Sashe 24
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai a lkcn Dr. Omar ya juya Dan ganin wacce yake nufi wara idonsa yyi sosai cikin tsananin mamaki Yana kallon ta, har yanzu tana kwance Bata motsi Ashe tun dazun Suma tayi, Rintse idonsa yyi Yana cije lips dinsa da karfi kafin cikin hanzari ya Isa gareta, jarkar ruwan dake hannun sa ya bude a gurguje tare da yayyafa Mata a jiki, Take taja dogon numfashi Tana mikewa da sauri jikinta na rawa, Da sauri Dr. Omar ya kawar da kansa Yana kokarin zame rigar jikinsa ta saman sannan ya Dora Mata batare da yyi mgn ba, sannan ya taka har gaban Sageer dake hucin takaici ba zato yaji ya kwashe shi da wani irin kyakkyawan mari, Kafin Dr. Omar yace,
"Fyade? Abinda kke Shirin Yi kenan? Duk yawan shashashun matan da suke binka Basu isheka ba saika lalatawa waccar yarinyar rayuwa?"
Sageer yace,
"na lalata Mata ko ka lalata Mata? Jiya wanne iya shegen ne bakuyi ba a bainar jama'a? Sai ni Dana killace Kaina kazo ka wargaza min lissafi??"
Dan huci Dr. Omar yyi cikin bacin Rai yace,
"Abinda ya dace kace kenan? Baka kalli girman lefin da kke shirin aikatawa bane?"
Sageer ya wara hannayen sa irin ko a jikin San Nan yace,
"Wannan Kuma Kai ya dama Atho Dan anyiwa mace fyade yaune farau? Itan ma Dan kazo ne da Babu Abinda zai hanani kekketata Kai banma hakura ba Yasin saina lashi zumar ta"
Baramm jayi an buge Masa baki a zuciye Dr. Omar yace,
"baka da hankali ko? Toh indai Wannan iskancin naka ne kasa a littafin Rayuwar ka saina shafe maka shi yanda ko gaba bazaka sake tunkarar wata macen ba Dan haka ka saurari sammaci dole a hukunta ka sbd fyaden da kaso Yi"
Dariya Sageer yyi Yana kallon Dr. Omar yace,
"Kana nufin karata zaka Kai? Ah lalle Toh mu zuba mu gani"
ya fadi hakan cikin Rashin damuwa, Girgiza Kai Dr. Omar yyi sannan ya dubi Meera data makale bayansa jikinta tun dazu sai rawa yake sbd tsoro, Alama yyi Mata da su tafi aikuwa kamar tana kan kaya haka ta fara tafiya da sauri,
fitowar su fili kenan suka ga su Anty shafa da wasu tsirarun mutane tsaye a gurun, Ashe tun dazu ake leken su anajin gulma dake Mutanen ba'a rabasu da ganin kwakwaf shiyasa kowa yazo wucewa daya hango taro zaije yaga me ake a wajen da haka dai gurun yadan samu mutane, Bayan tafiyar su kuwa kowa ya fara tafiya sai ya rage su Anty shafa kawai ne a wajen, su Faisal dake maboya suka fito wajen oga Sageer suka nufa ya cakumi wuyan Faisal yace,
"Kuna Ina Wannan Dan iskan yazo?"
Faisal ya kwace daga rikon Yana kallon Sageer yace,
"muma bamu San ta inda ya bullo ba"
"Mtwsss...."
Sageer Yaja tsaki yace,
"da alama bakusan aikin ku ba Tabbas Zan canja wasu"
Faisal yace,
"ayi hakuri oga za'a gyara"
"Mtwssss"
Sageer ya sake sakin tsaki a Karo na biyu Yana gyara wandon sa yace,
"Duk yadda za'ayi ku Nemo min wanda Zan fanshe a kanta bazan iya jurar Abinda nakeji ba"
Faisal yace,
"Wannan me sauki ne ka jira a mota zamu kawo maka su saika zaba"
Sageer beyi mgn ba Kawai ya wuce ya Basu guri. Sai a lkcn su Anty shafa suka karasa gunsu, Faisal ya dubesu a ransa yace shikenan ma Na huta Dan haka a fili yace,
"muje mota akwai inda zaku raka mu"
cikin murna sukace Toh.
``````
A bangaren Dr. Omar kuwa koda suke tafe a hanya anan suka tsinci hijab din Ameera da jakar ta, dauka tayi ta saka duk jinta take wani iri tun dazu ta kasa sakewa sai satar kallon Dr. Omar take, saidai tana mmkin yadda Taga Fuskar sa a hade tamkar hadarin tsakiyar Agusta, Gefe guda Kuma tanajin wani irin radadi da zafin Abinda su Anty shafa sukai Mata, haka suke tafe babu me cewa kowa uffan, har sukazo bakin gate, sai a lkcn ya dubeta a kaikace Murya can kasan makoshi yace,
"Gobe ki Tabbatar kinzo da wuri sbd kotu zamu je"
a razane tace,
"kotu Kuma?"
Cikin bacin Rai yace,
"Bazaki bane?"
Girgiza Kai tayi a hankali kirjinta na bugawa da sauri da sauri murya na rawa tace,
"Me...me..za..muyi a wajen??"
Dr. Omar kamar bazaiyi mgn ba can yace,
" 'yancin ki za'a kwatar Miki bazamu bar case din iya wajen 'yan sanda ba sbd wasu 'yan sandan sun kware wajen cin hanci da rashawa shiyasa nakeso a wuce da case din direct zuwa gun Alkali ayi Miki iyaka dashi sannan shima ya fahimci Munin Abinda yake Shirin Yi."
Zuba Masa ido tayi ta kasa daukewa wani irin Abu ne taji ya saukar Mata tun daga tsakiyar kanta har izuwa kasan kafarta....,
"Kin fahimce ni kuwa?"
Taji ya katse Mata shirun nata cikin daka tsawa, a firgice ta dawo hayyacin ta tana kada Kai tamkar kadangare, Dr. Omar tabe baki kawai yyi tare da wucewa cikin Takunsa na Isa da mulki ko waiwaye bayayi,
Tsaye tayi kamar wata sokuwa ta bishi da kallo kirjinta na bugawa a hankali, Saida taga ya bace Mata da gani sannan itama ta dawo hayyacin ta, da sauri ta tsare abin Hawa da zummar komawa gida yau Kam ta yafe lecture din.
****
Tunda ya zauna a office yyi shiru Yana tunano Abinda ya faru, kamar da Wasa tun safe ya Shiga cikin skul din sbd duba littafan sa dalilin Final exam dinsu da take karatowa, wannan karatu shine burinsa na farko a rayuwa shiyasa yake dagewa matuka Dan tsira da mutunci, shi mutum ne da be cika son hayaniya ba especially idan Yana karatu shiyasa ya zabi da yaje Bayan kango yasan ba'a cika zuwa wajen ba, tun daga nesa yake jiyo Kara sama2 sbd shi ba can lungu ya Shiga sosai ba, Amma sbd karar da take yasa ya juyo su, tun yana sharewa har abin ya faskara a hankali ya Mike Yana bin inda karar take fitowa harya cimmasu, rintse idonsa yyi da sauri Yana Jan tsaki da karfi sbd yadda yaga yanayin su, a duniya idan akwai Abinda yafi tsana be wuce case din fyade ba, ya tsani duk wani namiji me irin Wannan halin, Yana Kuma tausayawa duk wata mace da irin Wannan tsautsayin ya fada musu musamman idan aka kawo musu patient abun tausayi wasu ma Yara ne kanana Wanda Basu San meye rayuwa ba Amma sbd zalunci na wasu mutanen sai kaga sun Bata musu rayuwa, A har kullum mmkin irin Wannan Azzaluman mutanen yake shin Anya suna tuna ranar sakamako kuwa? Suna tuna kwanciyar kabari? Suna tuna Rayuwar barzahu? Kaiii....Inaa kansu suka sani Amma Insha Allahu duk Wanda aka zalunta Allah zai saka Masa domin Allah baya bacci Yana jiransu can a madakata......., buga desk din gabansa akayi da karfi ya dago kansa a firgice, Dr. Sadeeq ne tsaye gabansa yace,
"Wai abun jiyan ne har yanzu baka huce ba?"
Tsaki Dr. Omar Yaja kafin yace,
"Saikace Kai Ayita Abu daya"
dariya Dr. Sadeeq yyi Yana zama yace,
"Toh meya faru? I know akwai matsala tunda Naga ka zurfafa a tunani"
Dan huci Dr. Omar ya furzar kafin ya kwashe komai ya fada Masa, Dr. Sadeeq ya sauke ajiyar zuciya kafin yace,
"ni a ganina tunda har hakarsa Bata cimma ruwa ba ka barshi kawai Omar"
Dr. Omar ya kalleshi Rai bace yace,
"a barshi?"
Dr. Sadeeq ya girgiza Kai yace,
"kwarai kuwa dalili shine kasan shari'ar kasar Nan yanzu idan ba sakar musu bugun Abuja akai ba Wlh Basu cika shari'ar gsky ba, Kuma kasan waye Sageer Sarai zai iya siye su"
Dr. Omar ya yatsina fuska yace,
"dole ne a tauna tsakuwa Dan Aya taji tsoro Idan aka kyaleshi haka zaiyi ta lalata yaran mutane anaji Ana gani Dan haka ko ubansa waye saina maka shi a kotu"
shiru Dr. Sadeeq yyi Yana hango Abinda zaije ya dawo toh Amma yasan halin frnd din nasa da kafiya Dan haka yace,
"Toh Shikenan Allah yyi jagora"
"Ameen"
Dr. Omar ya furta hade da mikewa tsaye ya shige toilet.
°°°°°°°°
A bangaren Meera kuwa koda taje gida tayi sa'a Mom Bata Nan, hakan ya Bata damar shigewa dakinsu tana zuwa ta fada toilet Dan gaba1 jikinta yyi tsami ga kasa sbd artabun data Sha dazu, wanka take tana shafa Kumfar dake jikinta Amma hankalin ta kacakom ya tafi kansa, Data rintse ido saita hango pink lips dinsa na motsawa lkcn da yake ikrarin karbar Mata 'yancin ta, OMG! Ameera ta furta hakan a ranta sai yau ta kare Masa kallo dama haka yake? Eh no wonder su Anty shafa suke susucewa a kansa Ashe da walakin, Ruwa ta sakar ma gashin kanta tana Kara tuno tashin hankalin daya faru da ita dazu meyasa take haduwa da 'yan iska masu son Yi Mata fyade? Meye lefin ta? Ita ba wani kwalliyar arziki take ba Amma ta rasa dalilin da yasa Sageer yake binta, ta tsani mutumin Nan tsanar da Bata taba yiwa kowa ba tunda take a Rayuwar ta, Ranta Yana suya idan ta tuna irin kiyayyar dasu Anty shafa suke Mata, hakan dai ta fito wanka sannan ta samu kayanta ta saka, Tana kwashe Wanda ta cire ta kalli rigar sa ta dazu, murmushin da Bata shirya bane ya kwace Mata, a hankali ta rungume rigar a kirjinta tana shakar kamshin dake tashi a hankali, Nan ta jingina jikin gadon su Anty Jamila ta rintse ido rigar a fuskar ta take bacci yyi awon gaba da ita.
****
Su Anty Jamila kuwa koda suka shige mota Basu suka tsinci kansu ba sai a gidan shedancin Sageer, dama yanada gidan da ko su Daddy Basu San dashi ba Anan yake sheka ayarsa da 'yanmatan daya kwaso, aikuwa suna zuwa ya zabi Anty shafa dake 'yan hannu ne tuni suka bada Kai, Nan yyi ciki da ita, Toh Suma su Faisal ba'a barsu a baya ba Nan kowa ya rarume su Dan sauke gajiya,