Sashe 35
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~~~~~
Kallon yanayin company din yake da mmki Yana Kara duba Address din, sosai yyi mmkin meyasa sai a Wannan katon company din zasu hadu? Dan dube2 ya fara sbd yace a bakin gate zasu hadu, juyowar Nan da zaiyi ya hango shi ya fito a mota Yana takowa a hankali, kafe shi yyi da ido sbd yadda yaga yana tafiya a dake irinta zaratan maza kamar ba Wanda ya kwana biyu ba, ganin Yana tunkaro shi yasa Shidin ma ya Isa gareshi Dan su hadu, Alhaji Abdullahi da yake tafiya shima zuba Masa ido yyi Yana ganin yanayin tafiyar sa irinta jarumai masu matukar cikar haiba da mazantaka, Haduwar su yyi daidai da Mika hannun su tare Dan suyi musabaha, kowanne su murmushi ne dauke Akan fuskar sa, bisa ga mmkin Dr. Omar sai ji yyi Alhaji Abdullahi ya rungume shi kamar yadda larabawa keyi, wani irin sarawa kirjinsu yyi a tare hakan yasa suka rabu da juna suna kallon kansu, Dr. Omar ne yyi azamar furta mgn yana fadin,
"barka da Wannan lokaci Alhaji da fatan kazo lpy"
da murmushi Daddy yace,
"Omar muje office Sai muyi gaisuwar a tsanake"
yyi mgnr Yana kamo hannun sa su tafi, Omar samun kansa yyi da binsa kamar jela duk Wannan abun dake faruwa Yana daure Masa Kaine matuka musamman idan Daddy yyi Masa mgn sai yaga yyi Masa Kwarjinin da bazai iya musawa ba, haka suka Isa cikin company din, tun daga gate har izuwansu office din Alhaji Abdullahi dake can sama mutane ke zube musu Ana kwasar gaisuwa, Zuwa yanzu brain din Dr. Omar ya fara aiki ya fara fahimtar mutumin da yake tare dashi ba karamin mutum bane, yadda yaga manya da matasa ana dukawa wajen Alhaji Abdullahi yasa yaji yasha jinin jikinsa anan ya fara tunanin Toh me Alhajin ke nufi dashi ne? Daga haduwar farko? Haka kawai ya jawo shi gashi baya iya Masa musu Toh Wai meke Shirin faruwa ne?
"Bismillah zauna"
yaji Alhaji Abdullahi ya katse Masa tunanin dayake tun dazu, zama yyi a nutse sannan ya dago kansa Yana jiran me Alhaji Abdullahi zaice, ji sukayi anyi knocking manager ne ya shigo batare daya Bari an bashi izinin Shigar ba jikinsa na rawa besan da zuwan Alhaji Abdullahi ba shiyasa duk ya rude sbd yasan ya tabka barna, Kallon sa Alhaji Abdullahi yyi cikin matukar hade gira ya dawo Alhaji Abdullahin sa na Asali Wanda baya daukar raini yace,
"daga knocking sai fadowa a office na baka izinin hakan ne?"
Baki na rawa Manager Habibu yace,
"I'm so sorry sir"
Alhaji Abdullahi ya daga Masa hannu still fuskar sa a hade yace,
"abeg get outtt..."
Ko minti daya manager be Kara ba ya fece daga wajen, Tunda Alhaji Abdullahi ya fara mgnr Dr. Omar ya kafeshi da ido sosai cikin birgewa be taba ganin mutumin da yyi mgnr data ja hankalin sa ba sai Akan Alhaji Abdullahi, kwarai yaji mutumin ya birgeshi sbd shi mutum ne da baya daukar raini ko kadan, sannan yanada ka'idar da idan ka keta zaka fuskanci bacin ransa, hakan yasa yaji Alhji Abdullahi ya birgeshi sosai sbd yaga Shidin ma jarumine.
"Sorry fah kasan mutanen mu wasu sai a hankali"
yaji Alhaji Abdullahi ya katse Masa tunanin daya fada, Dan murmushi Dr. Omar yyi Kai kace ba yau dinnan aka Gama ci Masa mutunci a school ba yace,
"it's okay"
murmushi shima Alhaji Abdullahi yyi yace,
"Nasan tunda na kiraka zakayi ta tunanin wacce mgnce me muhimmancin nakeson Yi maka Koh?"
Dr. Omar ya kada Kai yace,
"hakane"
Alhaji Abdullahi yace,
"kayi hakuri da dukkan irin tambayoyin da zanyi maka shin Kana aiki ne yanzu ko karatun ake?"
Dan dukar da Kai Dr. Omar yyi yanajin wani irin Abu na taso Masa a zuciya musamman daya tuno yanzu kwata2 baya sama baya kasa, ba aikin, ba karatu, abun dai gashi Nan dai saidai bayason ya sarewa kansa gwiwa ya dago Kai dadan guntun murmushin sa yace,
"karatun nake"
ya Fadi hakan a takaice, girgiza Kai Alhaji Abdullahi yyi cikin gamsuwa yace,
"Ko wanne irin karatu kkeyi yanzu?"
Dr. Omar yace,
"Medicine nake karanta anan B.U.K"
Da fara'a sosai Alhaji Abdullahi yace,
"Kai Masha Allah, kace tare nake da babban Likita ban sani ba"
Dan guntun murmushi Dr. Omar yyi bece komai ba, Alhaji Abdullahi yace,
"sorry fah Amma kana wanne lvel ne?"
"final year saidai kuma...."
Dan shiru Dr. Omar yyi ya rasa wacce irin Amsa zai bashi, Alhaji Abdullahi yace,
"ka saki jikinka Dani Dan Allah ka gayamin gskyr ka bana nufinka da sharri sai Alkhairi"
Dan Jan zuciya yyi can kasan zuciyar sa yana mmkin ya akayi ya sake da Wannan mutumin har yake fada Masa komai Abinda ya dangance shi batare dayaji tmbyr ta gundureshi ba?
"Please saidai me?"
Alhaji Abdullahi ya sake katse shi, Dan sake dukar da kansa yyi harga Allah bazai iya duban mutumin Nan dake gabansa ya fada Masa asalin Abinda ke faruwa dashi yanzu ba, Dan haka yace,
"Nabar school din yesterday I mean yanzu bana daya daga cikin daliban skul din sbd wani dalili, Amma na rokeka Dan Allah karkace na fada maka meye dalilin"
yyi mgnr Yana hade hannayen sa biyu, binsa da kallo sosai Alhaji Abdullahi yyi, Kafin yadan sauke ajiyar zuciya sannan yace,
"it's okay kamar yadda ka bukata I won't ask you, Amma Ina jiran duk ranar da kaji ka gamsu Dani kayimin bayanin meyasa kabar skul din?"
Dr. Omar Yaja ajiyar zuciya sosai a ransa Yana Kara hango girman mutumin da baya cikin masu sa Ido da takura, Dan haka yace,
"Thanks you"
Dan murmushi Alhaji Abdullahi yyi yace,
"Then What next? I mean what is your next plan? Tunda yanzu Babu school"
Dan cije lips dinsa Dr. Omar yyi kafin yace,
"Ban yanke komai ba yanzu Amma Insha Allahu komai zai tafi daidai sbd hanyar Allah yawa gareta idan ka rasa ta wani wajen zaka samu ta wani wajen"
Cikin matukar gamsuwa Alhaji Abdullahi yace,
"Wannan zancen naka haka yake"
kafin yaci gaba da fadin,
"shin zaka iya aiki a company?"
A firgice Dr. Omar ya dago kansa Yana duban Alhaji Abdullahi da mmki, Abdullahi ya girgiza Kai yace,
"yes nasan ba field dinka bane but a yadda na tattauna dakai na Kuma fahimceka nasan zaka iya Abune me sauki cikin 1mthns zaka gane komai idan muna tare"
Rasa bakin mgn Dr. Omar yyi sbd yadda mmki ya Gama Kama sai bin Alhaji Abdullahin yake d kallo, Sake murmushi Alhaji Abdullahi yyi yace,
"kaga ka daina mmki Akan Wannan abun coz Likitoci nawa ne Wanda sunyi aiki a hospital Amma kaga daga karshe sun fada harkar business? Shi business fatan nasara a rayuwa ake bukata, Sau tari mukanyi dreaming mu zama lawyer, pilot, engineer, Doctors, Etc toh Amma God is d Best planner, Sai kaga Abinda kke taso kayi baka samu ba sai Allah ya baka wata hanyar akwai mutanen sosai da Koda sun Fara aiki zaka ga suna business it's not a new things, wani abun anan kasar tamu mu muke wahalar da kanmu da ilimin mu da komai sai muce dole sai government ta dauke mu aiki, sabanin Sauran countries din da zaka ga sunfi bada muhimmancin kwarai Akan sana'a da Abinda zai kawo musu ci gaba, ba kamar mu ba, Toh Amma idan ka tsarkake niyyar ka Especially kasa Gsky Akan Al'amuranka sai kaga Allah ya dafa maka."
Kwarai dgske Dr. Omar ya yadda da maganganun Alhaji Abdullahi 100% Dan yasan duk Abinda ya furta gskyne, Dan haka a nutse yace,
"duk Abinda kace tabbas hakane Amma Inaso a bani lkci nayi tunani akai"
murmushi sosai Alhaji Abdullahi yyi yace,
"wannan ba matsala duk ranar daka amince da aiki damu sai ka kirani"
"Okay Insha Allah"
Dr. Omar ya furta hakan shima da murmushi, Alhaji Abdullahi yace,
"Masha Allah, Allah ya zabar da Abinda yafi Alkhairi"
"Ameen"
Dr. Omar ya furta Yana Shirin tashi, Alhaji Abdullahi yace,
"No zauna Nan dukda baka amince Kai tsaye ba zanso ka zauna damu yau kaga yadda muke gudanar da aikin mu"
Alhji Abdullahi ya katse Masa tafiyar Dan yanajin dadin Hira dashi har wani Nishadi yakeji idan yaga suna mgn ya rasa dalilin hakan, Murmushi Dr. Omar yyi yace,
"okay"
Nan mutanen da suke son ganin Alhaji Abdullahi suka fara shigowa sbd ya Basu izinin hakan.
°°°°°°
Acan bangaren saratu kuwa, Koda ta Gama duk wani aikinta haka ta samu Hajia Aisha ta sharara Mata karya Akan 'yarta Sahabatu Bata da lpy ta barota a gida zataje ta duba ta, Hajia Aisha da taji haka tace taje kawai washe gari ta dawo harta Bata kudin mgni, da murna ta munafurci Saratu ta karba sannan tayi Mata sallama a gurguje dan tanason zuwa gidan Sageer dayace taje da alama zata fara kasancewa da danta kenan, Yyinda Hajia Aisha ke tausayin sahabatun ita mutunce me matukar tausayi da daraja Dan Adam.
~~~~
Sai Around 5pm Dr. Omar ya dawo gida, yadda fuskar sa take a washe Kai kace bashi bane Wanda yake cikin kunci da safe, tafiya yake daga bakin layin su Dan Nan yasa me Napep ya aje shi, tunani ne barkatai a kansa Yana tuno zamansu da Alhaji Abdullahi dazu, Yadda yaga yanayiwa Ma'aikatan sa abin ya birgeshi matuka, a haka ya karasa gida, lkcn Abba Yana bandaki Dan haka ya shige dakinsa, zama yyi ya rike haba yana tuna dalilin dayasa yaki amsar aikin Kai tsaye, Dukda Yana cikin matsanancin bukatar hakan Amma ya gwammaci yadan matsowa kansa mutunci kafin yyi accepting, sannan yanason yyi bincike Akan company din tare da karantar Abubuwan da suke gabatarwa a ciki kada yaje wajen batare da yasan Koda Dan wani Abu daga ciki ba.
••••••�
A gaugauce take gyara musu takalmansu me matukar tsini, Dan satar kallon su take taga yadda suka tsuke sosai tamkar ba yaran musulmai ba, Dan riga d wando suka Sha wandon ma ko idon sawu bekai ba, Anty shafa data Gama fesa turare tace,
"ke kin Gama gogemin nawan?"
Cikin rawar jiki Meera tace,
"eh saura daya"
"Mtwss..."
Anty shafa taja tsaki hade da fadin,
"banza malalaciya"
Anty Jamila tace,
"ai da son samu na ace anje da ita wajen a Matsayin me aiki"
Anty shafa tace,