Sashe 66
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai
an Mutuwa, ba fa a bariki ake wannan soki-burutsun ba."
Ya ji zafin maganganunta sai kawai ya share bai
ara tayarwa ba, har suka isa gidanta, ita
in ma tun a motar ta bu
e kwalaben codein har biyu ta shanye, wa
annan sam ba su yi mata aiki a jiki yanda ya dace yanzu, zai wahala su bugar da ita ba ta dauke su komai ba sai ta ha
a da
waya.
Ba su yi wani sallamar arziki da
an Mutuwa ba ta shige, shi kuwa ya dam
awa Maigadinta mu
ullin motar sannan ya shige tasa ya fice.
Hindatu kuwa a
angarenta gaba
aya hankalinta ya tashi, da
yar ta jure aka yi sallar Asubahi sannan ta fito wajen masu gadi da tambayar inda mijinta ya je?
Nan suka ce ba su da masaniya, haka ta koma ciki duk ta ru
e sai kuka, ganin abin zai mata yawa ne ta soma kokarin kiran Mominta kenan ta ji
arar hon
in motarsa.
Ai da sauri ta yi wurgi da wayar ta fito a guje, yana shigowa ya wuce ta fuskarnan a murtuke ya nufi ciki.
Jikinta a sanyaye ta bi bayansa har
akinsa da ya shiga ya hau fidda kaya.
Ganin babu fuskar yin wata tambayar yasa ta ja jiki ta fice ta koma na ta
akin tana hawaye.
Koda gari ya yi haske tarr bai fito ba, da ta le
a ma ta ga ya bararraje yana baccinsa har da munshari don haka ta ja masa
ofar kawai.
Sai wuraren
arfe hu
u na yamma ya tashi, tana ta son ta tayar da shi domin yin sallar Azahar amma tana shakkar kada ya rufe ta da fa
a.
Tana zaune bayan ta kammala cin jellof rice din da Bayarabiyar
ar aikinta mai kula da
angaren girki ta yi.
Ta hango shi ya sauko daga bene, ya yi wanka, kai tsaye inda take wajen cin abinci ya
arasa, madadin
azu da fuskarsa ke a kacame, wannan karon ya saki har da sumbatarta a goshi kafin ya ja kujera ya zauna yana fadin.
"Madam, sannu."
Ta yi murmushin ya
"Yauwa.
Fatan ka tashi lafiya?"
Hankalinsa na ga duba wayarsa don ganin wa
anda suka kira shi tun safe, ya amsa mata kafin ta mi
e ta jawo faranti ta shiga zuba masa abinci.
Sai da ta ga ya maida hankali wajen ci ta
an yi gyaran murya ta ce.
"Jiya na tsorata da ban ganka ba.
Na ma yi zaton ko wani mummunan abu ne ya faru."
an ta
e baki yana fadin.
"Uhm uhm, ko kusa.
Dama na san za ki damu.
Wani cikin abokaina ne ya kira ni a waya ba lafiya gidansa shi ne fa na je.
Uwargidansa ce don ya sanar mata batun zai
ara aure ta nemi kai shi lahira.
Toh yanzu dai case din yana hannun jami'an tsaro.
Shi kuma mun kai shi asibiti don ta yanke shi a gefen ciki amma an ci sa'a wu
ar ba ta shiga ciki ba.
Sam na mance da na kashe wayata, da
acin ran wannan jahilcin na wasu matan na dawo gidan
azu.
Ki yi hakuri na san na tada maki hankali."
Har zuciyarta ta yarda da tatsuniyarsa, sai a lokacin ne kuma ta ji wannan tsoro da fargabar da ta shiga ma tunanin inda ya je ta kau, sosai ta saki ranta har da taya shi jimamin wannan abu.
Daga nan dai komai ya wuce kamar bai faru ba.
Shi kuwa
an Mutuwa har wani murmushin cin galaba ya yi, abin da ke sosa ransa yanzu bai wuce na fansar da ya ke son dauka a kan Na'imatu da
iyarta ba.
Nan da nan zancen Sadauki na
arshe ya fa
omasa a rai, Hindatu aminiyar Haulatu ce?
Ai kuwa nan ne hanya mafi sau
i ta samun lambobinsu.
Don haka ya umarce ta da
auko masa robar tsinken fitar da nama ko wani abin a tsakanin ha
ora idan ya ma
ale (toothpick) a saman teburin tsakiyar falon sama.
Ta kuwa mi
e ta bar wayarta wanda tuni ya san mabu
in tun zamansu a Dubai.
Ya shiga laluba sunan Haulatu sai dai bai gani ba, ya koma na Na'imatu nan ma ya rasa, ya kasa gane wane sunan ta saka, ga shi dai ba
warewa a waya sosai ya yi ba.
Jin za ta sauko sai ya wayance da bu
e ma'adanar hotuna ya shiga kallo.
Koda ta ga wayar a hannunsa sam ba ta ji wani abu, ba ta da abin
oyo tunda ya san tana tiktok da su instagram.
Bai kuma ta
a hana ta
ora hotuna da bidiyo ba.
Mominta kuwa sun fi yi waya akan magana ta whatsapp.
Ya mi
a mata wayar yana kar
ar robar ya zari tsinke
aya ya dube ta.
"Ke km kamar ba ki da
awaye ko?
Ban ta
a jin wata ta ce za ta zo maki ba sai dai makwafta masu shigowa."
Hindatu ta yi dariya lokacin da take tattara farantan.
"Ni kuwa ke da
awaye, sai dai gaskiya aminiyata
aya ce.
Haulatu, amma ta bar garin ita da mahaifiyarta da jimawa."
"Meyasa?" Ya
ara tambayar yana dubanta a tsanake ba tare da ya maida hankali ga wayarsa dake
ara ba,
arshe ma ya katse kiran.
Hindatu sai ta ji ba za ta iya fitowa ta ba shi labarin rayuwar
awarta ba, ta za
i ta
oye aibunsu don haka ta ce.
"Uwar ce suka rabu da baban shi ne ta koma wajen
an uwanta."
Ta za
i ta yi mishi
aryar da ba ta da masaniyar gaskiya ce a yanzun.
Shi kuwa
an murmushi ya yi, wato yana yiwa Yarinyar kallon sokuwa ashe tana da wayo?
Lallai ya yarda ba ta san shi
in waye ba.
"Kuna waya?"
Ta jinjina kai.
"Muna waya har lambar Ummanta gare ni."
Fuska a sake ya ce.
"Amma kuwa watarana ya kamata ki kai mata ziyara.
Ni na san za ki so hakan."
Ai kuwa ta washe ha
ora ta dube shi.
"Dagaske?"
Ya jinjina kai yana
ar dariya.
"Eh mana.
Ai kin ce aminiyarki ce, duk abin da kike so kuma ni ma ina sonsa."
Ta kuwa rungume shi cike da jin dadi, ya yi dariya.
Ta sake shi.
"Na kuwa gode sosai, ni na san Umma da Haulatu za su yi murna da gani na."
"Hakane, sai
dai ban ta
a ji kun yi waya ba.
Fa
amin gaskiya Bebi, ko ba ki da lambobinsu ma."
an turo baki a shagwa
e ganin yanda ya
arashe zance cike da zolaya.
"Allah dagaske nake fa muna waya da su, kalli fa ko sati bamu yi da magana da Umma ba."
Ta fadi tana bude wayarta gami da lalubo lambar Umma wanda ta yi saving da My 2nd Mom ta nunamasa.
Har wata ajiyar zuciya ya sauke na jin dadi, ya mike yana dariya da fadin.
"Yanzu kam na yarda kuna waya.
Bebi bari na je na dawo, maza
aukomin turare na
ara fesawa, saman ne bana son komawa." Da murmushi ta amsa da toh sannan ta juya tana wani rangaji ta nufi matattakala.
Tana bada baya kuwa ya dauki wayar ya shigar da lambar Na'imatun don yanzun shi ya fi bu
ata ba na Haulatu ba.
Katsina...
Da tsantsar mamaki dauke a fuskar Malama Safiyya take duban
an nata dake tsugunne a gabanta yana russunar da kai.
"Ka ce me?
Haulatun Hajja ka ke so?
Zaidu ka san me kake fa
a kuwa?"
Zaid ya kasa
ago kai ya dubi mahaifiyartasa, zuwa lokacin soyayyar Haulatu ta na neman illata shi, sanadin yawan tunani ya soma samun matsala a harkokinsa na aiki da ma zamantakewarsa da matarsa Jalilah.
Ya kai munzalin ko a mutu ko a yi rai, komai ta fanjama fanjam, ya ji ya gani zai juri dukkan wani abu da zai biyo baya.
Zai shanye zagi da ma maganganun da zasu biyo bayan fitowar zancen nan.
Don haka ya za
i yin shiru madadin
ara jaddada abin da ya fadi, hakan zai sa Mahaifiyarsa ta
ara fahimtar iyakar gaskiyar abin da ya fa
amata, kamar yanda ta saba fahimta a shirunsa.
"Ba zai yiwu ba, ka gaggauta fidda ta a ranka.
Ko daga yanayinka ka
ai, na fahimci irin zurfin da ka yi a kan haka, sai dai ka sani cewa, ni dai Safiyya ba ni da idanun da zan dubi
an uwana ko iyayena na isar da sa
on ka garesu.
Ai idan da kunya ma, ba ka fara ba Zaidu.
Duka ba ma wannan ba, ita yarinyar ta san da wannan zance?"
Zaid wanda kalaman Malama suka jefa shi cikin firgici da tashin hankali wanda nan da nan ya ha
a gumi ya girgiza kai.
"Ta sani sai dai ba ta ba ni goyon baya ba."
"Ai dama ba za ta bayar ba, ko an fadamaka za ta kasa samun labarin abin da ka shuka a baya?
A'a Zaidu, kar ka sake, kar kuma ka fara.
Ni dai babu hannuna cikin wannan zancen.
Ka rufa ma kanka asiri ka dauke idanunka a kanta.
Ka bar gini tun ran zane."
Daga nan ta mi
e fuskarta babu
igon fara'a ta tsallake shi ta wuce zuwa
akinta.
Zaid ya kasa ko motsi, idanunsa suka ka
a.
Dama ya sani, zai fuskanci sama da hakan, kamar kuma yanda ya yi wa kansa al
awari, zai jure har ya cimma burinsa.
Don haka ya mi
e cikin
arfin gwuiwa bisa shawarar da ya yanke na yin zancen da Maama.
A can babban gida kuwa, shirye-shiryen babbar sallah kawai ake yi, Haulatu sosai take farin ciki babu ma kamar idan ta juya ta ga walwala da annashuwar mahaifiyarta ya dawo har ya ninka na baya.
Takan yi hamdala a zuciyarta.
Zuwa lokacin ta
an samu sa'ida daga yawan kiran da Zaid ke yi mata har ma da turo sa
onni sai tunaninta ya ba ta cewa ya gajiya ne.
Shi kuwa Mu'az ta kula ma yanzu babu abin da ke ha
a su face gaisuwa.
Ba ya ko jan ta da hira kamar koyaushe.
Hatta Umma sai da ta tambayi ba'asi, aikuwa ta sanar da ita komai.