Sashe 10
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wallahi sauri ma muke zamu je islamiyya ne, dama Mama ce ta aiko mu, tana maki sannu.
Ga wannan kuma ta ce a kawo."
"Lallai, wato kin fi
arfin ki zauna a tabarmar gidanmu ko?
Ai shikenan.
Ki ce mata da sauki, an gode."
e baki Bahijja ta yi.
"Kai Haulatu, ni ba haka nake nufi ba don Allah kar ki fassara ni.
Ai ke kin sani na shiga ajin
an hadda.
Kiyi hakuri, ai yanzu muka soma aminci, na tabbata sai kin gaji da gani na a gidanku."
Haulatu ta
an ta
e baki.
"Ni dai mai
wacen samari?"
Maganar ba ta yiwa Bahijja dadi ba, cikin sanyi ta amsa.
"Kiyi hakuri, ki yafe min duk abin da na furta mai muni gareki a baya.
Rashin sani ne da kuma jita-jitar mutane.
Amma ina tabbatar maki yanzu na fahimceki."
Murmushi kawai Haulatun ta yi, ai ita ta sani babu wani mai fahimtar ta bayan uwar da ta haife ta.
Kawai dai ta bi ta da to, haka suka rabu ta taka musu har bakin
ofa tana
ara jaddada sa
on godiya ga Mamarsu.
Abinci ne lafiyayye, shinkafa dafaduka a wata cooler
in kuwa farfesun kaza ne.
Sai leda mai
auke da sabulai na wanka da kuma wanki sai kuwa omo.
Kai har da auduga na mata leda biyar da mayuka har kala biyu na shafawa.
Shiru ta yi tana kallon kayan, karon farko da irin wannan abin arzi
in ya ha
a su da makwaftansu.
Haka ta mayar da komai cikin ledar, ta ajiye su a gefe.
Ba ta tare da yunwa don haka
ko sha'awar abincin ba ta yi ba.
Ta gaji da zaman tunani ta ja guntun tsaki ta mi
e, gaba
aya zaman gidan ba dadi yake yi mata ba ta ji inama ta bi Umma zuwa kasuwa,
arshe kawai sai ta
ara zura hijabin da ta cire ta fito
ofar gidan ta
an tsaya.
Yana
aya daga cikin abin da Umman ba ta sonta da shi sai dai tana ji hakan ka
ai ta fi bu
ata a yanayin da zuciyarta ke ciki.
Hankalinta ya kai ga su Maada wa
anda suka
an kalli inda take.
Ta kauda kai gami da
ara tamke fuska.
Ta rantse wataran sai ta sa
an sanda sun kawomusu cafka muddin ba za su daina zama a
ofar gidansu ba.
Ta tsinkayi muryar wani cikinsu mai suna Kwarkwar ya buga wani ihu na
wararrun
an daba kafin ya ce.
"Kai!
Ni fa barewar can tana kashe ni billahillazi!
Oga Maada!
Ya kamata idan Ciyaman ba zai iya farautarta ba mu, ya bari mu shiga da
warinmu."
Maada ya ja tsaki yana fesar da haya
in sigarin da ya zu
"Kai don tsohuwarka ina tambayarka inda
an Aljan ya shiga kana yimin maganar banza da wofi.
Ai inda amana ruwa ba zai dafa kifi ba, duk runtsi kar wanda ya
ara kai idanunsa ga irin gidan Boss."
Kwarkwar da sauran mutane ukun da ke zaune tare da shi, suka har
e hannuwansu suna kirarin kowa ya bi.
Can kuma Kwarkwar ya ce.
"Nifa Oga ban dan inda
an Aljan ya yi ba, na fi tunanin ya ha
u da Kashi (
an sanda) sun sa mishi lalle (sun kama shi).
Kasan fa shi Boss ya aika gidan Cuna ya kai tayoyi!
To ka san halinsa, ya fiye Nakura (tsoro),
ila ya yi saranda." Ya
arashe yana mai
amewa kamar wanda ke gaban soja.
"Aikuwa da matsala.
Amma ina zuwa bari na sallami waccan
aguwar." Fa
in Maada, Haulatu ta saci kallonsa ta gefen idanu, can kuma ta kai duba ga inda ya nufa, wata budurwa ta gani daga can kan kwana ta rufe fuskarta da ni
ab.
Waige-waige ya yi kafin ta ga ya sa hannu cikin aljihu ya fiddo wani abu da ba ta iya tantance ko mene ne ba, ita kuwa ta kar
a da sauri ta cusa a jaka ta fiddo kudi ta mi
amasa daga haka ta bar layin da sauri.
Shi kuwa ya dawo ya zauna suka bi shi da sowa.
Iya Haulatu mamaki ma abin ya ba ta, ba su ko tsoron ta tona asirinsu?
'Tsoron me za su ji tunda dai halinsu guda da mijin Ummanki?' Wani sashi na zuciyarta ya ba ta amsa.
Hirarsu ta
ara
aukar hankalinta, magana suke yi akan budurwar.
Maada ke labartamusu cewa ai yau taro ne da su na birthday hakan ya sa zasu gwangwaje.
Ganin tun tana fahimtar kan hirar har ta bari ga wani jiri da ta ke ji sakamakon jimawar da ta yi a tsaye yasa dole ta juya ta shige gida gami da zura sakata.
Yinin ranar sam bai yiwa Haulatu dadi ba, har Umma ta dawo ba ta da wani walwala.
Sosai Umma ta yaba da karamcin Maman Bahijja.
Sai da aka yi Magriba suka ci suka
oshi, tana da lura da Haulatun.
Anan take sanar da ita kiran da Hindatu ta dinga yi a wayar Umman tana nemanta.
Yamutsa fuska kawai Haulatu ta yi, ita fa mamakin Hindatu take har lokacin, ta kuma ci alwashin sai ta nunamata rashin jin dadinta a fili.
Umma na so ta tambayi
iyar ko Mahaifinta ya shigo gidan, sai dai ba ta kaunar ta tayarmata da abin da ya wuce.
Yau kwana biyu da faruwar al'amarin kuma tun sannan ba su
ara ganinsa ba a gidan.
Ga diyar, hakan ya fi nono fari har addu'a ta ke yi a ranta akan Allah ya sa mota ce ta ka
a shi ya mutu.
Ga Uwar kuwa, duk ta damu.
Zuciyarta na mata ba dadi, ko ba komai uban
arta ne.
A ranar ma har suka kwanta bacci babu labarinsa, tun Haulatu na jin Umma na juyi da sintirin fita tsakar gida, har dai bacci ya yi awon gaba da ita.
Hajiya Adama, mace ce mai jiki sosai, tana zaune a
aya daga cikin luntsuma-luntsuman kujerun falonta.
Ta ci ado har ta gaji kamar koyaushe don tana saka ran tarbar manyan Alhazai da za su zo za
ar iri daga cikin sabbin
anmatan da ta tanada musamman domin su.
Daga ita sai Danmutuwa a falon.
Shi ne abokin mutuwarta kamar yanda ta ke fa
anmutuwa abokin mutuwata." Haka kirarinsa yake a wurinta.
Duk wani sirri nata ya sani kamar yanda ta yi mishi farin sani.
Ya labartamata duk abin da ya faru tsakaninsa da Haulatu da Na'ima.
Ta yi murmushi yayinda take cigaba da taunar inibin da aka sanyamata cikin wani
an bowl na tangaran.
Dama ta lura tun zuwansa daga yanda yake ta faman yiwa kansa mankas wata damuwar ce sai dai ba ta
auke ta mitsitsiya hakanan ba.
"Ita Haulatun ba za ka iya kawomin ita mu gaisa ba?"
Shi ne tambayar da ta jefamasa ba tare da nuna wata damuwa akan cin kashin da yarinyar ta masa ba a nasa tunanin.
Ya yi shiru, sai lokacin ta dube shi dakyau har sannan murmushin bai bar saman fuskarta ba.
"Ina fatan ka gane inda na dosa?"
anmutuwa ya gyara zama bayan kora ruwan lemun da ke ajiye saman tebur a cikinsa.
Ya dubi Hajiya Adama.
"Wannan tunanin shi ya yi silar da ki ka ga na zo gareki da zancen.
Ai nikam idan har kwalliya ta biya kudin sabulu to ba ni da wata matsala face na cigaba da she
a ayata son rai.
Sai dai kuma ba nan gizo ke sa
ar ba."
"Ban fahimceka ba."
an dakatar da ita da hannu.
"Yanzu zan fahimtar da ke.
Na'ima mace ce mai ha
uri na sani koda dai ha
urin na dole ne don duk fa
asarnan ba ta da gatan da ya wuce ni
anmutuwa.
Duk ranar da na yi watsi da ita, ina mai tabbatar maki sai kare ya fi ta gata."
Hajiya Adama ta
an yamutsa fuska.
"Ni fa da
ina da kai kenan, inda aka dosa daban, inda ka ke nufa daban.
Mene ne ha
in abin da na nema da wannan soki-burutsun?"
Ya yi
an murmushi.
"Ai da ba ki katse ni ba, kin fiye
awa zuci, dalilin yin maganar Na'ima don na nunamaki
arfin ikon da nake da shi a gidana.
Duk taurin kai irin na wannan yarinyar ba za ta gagare mu juyawa ba.
A shirye nake na kawo maki ita ko ta
arfi da yaji ne.
Ya rage naki ki san dabarun da za ki yi ta bada kai bori ya hau.
Kinga gaba ta kai mu gobarar titi."
Suka yi dariya.
"Ko kai fa, yanzu ka yi magana mai kyau.
Sai dai fanakwai sauran rina a kaba, kana da tabbacin ta cika duk sharu
an da nake nema a wurin
an shila kafin
ora ta kan network?"
Bai ji ko
ar dangane da tambayar ba sai ma dariya da ya yi karo na biyu.
"Kin manta wace ce uwarta Na'ima ne?
awisu muke kiranta fa.
To ai ko ni ba don na ga jiya da yau ba, ba za ki jera ni sahun..."
"To sarkin yabon kai, kar ka sauka daga kan layin da muke kai.
Ka kawo min yarinyar kawai."
"An gama Hajjaju."
Da wannan suka ajiye zancen inda suka shiga tattaunawa dangane da abinda ya shafi kasuwancinsu.
"An sanar da ni an kama yarona
aya,
an Aljan, ya kamata a san abin yi kafin lokaci ya
ure." Fa
anmutuwa kenan.
Ta duba lokaci a wayarta sannan ta ja guntun tsaki.
Sai da ta fara watsi da maganarsa ksfin daga bisani ta dawo kan turba.
"Nifa mutanen nan ba su san bana son sa
a al
awari ba, mun yi da su
arfe uku amma ka ga har hu
u ta gota.
Batun
an Aljan ai ba matsala ba ce tunda muna da Kwamishina, ka sani ai dole ya fito.
Yanzu fa nima na
ara samun wata babbar kwastoma ta kaya.
Kar ka yi mamaki a cikin garin nan ta ke fa, ita matan aure su ne abokan cinikayyarta.
Matar inda ta burgeni duk wata hanya da za ta bi ta shigewa mace ta sani, za ta nunamata wannan hanya ita ka
ai ce ta gusar da damuwa, ya kuma sanya bacci mai dadi da munshari.