Sashe 98
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*200 kacal ya Isa ki samu cmplt littafin Nan ta hanyar turowa d ita ta Wannan Account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆ðŸ»* 8/15/20, 8:09 PM - Ummi Tandama: "Shikenan ma wllhi, officer ka kawo shawara mekyau yanzu za'a gane karyar makaryata" Sageer yyi mgnr Yana karewa da dariyar mugunta domin shi ya Tabbatar wa kansa tabbas Dr. Omar karya suke, da sauri daddy ya dubi Abba daidai lkcn Abba yace, "shi gwajin jinin ya yake?" Dr. Omar ne yace, "Abba pls mu wuce" ya karasa mgnr Yana sake Jan hannun sa Wannan tozarci har Ina? Sadeeq ne da tun dazu ya Gama ganin kamannin su sosai tsakanin daddy da Mummy sai Kuma Omar yace, "ku Baku lura da physical Appearance bane? Gashi Nan tun daga kamannin su ai zai Tabbatar da cewa jinin su ne meye na zuwa hsplt?" Sageer ne ya riga tsoma da fadin, "kunji wani katon munafikin sbd Yana aminin ka ai dole kace Haka ba wata shegiya Kama dama can mutane Ana yin masu kamarsu koba Ahali guda bane" ran Sadeeq ne ya sake baci zai sake mgn daddy ya katse shi da sauri ta hanyar daga Masa hannu kafin ya dubi masu damarar yace, "I'm very sure Wannan da kuke gani jinina ne" ya nuna Dr. Omar dayake cikin takaicin hanashi tafiya da Abba yyi, yaci gaba da fadin, "but sbd kauda kokwanto yanzun Nan zamuje hsptl din" Nan kowa ya amince da hakan badan ran Omar yaso ba, Abinda yasashi saurin yadda ma da mgnr Abba shine yadda Saratu ta raineshi da yadda Abba ya kamu da Rashin lpyr Rashin mgn lkci guda shiyasama ya amince da Wannan Al'amarin bayaga Haka kuwa Sam Wannan tulin dukiyar Bata gabansa, a Haka duk suka shige mota mummy da Safna su Hajjaju sai salati ake a zuci da fatan Allah yasa Dr. Omar nasu ne. Acan bangaren saratu kuwa sunsha bulayi sosai har Rana tayi suna yawo a ciki, dakyar da sidin goshi suka samu fitowa a Wannan dokar daji da yake yiwa mutane gizo idan mutum ba yasan takan dajin bane yanzun Nan sai kansa ya juye ya Rasa hanyar fita bare su Nas da hankalin su yake a matukar tashe Kuma zuwansu na farko, a jigace suka karaso bakin titi suna numfarfashi, kallon juna sukayi bayan sun daidaita nutsuwar su Saratu Tace, "yanzu Nas Ina muka nufa?" Nas Tace, "ina kuwa muka nufa Banda muyi nesa da gari?" Zaro Ido Saratu tayi Tace, "muyi nesa da gari Ina zamu? Bayan Haka fa Sahabatu tana can Akan gwiwa haihuwa yau ko gobe bazan iya Barinta ba" tsaki Nas tayi Tace, "Toh mgnr gsky bazan koma a Kama ni ba" a rikice Saratu Tace, "suwaye zasu Kama mu?" Tsaki Nas ta sake ja Tace, "matsalata dake saratu kinada saurin mantuwa mutanen da akace musu ga Dansu na Asali kina tunanin zasu kyale mu ne?" Hankalin Saratu ne ya sake dugunzuma duk ta sake firgicewa baki na rawa Tace, "kinyi gsky Nas dole mubar garin Nan Amma fa saimun koma gida mun dauko Abubuwan amfani yadda idan muka gudu saimun Dade kafin a sake Jin duriyar mu" Nas Tace, "kinjiki da wata mgn, wanne irin mu koma gida? Mu tafi kawai duk Inda mukaje baza'a Rasa bayin Allah da zasu taimake mu ba" Saratu Tace, "gsky bazan iya fadawa Shiga kuncin rayuwa irinta da ba ke baki San yadda ake Shan wuya bane idan mutum yaje garin da besan kowa ba Kuma baida 'yan canji saika kwana ka yini baka sa komai a bakinka ba sai ruwa Bayan Haka ma 'yata Sahabatu bazan barta a kamata ba Dan nasan idan aka nemeni aka Rasa to kuwa ita za'a Kama" cikin Jin haushi Nas Tace, "sai mu tafi yanzu tun kafin lkci ya kwace Mana" Nas Tace, "yanzu Kuma? Da tsakar ranar Nan ai sai aji dadin Kama mu" cike da masifa Nas Tace, "ke idan Kika isheni Wlh zanyi tafiyata na barki haba, ya za'ai anayin Abu da zafi2 ke kina sako Sanya a ciki? Ai da tsakar ranar ne ma zamuyi Abun mu a sirrrance batare da an ankare damu ba" shiru Saratu tayi tana hango kasadar da suke kokarin Yi, Nas tayi saurin katse Mata tunanin da fadin, "kin manta da halin Alhaji Abdullahi da Hajjaju ne? Ai ba kasafai suke yarda da mutane ba Kika sani ma ko a daure mlm sale din? Kinsan Wannan mgnr ba karamin mgn bane Babu yadda za'ai kana zaune Kai tsaye Azo ace Wanda kke tari dashi ba danka bane Bayan Kuma sun Dade dashi shekara fiye da talatin dole ko ayi bincike me zurfi ko Kuma a dauresu Dan za'a ga kamar rainin hankali ne" sai yanzu Saratu taji hankalin ta ya kwanta Tace, "shikenan ma yanzu Haka suna can Ana fafatawa mu Kuma sai muyi amfani da Wannan damar mu tsere" "kwarai kuwa" Nas ta Furta hakan itama da Wannan shawarar suka fara tare Napep din datazo wucewa. Direct AKTH su daddy suka wuce su Omar ma da motar su suka tafi shi da Sadeeq Abba Kuma yabi su daddy, suna zuwa Hospital suka wuce wajen H.O.D na laboratory, Yana ganin su daddy ya Mike jikinsa na rawa Dan kowa yasan waye Alhaji Abdullahi, Yana washe baki yace, "Alhji da kanka? Sannun ku da zuwa" ya Basu waje cikin office nasa suka zauna, Dan murmushi daddy yyi Bayan sun gaisa ya zauna Akan kujera dake office din na dauke da wasu kujerun na zaman baki hakan yasa dukansu suka samu waje, officer ne yyi wa h.o.mgn cikin nutsuwa ya sanar dashi Abinda ya kawo su, ba karamin girgiza da Wannan lamarin h.o.d yyi ba, kallon Dr. Omar dake latsa waya yyi sosai ya kalli Sageer daya Dora daya Kan daya Yana jijjiga kafarsa jifa2 yake murmushi Yana tunano Tuggun daya hada dazu jira kawai yake a sanar da result yaga yadda wasan zai kaya musamman ya turawa Faisal txt message lkcn da suke hanya yace ya gayyato duk wasu 'yan jarida da masu tashe da Wanda basa tashe a tarkato su zuwa AKTH yau ya Sami Dami a akala zai sake watsar da mutuncin Dr. Omar, Faisal dake zaune parlon sa wata yarinya tana Masa tausa ya Mike da sauri reply yyi Masa da Meke faruwa? Sageer ya sake Masa reply da I will tell you later, kaidai kayi Abinda nace coz yau akwai show.., Wannan tunanin ya sashi sake sakin murmushin mugunta daidai lkcn h.o.d da kansa ya fara musu gwajin Dan daddy ne ya nemi hakan bayaso abun ya watsu har sai an Tabbatar da gsky, ba fata yake ba Koda ace Omar ba dansa bane Toh baya kaunar Abinda zai sake taba mutuncin sa. A bangaren Dr. Omar kuwa latsa wayar yake Amma gaba1 hankalin sa Yana wajen Meera Albarkacin Abba kawai yasashi zaman dole bayan Haka da tuni Yana can Yana tunanin Mafita. Saida akaje yin gwajin H.o.d ya dawo Yana duban daddy yace, "Alhji Ina matar da akace itace mahaifiyar Sageer?" Daddy yace, "Bata Nan" h.o.d yace, "ai kuwa itama muna bukatar ta" kirjin Abba ne ya buga Yana tunanin ya za'ai a samo Saratu? Mummy kuwa hannun ta na rawa Tace, "Bari na kirata muji" saurin dakatar da ita daddy yyi yace, "Bari na Kira mutanen Dana tura unguwar su muji ko ta dawo Dan tun dazu suka Tabbatar min da Bata Nan" Yana Gama fadin Haka ya zaro wayarsa kafin ya Kira yaga Kiran security dinsa daya tura unguwar na kiransa, karawa yyi a kunne hade da sallama, security din ne yace, "Alhji Kuna Ina ne munzo gida aka sanar Mana Kun fita" daddy yace, "Kai Dana saka jiran Wannan 'yar aikin meya dawo dakai gida?" Security din yace, "ka gafarceni Alhji Wlh sai yanzun Nan muka samu nasarar damko ta" fuska sake daddy yace, "yanzu tana Ina?" Security din yace, "tana cikin mota har Wannan nurse din da aka Mana kwatance" "Alhamdulillah kuzo Nan AKTH ku samemu a office din H.O.D na laboratory" "okay Sir." Security din ya Furta hakan Yana kashe wayar, duban sauran securities din yyi yace, "muje hospital" Nan suka sake shigewa wata motar yyinda Saratu da Nas suke bayan mota an daure musu hannuwa da kafa bakinsu a toshe duk sunyi shabe2 da hawaye hankalin su a mugun tashe. Shikuwa daddy dubansu yyi da murmushi yace, "Mun gode Allah sun kamata ita da nurse din suna tafe" take dukansu suka hau hamdala hankalin su ya kwanta, Haka kawai Dr. Omar yaji Dan tashin hankali kadan ya ziyarce shi what if aka Tabbatar ba shine Dan nasu ba Kamar yadda ake tunani? Ko kuwa idan aka gane gsky shine Dan Alhaji Abdullahi ya zai dauki lamarin? Take Wannan tunanin ya rinjayeshi kirjinsa na bugawa da sauri karon farko kenan da yaji case din ya shige shi, shi kuwa Sadeeq kasa zaman office din yyi yaki yadda ko kadan yyi nesa da h.o.d abinka da anzo gidansu wato inda yake aiki yasan kusan duk mutanen wajen, tunda ya lura da murmushin da Sageer yake yaki aminta dashi, shiyasa tun daga farkon diban jinin su daddy har zuwa cikin lab Yana biye da h.o.d, h.o.d beyi mgn ba sbd yasan Sadeeq din Yana aiki anan shima, Koda aka tuna Ana bukatar jinin Saratu h.o.d damkawa wani ma'aikacin cikin lab din jinin yyi Akan zai je ya sanar da daddy, still Dr. Sadeeq be matsa ko Ina ba ya kasa ya tsare, Dan baya bukatar a samu mistake Kona miskali zarratan, suna cikin office aka hankada Saratu da Nas zuwa lkcn an cire musu daurin da akai musu sbd kada suja hankalin mutane a Fara fuskantar Abinda ke faruwa, suna Shiga ciki kuwa jikinsu ya dinga kakkarwa especially da sukayi Ido hudu da daddy bare Mummy data hade girar sama data kasa jira kawai take a Tabbatar da gsky ta fitar Abinda ke ranta, Hajjaju kuwa na ganin su ta kasa shiru cikin bakin ciki take fadin, "shegiya algunguma ni dama tun farkon zuwanki gidan Nan naji Sam baki kwanta min arai ba Ashe akwai mugun nufi a ranki" ta karasa mgnr tana kaiwa Saratu duka a baya da iya karfin ta, cije