Sashe 73
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ji duk abin da ke faruwa, a gefe guda ga zafin Mu'az da Zaid da ya ji.
Maama ta mi
a masa ruwan gora mai sanyi tana murmushi.
"Oya, ga shi nan ka sha ka
ara samun nutsuwa.
In sha Allahu Haulatu rabonka ce ka ji ko?
Kai dai ka
ara mi
awa Allah lamuranka."
Sadauki ya kar
a ya bu
e gami da yin bismillah ya soma sha.
Ha
a sai yanzu ya samu nutsuwar.
Bai wani jima sosai ba ya tashi, ya
udirta a ransa yanzu ne zai soma ya
i akan Haulatu, irin ya
i na bi a sannu, ba zai yi saurin furta mata kalma ta so ba, amma fa zai yi iya yinsa wajen kyautata mu'amalarsu ta yanda ya ke fatan a hankali ta koyi sonsa.
Momi Nuratu ta sha mamakin ganin yanayin da ya dawo mata da shi, cikin nutsuwa ta dube shi.
"Ina ka je haka?
Daga magana ka sauya ka fice a hargitse yanzu kuma kamar ba kai ba."
"Ba komai Mami." Iyakar abin da ya furta kenan don ya ma rasa amsar bayarwa, shi fa har gobe yanda yake sakin jiki ya yi zantuka da Maama ba ya iya hakan da Momi Nuratu, ita ma ganin ba shi da niyyar
orawa daga fa
in haka sai ma murmushi da ya
an yi kawai sai ta rabu da shi tana mi
ewa.
"Bari na shiga ciki.
An kusa
arasa maka, ko can wajen naka Fu'ad zai kai maka?" Ta
an dakata tana dubansa ya amsa da eh, daga nan suka yi sallama ganin dare ya yi, dama shi Daddy sun gaisa tuntuni.
Ita kuwa Haulatu koda suka shige
aki da Radiya, Radiya ta dube ta.
"Ke Haulatu, wata magana na ji fa ta a yawo shiyasa ba shiri ki ka gan ni."
Ajiyar zuciya Haulatun ta yi cikin yanayin damuwa.
"Ko ba ki zo ba dama na yi niyyar
Washegari Umma ba ta hana Haulatu zuwa wajen Safina ba musamman da ta ji komai na irin son sa Safinar ke yiwa Mu'az.
Ita ma ba ta son rashin fahimtar juna ya shiga tsakaninsu.
Don haka wuraren sha
aya na safe duk da hadarin da ya ha
u a garin bai hana Haulatu jan Radiya da ta san gidan su tafi tare ba.
Babu direba hakan ya sa madadin su koma su sanar da Hajja kamar yanda ta ce idan Gali ba ya nan su sanar mata sai kawai ta ce su nemi napep.
Da Yaya suka soma cin karo tana zaune falo tana raba fa
a tsakanin Ahyaan da
an uwansa Hayat akan wai shi Ahyaan din ya ga sadda Hayat ke shan ruwa a ban
aki ya karya azumi, shi kuwa Hayat idanun sun yi kwal kwal yana afkin rantsewa Yaya shi bai sha ba.
Sallamar su Haulatun ce ta katse hayaniyar, Yaya ta amsa tana dariyar yaran nata.
"Ah
an ukun Maama, hala kun biyo
ar uwarku ko?"
Suka yi murmushi.
Gaishe ta suka yi ta amsa kafin su Ahyaan su gaishe su.
Hayat dake kuka Haulatu ta jawo hannunsa.
"Kai da wa?" Nan Ahyaan ya yi caraf ya hau basu labari wai Hayat ne ya sha ruwa a bandaki ya karya azuminsa.
Yaya kuwa girgiza kai take don ita tsokana irin ta Ahyaan ma har mamaki yake ba ta.
Koda dai barewa ba za ta yi gudu
an ta ya yi rarrafe ba, Dakta Hashim shi ma haka yake da son tsokana.
Haulatu ta sharewa Hayat idanu.
"Yi shiru abinka, ai mantawa ka yi na sani.
Kuma idan mutum ya manta ya sha ruwa, babu komai ko?"
Ya gya
a kai, ta murmusa.
Radiya ke tambayar Safina, Yaya ta ce.
"Tana
aki tun safe da ta fito ta shige wai kanta na ciwo.
Na ce ma ta ajiye azumin ganin kamar har da zazza
i amma ta ce ita za ta iya kai wa."
Sauke ajiyar zuciya Haulatu ta yi yayinda wani fargaba ya
an shige ta, to kodai ta ji zancen ne?
"Allah Sarki, Allah ya ba ta lafiya, bari mu shiga mu gan ta." Fa
in Radiya kenan.
Suka amsa da amin sannan suka fice zuwa dakin.
Da sallama suka shiga, tana zaune gefen gado, daki ne da ya sha adon komai pink kalar mata.
Da ace a gidan take rayuwa, za ta samu kulawa da jin dadi sosai duk da a can ma tana samu fiye ma da haka, amma Dakta yana ji da yaransa, yana kuma kokarin kulawa da sauke nauyinsu dake rataye a wuyansa.
A can din ma ba ya fasa yiwa Safina komai.
Radiya ce a gaba sai Haulatu biye da ita, ta kurawa Haulatu idanu, tunani take wai ita ce ta yi mata irin wannan rufin?
Daga yanayin kallon da Haulatu ta kula Safina na mata yasa ta fahimci komai, tabbas ta samu labari.
Radiya ta zauna gefenta ita kuwa Haulatu ta ja kujera dake ajiye a gaban tebur mai fari da pink na karatu ta zauna tana fuskantar Safina.
Hannunta na dama ta kama.
"Yar uwa, sannu.
Yaya ke fa
amana ba kya jin."
Murmushin ya
e kuma na zallar takaici Safina ta yi tana duban Haulatu da idanunta da suka cicciko da
walla.
"Da sau
Radiya ta dubi Haulatu wacce duk ta sha jinin jikinta, sai kuma ta maida duban ta kan Safina ta ce.
"Amma zazza
in ya sauka ko?
Da kin ajiye azumin nan kin sa wani abu a cikinki ko kyanji
arfin jikin tunda kin ga ko azhar ba ta yi ba, kar ki wahala."
Safina ta jinjina kai kawai, lokacin tana kallon yatsun
afafunta sai kuma ta dubi Haulatu.
"Na ji abin alherin da ya same ki, ashe kuma Yaya Mu'az za ki aura.
Allah ya tabbatar maku da alheri."
an dafe kai Haulatu ta yi tana ambaton Allah.
Ta kalli Radiya da na ta manyan idanun da su ma suke barazanar zubar da hawaye don tuni sun cicciko.
"Kin ji wani ya riga mu sanar da ita ko?"
Jin abin da ta ce ne ya sanya Safina yin wata dariya ka
an ta kalli Haulatu.
"Ba ki so wani ya fa
amin ba sai dai na ji daga bakinki kenan?
Haulatu kenan.
Mamakin da ki ka bani bai wuce na wai ashe soyayya kuke yi da Yaya Mu'az ba, ki ka maida ni sakara marar wayo, na zauna na saki baki na yi ta amayar maki da abin da ke raina, ashe wai ke..."
Ta kasa
arasawa ta ciji le
anta saboda kukan da ya ci
arfinta.
Haulatu wacce ita ma hawayen ta ke fitarwa ta yi saurin tarar numfashinta.
"Na rantse maki babu komai tsakanina da Yaya Mu'az.
Duk abin da ki ke tunani ba haka ba ne, yanzu ma zancen da nake maki, an kashe wannan magana."
Daga haka ta yi shiru saboda kallo na kin rainamin hankalin da Safina ke watsamata ga dukkan alamu kuma
in yarda da hakan ne ya jawo.
Radiya ce ta kar
e zancen ta warwarewa Safina komai.
Safina ta cika da mamaki, tuni dama hawayenta sun tsaya, ta kalli Haulatu.
"Amma meyasa ba ki ta
a ba ni labari ba?"
"Saboda gudun hakan, ba na so na
ara karya zuciyarki ne.
A baya kin rayu da sonsa cike da jin
arfin gwuiwa tunda kin shaida babu kowace budurwa a rayuwarsa, idan na fito na ce maki ya furta yana sona, ban san halin da zan jefa zuciyarki ba.
Na rantse, ban
oyemaku da gangan ko wata manufa ba, ni na fadamaku daga shi har Yaya Zaid din babu wanda nake so.
Ni karatu ne a gabana kamar yanda na fa
awa Baba Alhaji kuma ya mara mini baya.
Don Allah kar ki bari saboda wannan mu samu sa
anin fahimta, na yi kuskuren rashin sanar da ke a baya, kuma ni ban ta
a son Yaya Mu'az ba, so irin na masoya, ni ina masa kaunar
an uwa ina kallonsa kamar Wa namiji a wurina, idan ma ba ki manta ba na ta
a fa
amaki haka Safina."
Safina ta jinjina kai, akwai sadda suke hirar kusancin Haulatun da Mu'az ta ke cewa ita tana jindadin yanda ya ri
e ta kamar
anwarsa Nusaiba, ba kuma ta sani ba ko don ta tashi ba ta da wani
an uwa namiji ko mace shiyasa.
Sai jikin Safina ya yi sanyi, wato dai Anti Jannat makirci ta so ha
awa a jiyan, so ta yi ta shiga tsakanin kyakkyawar ala
ar da ke tsakaninta da
ar uwarta.
"Amma Yaya ta sani kuwa?" Tambayar da Radiya ta watsowa Safinar kenan.
Ta girgiza kai.
"A gidan nan ban ga alamar wani ya sani ba ma, ni
in ma Anti Jannat ce ta zo jiya, wajenta nake ji."
Da tsananin mamaki Radiya da Haulatu suka kalli juna.
"Anti Jannat?"
Safina ta amsa da eh sannan ta labarta musu dukkan abin da ta ce har ma da amsar da ta ba ta.
Sai ga su suna dariya baki daya.
"Kai Safina, ni wallahi kin burgeni.
Ai jira nake yi kawai ku sauke zancen na rufu a kanki da fa
an yanda ki ka bamu kunya gabanta, ashe ba haka ba.
Sai da na ji
arashen zancen na samu nutsuwa." Radiya ke wannan batun, Safina ta harareta tana murmushi.
"Ji, wai ke din da ba ki da wani fa
a har wani abu za ki iya aikatawa?
Da sai Haulatu ce ma nasan yanzu zan sha fa
a da zagi."
Suka
ara darawa.
Nan fa sai ga Safina ta wartsake, ta nemi ciwon kai ta rasa, dama tun sadda ta yi bacci ta farka zazza
in ya sauka.
Yaya koda ta le
o ta gansu suna hirarsu da dariya, sai ta fice tana murmushi.
Dama ta yi tunanin Safinar akwai wata damuwa a ranta, sai a yanzun tunaninta ya bata watakila
ar matsala suka samu da juna yanzun kuma aka
inke.
A ranta ta dinga bin su da addu'ar Allah ya dauwamar da zumuntarsu har jikoki, ya fito musu da mazaje nagari.
Haulatu ba su ne suka tashi barin gidan ba sai da suka sha ruwa.
Dakta ma a farko cewa ya yi sai sun kwana, sai dai ba yanda ya iya tunda Hajja ta riga ta aiko Gali ya dauke su.