanu ba.

Khaleefa da Mu'az a wuri daya?

Mutanen da ba sa wani jituwa?
din!

Akwai kallo." Ta yi furucin a fili, Umma ta ce "Me kika ce?" Sai ta yi saurin cewa ba komai gami da ha
iye dariyarta.

Ta rantse ba za ta sanar da Mu'az ba, za ta rama muguntar da ya shirya mata yanzun.

Su zo su ha
u da Khaleefan ta ga gudun ruwansa.

In sha Allahu gobe zan muku posting.

Kiran sallar magriba ne ya mi
ar da Haulatu daga kujera da sauri ta yi saman
atuwar dardumar da Umma suka shimfida aka jera kayayyakin shan ruwa a samansa.

Kai tsaye ruwa da soma sha duk da dabinon da Umma ke mi
a mata, ita yau kam
ishin ruwan ta ke ji.

Daga haka kuma ta mi
e ta shige bandaki.

Alwala ta
auro, sai da duka suka idar da sallah kafin Umma ta shiga zubawa Hajja kunu a kofi.

Haulatu kuwa filas
in wainarta ta
auka da ha
en yajin da aka daka mata ta yi gefe bayan ta tsiyaya kunu.

Ta sani dama can Umma ba ta damu da wainar fulawa ba, Hajja kuwa ko tayi ba'a yi mata ba don haushin Haulen da take kiranta take yi, dama kuma ita ma ba cimarta ba ne.

Sosai ta so hayewa sama ta sha ruwanta a tsanake kafin wannan Khaleefan ya shigo sai dai kuma tana son kallon diramar da zasu yi da Mu'az.

Ta soma ci kenan sai ga Khaleefa ya yi sallama, can babu jimawa da zamansa shi ma Mu'az ya shigo.

Haulatu dai daga kallon da ta yiwa Khaleefa da kuma gaisuwa sai ta kauda kai, Mu'az ya ji gaba daya fara'ar da ya shigo da ita ta ragu.

Kamar ya juya sai kuma ya dake ya
araso ciki, madadin ma zama kusa da Khaleefan sai ya koma gefen Hajja inda Haulatu ke zaune daga can gefen kujera.

"Taso ki zuba musu Haule, kunun za ku sha ko shayi?
Chapter 37 · 0% Book details