← Book details Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 120

Sashe 115

Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai da yayi wanka ya fito,kana ya lura fa har yanzu Bintu bata biyoshi ba,ɗan tsaki yayi yana mai jin haushin yadda zuciyarshi ke azabtuwa akan yarinyar da sam bata damu dashiba,shi yana can yana fama da azabar zuciya da rashin sukuni akan ta,ashe ita kuma tana nan tana neman yadda zatayi ta cuso masa wannan baƙar kunamar cikin rayuwarsa, cikin jin haushin abun ya fita,can ya hangota ta maƙure guri ɗaya kamar maijin sanyi,sai kuma yaji wani iri a ransa,sam baya da wani kwarin gwiwa ko karsashi akan ganin Bintu cikin damuwa,hakan na sa yaji duk ya tsani kansa,ko a tarihi bai tambajin makamanciyar ƙaunar sa da Bintu ba,wani irin sone ya shige shi wanda lokaci daya yayi masa mummunan kamu,lumshe idanunsa yayi yana tuna lokacin da ya fara sauraren waƙoƙin soyayya duk saboda Bintu da kuma binciken da yasha akan gane launinso,da yadda yasha fama da bince kafin ya yadda da soyayyar da tayi masa kamun kazar kuku,

A jikinta tajishi, taji irin kallon da yake mata na tsantsar so da tausayi,ɗago kanta tayi a sukwane dan tabbatar da shi ɗinne,kallonshi take idanunta na tsiyayar hawaye,tanajin zuciyarta na bugawa,tare da kuma jin wani rauni na shigarta,ji tayi bazata iya ba,sam bazata iya dakon soyayyar shi ita kaɗai ba,ita macece mai rauni bazata iya jumurin barin zuciyarta cikin halin neman ɗauki ba,tun farko shine me taimaka mata a duk kan abun da ya shafi rayuwarta,dan haka yanzun ma shi zai taimakawa zuciyarta,da wani irin gudu mai haɗe da sassarfa ta isa gareshi,wanda shi kuma take yayi gaggawar yi mata masauƙi acikin faffaɗan ƙirjinshi,a hankali ya shiga sunsuna gashin kanta,yayin da ita kuma take murza fuskarta a ƙirjinshi,cikin wata iriyar murya wadda kana ji kasan tana neman ɗauki ne a cikin soyayya,tace"wayyo,wayyo bazan iya ba,ya Abdallah na gaza zuciyata baƙuwa ce akan wan nan yanayi,ban san komaiba sai asanadinka,ban fahimci komai ba sai a kwanakin na,ban gane manufar bugawar zuciyata akanka ba sai a kwanakin nan,ban gane ma anar damuwar da zuciyata tayi akan ka ba sai a kwanakin nan,ke nan na daɗe ina shan wahalar da na kasa gane kota mece ce,na daɗe ina azabtuwa akan abinda bani da masaniya akan sa,sai yanzu na gane ya Abdallah dan Allah kar ka juyan baya,ka dauka cewa har yanzu Ni marainiya ce,ka dauka cewa har yanzu bani da gata kai kaɗaine gatana mai share hawayen fuskata majinginata,kuma farin cikina!'ɗaga ta yayi ba tare da yace mata komaiba,bai dureta a ko ina ba sai katafaren ɗakin da yake dim ɗim da duhu,sauke ta yayi tare da kunna wutar ɗakin,zaro idanu tayi tana bin kwalliyar da aka ƙawata dakin da ita,wasu jajayen fulawowine a ka yi kwalliya dasu a kowace kusurwar ɗakin,shi kanshi gadon abun kallone,zaunar da ita yayi a gefan gadon kana ya fita,jim kaɗan ya dawo hannun sa ɗauke da wani plat wanda aka wrapin ɗinsa, ajiyewa yayi a kusa da ita kana yayi mata alama da ta sauko,saukowa tayi jikinta a sanyaye har yanzu zuciyarta bata daina bugu ba,ganin bata samu amsa daga ya Abdallah ba,fuskarshi take kalla tamkar zatayi kuka lokacin da taga ya buɗe plat ɗin,wasu irin kaji ne masu maiƙo da kyan kallo kana gani kasan gashin ma na musamman ne,har lokacin bai yi mata magana ba,sai tura mata da ya shiga yi a bakinta,tayi ƙoƙarin kawar da kanta aniyarta na ƙinci amma sai ta hadu da hukuncin kaifafan idanun sa,wanda dole tasa ta buɗe baki ta shiga karba,duk da cewa ba ƙaramin daɗi gashin yayi mata ba amma hakan bai hana ta ci gaba da tsiyayar hawaye ba,yana kallonta bai ce mata komai ba,har sai da yaga tana yin kamar zatayi amai kana ya ƙyaleta,daga nan ya kuma yi mata umarnin bebaye akan taje tayi alwala,haka ta kuma tashi taje tayi wanka ta ɗauro alwala,a kan sallaya ta sameshi,dan haka ta bishi sukayi salla daga nan suka fara nafilfilu wanda har saida ƙafafun Bintu suka fara hajiya,bayan sun idar ya daɗe yana addu'oi,itama ya kama kanta yayi mata addu'a,idanunta ne sukafara lumshewa alamun bacci,ji tayi kawai ya zare hijabin dake jikinta,ɗaukar ta yayi cak ya nufi gadon da yasha shimfidar alfarma da ita,kwantar da ita yayi kana ya janyo igiyar ƙwan dakin ya kashe,sai dakin ya bada wata kala mai kyau,jinshi tayi ya kwanto jikinta tare da yi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa.

Kallon fuskarsa take yi ta cikin ɗan hasken da ya haska ɗakin,kamar yadda yake kallon cikin idanunta,wani sassanyan kis taji a saman idanunta, cikin wata irin kasalalliyar murya yace"kin gama naki saura nawa,Ni abinda yake raina yafi ƙarfin baki ya fadeshi, ya fi ƙarfin misali,yafi kuma ƙarfin tunaninki, sai dai nayi a aikace,abinda kikeso ki sani shi zan nuna miki yanzu,kisan cewa zuciyata ta musamman ce akanki kuma baƙuwa wadda bata iya karɓar abinda ya danganceki da wasa ba!'daga haka wasan ya fara sauyawa,tun Bintu naƙin karɓar tayin ogan nata har ta koma responding,wata irin sumba yake mata tamkar zai tsinke harshenta,a hankali yasa hannu ya tsinke madaurin rigar da dake jikinta,sai ga komai na Bintu ya baiyana a cikin idanun jarumin mijinta,laushi da santsin fatar Bintu da ƙamshi shi yake neman zauta ƙwaƙwalwal Abdallah,bin ko inan ta yake yana sunsunawa,ya rude ya kuma ruda Bintu ƙaramar yarinya da bata san komai ba,lokacin da hannun shi ya kai kan na shanunta sai da numfashinsa ya nemi daukewa, Abdallah farin shiga ne a taba halittar mace dan haka ji yake kamar ba a duniya yake ba,ita kanta Buntu duk yabi ya gigitata,karɓar sakonnin sa take ta ko ina,tafiya tayi tafiya Bintu bata ankaraba sai tsintar Abdallah tayi yana karanto addu'ar saduwa,bata gama tan-tance me ke san faruwa ba,taji wani abu mai kauri na ratsa tsakiyarta,kuka ta saka mai ƙarfi,tana ture shi,amma ina Abdallah bai san tanayi ba,(karfa kuyi zatan wai karfi yasaka mata)shi fa Abdallah duk wani abu da yasan Bintu zata ji zafi azuciyarta ko jikinta baya sonshi kuma ƙoƙarin kiyayeshi yake,amma tsabar raki irin na Bintu da shegen tsoro sai gata tana kuka wurjanjan,bakinshi ya saka a kunnen ta,can cikin wata irin murya yace"my Bint kiyi haƙuri ki barni,bazan Miki mai zafi ba,zan tattala gonata tamkar ƙwan da ba ason fashewar sa,zan kiyaye samuwar ciwo da raɗaɗi a jikinki da zuciyarki,bazan bari kiyi kukan bakinciki ba sai dai na farin ciki,ki amince dani kinji my jewel!'yadda yake kalaman da yadda yake sarrafa harshensa shine ya kashewa Bintu jiki,bazata iya hana ya Abdallah abinda zai kasance farinciki da jin daɗinsa ba,tana zubar hawaye tace"na bari ya Abdallah na bari kayi komai kakeso haƙƙin kane!'cikin sanyin jiki ya haɗe bakinshi da nata tare da yi mata rumfa yana kallon cikin idanunta,itama shi ɗin take kallo wanda har ya fara ratsata a hankali ba tare da ta ankara ko taji wani mugun zafi ba,iya dauriya dai yau Bintu tayi ta duk da cewa Abdallah baiyi mata mugunta ba,son abin da yake bai rufe masa ido ya kasa tausayawa Bintun tasa ba,mirgina wa yayi gefanta yana maida numfashin gajiya,ga wani zazzaɓi da yake son kamashi,Bintu ma numfashi take maida wa a hankali yayin da ta kasa rufe ƙafafunta sai warasu da takeyi saboda ta samu iska,ga wani irin ciwon kai da ciwon jiki da yake saɗadarta,a hankali ya sa hannu ya janyo ta jikin shi,zafin da taji a jikin shi shi ya rudata, kamashi tayi tana goga ƙafafunta cikin nashi,cikin sanyin murya tace"wayyo ya Abdallah kaina jikina ciwo!'kara janyo ta jikin sa yayi,kuka ta saka tana shishi da baki kamar wadda taci yaji,sauri yayi ya rufe bakinta da nashi har saida yaji ta nutsu kana yayi ƙarfin halin tashi,sauka yayi daga kan gadon kana ya shige toilet,ya ɗan jima sannan ya fito jikinsa ɗaure da ƙaramin towel,yana zuwa ya dauketa cak,bai direta ko i na ba sai cikin zazzafan ruwan da ya haɗa mata,kasancewar bacci ya fara daukarta sai abun yazo mata kamar a mafarki,kuka ta saka masa saboda zafin da taji yana ratsata,a wannan gaɓar dai Abdallah bai tausayawa Bintun tasa ba dan yasan hakan shine gatan da zaiyi mata tasamu sauƙin abinda takeji,duk da yasan cewa abun na Bintu har da raki,sai da yayi mata ruwa uku ƙwarara,san nan ya tsaya akanta tayi wankan tsarki dana sabulu,naɗo ta yayi kamar ƴar baby, ya kwantar da ita saman sofa,yaje ya zare zanin gadon tare da canjawa,kana ya dauko ta ya maida ta kan gadon ba tare da ya nemi saka komaiba ya kwanta a gefanta,tare da nadeta cikin jikinshi.

Kamar daga sama yaji sheshsheƙar kukan ta, ɗago fuskarta yayi yana mai yi mata kallon tambaya,ɗan tura baki tayi cikin yanayin shagwaɓarta,tace"ba kai bane!'alamar tambaya ya kuma yi mata akan me kuma nayi?hawaye suka kuma sauko mata tace"kaida Anty Taufiƙa mana dama kana santa shi yasa kuka haɗa baki zaka aureta ko?wani ɗan murmushi ne ya suɓuce masa,kana yace"ai ke kika ce na aureta ko kin fasa tunda na ga alama yanzu kin san daɗin auren ko?da sauri tace"bani nace mata ba ƙarya tayi min Ni bana magana da ita ma!'dariya yayi wadda ta kuma kayata fuskarshi da annurin amarcin dake fita,a hankali ya raɗa mata wani abu a cikin kunnen ta, wanda basu bari naji ba,kawai dai naga Bintu ta ƙyalƙyale da dariya gami da rufe fuskarta alamun dai taji kunya a abinda ya faɗa mata,daga nan bacci suka koma ba tare da wata damuwa a zukatansu ba,
Chapter 115 · 0% Book details