← Book details Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 120

Sashe 77

Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana sauke wayar daga kunnen sa tana fitowa,jikin ta ɗaure da ƙaramin towel,ta rufa wani a kanta, babu abinda take sai tashin ƙamshi me sanya zuciya nishaɗi,ganin sa a zaune a ɗakin yasa duk sai ta diririce,jan towel ɗin take a ƙoƙarin ta na ganin ta kuma sauko dashi ƙasa,saboda yadda cinyoyin ta da ƙaurinta duk suke waje,a garin san rufe ƙasa ta buɗe sama batare da sanin ta ba saboda hankalin ta yana kansa,bata so tayi wani motsin da zai sa ya gane mata jiki,ɗan lumshe idanun sa yayi yana mai jin wani abu na tsira masa har can cikin tsakiyar kansa da gan gan jikin sa,wani yamm yamm yake ji tsigar jikin sa na miƙewa,bai taɓa shiga cikin irin wannan yanayin ba bai kuma taɓa sanin zai shiga ba,a tunanin sa wannan ƙwailar yarinyar bata da abun da zata iya sawa yanayin sa ya sauya?miƙewa yayi dan ƙoƙarin kaucewa haɗarin da Bintu take ƙoƙarin saka shi,ita kuma ganin ya nufota a tunanin taq wajen ta zai zo saboda tana kusan kofar toilet ɗin,dan haka sai ta kuma jan towel ɗin ƙasa,wanda hakan yasa gaba ɗaya ƙirjin ta ya ƙarasa baiya ƴan madai daitan nn tane sukayi wa Abdallah ƙuri,batare da ta kula da hakan ba,gaba ɗaya ji yayi ya kasa control ɗin kan sa,anya kuwa yarinyar nan ba da gaiyya take yin abin nan ba? haushin abinda takeyi ne yasa Abdallah mai makon ya wuce ta ya shiga toilet kamar yadda yayi niya da farko kawai sai yasa hannun sa ya fizge towel ɗin data ke ta kanka bar rufe cinyoyin ta dashi,wata irin ƙara ta saka tare da waɗawa jikin shi ta cukyikyiye shi tana ɓoye halinntun ƙirjin ta ajikinsa,bai san sanda wani shu'umin murmushi ya kufce masa ba,wanda har sai da kumatun sa suka loɓa,hannun sa yasa ya zagayeta ajikin sa tare da ɗora haɓar sa kan jiƙaƙƙen gashinta data wanke yake ta zuba ƙamshi,cikin kuka tace"wayyo jikina dan Allah ka rufe min jikina bana son kana kallon min jikina!'a hankali ya gangaro da fuskar sa cikin wuyanta yana shaƙar ƙamshin jikin ta,tare da cewa me zan kalla ajikin naki?meye abin kallo ajikin naki?maza nunamin abinda bakyaso na kalla bint!'yana yin maganar yana saukar mata hucin numfashinsa cikin wuyanta da yake ta karaɗewa da fuskarsa,take jikinta ya shiga rawa har kafafunta na ƙoƙarin kasa ɗaukar gangar jikinta,kici kicin ƙwatar kanta take yi amma mai makon ya sake ta sai ƙara karfin riƙon sa yayi agareta,abubuwan da ya shiga yi mata masu wuyar fassarawa ne agareta, wani irin yanayi suka shiga gaba ɗayan su wanda tun tana son guduwa har ta kai da ta haƙura, sabo da wani irin susa da Abdallah yake bin sassan jikinta dashi da tausasan tafin hannun sa wanda yake neman shiɗar da ita,bata dawo hayyacinta ba taji hannun sa kan tausasan ma daidai tan nn,ta,shi kansa Abdallah bai san a wace duniya yake ba bai kuma san hakan ta faru ba,bai kuma san mai yake aikatawa ƴar ƙanwaliliyar tashi ba,( kai Abdallah babu ƙira me zai kawo gawayi ko kamanta tausayin Bintu kake yi ne)

Laushi fatar jikin Bintu da taushin abinda yake latsawa a ƙirjinta su suka hana shi dawowa cikin hankalin sa,ita kanta Bintu ta sare da yanayin mutumin nata,wani irin tsorone yaka mata jin hannun Abdallah a pravet pant ɗin ta yana yawo dashi,da ta kasa ƙwacewa daga gareshi sai kawai ta saka masa kuka,wanda shine abinda ya dawo dashi cikin hankalinsa,da sauri ya saketa,ba tare da ya iya kallon ta ba ya shige cikin toilet,yana wani killer smell,wanda Ni kaina na kasa gane na meye,hmm shi dai yasan manufar abinsa,da sauri ta sunkuya ta ɗauki towel ɗinta ta ɗaura,kana ta nufi inda kayanta suke,ɗaga rigar da ya ɗauko mata tayi zata saka,amma sai ta da kata ganin ƙanƙantar rigar ita fa a iya ɗakinta kawai take saka irin wannan kayan amma shi ya kama ya wani ɗauko mata su, dan kawai yayi mata wayo yadinga taɓa mata nn,tura bakinta tayi tare da hararar kofar bayin tamkar manyan idanunta zasu faɗo,gaba ɗaya haushin kanta takeji da ta bari yayi mata irin wannan ta adi,a fili tace"yo ai dan yaga ina kwana ɗakin sa ne shi yasa duk yake min haka,kaga mutum sumi-sumi dashi kamar ba zai iya wannan iskancin ba,fitowar sa ce tasa ta yin shiru tare da hayewa saman gadon batare da ta saka rigar ba,rufe kanta tayi gaba ɗaya da tattausan blanket ɗin sa,bai kalleta ba yayi abinda ke gaban shi cikin nutsuwa ya gama shirin sa,fita yayi daga ɗakin,jin fitar tasa ne yasa ta tashi cikin sauri ta zura rigar tare da sake komawa ta rufe kanta ruf,dama sun tsaya a hanya sunci abinci dan haka bata da yunwa,tana jin lokacin da ya dawo, batayi wani motsi da zai nuna masa cewa idanunta biyu ba,amma shi yasan ba bacci tayi ba,a zuciyar sa yace"yanzu zanyi maganin ki,allurar tetonous ya haɗa asirinji kana ya dauko tofinta da malam ya bayar da magungunan da zai zuba aciki ya nufo kan gadon batare da ta san abin da yake yi ba,dan har bacci ya fara ƙoƙarin ɗauke ta,ji tayi kawai ya yaye,bargon yana cewa taso kisha magungunan ki!'a hankali ta buɗe idonta tana kallon hannun sa,sai a san nan ta gane maganin da yake nufi,shi yasa batayi musu ba ta tashi zaune tana ta faman jan bargon jikinta dan kar ya ganan mata jiki,haka kuma ta kasa kallon fuskar sa, shi ko gogan naku ko ajikin sa sai ma haɗa fuska da ya kuma yi,yana haɗa mata magungunan da zata sha,miƙa mata yayi tare da cewa tayi Bismillah tasha ta kuma shafa ajikin ta.

Sai da ta gama shan tofin, har tana ƙoƙarin komawa ta kwanta,ya dakatar da ita,ɗan tsayawa tayi ba tare da ta dubi inda yake ba,shi kuma hakan ne ya bashi damar soka mata allurar batare da ta ankara ba,runtse idanunta tayi saboda jin shigar allurar cikin fatar ta,hannunta ta ɗora kan nasa hawaye wani na korar wani,sai da yagama ya leƙa fuskar ta,yaga yadda ta caɓe da ruwan hawaye,yace"yarinyar nan yaushe zaki daina kukan allura ne?tura ɗan mitsitsin bakinta tayi tana gunguni,kafin ta maida shi taji wani sabon Al'amarin daga ɗan gidan ABUBAKAR jikan BALARABE,kuma yayanta garkuwar ta mijinta Abdallah,sarrafa harshenta ya shiga yi cikin bakin sa da wani irin salo mai matukar tsayawa a rai da zuciya,yadda yake tsotsar bakinta har abin saida yaso fin ƙarfin tunanin ta,kokowa take dashi dan ta ƙwaci kanta,amma da abin yafi ƙarfin ta tuni ta miƙa wuya ga jikan BALARABE,har da saƙala hannunta ta ratayo wuyan sa,saiga Bintu da cafke ɗan madaidaicin laɓɓan Abdallah tana masa wata iriyar siɗa da ita kanta bata san ya akayi ta iya ba,dan sam bata cikin hankalinta,wani irin sweet bakin nasa yake mata kamar wadda aka lasawa zuma haka take ji akan harshen ta, Abdallah kuwa shi baya cikin wannan duniyar ma domin halin da yashiga da shauƙin da yake ciki ba Abune da zai iya kwatantawa ba, wannan yanayi da wannan rana ya barwa zuciyar sa da gangar jikin sa sanin halin da yake ciki,sun fi ƙarfin mintuna ashirin cikin wannan zazzafan yanayi me cike da sirrika da kuma tarihi a gare su dan dukkan su baƙi ne a wan nan fagen kuma a wannan ranar ne suka taɓa ɗanɗana garɗin soyayya,duk da su basu san da haka ba, bakuma su san cewa wannan abun da sukayi shine ƙauna ba,sun dai can ja masa suna daga tausayi zuwa shakuwa,e mana shaƙuwa ce tasa suka manta duniyar da suke ciki,(inji Abdallah da Bint ɗin sa fa,ba inji Fatimah ba)ɗaga kan sa yayi yana kallon ƙawatacciyar fuskar ta da take ta ƙyalli da sheƙi bacci take yi sosai tana tsotsar bakinsa da take jinsa tamkar zuma ana ta bakin, A hankali ya zame bakin sa tare da tashi zaune, tsura mata idanu yayi yana tunanin da duk koƙarina ban gano komai ba a wannan karon,yunƙurawa yayi ya tashi,toilet ya faɗa tare da sakar wa kansa shaya sai da yayi wanka daga nan,ya ɗauro alwala ya fito,dadduma ya shimfiɗa ya tada nafila,duk da cewa yaso tashin Bintu amma sai ya ƙyaleta,saboda tofin da zaiyi mata tana cikin bacci,asuba ta gari Abdulbint.

A cikin wannan daren da Abdallah da Bintu suka samu nutsuwar zuciya,a cikin sane wasu kuma suka kasa bacci,kamar dai yanzu da nanu yake ta zagaye cikin ɗakin sa shi ɗaya,fargaba ce taf cikin ransa,da tashin hankali tabbas idan yace baya tsoron yarinyar nan yayiwa kansa ƙarya,dan gashi ga dukkanin alamu tana son ganin bayan shi,shin mai zaiyi a wannan karon dan dakatar da ita daga shirin ta na tunkarar ɗakin nan?yaya zaiyi duk ranar da ta samu nasar bankaɗa ɗakin nan?me yasa ƙarfin gwiwar shi yake sarewa ne?me yasa yake jin faɗuwar gaba duk sanda ya haɗu da yaran nan?shi da yake son su zamar masa garkuwa gurin samun mafarkin sa,to me yasa yake jin tsoron su? tabbas dole ne yayi gagagawa gurin cimma burin sa idan ba haka ba kuwa ko mai zai iya faruwa,cikin tashin hankali yace ABUBAKAR dole ka faɗa min inda mahaifin mu ya binne ajiyar nan,bazan ƙyaleka ba kai da iya Lanka, har sai na ga na samu abinda nake nema,badan ina da tabbacin ba a cikin ESTATE aka binne ba, ai da tuni na kashe kowa na tarwatsa estate din domin bin ciko abin da nake nema.
Chapter 77 · 0% Book details