Sashe 17
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ranar wanka ce da ba a
oyon cibi.
'Innalillahi wa inna ilaihir raaji'un!' Hajiya Babba ta furta a zuciyarta.
Ta
ara
aga idanu ta dubi Umma wacce ta yi mata
uri da idanu ga hawaye kwance saman fuskarta.
Fitar tsiro
Page 14
"Kina so ki cemin ke
ar gidan Saleh ce?" Hajiya Babba ta fisgo tambayar da
yar daga kwakwalwa zuwa harshenta.
Murmushi mai ciwo Umma ta yi.
"Ni
iyar Saleh da Asma'u ce.
Akwai abin da kike tantama ne?
Ko ki na so ki cemin kin manta sadda ki ka yi watsi da ni a bariki ba ki
ara waiwayata ba?"
"Bariki?" Fa
in Hajiya Rabi da Baba Saude a lokaci guda cike da wani irin mugun ka
uwa.
Ita Hajiya Rabi ai ba komai Hajiya Mama ta baje mata a faifai ba.
Ga Baba Saude kuwa, kallon Hajiya Babba kawai ta ke yi, burinta ta ji gaskiyar zance daga bakinta.
Gumi kawai Hajiya Babba ke yi, ranta ya
aci.
Wato Saleh sai da ya karya al
awarin da ya
aukarmata?
Sun yi da shi duk runtsi ba zai ta
a barin
iyarsu ta san asalinta ba balle ta kawo kanta wataran ko kuma ya kawo ta, sun
ulla wannan yarjejeniya shekaru masu yawa a baya wanda sanadin hakan ne ta yi mishi kyauta da wasu ku
e masu yawa da daraja irin na zamaninsu.
"Me kika zo nema a wurina yanzu?
Wace bu
atar ce ta kawo ki?"
Haushi da bakin ciki suka mamaye zuciyar Umma, ta ma rasa me za ta ce.
Ita kuwa Haulatu wani irin kallo na mamaki take yiws Hajiya Babba.
Ga ta nan dai a kallo
aya ta amsa sunanta da dattijuwar mace mai cikar kamala.
Kalamanta sun bambanta da suffarta.
"Granny!
Granny!!"
Maganar ta yi daidai da
ofar da aka bu
e na
aya daga cikin kofofi hudu dake a falon.
Gaba daya suka dube ta,
yarinya ce da shekarunta za su kai biyar a duniya.
Tawul fari
aure a
irjinta sai kuwa gashinta mai cika da ba
i wanda ya sha tufka da ribbon.
Yanayin yadda ruwa ke zuba daga jikinta za ka fahimci wanka aka yi mata.
Tana zuwa ta fa
a jikin Hajiya Babba tana fadin.
"Granny, ki cewa Mami kar ta shafamin mai.
Bana so."
Ya yi daidai da fitowar wacce ta kira da Mamin daga
aki hannunta ri
e da
kaya da kuma man shafawa na yara.
"Ke Baby ki..."
Sauran zancen ya ma
ale a fatar bakinta sakamakon mutanen da ta gani zaune a falon, su dinma kallonta suka yi.
Za ta yi shekaru ashirin a duniya, doguwa ce kuma ba
a mai
an jiki.
Ta gaishe su mamaki dauke saman fuskarta na ganin wata mai
iban kama da
an gidansu.
Wuri ta samu ta zauna kuwa.
Hajiya Babba ta ture yarinyar.
"Maimuna, ja hannunta ku wuce
aki ina da ba
i kika ce fa Hajjaju?
Ai ce mata za ki yi
iyarki ce da kika bar wa duniya ita ta dawo."
Muryar Haulatu ta zo musu a bazata, zuwa lokacin ta gama kai wa wuya dama, ta kula Hajiyar za ta kawo musu rainin hankali da wayo.
Hajiya Babba duban Haulatu ta yi amma ta kasa magana.
Ita kuwa Maimuna sai ta yi turus cike da tsantsar ka
uwa.
"Assalamu alaikum." Aka fa
i da murya kakkaura.
Hajiya Babba ba ta san sadda ta mi
e tsaye ba.
Wannan shi ne abin da take jiyewa tsoro, babban burinta ta san yadda za ta yi da su Umma kafin wani
an uwan nata ya shigo.
Baba Saude da Maimunatu suka gaishe shi.
Dattijon mutum.
Dogo mai cikar farin
asumba.
Kallo
aya za ka fahimci girman da ya kama shi sosai.
Dakta Suleiman B.S Malumfashi kenan.
a na hu
u a wurin Marigayi Alhaji Bello.
Su biyar ya haifa.
Hajiya Asma'u ita
aya ce mace a cikinsu.
Su uku kawai suka rage a yaransa.
Shigowar da ya yi ta musamman ce, magana ya zo su yi da Hajiya Babba akan jikarta Maimuna da ta yo yaji kuma Hajiyar ta
auremata gindin zama.
Umma ta dube shi, shi ma Dakta ita ya zubawa idanu yana amsa gaisuwar su Baba Saude.
"Yaya, sannu da zuwa." Fadin Hajiya Babba da rawar baki.
Idanunta nan da nan suka kawo ruwa tsabar tashin hankali.
Yau dai abin da ta binne shekaru masu yawa zai tonu.
"Yauwa.
Asma'u, wace ce wannan din?"
Ya yi tambayar yana
ara gyara zaman gilashinsa.
Tuni Haulatu ta yi caraf ta ce.
"Ni jikarta ce, wannan kuma (ta dafa kafa
ar Umma)
iyarta ce ta cikinta da ta haifa ta bar ta a hannun mahaifinta Saleh Mai Kalangu ba tare da ta
ara waiwayon rayuwarta ba."
"Saleh Mai Kalangu?" Dakta ya maimaita sunan, shiru ya
an yi yana nazarin inda ya
a sanin wannan suna kafin ya yi salati a fili yana duban Hajiya Babba wacce tun shigowarsa ta mi
e tsaye kawai sai ta fashe da kuka.
"Asma'u, kodai ban ji da kyau ba.
iyarku ke da Saleh Mai Kalangu?
Wannan zancen gaske ne ko kuwa dai wasa ne aka zo a ynda hankulanmu?"
Ta kasa magana sai kukan, ranta na suya da zafi tana ji kamar ta kama Haulatu ta jibga tsabar yanda ta yi mata tonon silili a idanun mutumin da take yiwa kallon Uba kuma
an uwa mafi kusa da ita.
Mutumin da ba ta ta
oyemasa komai ba kasancewarsu sa
o da sa
o kuma jininsu ya ha
u sosai fiye da sauran yayyunta maza.
Yau dai ga babban sirrin da ba ta ta
a gigin sanar da shi ba.
Bayan ita da wasu bayin Allah biyu da ta rayu da su a can wani gari, sai ko uban gayyar Saleh Mai Kalangu, babu wanda ya san da batun cikin Na'ima balle a san da wanzuwarta a doron
asa a dai nan garinsu Katsina.
Shiru ma magana ce inji Hausawa, tabbas shirun da Hajiya Babba ya tabbatarwa Dakta zarginsa.
"Innalillahi wa inna ilaihir raaji'un." Ya maimaita a karo na biyu.
Wayarsa ya fiddo ya danna kira, yayansu babba da ya rage ya kira ya ce masa ga su nan zuwa da ba
i, magana ce mai muhimmanci.
Yana katsewa ya dubi Hajiya Babba, gaba daya idanunsa sun ka
"Ku muje can
angaren Alhaji a yi magana.
Wannan ba ni zan yi hukunci ba."
arashe da jin
aci a ma
oshi.
Daga haka ya sa kai ya fice daga falon bayan ya ba Maimuna umarnin ta yiwa su Umma jagora sashin Alhaji.
Babban falo ne mai dauke da ababen mora rayuwa daidai gwargwado.
Tsaruwarsa ya shafe na sashin Hajiya Babba.
Wani tsoho ne zaune saman dardumarsa ta ibada.
A gefensa wasu matasa ne biyu wadanda duka ba su wuce shekara ashirin da takwas ko tara ba.
Hira suke yi kafin wayar da Dakta ya yiwa Alhajin ta katse su.
Ko bayan kammala wayar shiru suka yi baki daya domin da yawan lokuta Alhajin yana amsa waya ne ta hanyar sanya ta a handsfree.
Wannan ya ba samarin damar jin abin da ya ce.
aya a cikinsu wanda ya fi
an uwannasa jiki da kuma hasken fata ya mi
"Bari na
arasa ofis kafin wancan Baturen ya kore ni."
Jin haka
ayan ya yi dariya gami da fa
in.
"Kai Haidar, ka iya bakinka fa, ko ka mance a gaban amininsa ka ke?
Wannan
an tsohon ko tusa aka yi sai ya fesa mishi."
Alhaji ya kai mishi duka da sandarsa dake ajiye a gefe.
Aka yi dariya baki daya.
Ya amsa.
"Ja'iri, kun fi kowa sanin ai Sadaukina daidai yake da ku.
A hankali zai saita ku kowannenku ya shiga taitayinsa tunda na kula ku kam ba ku da aiki sai kashe-kashen ku
i.
Kai kuma mai kiransa da Bature kamar a kunnensa."
Wanda aka kira da Haidar ya kama kunne.
"Tuba nake tsoho mai ran
arfe, Ango kuma miji gurin Hajja Bilkisu mai gadon zinare.
Allah ya ja da ranka, idan ka mutu kuma Allah ya ha
aka da ita a aljanna."
"Amin, amma mutuwa kam ba yau ko gobe ba da yardar Allah.
acemin kafin ka kashemin jiki."
Matasan suka tuntsire da dariya karo na ba adadi.
Kafin su kai ga tashi sai ga sallamar Dakta, wannan ya sa duka suka
an nutsu.
Dakta da Hajiya Babba suna daga cikin kakannin da sam ba su sakin fuska yadda ya dace ga jika.
Babu ma kamar Hajiya Babba wacce ake masifar shakka idan ta tubure ta hau fa
a da bala'i akan duk abin da aka yi bai yi daidai da ra'ayinta ba.
Ita ce
aramarsu amma su na ji da ita sosai don suna yawan cewa ita
in amana ce ta iyayensu, kuma sun musu Allah ya isa idan har sanadinsu ta shiga wani yanayin.
Wannan ya sa ba a komai suke tsawatar mata ba sai idan sun ga tura ta kai bango.
Samarin suka gaida Dakta cike da girmamawa.
Kafin su maida duba ga wadanda ke shigowa falon.
Duban junansu suka yi da tsantsar mamaki.
Bayan sun zauna sai ga Hajiya Babba itama ta shigo.
Idanun Baba Dakta ya rufe bai ma nemi su Haidar su tashi ba ya korawa Alhaji komai da ya je ya tarar a sashin Hajiya Babba.
Ya yi mishi nuni da Umma gami da ba ta umarnin ta tashi ta matso kusa.
Umma ta mi
e ba musu har jiri take ji tsabar damuwar da ke cinta ga wani zafi da take ji daga
irjinta sai kuwa kai dake sara mata lokaci guda.
Har Umma ta
araso ta dur
usa gaban Alhaji ta
ara gaida shi bakinsa bai bar furta sunayen Allah ba.
Alhaji ya dubi Dakta kafin ya maida kai ga Hajiya Babba wacce ke faman kuka na takaicin wannan ranar.
"Ya Allahu, Sule, ai wannan Asma'u ce zaune a gabana."
Dakta ya yi
ar dariyar ba
in ciki.
"Ita ce Yaya,
iyarta ce ta cikinta.
Ta
oye mana bamu da labarinta.
Haka iyayenmu ba su san da wanzuwarta ba har
asa ta rufe idanunsu.