Sashe 34
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sati biyu kacal a gidan ya sauyamin daga kyakkyawar cima zuwa cimar da ko a gaban Momi bana yi.
Wai ni ke cin fara da mai babu ko salad ballantana su tumatur?
Shi ke ri
e da mu
ullin store
insa na abinci, kullum shi yake auno abin da zan girka.
Ko ba
o na yi sai dai kar na ba shi abinci.
Ga neman mata na masifa.
Ashe duka wannan zantukan nasa da ustazancin na
arya ne.
Tun fara laulayi da na yi ya ke zagina, wai kamar wata akuya duka duka yaushe aka yi auren da zan dau ciki, shi ba ya son haihuwa, yaran da uwargidansa ta haifar mai ya ishe shi.
Ya dage akan
arar da cikin, na fa
awa Momi.
Nan fa ta zo suka yi zagi na uwa da uba tsakaninsu
arshe dai wannan ne silar da na bi Momi gida don ba zan juri ya zagarmin uwa ba.
Shi kuma ya ce ya sake ni ba kuma zan dauki ko tsinke daga gidansa ba.
Komai mallakinsa ne idan kuwa mun
i zai shigar da mu kotu kan a biya shi kudaden da ya kashe kafin aure.
Hum.
Yanzu zancen da nake maki, tsabar tashin hankalin da na riski kaina a ciki ya yi sanadin zubewar cikin, kin ga na kammala idda.
Hum, Haulatu na kasa daina jin zafin wannan abu, mun zama abin gulma da zun
e, wai har da su Baraka a masu yi min habaici sanadin da yasa Momi tashin dukkansu daga gidan kenan."
Labarin ya girgiza Haulatu, ta dai taya
awarta jimami sosai,
arshe kuma ta nuna mata kar ta damu kansa ya yiwa.
Ta shiga
ebe mata kewa har tana ba ta labarin ta yi waya har ta yi mata magana a whatsapp ba ta hau ba.
Hindatu ta taya ta murna sosai.
"Zan hau kuwa yau din nan, don Allah ki aikomin hotunanki, kwana biyu ba a hadu ba."
Haulatu ta yi dariya.
"Sha kuruminki, zan aikomaki kuwa yanzu don kar na manta."
Daga nan suka yi sallama, aikuwa a take Haulatu ta za
i hotunanta wadanda Safina ta yi mata a gidan gona da ma kuma wanda ta dauka a gaban swimming pool na gidan ta tura mata.
Daga haka ta mi
e ta haye saman tana mai son ba Umma labari sai dai ganin Khaleefa ya sanya tana mikawa Umma waya ta gaishe shi ya amsa ciki-ciki sannan ta shige dakinsu.
Kano...
Hindatu na kwance saman tabarma a tsakar gidansu, ba ta jima da saka data a wayarta ba ta shiga whatsapp.
Sa
onni rututu ne suka fa
o har sai da ta zo kan ba
uwar lambar da take kyautata zaton na Haulatu ne ganin shaidar kamar hoto ne aka turo.
Ta bude su duka tana kallo.
Waro idanu ta yi tsabar mamaki.
Momi da ke zaune a gefe ta kalli fuskar wayar itama.
"Wace ce haka
ar gayu ki ka samu?"
Ta dubi Uwar baki bude.
"Momi, ba ki gane ta ba wai?
Haulatu ce fa?
Haulatu Khalil ta aminiyata."
Momi ta karbi wayar tana mata kallon
urilla.
Ita ma ta sha mamaki tsantsa.
"Ikon Allah, ita kuma da suka bar nan, karuwanci ta fa
Hindatu wacce ta rasa bakin magana na dan lokaci sai a sannan ta magantun.
"Kai a'a, ni na san har abada Haulatu ba za ta bi wannan layin ba.
Dama karshen wayar da na yi da ita kwanaki can da na matsa mata akan ina suke, ta cemin tana wurin yan uwan mahaifiyarta.
Kar dai ace yan uwansu attajirai ne?"
Suka dubi juna da Momi.
"Aikuwa ya dace dai mu tabbatar.
Wane gari ta ce suke?"
"Wai Katsina."
"Maza kira wayarta ku yi hira ko tambaye ta.
Idan ma da hali ai kin ga sai muje mu ganewa idonmu."
Jin haka Hindatu ta jinjina kai, har ranta ta yi wa
awarta murna muddin ya kasance abin da take tunani ne ba wai zargin da mahaifiyarta ta yi ba.
Ta dannawa Haulatu flashing, bai kai ko mintuna uku ba ta biyo bayan kiran.
Ba su ko gaisa ba ta ce.
"Ke Haulatu, ke ce kika zama haka?
Dagaske ke na gani a hoton da kika turomin?"
Dariya Haulatu ta yi.
"Ni ce Hindatu.
Kin ga ikon Allah ko?"
"Na gani tabbas.
Amma dai don Allah ina ne wurin da kika yi hoton nan?"
Haulatu daga can ta yi
an jim kafin ta yi dariya.
"Gidan wasu ne fa inda Umma ke aikatau.
Suna da kirki dai, duk wani gwanjon kaya da ma cima mai kyau suka ba mu."
Ajiyar zuciya Hindatu ta sauke.
Ta dan dubi Mominta kasancewar suna da wutar solar.
Girgizawa uwar kai ta yi, Momin ta yi murmushi don dama ta sani ina Na'imatu suka ga wasu dangi masu arzi
i?
Duk buge ce.
Bayan sun gama wayar, Hindatu ta labartawa Momin, dariya sosai na mugunta Momi ta yi.
"Ahaf, ni da na sani.
Ke dai ki sha kuruminki, arzikin da muka
ana a baya, na yanzu zai ci ubansa.
Bari a kwana biyu magulmata su rage tattaunawar nan zan je wurin Na Gangare ya ha
omana wani aikin.
Kuma Badamasi na yi al
awarin sai na sa an karya masa arzikin nasa mu ga ta tsiya."
Ita dai Hindatu shiru ta yi ba ta ce uffan ba.
an Mutuwa fa???
A can Kaduna kuwa,
an Mutuwa ke zaune a falon gidansa da Hajiya Adama ta mallaka masa halak malak dake unguwar Malali.
Hatta da kujeru da labulaye babu abin da ba ta saka ba, farko ma da ya bude ya shiga ya ga irin kayan da aka zuba a gidan sai da ya rikice ya fidda waya ya kira ta dom tabbatarwa da kansa ko tana sane da kudaden da kashe na zuba kayan furnitures, a cewarsa idan ma mantuwa ta yi ba ta saka an kwashe ba kafin zuwansa, toh ta aiko a kwashe mata kar ta bi shi bashi.
A lokacin dariya ta sakarmasa.
"Kar fa ka damu, wannan gida da duk kayayyakin da ke cikinsa ba komai ba ne a cikin dukiyata.
Ko ka
an bai girgiza ba.
Kai dai ka yi nazari sosai ina jiranka, gida irin wanda na mallaka maka, muddin ka bi shawarata na rantse maka sai dai ka zuba haya ko ka bayar sadaka.
Amma kai kam sai ka fi
arfin shigarsa."
Zaro idanu ya yi a sannan, bai kai ga cewa komai ba ta yanke kiran.
Tun sadda suka yi waya ya nemi wuri ya sheme saman kujera yana ta sa
e-sa
en zuci.
Kai ku
i sun fa yi a rayuwa.
'Za ka zama abin da ba ka ta
a kawo wa ba.
Hatta siyasar da ka jima kana kwa
ayi, koda ba ka shige ta ba, za fa a dama da kai tunda kana da silalla.'
Haka zuciyarsa ta dinga raya masa abubuwa da dama ya ji sosai son lamarin ya shige shi don haka jiki na rawa ya dau waya ya kira Hajiya Adama.
Tana
agawa tun kafin ya kai ga cewa wani abu ta amshe.
"Ka amince kenan?"
Jinjina kai ya yi kamar tana gabansa.
"Kwarai na amince.
Yanzu ya za'a yi?"
Yana jin sadda ta sauke ajiyar zuciya, murya cike da tsantsar farin ciki ta amsa.
"Ka zo Kano jibi, akwai taron da zamu yi, zan gabatar da kai a nan.
Nima kuma na san hakan zai sa na
ara samun matsayi fiye da wanda nake da shi yanzu a
ungiyar.
Ka yi kyan kai da ka za
i hanyar jin dadin duniya cikin sau
warai na taya ka murna Alhaji Ibrahim
an Mutuwa."
Wannan sunan da ta fa
i a
arshe ya
ara jin zumu
i da wani
arfin gwuiwa kan hukuncin da ya yanke na ba da kai bori ya hau.
Dariya suka saki cike da jin dadin nasarar da kowannensu zai yi nan ba da jimawa ba.
Har suka yi sallama wannan suna da Hajiya Adama ta yi kiransa da shi ya na ta yawo a kwanyarsa, ya furta a baki ya kuma nanata a zuciya yana mai cike da jin annashuwa.
Sai ya ji ma jibi ya yi mishi nisa, ya sani kafin nan da jibin tunani da mafarkan cikar burinsa sun ramar da shi.
Katsina...
Umma ta dubi Haulatu bayan ta saurari duka labarin hirarta da Hindatu daga bakinta.
"Kin kyauta da ki ka
oyemusu ainahin inda muke."
ar dariya Haulatu ta yi.
"Ai Umma nifa duk hanyar da mijinki zai samu labarinmu ba kaunarsa nake ba.
Ballantana kuma Hindatu da Mominta idon cin naira, ni na san muddin Mominta ta zo ta ga gidan nan to fa sai ta
ulla wani makircin.
Sanin hali ai ya fi sanin kama."
Murmushi Umman ta yi ba tare da ta ce komai ba.
A
asan zuciyarta dai tana
ara godewa Allah da ya fara shiryamata
iyarta, duk wasu shirme da ca
a magana da ta ke yi sun
an ragu duk da kuwa wasu lokutan idan ta yi wata kwa
ar sai ka fahimci da sauranta.
"Umma." Kiran sunanta da Haulatun ta yi ya katse zancen zucin da take yi.
"Ni kam me zai hana kema ki koma makaranta, zai
ebe maki kewar zaman nan.
Baba Alhaji ya ce ba a girma da neman ilimin addini."
Wannan magana ta Haulatu ya
ara saka Umma jinjina girman nisan da ta soma yi wurin koyon
abi'un rayuwa da ma ilimin addini.
Ita kam tana kara jin kaunar Baba Alhaji a ranta, mutum mai hangen nesa da hakuri da halin yara, zai yi wasa da su kuma su yi raha.
A yaransa kaf Baban Kowa shi ne ya dauki dukkan wa
annan
abi'u nasa.
Shi ma akwai son jama'a ga ilimin addini daidai gwargwado.
"Umma kin yi shiru." Cewar Haulatu cike da magiya.
"Farin ciki nake ji a zuciyata ganin
iyata ta soma hankali.
Yau dai ke da kanki da nake shan fama a baya akan ki je makaranta, ke ce ki ke kokarin nusar da ni na je?
Allah abin godiya."
Murmushi mai bayyana ha
ora Haulatun ta yi tana mai
ora kai a kafa
ar Umma na dama.
"Umma ba burinki kenan ba?
Kar ki samu damuwa, zan dinga iyakar kokarina wajen ganin na maida hankali.