Sashe 58
Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rarrafawa tayi amma bata zauna kan kujerar ba sai ta zauna ƙasa jikin kujerar da yake zaune,cikin huskey voice ɗin sa yace"me kike son sanar dani?kawar da kanta gefe tayi tare da sa hannu ta rufe bakinta kamar ance mata zaiyi magana shi ɗaya batare da izinin ta ba,kawar da kanshi yayi daga kanta ya kuma cewa ina jinki,still dai batayi magana ba,kawai gani tayi ya miƙe tare da shigewa daki,binsa tayi da harara kana a fili tace"nima na zama miskilar ramawa zanyi kaji idan da daɗi idan akaiwa mutum magana yaƙi bada response dan haka bazan faɗa ba!'batasan fitowar sa ba sai kawai ganin sa tayi akanta yana ƙoƙarin haɗa allura,da sauri ta miƙe tare da neman hanyar guduwa amma kafin tayi wani yunƙuri ya cafko hannun ta cikin sanyin kuka tace"to Ni nace maka ban da lafiya ne kuma ba sai mutum bai da lafiya ake masa allura ba?cikin ɓoye murmushin da yake son kufce masa yace"ai naga kamar ciwon baki kike shi yasa zan miki allura sai bakin ya buɗe sosai!'cikin kiciniyar kwatar kanta tace"Ni wallahi lafiyana ƙalau ban son allura dan Allah kayi haƙuri kaji!'ta ƙarasa maganar cikin rarrashi kamar tana lallaɓa yaron goye,noƙe kafaɗa yayi tare da ƙara haɗa fuska yana mata nuni dole fa sai yayi mata allurar nan,tana ganin haka kawai sai ta shige jikin sa tare da cumimiye shi dan kar ma yasa mu damar ɗaga hannun sa danyi mata allurar.......
More Comments
More typing
Fatima y AdamâœðŸ½
💕
*KUDURAR ALLAH* 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
```Page 36 ```
Zuba mata ido yayi yana kallon yadda take ta tura fuskarta cikin ƙirjin sa,cikin san ganin yanayin nan nata na tsoro ya shiga laluben inda zai soka mata allurar, jin haka yasa ta ɗago da sauri idanun nan duk sunyi waje yanayin nata gwanin sha'awa tace"plzzzz!' yayin da taja harafin ƙarshen da tsayi tana wani irin ƙifta ido wanda hakan yasa Abdallah shagala da kallon fuskar tata tare da ƙurawa tausasan lip ɗinta idanu,tura bakin ta tayi tare da kici-kicin ƙwatar kanta,wanda hakan yayi saurin ankarar dashi,cikin wani irin yanayin dayake ratsa duk wata kafa ta jikin sa tare da magudanar jini da ɓargonsa,ya zame ya zauna cikin kujerar tare da ita ajikin sa, cikin sanyin jiki yace"to zaki gaya min ko sai nayi allurar? da sauri ta kaɗa kanta kamar wata ƙadangaruwa, yace"ok bakin baiyi sauƙin ba kenan ya faɗa yana mai san kwace hannun sa da ta riƙe ka tau mau,cikin yanayin ta na shagwaɓa tace"Allah zan faɗa maka amma karkayi min allura na tuba bazan sake ba!'ta ƙarasa faɗa tana wani langaɓe kanta akan kafaɗarsa,yace"oya ina sauraren ki!' to ka cikani mana saina faɗa maka,da idanunsa yayi mata nuni da hannun sa da tariƙe da yadda take zaune akan sa tamkar wani kujera,da sauri ta sake shi tare da zamewa daga jikin sa ta zauna a ƙasa tana gun gunin yadda yake sata tana Hayewa jikinsa,
Taɓe bakin sa yayi gami da gyara zaman sa yana fuskantar ta sosai kana yace" oya Tell me!' A hankali Bintu ta shiga bashi labarin yadda sukayi da Anty Nafisa bata tsayaba har sai da taxo ƙarshe,kana ta ɗago kanta dan ta kalli yanayin sa,ganin ya wani turɓune fuskane yasa Bintu cikin fargaban Allah yasa dai ba kwaɓa tayi ba garin san gyara,ganin yanayin ta ne yasa ya ɗan saki fuskarsa tare da ɗaga hannun sa ya dunƙule su kana yayi mata alamun jin jina,kawar da kanta tayi alamar dai bata gamsu ba, Cikin taushin muryarsa yace"kinyi ƙoƙari sosai,kuma duk yakar Dar da ta baki, ki dinga sauri wajen bani Ni kuma zansa A shirya mata ta kaddun bogi masu kyau sai kuma nasa ayi wanda bai kai na wajenta kyau ba A matsayin sune fake ɗin,sai na haɗa na baki ke kuma sai ki bata daga nan zamu dinga ajiye original ɗin a wajen mu har muga abinda Allah zaiyi,jin jina kanta tayi cike da gamsuwa,kana tace" kuma bazata gane bamu bata original ɗin ba,yace"insha Allah bazata gane ba Allah zai bamu na sara akanta zai rufe mata idanunta ba zai bata ikon ankara da abin da muka shirya mata ba har sai dubunta ta cika!'Allah yasa taimakemu ta faɗa tare da cewa, bacci nakeji!'kai tsaye ya nuna mata hanyar bedroom ɗinsa,kallon sa ta tsaya tanayi wato dai yauma aɗakinsa zata kwana kenan? ganin ya miƙe tare da nufar ɗakin sa ya sa itama ta tashi da sauri tare da nufar hanyar fita daga falon,bai ce mata komai ba yayi shigewar sa.
A hankali ta buɗe ƙofar tare da saka kanta tana ɗan leƙawa, ganin gurin shiru ga duk fitilun falon innon a kashe suke baka iya ganin ko tafin hannun ka,tsorone ya kamata ji tayi kamar an taɓata,hakan yasa ta juya da gudu ta koma cikin falon Abdallah,wanda ba ita ta tsaya ba sai a tsakiyar gadon sa tana mai da numfashin gudun da ci, Abdallah dake tsaye gaban madubi yana fesa turare ya ɗan kalleta tare cewa Aran sa zabuwa kawai ko mai na tsorone da kuka a wajen ta,lulluɓe jikinta tayi gaba ɗaya amma fa ita tunanin ta ya za ayi ta iya bacci batayi wanka tasa kayan bacci ba gaskiya da sake hakan bazai yiwu ba agurinta, ganin yadda take ta juyi yasa yace"ko kina da buƙatar wani abu ne? cikin san zubar da hawayen taɓara tace"Ni banyi wanka ba kuma gashi babu kaya anan!'bai ce mata komai ba, ya buɗe wata akwati mai kyau ya zaro wasu kayan bacci masu kyau da ɗaukar hankali,miƙa mata yayi tare da cewa tashi kije kiyi wankan!'cike da mamaki tasa hannu ta karɓi kayan, sauri yayi ya fita daga ɗakin dan yasan sai tayi masa tambaya shi kuma bai shiryawa jin shirman nan nata ba,jiki asanyaye ta shiga bathroom ɗin sai da ta haɗa turarukan wanka kala kala amma duk da haka ba taji yayi mata yadda take so ba saboda haɗin inno na musamman ne dan ma ƙamshin ya riga ya kama jikinta ko nan da wata biyar zatayi bata sake wanka dashi ba wannan mataya taccen ƙamshin yana yana tare da ita,bayan ta fito ta zura rigar da ya bata tare da fesa matattun turarukan sa masu sanyin ƙamshi da kwantar da hankali,kana ta jera musu fulo a tsakiyar gadon,kwanciya tayi ta shige cikin tattausan bargo tare da lumshe idanun ta,shigowa yayi bakin sa ɗauke da sallama lokaci ɗaya yana mai bin saman gadon da ta jera fululluka da olido,wani irin tattausan murmushi ne ya suɓuce akan leɓan sa girgiza kan sa kawai yayi tare da ƙara sawa ya haye kan gadon.
Hannu yasa ya fara zame fulon,cikin sauri ta buɗe idanun ta gaba ɗaya dan dama tana kallon duk abinda yakeyi takafar idanun ta da bata gama rufe shi ba,da hanzari tasa hannun ta ta riƙe wanda ya ɗauka yana shirin maida shi mazaunin sa,kallon ya bita da shi mai nuni da alamun tambaya,ɗan kawar da kanta tayi tare da cewa Ni kawai ka barshi anan raba mana nayi ba sai wani ya buge wani ba, kuma kai mirgin mirgin ne da kai!'kallonta kawai yake ya rasa ma abin da zaice mata wai shine yake mirgin mirgin lallai yarinyar nan taga gadon kwanan sa,bai ce mata komai ba ya cigaba da kwashe fulon yana gamawa yayi kwanciyar sa batare da ya tanka mata ba,gunguni tayi tare da ɗaukar fulon ta, ta komar da kanta wajen ƙafafun sa tana cewa to bari muyi sama da ƙasa!'still dai bai ce mata komai ba sai ma addu'a da yashiga yi,ganin haka yasa itama ta fara tofa tata addu'ar,
Shi dai bai san ya akayi ba buɗe idon sa yayi kawai ya gansu manne da juna karma Bintu da tabi ta wani kanainaye shi kamar tana tsoron kar wani ya ƙwace mata shi,a hankali ya maida duban sa kan agogon da ke gefan sa saman gadon, ƙarfe uku saura,a hankali ya zameta ya miƙe ya shiga toilet bai ɗau lokaci sosai ba ya fito,wanda fitowar tasa tayi dai dai da farkawar Bintu,binsa tayi da kallo ta ɗan hasken ƙaramar fitila ganin kamar alwala yayi yasa itama ta yunƙura ta sauko tare da shigewa toilet ɗin,lokacin da ta fito yana ƙoƙarin tada sallar,sauri tayi ta ɗauki ƙatan tawul ɗin sa sabo ta rufa akanta, kana tabi shi yayi musu jam'i.
Acikin wannan daren kuma su Safwan suka cafke Sayyid,ba tare da sun bari wani ya gansu ba kamar yadda Oga Abdallah ya gargaÉ—e su,
Anty Nafisa fa da gaske ƙaramar yarinya tana neman buga wasa da ƙwaƙwalwal war ta,so sai shawarar Bintu ta shigeta tare da girgiza tunanin ta,har ji take yi aranta kawai ta fasa shirinta na saka cikin ƙarya tana ganin ma ta huta da sake-saken tsumma da fargabar samun akasi,amma kuma anya yarinyar nan ba wani ne yake ƙunsa mata wannan tunanin ba?amma kuma ai dama can tasan Bintu da tunani mai kyau, ko ita shine dalilin da yasa ta sakota cikin al'amarinta,duk da haka tayi mamakin ƙwaƙwalwar Bintu ko ita da ta kusan jika da Bintu batayi wannan tunanin ba, bayan kuma shine babbar mafita agareta,kai amma dai ita baƙaramar mai sa a bace na yadda batayi saurin sanar da Umar tana ɗauke da juna biyu ba,ashe wannan jinkirin alheri zai zamar mata, gaskiya ta jin-jinawa basirar Bintu.