← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 109

Sashe 27

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta waro idanu tana kallonsa, shi
in ma ita yake kallo ransa a tsananin
ace.

"Ke wace irin mahaukaciya ce?

Ba kya gani?"
Ya furta da kausasshen murya.

Haulatu ta waro idanu sosai, wannan balaraben kuma waye shi?

Fari mai
an fa
in fuska, da manyan idanuwa kalar nata.

Yana da tawadar Allah
arami a gefen ha
arsa.

Ga wani kwantaccen sajensa ba
i wuluk.

Abeed Ridwan Malumfashi kenan wanda ake kira da Sadauki, sunan da Alhaji ya ra
amasa.
a ga Alhaji Ridwan da Haj Nuratu.

Rainon Alhaji da Nene ne.

A gabansu ya yi wayo har ya kammala karatunsa.

Yanzu kuma shi ke ri
e da babban kamfanin mahaifinsa Alhaji Ridwan na yin takalma designers da ma jakunkuna, abubuwan dai da suka shafi fata.

Sosai Alhaji Ridwan ke alfahari da shi ba don komai ba sai irin
wazo da jajircewar Abeed din a fagen aiki, uwa uba zai wahala ka
ure Abeed.

Yana da kaifin basira da na
altar mutane.

Wannan yasa Abeed ke da wuyar yarda da mutum, duk wanda ya yarda da shi kuwa, an san ko waye shi din mai amana ne na gaske.

Idan kuwa aka yi rashin sa'a ka cutar da shi da saninka, to fa yana rabuwa da kai ne na har abada ba tare da ya
ara waiwayarka ba.

Jininsu da Mu'az ya ha
u kwarai, Mu'az ba shi da
oye-
oye shi
in kusan kai tsaye yake gudanar da lamuransa.

Duk abin da ke ran Mu'az idan ka zauna da shi sai ka gane.

Dalilin da yasa Mu'az ke shiga sabgar Hajiya Babba kenan duk da takun sa
ar da ke tsakaninta da Mamarsa.

"To ai ban gan ka ba ne, kar
i wayarka."
Muryar Haulatu ta shiga kunnuwansa bayan ta dur
usa ta dauko wayar tana mai mi
a masa ba tare da ta
ara kallon fuskarsa ba, kallon da yake mata ke tsorata ta amma ta daure.
, wannan dole Safinah ta gudu, mutum ga tsawo ga
ira.

Wannan ya mur
ewa mutum wuya ai kashe shi zai yi murus.' Ta yi maganar a
asan ranta tana duban
afafunsa farare
al kai ka ce ba sa taka
asa.

Ganin har lokacin bai kar
i wayar ba.

Shi tsananin mamakinta ne ya kama shi.

Ita kuwa wannan daga ina haka?

Babu wani bada ha
uri babu komai.
o nan." Muryar Mu'az ta ji, da sauri kuwa ta mi
a masa ba tare da ta jira komai ba ta juya ta nufi hanyar da za ta kai ta sashen Hajja.

Da murmushi Mu'az ya bi ta, yau dai ya ga rashin ta idon Haulatu da ake fa
i ganin idanunsa.

"Who's this mad girl?"
Mu'az ya dube shi har a sannan murmushinsa bai gushe ba.

"Haulat."
Sadauki ya kalle shi dakyau kamar zai ce wani abu sai kuma ya ja guntun tsaki ya sa hannu ya kar
i wayarsa ya soma tafiya.

Mu'az ya mara mishi baya da sauri yana
ara labarta mishi cewa ai ita ce ba
uwar zuri'ar tasu, jika ga Hajja.

Sarai ya gane kan zancen, hirar ce dai ta ishe shi.

Ya kuma ci alwashin duk radda ta
ara shiga gonarsa sai ya koyamata hankali.

"Ba ka da abin cewa ne muhimmi?"
Ya katse Mu'az ta hanyar wurga masa wannan tambayar.

Mu'az ya shafi sumar kansa da bai jima da rage ta ba.

Ya fi kowa sanin waye
an uwannasa, hakan da ya yi na nuni da cewa ya gaji da zancen ne.

Ya ma
osa ya kyale shi don haka ya
an yi wurgi da hannuwa cikin iska.

"Babu, zan je gidan gonar Daddy ne.

Zan samu rakiya?"
"No, i am busy."
Daga haka ya yi gaba.

Mu'az ya zura hannuwa cikin aljihu jeans dinsa gami da
aga kafa
a.

Shi fa ba ya son tafiya shi ka
ai, ya fi kaunar abokin ta
i duk da dai Sadauki bai fiye maida hankali a yi hira da shi ba amma saboda ha
uwar jini yana son zama tare da shi.

Idan ma ka ga Sadaukin na dariyar da har ha
oransa suka bayyana to fa bayan su Alhaji da iyayensa, Mu'az
in ne a layi.

Sadauki ya ba shi shekara
aya, amma hakana suke zamansu tamkar sa'annin juna.

Wani tunani ya zo mishi ya yi murmushi.

"It will be fun." Ya furta a fili kafin ya juya ya fiddo waya ya yi kiran Safina ya ce ta shirya su yi mishi rakiya gidan gona ta kuma kira
awarta Haulatu.

Safina jiki na rawa ta mi
e bayan kammala waya da Mu'az, Maama dake
aga ankon iyaye na bikin su Raudha da Batulu ta dube ta.

"Ke kuma da wa kike waya?

Saurin zuwa ina kike kuma?"
an ji kunya ka
an ya kamata duk da cewar ta sani, Maama ka
ai ce a gidan ta san irin
aunar dake a ranta na Yaya Mu'az.

Babu abin da take
oyemata dangane da rayuwarta.

Maama mace ce ta mutane, ta ri
e girmanta, tana kuma jan yaran
an uwanta a jiki, dalilin da ya sa kenan ta zama abokiyar shawarar da yawa a cikin yaran.

Sam ba su raina ta ba.

Safina kusan za'a ce haihuwarta ne kawai ba ta yi ba, amma tun ma kafin
addara ya raba ta da uban
anta, ake kai mata Safina tana wuni.

Yanzun ma dai kusan rabin rayuwar Safina a babban gida take yin sa ba hannun mahaifinta Dakta Hashimu ba.

Murmushi Maama ta yi don ta gane mai kiran.

"Aiken ki ya yi?"
Kai Safina ta girgiza kafin ta murmusa ta ce.

"Cewa ya yi mu shirya ni da Haulatu zamu yi mishi rakiya gidan gona."
Maama ta jinjina kai.

"Sai ki je ki fa
amata ku tafi.

Allah ya tsare."
Daga haka Safina ta amsa da amin ta dauki wayarta ta shige daki.

Mayafi ta dauko wanda ya hau da atamfar jikinta ta yafa ta
ara shafa hoda a fuskarta gami da fesa turare.

Tsaye ta yi ta
an kalli kanta.

Daidai gwargwado tana da kyawunta wanda ta gado a wurin mahaifiyarta da ta kasance
abilar shuwa.

Ba ta da tsayi amma babu laifi masha Allah ta a da dirin jiki mai fisgar hankali.

Ta sauke ajiyar zuciya ta sanya takalmi ta fito zuciyarta cike da tunanin dalilin da ya saka Yaya Mu'az bai ta
a yi mata kallon abar so da
auna ba face na zallar
an uwantaka da zumunta.

Sanin dai kowa yana
asawa da ita sama da sauran, hakan ya ja wasu cikin yanmatan masu son sa ke kishi da ita.

Ba su san ita
in ma bai ko ta
a furta kalmar so gareta ba.

Haulatu sadda ta shiga sashen Hajja kuwa, falon
asa ta yi zamanta tare da Baba Saude dake aikin yanka alayyahu.
ar Umma, lafiya na ga fuskarki ba walwala?" Fa
in Baba Saude tana dubanta.

Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta yi
ar dariya.

"Toh Baba Saude, aiki biyu dai kike yi kenan a yanzu.

Na saka wa mutane ido da na girki ko?"
Baki sake Baba Saude ke kallonta.

Can kuma ta girgiza kai.

"Ni kike fa
awa haka
ar Umma?"
Ganin sauyin fuskar Baba Saude sai Haulatu ta daina dariyar.

"Na
ata maki rai ne?

Ni fa ba wani abu nake nufi ba.

Kawai dai n
a ga duk yanayin da mutum ke ciki kina ganewa kiyi magana.

Ina nufin kin damu da damuwar mutane, kina kula da kowa toh."
Baba Saude ta kalle ta, tuni ta fahimci dama ba ta tauna magana, Umma ma ta sha fa
amusu yadda yanayinta ya ke amma komai na bu
atar tsawatarwa da kuma gyara.

Don haka ta ce.

"Na fahimce ki yanzun, sai dai kalamanki na farko ba su dace ki yiwa duk wani ko wata da suka girmeki ba kin ji ko?"
Haulatu cike da jin ba dadi ta amsa da to kafin cikin damuwa ta ce.

"Wai ni Baba Saude don Allah ya zan yi ne na gyara yanayin maganata?

Umma da mutane da dama sun sha fa
amin ban iya magana ba.

Tab, ai Umma sosaima dukana kawai ne ba ta yi ita fa lallai ban iya magana ba.

Na rasa ya zan yi na gyara.

Kuma wai fa sai ki ji ana cewa ina yiwa babba rashin kunya ko ina fa
awa wanda ya girme ni ba
ar magana.

Hakane wai?"
an murmushi Baba Saude ta yi, sai yanzun ta saki fuskarta.

"Kar ki damu, ki dinga kiyaye duk abin da kika fa
i ki ka ji an ce ba daidai ba ne, sannan zama da mutane yau da gobe zai sa ki sauya.

Na ji ma za ki fara zuwa islamiyyar da yaran gidan nan ke zuwa ko?

Ki dage da zuwa, ilimi na sauya rayuwar
an adam."
Ta murmusa.

Sosai maganganun Babar suka yi mata dadi, daga haka ta mi
e ta haye sama.

Ba jimawa da shigarta falon wurin Umma da Hajja, Safina ta shigo da sallamarta.

Duban Umma ta yi ta nemi iznin Haulatu ta zo su yiwa Yaya Mu'az rakiya gidan gona.

Jin abin da ta ce nan da nan Haulatu ta tamke fuska gami da
an turo baki.

Ta gane waye Mu'az din, shi ne dai suka gama dirama yana son nuna mata girman isa da
arfin ikon da Sadauki ke da shi akan yaran gidan.

Ita kuwa ba ta jin za ta yarda ya juya ta kamar waina a tanda.

Jin Umma ta nuna hakan babu laifi ya sa da sauri Haulatu ta katse godiyar Safina da fadin,
"Ni fa babu inda zan je."
Fadin haka yasa Safina ta shiga ha
a ta da Allah gami da kwa
aita mata yanayin gidan gonar, fa
i take.

"Wallahi wurin zai burgeki sosai, har da su
awisu da jimina da barewa.

Ya ha
arshe.

Ga kayan marmari kala-kala."
Jin haka kuwa Haulatu ta waro idanu.

"Dagaske?

Toh jira na dauko mayafi." Daga haka ta yi
aki da sauri ta bar Hajja da dariya.

Tana son Haulatu sosai, Allah ya jarabci zuciyarta da
aunarta ga Haulatun ba ta nata.

Ta fito sanye da wani hijabinta mai kyau ruwan
asa wanda aka yiwa ado a hannu da kewayen fuska.

Suka kama hanya don tuni har Mu'az ya
ara doka wa Safina kira.
Chapter 27 · 0% Book details