← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 109

Sashe 64

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Umma kuka kawai ta ke yi na wannan lamari, ga dai Allah ya kawo mata komai da sauki, tana zaune a inda ta ke,
an Mutuwa ya zo har ya raba ta da nauyinsa dake kanta na aure.

Ta sha mamakin jin da ta yi Sadauki ya ce wai Hindatu yake aure yanzu.

To ya aka yi ya sani?

Kamar Baba Alhaji ya san me take tunani, ya shiga rarrashinta da tunasar da ita muhimmancin yarda da
addara a matsayinta na musulma mai hankali.

Nan ya hau ba su labarin cewa ai tun kan ya zo sun san da maganarsa daga bakin Haulatu.

Ya fadamusu duk yanda aka yi ya
ara da fadin.

"To Allah ne ya kawo mana komai cikin sau
i sai ga shi ya kawo kansa kafin mu kai ga nemansa.

Ki godewa Allah sosai Na'imatu da al'amarin ya zo a yanda ba mu yi zato ba.

Shi kuma ya je, idan kuna da ha
i ai ko kun yafe zai gani a
onsa."
Umma ta jinjina kai tana share hawayenta gami da
an jan majina.

Wato Haulatu ta san da maganar ta yi shiru ta
oyemata gudun jefa ta cikin hali na damuwa?

Sai ta
ara jin kaunar
iyarta a rai.

Ya yi wurgi da hularsa a bayan motar ya na jijjiga yatsarsa manuniya.

"Na rantse maka ba zan bar Na'imatu haka ba, daga ita har
iyarta sai sun san ni ba sa'an yin su ba ne.

Ko zan rasa dukkan abin da na mallaka sai na yi maganinsu.

Sai na wula
anta ta."
Sanata ya jinjina kai.

"Ban ga laifinka ba Alhaji Ibrahim domin
arshen tozarci sun mana shi a yau, duk kuwa da irin kwantar da kai da labaran
anzon kurege da muka shirya don neman sulhu amma suka watsamana
asa a ido.

Tabbas na ba ka goyon baya ka dauki kowane irin mataki a kansu"
an Mutuwa ya jinjina kai kafin ya fashe da wani mahaukacin dariya wanda hatta da direban Sanata Hashim dake jin su sai da ya
an kalle shi ta madubi a tsorace kafin ya maida hankali ga tu
"Da ni suke zancen."
arfe
aya daidai Malama Ru
ayya ta tashe su, kowa ya fito har da Haulatu dake
an hira da wata mace tana mata
ar tambaya game da karatun baya.

Har suka iso bakin
ofar fita suna hirarsu, matar ma da motarta ta zo.

Take cewa Haulatu ita
in daga Nijar mijinta ya auro ta, babban lauya ne.

A can ta yi karatu da harshen faransanci.

Mijinta ke son ta koyi turancin shi ne dalili da ya sanya ta a makarantar.

Jinjina kai Haulatu ta yi tana murmushi, ita ko sunanta ba ta tambaya ba amma dai kasancewar ita ta gabatar da kai a yau, duk sun san sunanta.

Motar Sadauki da ta gani a fake a wurin sai mamaki da kuma wani dadi ya kama zuciyarta lokaci
aya.

To shi da ya ce Gali ne zai zo
aukarta, ya aka yi kuma ya dawo?

Ganin ya sauke gilashin motar sun hada idanu ya sa ta saurin yi wa matar sallama ta nufi motarsa.

Ita ma matar ta nufi nata motar.

A hanya shiru babu wanda ya ce uffan sai can ya dube ta.

"Kina jin yunwa?"
Ta gya
a kai don dagaske yunwar take ji, rabon ta da abinci tun
arfe tara na safe.

Aikuwa ta ga kai tsaye madadin ya yi gida, ya zarce da ita wani ha
en restaurant, kamar ta yi magana sai kuma ta fasa.

Sadauki ya yi musu order na abinci, su biyu kawai a teburin.

Sai ta ji wani irin nauyi da kunyarsa ya kama ta.

Ta
aga cokalin za ta kai baki, sai ta ga kawai ita ya zubawa idanu da wani irin kallo ga murmushi saman fuskarsa.

A ransa babu abin da yake ayyanawa sai dadi da farin cikin da za ta shiga idan ta ji batun rabuwar Umma da
an Mutuwa.

Ya san babu wanda zai kira balle ya neme su a waya tunda ya sanar da Umma da Hajja kar su damu zai je ya
auko ta suna tare.

A hankali ta maida cokalin ta ajiye tana
an gyaran murya.

Ya sauke ajiyar zuciya.

"Sorry, na hana ki cin abinci ko?"
Ta girgiza kai.

"Bismillah, daure ki ci mu tafi."
Daga nan ya yi bismillah ya soma cin nasa.

Ganin ya maida hankali sai ta fara ci ita ma sai dai ba ta wani ci sosai ba don duk a takure take ga rashin sabo da hakan tsakaninsu.

"Kin
oshi?"
Da sauri ta gya
a kai.

"Ba abin da kika ci Haulat."
an yi narai-narai da fuska.

"Allah kuwa na ci Yaya, na
oshi kuma."
Ya girgiza kai.

"No, ban yarda ba.

Ki
ara sai mu tafi."
Wayarsa da ta yi
ara ne ya sanya shi fadin Ina Zuwa sannan ya mi
Ita kuwa ta
ara abincin don dama zamansa a wurin ne ya hana ta cin, kafin ya dawo ta ci ya fi loma biyar don ba laifi ya
an jima.

Shi kuwa a
angarensa har ya kammala zai shigo ya ga ta maida hankali tana ci sai ya gane nauyinsa ne ya hana ta
azun wannan dalilin yasa shi komawa baya ya
an tsaya don ba ta dama.

Can da ya ga alamun ta kammala ya
araso bai ko zauna ba ya ce su tafi.

Ta dauki robar lemunta ta yi gaba tana jira ya
araso.

Can ya fito, ta saci kallonsa, kai Yaya Sadauki ya ha
u ba
arya, sam ba ta ga laifin su Jannat masu bori a kansa ba.

Tunowa da Jannat din ta ji wani abu mai
a ma
ogwaronta sai ta yi tunanin
ila saboda sun ta
a samun sa
ani yasa ta jin haushinta.

Amma ba don komai ba.

'Da ace ki ga Jannat tare da Yaya Sadauki ba za ki ji komai ba?' Wani
angare na zuciyarta ta jefamata tambayar daidai sadda ta bu
e gaban motar ta shiga, ha
en turarensa ya bugi hancinta, ta saci kallonsa lokacin da ta rufo motar.

Hankalinsa na ga ribas
in da yake yi da motar yana kallon side-mirrow, ta bi kwantaccen sumar kansa da ido kafin ta kai duba ga cikar halittar da Allah ya ba shi wanda ya amsa sunan namiji kasancewar tshirt ce jikinsa a yanzu kalar ja da wandon jeans blue.

Allah ya kyautata halittarsa, hakanan kuma ta soma kula da yana da
abi'u masu burgewa.

Ganin zai juyo da sauri ta kauda kai ta maida ga kallon gefen windon tana ji kirjinta na dukan tara-tara.

Kai!

Ai ba su ma dace da Jannat ba, ita
in ma ta san ya fi
arfinta.

Haka tunaninta ya ba ta.

Sai kuma ta koma jin haushin kanta, to me ma ya kai ta wannan duka lissafe-lissafen alhalin babu gurbi na soyayya a rayuwarta?

"Thinking of me?"
Abin da ya fito daga bakinsa ne ya sanya ta dubansa da sauri, ya kuma yi murmushi ya kanne mata ido guda sannan ya maida kallonsa kan titi.

"Just joking."
ara furtawa, ta sauke ajiyar zuciya duk sai ta bi ta tsargu don haka ta kama kanta daga barin tunanin da ta ba shi matsayin na wofi marar amfani.

Sadauki kuwa tunaninsa na ga maganar da za ta tarar a gidan, ya so
warai ya yi mata batun kafin ma su
arasa gudun kar a fa
amata a lokaci guda ta tashi hankalinta, sai kuma ya yi tunani ya ga kamar zai fi kyau ta ji daga Ummanta hankalinta zai fi kwanciya ta kuma fi samun nutsuwa idan tana da tabbacin dagaske babu inda Umman ta tafi ta bar ta.
an ja ta da hirar yanayin karatun don ya ji ko tana fahimta, ta amsa mishi, sai dai ya kula ta kasa sakin jiki da shi har a sannan wannan ya sa bai takura mata ba ya
yale.

Har suka isa ba su
ara wata magana ba sai ma kiransa da aka yi yana ta magana a waya game da harkar kasuwancinsu har suka iso gida ta yi lamo ta ma kasa fiddo wayarta balle ta ji wane ne ke kiranta har sau uku.

Bayan sun iso za ta fita a motar ta yi mishi godiya har ta zura
afa ya kira sunanta da sigar da ya haifar mata da jin wani sanyi da kuma nutsuwa a zuciya da kwakwalwarta.

"Na'am." Ta amsa tana mai dubansa.

"Take care please.

Babu bawan da Allah ba ya jarabta, babu jarrabawar da addu'a ba ya maganinta.

Kin ji ko?"
Ta kasa gane dalilin wannan zance, sai dai kalaman sun shige ta ainun, don haka ta sauke ajiyar zuciya.

"Toh Yaya, nagode."
Ya girgiza kai.

"Ba godiya tsakaninmu."
an dube shi, ya yi murmushi sai ta mayar masa da martanin murmushin kafin ta fita ta rufe motar tana jin wani dadi da annashuwa a zuciya, duk da ranar da ake tsulawa a garin da kuma zafin da ya ziyarce ta lokaci guda sakamakon ta fito daga ra
ar AC na mota, hakan sam bai katse mata nisha
in da take ji a rai ba.

Da
yar ta kwa
i zuciyarta ba ta juya don sake duban Yaya Sadauki ba.

Babu kowa a falon
asa, Baba Saude ma tana daga kicin tana aiki don haka kai tsaye ta haye saman fuskarta dauke da wani murmushi da annashuwa na musamman, a falon saman ma ba su nan, ta san watakila saboda lokacin sallah ne, kowannensu ya shige daki ya yi duk da wasu lokutan ma a falon suke yi.

Sai dai tana shiga
akinsu da sallama ta hango Hajja zaune gefen gado kamar tana yiwa Umma nasiha da tausarta, ita kuwa tana daga gefe zaune fuskarnan ta yi ja.

Koda suka ha
a idanu da Umma sai da Haulatu ta ji
irjinta ya buga.

Da sauri ta
arasa har jakarta na zamewa ta fa
i ta dafa hannun Umma.

"Lafiya Umma?

Hajja wani abu ya faru?"
Umma ta girgiza kai tana
an murmushin ya
e.

Hajja kuwa tuni ta soma magana.

"Ba abin da ya faru sai alheri Haule, yau addu'ar da muke ba dare ba rana Allah ya kar
a.
Chapter 64 · 0% Book details