Sashe 3
Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta sashi tayi agaba Tana wani irin kuka me taba zuciya manyan idanunta sun kumbura sunyi suntum muryarta ta dashe , ba'akojiyo sautin kukan nata.
Tana Nan zaune ahaka ta jiyo Kiran sallah ahankali ta zare hannuwanta Dake cikin nasa, so take taje tayi sallah ta roki Allah ya dawo mata da fafinta.
Bayan tayi alwala ta dawo, ta zauna, agabanshi Tana me cigaba da sheshshekar kukan ta, ruwan dake fuskarta da Kuma hawayen dasuke ta ambaliya ne suka sami nasarar d'uga akan kyakykyawar fuskar fafin nata.
Hakan kuwa yayi dede da Jan wata kakkarfar ajiyar zuciya da yayi kana alokaci daya yake bude idanunsa wanda suka sauka akan kyakykyawa Kuma kamilalliyar fuskar yartasa.
hannunta ya kama, wanda jin haka yasa ta farga da farkawar fafin nata.
cikin wani mabayyanin farinciki ta fada jikinsa tare da kankame shi tamkar za'akwace matashi.
cikin dariya dariya kuka kuka take cewa !"fafina katashi? dama nasan bazaka tafi kabarni ba nasan kanasona kana tausayina baza kabarni ni daya ba fafina.
yunkurawa yayi dan yana san tashi da sauri ta kamashi ta temaka masa yatashi tsaye, shafa kanta yayi yace jeki sallah bintu nima bari nayi alwala,
a'a fafi muje na temaka maka kayi alwalar jikinka babu karfi bintu ta fada cikin tausayawa mahaifinnata.
girgiza mata kai yayi yace!" kiyi naki lokaci Yana guduwa ni zan iya karki damu,
to haka dai ta hakura badan tasoba gani take Kamar idan ya fita baze dawo ba hijabinta tasaka
tare da daidaita nutsuwarta kana ta funkanci alkibla.
Bayan sun idar da sallah ne sukayi karatun alkur' ani kamar yanda suka saba sannan ta bude haddarta tayi bayan yaji ya kara mata a inda yanzu tana kokari cika izufinta na hamsin da uku.
ahankali ta mike ta mayar da kur anan inda suke ajiyewa ta dawo ta zauna agabansa tare da sunkwi da kanta saboda hawayen dasuke kokarin zubo mataasannu ya sa hannunsa ya dago fuskarta Yana me kada mata kai alamun kar tayi kuka haka nan ta daure ta hadiye shi.
acikin kimtsatstsiyar murya da kokarin nuna mata babu abinda yake damunsa. yace mata!" fadima me yasaki kuka ? ko kinyi zatan na mutune ? da sauri ta gyada Masa kai Tana kokarin danne kukan dakesan kwace mata.
murmushi yayi me cike da ma'anoni masu yawa, kana yace!" to kiyi hakuri ki dena kuka ko babuni akwai me temakon ki, cikin sauri ta kalleshi hawayen da takasa hana zubarsu suna tsiyayowa tace!" fafi waye yake da gwarin gwiwar temakona bayan kai? yace !"Fatima akwai shi Allah ne ze turoshi da sauri ta katseshi da cewa !" a'a fafi kana sani Ina cire tsammani, kana sani inaji araina na kusa rasaka fafi inajin tsoran faruwar wani abu ni banaso ka tafi kabarni a duniyar Nan me cike da azzalumai marasa tsoran Allah .
Jawo ta jikinsa yayi yana bubuga bayanta alamun rarrashi shikaÉ—ai yasan taskun da yake ciki rayuwarsa tana cikin barazana baya san tashin hankalin fatima kokari yake yana 'boye mata, dan yasan ita din me rauni ce tabbas yasan shi bame tsawan rayuwa bane zuciyarsa Tana cike da tsananin fargaba akan rayuwar salihar yartasa yana addu ar Allah ya cigaba da rufe idanun makiyansu akan salihar yartasa.
**************
Abuja
Alhj Balarabe estate
zuri'ace guda babbar zuriya wadda tayi suna acikin fadin kasashen duniya.
zuri'ace wadda zamu iya kiranta da zuriyar ban kashi zuri'ace ta tushen larabawa, amma' yanzu saboda aurataiya, an cakudata da wasu yarirrikan da kuma mutane ma banbanta ahalaiya da dabia ...
Dan Kari har yanxu ba afara wasan ba. akwai, abubuwa masu tarin alajabi ,tausayi, bakin hali,
Jarumta SADAUKARWA da Kuma KUDURAR ALLAH se uwa uba soyayya me taba zuciya dasa mutum cikin shauki
Shin Wai waye fatash?
Wacece fatima ?
Meye asalinsu ita da fafinta?
Ina mahaifiyarta ?
Meye akunshe aziciyar fafi?
Wai suwaye makiyansu shida diyarsa?
Wacece abigel ?
Me danta fatash yayi da har ya jefa rayuwarta atashin hankali ?
Me pastor James yake nufi da kalamansa na cewa duk wanda yase rariya yasan zata zubda ruwa?
Sannu sannu bata Hana baya ns zuwa duk zaku samu amsoshinku daya bayan daya ku dai kuci gaba da bibiyata tare da sambado comments danshi ze bani kwarin gwiwar cigaba da rubuta wannan littafin me cike da abubuwa masu tarin yawa
Ina jiran comments kafun naci gaba da gashi......
Fatima yusha'u adam
*KUDURAR ALLAH*
*Na*
*Fatima y Adam*
Free book
page 3
Bismillahirrahmanirrahim
Zuri'ar alhj balarabe zuri'ace daza a'iyakiranta da babbar zuriya.
Ahline wanda yatara mutane kala kala masu hali da ban da ban dabi 'a kala da kala.
""Bazaka' iya fahimtar fuskar kowa ba bazaka iya, gane halin kowa ba me kyau ko mara kyau.
Gidan alhj balarabe, zuriyace guda daya amma yaarika kusan hudune agidan saboda aurataiya da ta hada.
Alhj balarabe balaraben maroko ne,kuma cikaken dan malamai dan abinnasu gadone.
mahaifinsa babban malamine akasar ta maroko.
"Mahaifinsa malam habu da mahaifiyarsa nana Wanda' asalin sunanta shine' aishatu.
Asalin 'kaurarsu daga maroko, shine sanadin wata annoba da itace tayi sanadin kaurarsu zuwakasar nijer,
daga nan suka sami masauki cikin kauyen agades.
Balarabe mutumne, me tsananin zuciya da kokarin neman nakansa,shiyasa beyi kasa agwiwaba ya, bazama neman sana'a.
Balarabe yayi sana' o'i da dama kama daga kayan gwanjo, kayan masarufi robobi da dai sauransu.
"Yawo yakeyi gari' gari kasa' kasa yana kokarin kafa kansa.
Alokacin da ya fara samun rufin asari se Kuma mahaifinsa yace !"
yakamata yanemi yarinya me hankali ya aura,
an dauki dan lokaci kafun ya gabatar da wata kanwar abokokinsa,
safiya cikakkar buzuwa ce gaba da baya, me ilmi da sanin yakamata ga hakuri da kau da kai,
Ba aja wani lokaciba aka daura aure' aka rufa, safiya' aka kaita gidanta wanda yake kusa da gidan iyayen mijinta.
Shekara daya da yin auren yabawa iyayensa amanar safiya' yace!" shifa bega ta zama ba
dole ze tafi neman kudi,
mahaifinsa be hanashi ba sede ya gargade sa da ya dinga zagayo gida saboda matarsa.
Haka kuwa balarabe ya, shiga duniya neman kudi Wanda be zauna ahaka ba ya se da ya hada da neman ilmin boko
Be manta da gida ba Dan yana zuwa yayi, kwanaki se ya koma,
ahaka ya hada masters dinsa
Duk, fadi tashin da yake hakan besa ya manta da matarsa ba Yana me addu ar samun zuria ko sakara yawa dannyanaso yaga yatara zuri me yawa
ko dan shi kadai ne oho?
Kwanci tashi balarabe ya samunrufin asiri har ya
gina musu gida, shida
iyayensa suka koma.
"Awata tafiya da yayi me duguri anan ya hadu da ya gana asalin babarbariya,
kamar wasa se ga magana tayi karfi,
rana daya balarabe yazo ya tafi da babansa da amininsa kuma makocin, su.
aranar da sukaje washe gari aka daura auren suka juyo da amarya yagana.
Alhj balarabe yafara tara kadarori ga kuma zuria me albarka
"Bayan auren sa da yagana da wata biyu Allah ya albarkaceta da samun juna biyu, base na gaya muku irin murnar da, wannan' ahli sukayi
ba, farinci kam iya farin ciki anyi awannan gida.
"Bayan watanni, yagana ta haifi yarta mace' akasa mata sunan iya nana wato aisha
Haka rayuwa tadinga gangarawa, kwanaki na zama watanni, watanni na zama shekaru
yayin da arzikin alhj balarabe yake ta habaka,
haka kuma yagana taketa ta hai famasa, yaya.
""Yayan yagana hudu kenan duk mata, ita kuwa
safiya har lokacin Allah be kawo mata ba,
Alokacinne kuma alhj balarabe ya kwashi, iyalansa da iyayensa suka koma nageria saboda ya riga ya kafa sana o'insa acan.
Yana da manyan shaguna akano cikin kasuwar kofar wanbai wanda ake sauke dilolin,
kayan gwanjo da kuma,
kasuwar saban gari nan ma runfunane dashi kusan guda bakwai duk na dilolin gwanjo.
se kamfanin sarrafa roba
acikin garin abuja shima guda uku.
se kamfanin shinkafa da na fulawa.
""Wannan kadanne daga cikin dukiyar alhj balarabe.
Jigon dawowarsa nageria cikin garin abuja aiki yasamu ababbar kotun koli amatsayin alkali.
"Ambashi katan gida da motar hawa duk da Yana da nasa.
Daga nan rayuwa taci gaba da gungurawa alokcin yagana ta kuma,
samun rabon da namiji.
Alhj balarabe ya kara auren wata abokiyar aikinsa me suna zainab,
wayayyar mace yar gayu,
ita kuma zainab bafulata
nar yolace iyayenta da danginta duk suna yola,
Se dan' uwanta guda daya daya kenan abj shida iyalansa.
shine yasamar mata aiki anan kotun kolin ta abj
Matan alhj balarabe uku cas, yayin da mata biyu suke ta zazzago masa haihuwa, dan itama hjy zainab tuni ta jona da ya gana
"Ayanzu haka yagana yayanta shida hudu Mata biyu maza,
yayin da zainab take da hudu duka mata
ita kuwa hjy safiya' buzuwar agades har yan zu shiru Babu rabo.
Arziki fa se kara samun guri yake agidan alhj balarabe, dan' ayanzu shi kansa bazece ga' iya arzikin da yatara ba,
yayansa kuwa duk sun tasa babbar yarsa wadda suke Kira da nana,karama itace me she kara goma se kanne, wanda duk ba wani taza_ rane 'atsaka ninsu masu yawaba dan dukan su da
yagana da zainab din, kwai' nika sukeyi, dan haka tazarar bata wuce shekara daya zuwa da rabi.
Cikin KUDURAR ALLAH hjy safiya' ta samu nata raban hakika alhj balarabe yayi farinciki tamkar ba ataba yi Masa haihuwa haka iyayensa mlm habu da nana sunyi, matukar farinciki da wan nan babbar kyauta ta, ubangiji.
Kwanci tashi Allah me KUDURA ya sauki safiya' lafiya wadda yara suke mata lakabi da hijiya babba,
ta haifi santalelen danta me kama da ubansa sak,
saboda farinciki alhj balarabe kyautar kujerar makka yadingayi tare da hadawa da manyan kudade masu auki,
hakika farin cikin wannan bawan Allah baze misal tu, ba.
Abubakar yasamu soyayya ta wajen kakanni da kuma uba yaro mafi soyuwa acikin ahlinsa.
"Daga nan kuma haihuwa ta bude tabangaren hjy babba, wato safiya yar agades, takara haifar yan biyu mace da namiji se kuma namiji me suna, aliyu Usman nabi masa se Kuma auta Ibrahim,
maza biyar mace daya
KUDURAR ALLAH, kenan, seda sukayi nasu suka gama sannan ita kuma. tazo tayi nata har taso, ta wucesu.