← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 128

Sashe 11

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi mgnr tana tuno lkcn da zasu cike course, Ameera taso yin chemistry Anty shafa da Anty Jamila sukace Bata Isa ba Dole Abinda zasuyi zatayi sunyi hakan ne sbd Assignment ko test da exam, Dan Ameera Masha Allah akwai kokari itace ke musu Assignment lkcn suna secondary ko test ake suna makale da ita haka ma exam badan haka ba wani Abu Basu Isa suci ba, shiyasa sukace bazasu raba hanya ba, Ita Kuma Ameera ganin haka tayi amfani da ilimin ta tace musu Education ya cika saidai tasa B.sc Biology sukace eh sunji tunda dai Biology ne aje a hakan, Ameera itama ta yarda da hakan suka cike course din nasu. Murmushi tayi ta kalli file dinta tace,

"a kalla dai na fara cike wasu form din su Kuma suna can suna cike idonsu da kallon zafafan maza.

~~~~
Dr. Omar tsaye bakin kofa yake bin mahaifiyar tasa da ido dgske itace tazo din harda kula a hannun ta da leda, Dr. Omar ya Bata waje cikin murna sbd yau yaga 'yar fuska yace,

"sannu da zuwa ummah"

Ummah da take ta danne takaicin ta tace,

"yauwa yame jikin?"

"Da sauki Alhamdulillah ai umma ba jimawa zai tashi Insha Allahu zuwa safe zai iya farkawa ko cikin dare"

yyi mgnr cikin zumudi sbd yaga yau umma itace take damuwa Akan ciwon Abba, Saratu tayi yake tace,

"haka akeso ai Kai yanzu ka koma gida tunda magriba ta gabato sai ni na kwana anan"

Omar yace,

"ai umma basai kin wahala ba Zan kwana anan"

Saratu tace,

"haba Maru tun safe kke asibiti fah? Kaje gida ka huta akwai abinci sai kaci idan yaso da safen kazo ka ganshi"

Binta da kallon mmki Omar yyi yaushe Kuma Ummah ta fara damuwa da lamarin sa? Harda cewa ya huta? Oh duniya juyi-juyi,

"Koh Bakaji bane?"

Saratu ta katse Masa tunanin da sauri Dan tasan Omar da shegen wayo zai iya dasa ayar tmby akan Wannan kulawar munafurcin da take Abinda bataso kenan kada ya gano ko akwai Abu a kasa tafiso a sakankance da ita, da sauri yace,

"ah shikenan umma Zan tafi"

yyi mgnr Yana tashi anan ya Isa gaban gadon Abba, shafa fuskar sa yyi sannan yyi Mata sallama ya tafi, fitowar sa harabar hospital din yaga Ashe gari ya hada hadiri sosai Dan har an fara iska, furzar da iskar bakinsa yyi yanajin dadin sassanyar iskar da take kadawa, tunani ne ya fado Masa a Rai Dan haka yyi saurin fita titi Dan tare napep kar ruwa ya tare shi,

Aiko kafin ya samu napep din har ruwa ya zuge da karfin gske, Nan aka fara kwarara ruwa, haka Dr. Omar ya Kama hanyar gefen titin cikin ruwan Yana tafiya da Dan gudu-gudu kamar Yana jogging yanason ruwa sosai, Yana kaunar wasan ruwa tun Yana yaro yake Shiga ruwa idan anayi har kawo girman sa ruwan sama na birge shi, matsalar da ruwan ke sashi shine matukar akace anyi ruwa tofah Babu zaman lpy a katarar sa Dan fadawa yake cikin tsananin sha'awa wacce Sam Bata barinsa yyi bcci, Jin wandon sa zaiyi kurum Yana Harbin iska sbd sandar girman sa dake tsayawa kan kafar ta digirgir.
8/15/20, 8:00 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...🐓*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)

Na
*Nuceeyluv😘*

*Bansan da wanne baki Zan Baku hakuri ba sbd jina shiru da kukayi, Amman dai ku sani ko wanne minutes Nuceeyluv na tare daku bazata kyale ku haka kawai ba Saida dalili, inayin ku irin Totally dinnan😘😘*

8...

Kasa ci gaba da gudun yyi sbd tsananin sha'awar data rike Masa katara, A hankala ya fara takawa Yana Dan cije lips dinsa a hankali cikin wani irin yanayi me wuyar fassarawa, idonsa ne ya fara canja kala daga yanayin fari zuwa ja sbd Abinda yakeji, sannu a hankali ya fara waigen gefen sa sbd yaji an fara tsagaita ruwan da ake, cikin ikon Allah kuwa ya hango wani me napep ya sharo hanya cikin ruwan shima, da sauri ya daga Masa hannu Yana fatan ace ya tsaya, me napep din kamar bazai tsaya ba sai yyi tunanin Kila na kan hanya ne tunda gida ya nufa shiyasa ya tsaya yaji ta bakin sa, Dakyar ya taka gaban napen din Yana cije lips a hankali, me napep yace,

"Ina zuwa mlm?"

Dr. Omar ya bude baki a cikin yanayi na kasala yace,

"gyadi-gyadi wajen women center"

me napep yace,

"Allah ya taimake ka Nima wajen na nufa shigo muje"

Dr. Omar bece komai ba sai Kama napep din da yyi yahau Yana Shiga kuwa ya matse cinyoyin sa hade da takurewa waje daya, me napep din ya kalleshi ta madubi a ransa yace Kila baida lpy Dan haka ya waigo yace,

"sannu kaji"

ya fada Yana tada mashin din, Dr. Omar kala bece masa ba saima cije lips dinsa da yake da Dan karfi sbd Abinda yakeji Yana damunsa, sai mutsu2 yake shi kadai ya rasa inda zai dura kansa, Shidai me napep yyi zaton duk cikin yanayin ciwo ne Dan haka ya Kara sauri Dan ya sauke shi ko zai samu yaje gida da wuri, Kafin wani lkci kuwa harsun Isa unguwar tasu, dakyar Dr. Omar ya fito cikin napep din Yana kokarin zaro kudin biya, me napep yace,

"bar kudin ka Allah ya sauwake"

Wani banzan kallo Dr. Omar ya Masa Yana Mika masa kudin hannun sa sannan ya juya ya tafi cikin takunsa na Isa Kai kace ba wani abun bane ke damunsa,

"Ikon Allah"

me adaidaita ya furta Yana rike haba yabi Omar din da kallo, Jin anata kiraye-kirayen Sallah ya kada adaidaitar sa yabar wajen shima. Dr. Omar cikin sassafar ya Isa cikin lungun unguwar tasu cikin ikon Allah ya Isa gidansu lkcn Ana kokarin Shiga Sallah a masallacin unguwar su, a gurguje yyi Alwala cikin dauriya ya fito daga gida ya wuce masallaci, Ana idarwa kuwa be Bari mutanen unguwar su sun ganshi ba ya wuce gida Dan karma su isheshi da tmby gashi ba dadin jikinsa yakeji ba, Lkcn daya dawo tsaye yaga kanwar sa Sahabatu kofar gida tare da wani saurayi suna Hira, kallon ta yyi kamar zaiyi Mata mgn ya fasa sbd tuno mgnrsu da ummah ta karshe akan sa'idon da yake ma Sahabatu, ransa a mugun bace ya wuce gida yanajin takaicin ace kanwar sa guda baida ikon Yi Mata fada anyi musu iyaka da hakan yanaji Yana kallo saidai ta lalace a layi,

a haka ya karasa karamin dakinsa dake daga can gefe, kayansa ya cire ya Debi ruwa ya iyo wanka, Yana cikin shafe jikinsa da Mai aka kawo musu wuta heater dake dakinsa ya dauko ya debo ruwa a waje ya jona sannan ya Sanya Kaya a jikinsa, Yana zaune Yana latsa wayarsa ruwan daya jona ya tafasa, wasu manyan lemun tsami uku ya yanka sannan ya matse cikin cup, ruwan zafin ya tsiyaya ya dauki Lipton ya jefa a ciki, ba tare da Bata lkci ba ya fara kurbar ruwan Lipton din da zafi2 haka ya dinga Sha ba sassauci har saida yaga karshen kofin kafin ya ajiye, daidai lkcn yaji gumi ya yanko Masa a take ya saki ajiyar zuciya haka zalika yaji abinsa yadan sake kadan, saidai ya Kara wasu minutes din kafin ya Ciro kwalin magani ya balli biyu ya shanye su. Yana Sha kuwa ya kwanta take ya fada duniyar tunanin Rayuwar sa.

*****
Koda Meera ta Isa inda tabar su Anty shafa Bata samesu a gurin ba Dan haka ta fito da baby Nokia dinta ta latsa kiransu, Anty shafa da suke cikin makarantar sai iyayi ake Ana Taku daidai ta zaro wayarta sbd Kiran da ake Mata, ganin Meera ce yasa taja dogon tsaki, Surry ce tace,

"yadai Shafna?"

Anty Shafa ta wani tabe baki daidai sun matso gun wasu samari tace,

"Wannan 'yar aikin tamu Mana sai faman kirana take saikace marokiya"

Surry ta danyi dariya tace,

"toh ki daga mana kikasan me zatace?"

Shafna ta Kara wayar a kunnen ta tana yatsina fuska tace,

"Inajin ki?"

Ameera dake daya bangaren tace,

"nazo ban ganku bane inaso na sanar muku yadda ake ciki ne"

Anty shafa taja tsaki cikin tsawa tace,

"ke Banda ke balama ce yaushe kike tunanin Zaki ganmu a wajen? Ke ki kiyayeni fah? Wlh saina sa Dad ya soke komai kin gane ai"

tayi mgnr tana hura hanci, Ameera tace,

"kiyi hakuri"

Tayi mgnr kamar tayi kuka sbd takaici ita da ubanta an kwace Mata shi Ana ado dashi Alhalin Suma da ubansu, Anty shafa taja tsaki sannan tayi mata kwatancen inda zasu hadu, Ameera ta bi wayarta da kallo cikin bakin ciki tana share guntun kwallar data sirnano Mata, Har kullum bazata gaji da Kai kukanta wajen Allah ba ya kwatar Mata 'yancin ta.

Da kwatance ta Isa gurin nasu suna Nan tsakiyar compound anata iyayi ga mazaje Nan sai harkar su suke, wasu mazan da 'yan matan su wasu iya sune kawai ba Mata gashi Nan dai rayuwa irinta university, zuwan Ameera yyi daidai da wucewar zafafan motocin Sageer Dan ficewa daga makarantar, Afrah ta kalli su shafa da sukabi motocin da kallo suna fadin Wow, Afrah tace,

"toh Wannan shine Wanda nake Baku lbri Sageer Abdullahi Omar me fata kenan"

Da sauri Anty Jamila tace,

"kardai Alhaji Abdullahi Omar Mai fata Wanda ake bada lbri muke ji a kafafen Media?"

Afrah tace,

"Tabbas rikakken me kudin Nan ba,"

anty Jamila tace,

"dama dansa Yana school dinnan?"

Surry ta amshe da fadin,

"gashi Kuma kin gani"

Anty Jamila ta dira tsalle cikin murna tace,

"wayyo Allah Ashe zamu hadu da zafafan maza bamu sani ba wayyo Allah"

Afra tana dariya tace,

"ke Wlh kamar kinsan Yana harka da matan musamman masu kayan Alatu idan Kika zama ta gaban goshin sa yanzu Zaki samu naira"

Anty shafa ta tsoma baki tace,

"kice mu rike wuta mu sake Shiga kanti domin wankan ya fito da kyau"

Afrah tace,

"Kai kunata zuba surutu kamar nace muku shine Dr. Omar din"

Surry dake gefe tace,

"kyalesu dai Wlh yadda kuka gigice dinnan da ace Dr. Omar kuka gani ra'ayil ainun inaga Suma zakuyi"

Anty shafa tace,

"Kai Dan Allah shi Kuma waye ubansa?"
Chapter 11 · 0% Book details