Sashe 39
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haulatu kuwa idanunta na kan ledar nan, sai ta ji tana son ganin me ya kawomata amma lokacin sallah ya taho kuma ta sani nan kusa za ta ga su Safina da Radiya sun biyo mata tafiya sallah.
Da sauri su na gama tattarawa ta dauki ledar ta nufi sama.
A daki ta zazzage ledar saman gado, Umma lokacin tana saka kaya ta yi wanka yanda za ta ji dadin gudanar da ibada.
"Wannan duka tsarabar taki ce?" Fadin Umma tana
an mamaki, lokaci guda tana mai karasowa ta kalla.
Riga doguwa mai laushi na kwalliya ko yawo a tsakar gida sai na bacci mai kauri guda daya, sai turare mai
amshi a wani
an gida mai kyau.
Sai kuwa agogo da wani set na sar
a da
an kunne kalar silver.
Sai ko takalmi irin na yawo tsakar gida mai kyau.
Sosai tsarabar ta burge su.
"Masha Allahu, lallai Sadauki Allah ya bar zumunci toh.
Idan mun dawo daga sallah ko a waya ki kira ki yi misho godiya.
Ki hanzarta an soma kiran sallah." Umma ta
arashe tana mai nufar sif son fiddo doguwar riga marar nauyi ita kuwa Haulatu har ta tattara kayan ta shiga ban
aki ta yo wankan ita ma ta fito ba ta bar mamakin wannan kaya ba.
Ita a farko ma ta yi zaton ko har da na Ummanta a ciki.
Koda ta fito ma Umma tuni ta fice, tana shirin saka kaya su Safina suka shigo don haka da gaggawa ta shirya suka fice zuwa masallaci.
A hanya suke tambayarta me da me Yaya Sadauki ya kawomata tsaraba, ta
i sanar da su ta ce sai ta ji na su tsarabar tukunna.
Nan Safina ta ce duka dogayen riguna ya kawo musu, wasu kuwa takalma ne.
Sai ta
an yi turus, to meyasa na ta ya fi na su yawa?
"Ke kuma me ya kawo maki?"
Ta kara saurin tafiya, layin duka fitilu ne masu haske sosai ga kuma mutane masu parking motocinsu har ma da masu tafiya a
afa don tuni an tayar da sallar isha'i.
Da wannan ta samu damar fadin
"Sai ku zauna har mu rasa wannan raka'ar ku na tambayar abin duniya."
Ganin haka suka mara mata baya da sauri, da wannan ta samu aka bar tambayar don ko bayan sun dawo gida, wainar fulawa suka yi zaman ci sannan suka kora da lemun zo
o, tana ba su labarin diramar da aka yi tsakanin Mu'az da Khalifa, ita da Radiya suka dinga dariya yayinda Safina ta dan ji babu dadi wai an
ata ran masoyinta.
Washegari...
"Wallahi kurwar
ana kur!
Ni dai ina maki gargadi da babbar murya, daga ke har mayyar
iyarki ku fita hanyar
ana!
Idan ba haka ba zan nunamaku daidai nake da ku.
Wato tsabar an shanye shi, ya kasa zuwa wurina shan ruwa, amma ya iya ya dinga safa da marwa a hanyar wajenku neman abin da zai ci!
Wannan uban nacin da masifa da me ya yi kama?
Barikin da ku ka saba yi a inda ku ka fito shi ne yanzu ku ke gwada shi kan
ana?
To na ga Zakiyya (Maama) ma, ita ma ta yi ta gama!
Haka nan ta rabu da ni!
Ballantana kuma ke da ba a gama sanin asalinki ba!"
annan zantukan da suke fitowa daga bakin Momin Mu'az, su ne suka farkar da Haulatu daga baccin ranar da ya kwashe ta.
arfe uku da motoci, Hajja ba ta nan, Najeeb ya kai ta asibiti wurin likitan ido.
Ta murtsu
a idanunta, Momi na tsaye ta ri
ugu ko rufin mayafi ba ta yi a saman doguwar rigar atamfar dake jikinta ba, Umma na daga zaune ta yi shiru kawai fuskarta dauke da tsananin damuwa yayinda Baba Saude da Bushira ke a gefe sai ko wata fitsararriya a cikin
annen Mu'az, Nusaiba dake tsaye daga
ofa kamar wacce ke gadi kar wani ya taho.
Kan Haulatu ya yi masifar
aurewa.
"Umma, meke faruwa ne?" Ta yi tambayar tana duban mahaifiyarta.
A nan ne ta
ga hawaye ya zubo daga idanun Umman ta saka gefen hijabinta ta share su, dama tun bayan sallar azhar take zaune saman darduma tana tilawar Al
ur'ani.
A haka Momi ta iske ta ta hau bambamin fa
"Toh, gwanar na iya!
Ke ma ina maki gargadi da babbar murya, kar ki
ara shiga harkar
ana.
Can inda kuka je ku ka yi gadon barikancinku, ya
are a kanku amma ba ku isa ku zo ku gur
ata mana zuri'a ba.
Ban da karuwanci irin na mace irinki, ke ma har kin san ki nani
ewa namiji ki li
e masa kuna wasa da dariya irin wanda ko
annensa ba ya sakewa ya yi da su?
To kuwa barikin ya
are a kanku.
Amma wallahi na sha tabara na sha yasin, kuma
ana zan
ara tashi tsaye a kansa kafin ku raba ni da shi."
Haulatu ta mike tsaye saboda tsananin fusata jikinta har wani rawa ya ke yi.
Ta
arasa har gaban Momi, ta dube ta da idanunta da suka hadu da bacci da
acin rai suka yi jazur.
Umma ko kusa ba ta kula ma da ita ba saboda tsantsar zafin da kirjinta ke yi sai jin tashin muryarta ta yi cikin maidawa Momin Mu'az martani mai zafi.
"Momi kenan, ai kin ba kanki amsa da kanki.
Kin ce mana
an bariki, toh ai duk wacce ta san bariki, ta san cewa babu boka ba malam, da murmushi ma ka
ai ya ci mu sace zuciyar
anki balle kuma ya..."
"Ke!
Yimin shiru Haulatu, maza
acemin daga nan.
Ko ba komai uwa take a wurin Mu'azu.
Ba sa'ar yin ki ba ce."
in Umma da gaggawa bayan ta mi
e tsaye fuskarta a ha
e a
arinta na son dakatar da
iyarta.
Zuciyar ba dadi ga hawayen da suka zuba a saman fuskarta ta kalli Umma kafin ta juya ta kalli Momi dake faman zage-zage tana cewa idan Haulatu ba ta
arasa zancen da ta
auko ba toh ba ta haifu a gidan karuwai ba.
Ta ciji le
anta, idanunta tuni sun soma zubar hawaye, kawai sai ta juya, madadin ta yi sama sai ta nufi hanyar fita daga ita sai riga doguwa
an kanti sai ko hula da ta rufe kanta da shi.
Wani kallo ta watsawa Nusaiba da ba shiri ta ba ta hanya ta wuce.
A tsoron da Nusaiba ta ji, ta tabbatar idan ma duka ne, to fa Haulatun tsaf za ta kai ta
as ta jinga son ranta wannan ne babban dalilinta na
in musu.
Umma kuwa ba ta damu da sanin inda Haulatun za ta je ba, ta san dai ba za ta je wani kewayen da ba na gidan ba.
Fitar Haulatun sai ita ma Momy ta juya suka fice daga gidan, Umma ta koma mazauninta ta yi shiru kawai, Baba Saude dake gefe tana fidda hawaye na tausayawa bayin Allahn ta matso tana rarrashin Umma gami da ban baki, murmushi mai ciwo Umman ta yi mata gami da nuna mata kar ta damu, komai zai wuce watarana.
Kai tsaye wani
angare ta je a zagayen gidan tsakanin wajen Hajja da na Baba Alhaji,
aramin garden ne wanda bai kai kyau da tsaruwar na Alh Ridwan ba, sai dai yana da rumfa har biyu da kuma kujeru a wajen.
Sassanyan iska ke ka
awa, wuri ne da mutanen gidan ba kamar mazan suka mayar wajen shan iska musamman ma a wannan wata mai alfarma da aka shiga.
Yawan zuwansu wurin ne ma yasa su matan suka rage zuwa sai dai a ranar ta ci sa'a ma babu kowa, koda akwai din ma ba ta kula a dalilin
acin ran da take ciki.
Shimfi
ewa ta yi ta soma kuka, a hankali sautin ke fita.
Can kuma ta
an rage
arfin kukan sakamakon tashin
ira'ar da ta ke ji yana fitowa daga rumfar kusa da ita.
Murya mai taushi da da
i, ana karatun tamkar wani balaraben ke yi, kai ba don tana jin muryar sosai ba za ta iya rantsewa ko a waya aka kunna sai dai wannan muryar a zahiri take.
Lumshe idanunta ta yi tana bin surar a hankali cikin ranta.
Sannu-sannu ta ji zuciyarta ta yi sanyi, damuwar da Momi ta haifar a cikinta gaba
aya ta shafe.
Wani murmushi take bugawa na jin da
in muryar mai karatun da ma ayoyin da yake karantowa.
Tunani ta ke yi waye haka a gidan?
Sai ta ji kwa
ayin son ganin ko waye
in, hakan yasa ta
an mi
e daga kwanciyar da ta yi a saman kafet
in dake wurin ta le
a kanta ka
an.
Ba ta hango fuskarsa sai
eyarsa, ya juyamata baya.
Sanye yake da jallabiya ruwan
asa, ya na
a hirami a kansa.
Ta dubi wayoyin dake ajiye a gefe ko za ta canki na waye, sai dai ba ma ta ta
a ganin kalarsu a hannun wani na gidan ba.
Ba zato ta ga ya waigo, duk iyakar kokarinta na ganin ta saukar da kai kafin ya gan ta, ta makaro.
Suka ha
a idanu bai ce mata komai ba ya juya kansa, sai da ya kai ayar da yake a karatun kafin ya juyo ya dubi rumfar.
Ita kuwa Haulatu shiru ta yi sai kirjinta dake bugu da sauri-sauri.
Da ace ta san ma Sadauki ne a wurin ba za ta le
a shi ba.
Ta san ya riga da ya gan ta, idan ta ce za ta gudu a wajen zai mata kallon marar gaskiya ko kuma ya yi mata wata fassarar.
Wato dalilin da yasa ma ba ta ga kowa a wajen ba kenan, tunda ita dai ta sani wurin ba ya rabo da mutane.
Yau Asabar babu aiki, toh me ya hana shi yin karatun a
aki?
"Zo nan."
Ta ji sautin muryarsa daga sama, ta ha
iyi miyau kafin ta mi
e a hankali ta zagaye zuwa rumfar da yake.
Kallo
aya ya yi mata ya mayar da kai saman
ur'anin.
"Kina iya tafiya." Ta kasa gane manufar hakan, sai kuwa ta juya ta fice a rumfar ta zagaya, sai da ta ido saitinsa inda gini ne kawai ya raba tsakaninsu ya ce.