← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 128

Sashe 88

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a kawota. Washe garin ranar data kasance daurin Aure Dr. Omar yasha farar shadda ubansu wacce ta jiku da naira ya fito daga samansa sbd Dr. Sadeeq dake ta kiransa a waya yazo su wuce Dan har lkci ma ya kusa, ya fara saukowa a hankali Yana gyara agogon hannun sa, Ba kowa a parlo maimakon ya wuce sai Kuma ya samu kansa da wucewa dakin Meera, tana zaune gaban madubi Jan baki a hannun ta tana gogawa, kallon bayanta yyi Yana mmkin yadda take da doguwar Suma har kwankwaso sai kace jinin indiyawa, Meera dake zaune ganin beyi mgn ba ta Mike a hankali tana takowa gabansa, Dr. Omar dake tsaye saura kadan wayar dake hannun sa ta Fadi sbd firgicin Shigar da Meera tayi sanye take da bra da pant kadai a jikinta tana Masa catwalks harta Isa gabansa, kusan suman tsaye ne ya sake riskar sa Daidai lkcn data karaso gabansa yaji Tace, "kanada sauran Abinda zaka fada ne? Coz kafin ka dawo zan bar maka gidan" ta karasa mgnr tana matsawa gabansa sosai ta danyi digirgire tana gyara Masa zaman hular kansa, a rude ya riko hannun ta bakinsa na rawa yace, "No Meera ban baki izinin fitar min a gida ba" kallon shi tayi d mmki yadda taga ya rude, shikuma daya fahimci kallon da take Masa yyi saurin kawar da kansa Yana me kallon tsayayyun twins dinta da suka futo ta waje yace, "ba Wai Ina hanaki tafiya bane, Ina kokarin na fahimtar dake yadda mutane zasuyiwa tafiyar taki kallo, a Ranar da ake Kara Miki kishiya ke Kuma kinbar gidan Wannan abin kunyane a gareki" ya karasa mgnr Yana cije lips sbd yadda yaji kafafun sa na rawa gaba1 Shigarta ba karamin tayar Masa da hankali yyi ba, cire hannun sa daga nata tayi tana Dora shi saman kirjin shi daidai Kan nipples dinsa tana shafa wajen kamar me wasa da dinkin babbar rigar sa ta kafe shi da ido tana murmushi a hankali tace, "idan Wannan ne baka da matsala zanji dashi" ta karasa mgnr tana kokarin juyawa Bata Ida juyawar ba kuwa ya jawota jikinsa ta fada bisa faffadan kirjinsa, sauke ajiyar zuciya sukayi dukansu a tare kafin yyi kasa da kansa Yana laluman Dan karamin bakinta, a hankali ya fara tsotse mata su cikin wani irin salo me wuyar fassarawa hannun sa bisa kwankwason ta Yana shafawa shima cikin salo hakan ya jawo tsayuwar da suke Saida ta fara gagarar su, daukar ta yyi cancak ya azata Kan gado Yana kokarin zame babbar rigar sa wayarsa ta Kara ringing a Karo na ba adadi, zaro wayar yyi a zuciye zai kashe yaga Abban Sadeeq ne take hankalin sa ya fara dawowa jikinsa Nan ya tuna da Abinda ke gabansa gaba1 yaso ya manta daurin auren sa da Salma, cikin hanzari ya Mike tsaye Yana gyara hular kansa data Fadi kasa hade da kallon gaban rigar sa daya yamutse, so yyi ya koma daki ya canja kayansa yaga Kiran Sadeeq Yana shigowa hakan yasa kawai ya fasa yyi waje da sauri harya sa kafarsa daya zai fice sai Kuma ya juyo Yana kallon Meera data dafe goshinta har yanzu tana kwance, hadiyar wani zazzafan yawu yyi so yake yace mata kada ta tafi sai Kuma ya kasa fadin Hakan Haka ya wuce Yana Kara waiwayen ta a Haka yabar parlon gaba1, yana zuwa ya tarar da Dr. Sadeeq ne kawai a motar, da sauri ya karasa Yana bude gaban mota yace, "am sorry Sadeeq na Rasa inda na jefa duka links Dina ne shiyasa kaga na dade" kallon sa sosai Dr. Sadeeq yyi sai Kuma yyi murmushi Yana kokarin tada mota, Juyowa Dr. Omar yyi yana kallon sa yace, "meya baka dariya kke murmushi?" Ya Fadi hakan Yana hade fuska sosai Dan karma ya gano sa, tabe baki Yyi Yana girgiza Kai yace, "ban taba zaton links Yana iya xama a kumatu bane sai yau" da sauri Dr. Omar yace, "me kke nufi?" Juyo da mirror din gaban mota Dr. Sadeeq yyi Yana nuna Masa kumatun nasa Nan yaga shatin Jan bakin Meera ya fito dodar abinka da farin mutum, tsam yyi da ransa gaba1 kunya ta kamashi hakan yasa ya juyar da kansa Yana goge wajen da hanki dinsa, Nan ya sake Bata Rai sosai tamkar Wanda aka yiwa lefi, ganin Haka Dr. Sadeeq yasha dariyar sa a ciki shi kadai a Haka suka karasa wajen daurin auren dama su ake jira Dan Abba ma tuni suka wuce da Abban Sadeeq suna zuwa akaci gaba da gabatar da komai, Anan mutane dayawa suka shaida auren Dr. Omar Salees da Amaryar sa Salma Idris akan sadaki 100k Wannan biki ba karamin armashi ya diba ba domin anyi shi ne na kece raini, kawayen Salma irinsu Lubna sai fadanci ake Mata ita kuwa tanaji da kanta sbd tasan tayi musu fintinkau tun daga samun kyakkyawan miji da Kuma kyakkyawan Aljihu, ko yanzun ma an rako Salma gidanta ya rage Lubna ce Bata tafi ba tana kallon Salma Tace, "kawata karya fa ta Kare" dariya Salma tayi sosai tace, "me kike nufi?" 'yar dariyar lubna tayi Tace, "Kema kinsan komai" juya idanun ta Salma tayi Tace, "burina ya Gama cika tunda na zamo matarsa so duk Abubuwan dazai biyo baya banajin shi" girgiza Kai Lubna tayi tana kokarin tashi Tace, "Niko sai nake ganin abin da Kamar wuya yadda mijin Nan naki keda tsare gira" murmushi salma tayi Tace, "ke manta zamu daidaita" yafa gyalen ta lubna tayi Tace, "Toh nikam na wuce" Salma Tace, "da wuri Haka?" Lubna Tace, "bazan Miki karya ba ni Wannan mijin naki kwarjini yake min bazan iya jira ba Nima na ware" dariyace ta kwacewa Salma tana fadin, "dama ke matsoraciya ce" lubna Tace, "eh naji dama ko a bariki kune manya" ta karasa da dariya itama, da sauri Salma Tace, "ke Dan Allah rufamin asiri sai yaji?" Ta karasa mgnr a hankali, Kame bakinta lubna tayi a hankali Tace, "Saida safe" Nan tayi mata sallama ta fice daga dakin. Fitar ta keda wuya Dr. Omar suka shigo gidan shi da Sadeeq daya kawosa dawowar su daga can gidansu kenan sun maida Abba Basu tarar da saratun bama ta tafi nata gantalin inda Allah yaso ma Meera tayi Masa abinci ta zuba Masa a kula hade da ruwan Addu'o'i cike da jarka tana Masa fatan samun sauki lkcn da zasu rabu har hawaye Saida ta zubar Dan tanaji a jikinta Kamar zasu dauki lkci kafin su hadu musamman da take da yakinin washe gari itama zata bar gidan, abin ma yazo Mata a daidai Abba baya Nan Dan Haka Babu amfanin Bata lkcn ta a gidan. Sallama suka yiwa junan su shi da Dr. Sadeeq kafin Sadeeq din ya juya Kan motar sa shima yabar gidan. A hankali ya fara takowa izuwa kofar parlon gidan har ya Kai ga bude kofa, shiru parlon yake haske Kota Ina saidai ba kowa a ciki kayan kallo ma a kashe yake, kallon Ledar hannun sa yyi leda biyune na kaji shi da Amaryar sa da Kuma Meera, dakin Salma na can sama kusa dashi hakan yasa yyi nufin zuwa dakin Meera yakai Mata kafin ya wuce can sama, Fitowar ta a Wanka kenan ya Shiga dakin da sallama, murya can kasan makoshi ta Amsa tana kawar dakai domin Saida taci kukanta sosai kafin tayi Wanka, Dan tabe baki Yyi Yana aje mata Ledar hannun sa Kan mirror inda ta zauna yace, "ga Taki Nan ni na wuce" shiru tayi batace kala ba saima warware towel dinta data farayi tana kokarin shafa Mai, take tsayayyun na fulanin ta suka bayyana Nan tasa hannun ta baya tana kokarin Kama gashin kanta hakan yasa breast dinta suka sake mimmikewa, Dr. Omar dake tsaye yyi azamar kawar da idonsa Yana fadin, "Wai ke ba mgn nake Miki ba?" Batare data kalleshi ba Tace, "kana iya dauka ka hada da naku bana bukata" Juyowa yyi Yana juyo da kujerar da take zaune gaba1 ya tsaida kallon sa Kan goshinta yyi hakan ne domin Samun tsira daga halittar jikinta da take fusgar sa yace, "ke Zaki fadamin Abinda zanyi?" Jawo towel din nata tayi ta daure kirjinta tana kokarin tashi tsaye Tace, "na fada maka ra'ayina ne bana bukata bazanci ba" ta Kare mgnr tana kafe shi da ido fuskar ta a hade, fisgo hannun ta yyi yana zaunar da ita Kan gado dayan hannun sa rike da Ledar daya dauko inda ya aje yace, "Toh sai kinci kazar Nan" yyi mgnr Yana kokarin bude Ledar, tureshi ta farayi zata Mike yyi saurin zama gefen gadon shima ya rikota gaba1 jikinsa still be daina kokarin bude Ledar ba, mutsu2 take tayi tanason kwacewa Dr. Omar ya manneta a jikinsa sosai a nasa tunanin Yanason mata mugunta wajen Yi mata duren dole ya yago tsokar kaza yakai bakinta, kawar da bakinta tayi hade da datse hakoran ta, duk yadda yaso sa mata Naman a baki ki tayi gaba1 ya Bata mata fuska da maiko hannun sa shima ya baci, da hannu daya ya riketa shiyasa ya kasa sa mata a bakin, ganin tana Bata Masa lkci kawai ya maida tsokar Naman bakinsa Yana taunawa a hankali can Kuma yasa hannayen sa duka biyon ya rungumo ta ta baya, Yana tsare ta da ido still Naman na bakinsa yana tauna ganin ya fasa sa mata yasa Meera ta saki ajiyar zuciya cike da masifa ta bude baki zatai mgn taji ya hade nasa bakin da nata, wayyo Allah Meera ji tayi kamar ta fashe Dan haushi gaba1 Naman daya tauna na bakinsa ya juye mata a nata bakin Kamar me hadiyar magani Haka ta hadiye hawaye na zuba a kumatun ta, bayanta ya fara shafawa cikin son mantar da ita ya sake dauko tsokar kazar ya tauna yanzun ma da wayo ya sake zuba mata a baki yanzu Kam daya dauko zaisa a baki rike hannun sa tayi tasa bakinta ta karbi Naman hakan yasa shi zuba mata Ido ba zato yaji shima ta mayar Masa da Abinda yyi mata Naman bakinta a nasa cikin ramuwa, lumshe ido yyi lkcn da Naman ya fada bakinsa ya sake taune shi sosai kafin ya hadiye karar wayarsa ce tasa shi
Chapter 88 · 0% Book details