← Book details Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 120

Sashe 118

Kudurar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da ƙyar suka iya control ɗin kansu,ya tashi ya zare kayan shi,daukarta yayi cak sukayi toilet,wan Nan wanka kam ya ajiye wa rayuwarsu tarihi domin kuwa sun wanzar da wata irin ƙauna mai tsayawa azuci,tun Bintu na kunya da sunkui da kai har dai ta bada kai bori ya hau, Abdallah yayi mata cuɗin kauna itama haka ta dage ta murje masa jikinshi da tausasan tafikan hannun ta,daga nan suka ɗauro alwala suka fito,sallah suka fara gabatar wa sukayi karatu kamar yadda suka fara sabarwa kansu,

Tana ganin fitarshi tayi saurin tashi ta goga turaren da Inno ta bata na humra,kana Takoma kan gadon tayi luf tamkar mai bacci,A hankali ya ƙaraso bakin gadon yana magana cikin nutsuwa,yace"my ukty ba dai bacci kikayi ba?a hankali ta ɗan buɗe idanunta tayi masa alamun irin ta fara baccin nan,ya durƙuso kanta yana cewa tashi kici wani abu kinji ukty!'ɗan tura baki tayi hade da janyo hannun shi ta rungume a ƙirjinta,tana cewa Ni dai bacci zanyi ya Akiyy!'lumshe ldanunshi yayi saboda saukar da hannunshi yayi akan na shanunta, cikin san fita daga hayyaci yace"umm ummm ki tashi kici wani abu karki min musu kinji ukty,tashi tayi zaune amma bata sauka akan gadon ba,hakan da tayi ne yasa ya ɗauko plat din da ya shigo dashi ya hauro kan gadon yana cewa, kinga irin naman da kikeso ne zakiji dadinshi!'ba tace komai ba ta fara karbar wanda yake kaiwa bakinta,tana taunawa sai ta fito dashi akan harshenta tana tura masa,a hankali ya kai bakinsa kan harshen ta ita kuma sai ta tura masa naman da ta tauna,da wan Nan salon kaunar suka gama cin naman ya bata tatatacciyar madarar shanu tasha,daga nan suka sake yin brush,

Fitar da yayi ta sakanni kafin ya dawo har tayi bacci,a hankali ya hauro saman gadon kamar wanda yake tsoran tayar da ita,kashe fitilar dakin yayi kana ya kwanta ajikin ta,kanshi ya ɗora saman ƙirjinta,kana ya shiga yawo da hannunshi cikin jikinta,jin kamar anayi mata tafiyar tsutsa ne yasa ta ɗan buɗe idanunta kaɗan duk da dai dama baccin baiyi mata nisa ba,sai dai batayi motsin da zaisa ya gane idanun ta biyu ba,zame ƴar karamar rigar jikinta yayi tare da ɗora fuskarshi da hannunshi saman na shanunta, wanda hakan yasa ta motsawa ba tare da ta shirya ba,dama abinda yake buƙata kenan dan haka ya kai bakin shi kan na shanunta,wani irin zullo Bintu tayi tare da bankaro ƙirjinta tana wani irin shan yaji,kamar zata shiɗe,lokaci ɗaya Abdallah ya burkita mata lissafi da salon soyayyar sa mai tsayawa a rai,a hankali yake bin jikinta yana mata wani irin lasa yana tsotse duk inda yaci karo dashi ajikinta,cikin yanayin da ya gama saka ta aciki ta fara maida masa martanin salon da yake koyar da ita,wanda a take anan taso zautar da tunanin sa akan abinda shi ya koya mata, cikin nutsuwa ya nufi hanyar da yake ta ɗokin zuwa bayan ya gama rikita lissafin ta da ƙauna mara algus, wanda har bata san ya kai ga wajen da take ta kaffa kaffa dashi ba,runtse idanunta tayi yayin da taji Abdallah ya ratsata ratsin da baiyi mata shi a wan can ranar ba,kuka ta farayi a hankali tana son tureshi ɗaga jikinta,cikin wata irin murya can kasan maƙoshin sa yace"my ukty kiyi haƙuri ki barni daga yau bazaki kuma jin zafi ba,kar kiyi min shamaki da wannan jin daɗin da bazan sameshi a jikin kowa ba saike,karki hanani zuwa garin daɗin da nake mafarkin zuwa tun ranar dana fara ɗan ɗanashi,ya faɗa yana jan wata irin shaahsheƙa kamar wanda yake shirin shiɗewa, cikin rawar murya tace"na bari my Akey,na bari amma kar kabari naji zafi,kar kayi min da zafi,kar ka bari naji ciwo,kaji my hubby!'ta ƙarasa faɗa tana tallofo kanshi tare da shafa kyakykyawan sajenshi da yake matukar burgeta,haɗe bakinshi yayi da nata yana mai shigewa jikinta a hankali dan kar taji zafi,duk da cewa Bintu taji zafin sosai sai dai tayi matuƙar dauriya dan Abdallah yayi tattalinta ya kuma nuna mata tsantsar ƙauna wadda babu surki a cikinta,

Bai bari sun kwanta da najasa ba,sai da ya dauketa sukayi wanka tas, kana ya dawo suka koma bacci mai daÉ—i,wanda yake cike da mafarkai masu dadi da Alkhairi.

A ɓangaren su Sayyid da Taufiƙa ma an samu zaman lafiya, dan Taufiƙa da gaske ta saduda tayi nadama,hakanne yasa ta karɓi mijinta suka raya daren da soyayyar da basu san suna yiwa junansu ita ba,

Haka a bangaren Dady jafar ya samu Anty Samira yadda yake so matarsa ta kasance,dan haka sun fara ƙoƙarin shimfida kyakykyawar rayuwa me cike da amana da fahimtar juna.

💕ƘUDURAR ALLAH💕

NA

FATIMA Y ADAM

PG 64 AND 65

Momy Abigirl dai taga ishara dan daga yawan bara a can garinsu a ka markaɗe mata ƙafa,yanzu haka tana nan tana fama da ƙafa daya wadda aka rasa yadda za ayi ma a sai mata maganin da zai dinga rage mata raɗaɗi,to dai ga yadda karshen masu zalunci ya kasance.

Anty Nafisa ma dai ba acewa komai dan rayuwarta abar tausayi ta zama ga wanda bai san tsiyar da ta shuka ba,da ƙyar ta samu aka shawo kan mahaifinta yace ya hakura amma ba dan ya haƙora ta dawo masa gida ba,yace sai dai idan zata fidda miji yayiata aure amma bazatazauna masa a gida ba,dole uwar naƙi ta hakura ta kawo wani musakin bazawarinta da shi kaɗai ne me dan dama cikin zawarawan nata,matansa uku,ita ta zama ta hudu,gashi ba wani dukiya gareshi ba sai dai ɗan rufin asirin sawa ana bakin salati,haka nan ta haƙora ta zauna acikin ƙazaman matansa,idan ta zauna tana tuna baya sai tayi ta kuka,gashi nan akan kishiya guda ɗaya ta biyewa san zuciyarta har ta kasance yau itace da kishiyoyi uku,garin san dukiya ta biyewa shaidan yau itace a gidan da ko ƙofa mai kyau babu bare kuma a kai ga gyata gyatai,ai dama Nafisa duk wanda ya daka ta kaɗan sheɗan to tabbas zai kaishi ga ramin danasani,

Dady Mansur sunje sun fito da Dady Habib,sai dai kuma labari ana cikin wani hali na rashin lafiya da kuma haukan da ta soma ta azzara a gurinshi, Alhaji Baba kuka yayi da idanun shi saboda tausayin halin da Habib yake ciki haka sauran ƴan uwan shi babu wanda bai tausaya masa ba,ganin halin da yake ciki ne yasa sukayi tunanin kaishi gidan mahaukata dan abashi kulawa ta musamman, Sa dai kuma kash laifin shirka da haƙƙin ɗan adam su suka hana Dady Habib samun nutsuwa duk da cewa kulawa ake bashi sosai,amma a banza saboda akwai haƙƙin mutanen da bai nemi gafarar su ba,a kwana na biyu ne bayan uwar wahalar da ya sha duk yajiwa kanshi ciwo hatta da kunnen shi zubar jini yake saboda abubuwan da yake ji cikinsu,daga ƙarshe dai yace ga garinku nan, Allahu Akbar, tabbas duk wanda baiyi ƙoƙarin gyara rayuwarshi ba yana tare da yin mutuwar wulaƙanci ga dai yadda rayuwar Dady Habib ta kasance nan,duk abinda ya tara ya tafi ya barsu,kuma yaje ya tarar da ubangiji sai yayi bayanin yadda akayi ya tarasu,gashi kuma bai moresu ba,saboda tsoro da gudun tonuwar asirin sa,to Allah ya shiryi bayin sa waɗan da suke da rabon shiryuwa.

Da ƙyar da sidin gishi da lallami da naci da ƴaƴan Hajja su dasu inno da Hajiya Babba suka saka Alhaji Baba ya sauko daga kujerar nakin da ya hau,ya hakura ya dan sake da ita amma dai ƙimarta ta riga ta zube a idanunsa da kuma kishiyoyinta kai harma da ƴaƴan cikinta,ga dai abin da take gudu nan ya faru zubewa kuma da mutunci, Allah ya ganar damu gaskiya ya rabbil alamin,

Katsam kuma sai ga kira daga Alhaji Baba,ba kowa yakewa kiran ba sai Amare da angwayen jikokin sa da ya aurar,nan yake sanar dasu cewa bizar su ta fito na tafiya Saudiya,sunyi murna sosai kuma sunyi godiya,haka suka tattara suka fara shirin keta birnin Madina,

Tafe yake yana waya akan hanyar su ta dawowa daga ɓangaren Alhaji Baba,sai dai kuma hankalinshi na kan ƴar lelanshi ta gaban goshi wato Bintu, cikin tura baki tace"Allah Ni dai kam ka daina kallona sai kaje ka fadi!'dan murmushin gefan baki yayi kana ya kuma maƙale hannun ta cikin nashi,sauke wayar yayi daga kunnen shi yana cewa idan ina tare da ke banaso idanuna su dauke daga kallon baby face ɗin ki!'ya faɗa yana dage mata gira,rufe fuskar ta tayi tana dariyar ta mai kyau,wash ya Akey na gaji ka goyeni!'tsugunawa yayi a gabanta ita kuma ta haye gadon bayanshi tana ƙyalƙyala dariya,a Hankali yake takawa,sai da suka shiga katon falonsu wanda yake cike da kayan ado marasa yawa sai ƙamshi yake zabgawa saboda ya gamu da masu tsafta,sauketa yayi yana ɗan rike bayanshi,alamar dai ya gaji,zuwa tayi ta zagaya hannunta ta bayanshi tare da kwantar da kanta akan tsakiyar gadon bayan shi, tace"wai ka gaji ne my hubb? bani da nauyi fa!'juyowa yayi ta koma Cikin ƙirjinshi yayin da yasa hannunshi da jikinshi gaba ɗaya yayi mata mamaya, kana yace"wannan goyan fa sai an bani tukyicin sa!'ya faɗa yana yi mata raɗa cikin kunnenta,take ta shiga buga ƙafar ta aƙasa cikin sangarta da salon shagwaɓarta dake matuƙar burge Abdallah da sakashi cikin wani yanayi, take cewa Allah Ni dai naƙi wayon me yasa baka faɗa ba kafin ka goyani?ban fa warke ba jikina yana ciwo!' cikin nutsatstsiyar dariyarshi yace"haba my Bint wan Nan karon babu zafi sai daɗi!'ya faɗa yana kashe mata ido daya,kuma tura kanta tayi cikin ƙirjinshi saboda kunyar daya bata,ɗaukar ta yayi cak suka nufi bedroom ɗinsu dan raya sunnar Manzo s,w,a.
Chapter 118 · 0% Book details