Sashe 41
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A bangaren Dr. Sadeeq kuwa shi kadai yyi dariya a hankali a ransa yace kananun 'yan iska Dan tunda ya badesu yake hango su ta mirror duk Yana lura dasu yadda suke ta tari kamar Wanda Covid19 tayi musu katutu Dan har wani sarkewa suke, gefe guda kuwa Yana tunanin yyi hakan ne kawai Dan bayason su Anty shafa Susan gidan Dr. Omar gwara a barsu cikin hasashe musamman daya bincika a skul din ya gano sune na hannun Daman Sageer yanzu zai iya yiyuwa zuwan nasu leken Asiri ne, hatta party da shagalin da akayi na murnar korar frnd din nasa an zayyane Masa komai shiyasa shima yaji ya Kara tsanar su sosai, Kuma ma koba haka ba Idan Omar yaga Wannan marasa kunyar a gidan sa Babu mmki su kwashi kashin su a hannu.
A bangaren Ameera kuwa kifa kanta tayi kasa tana me Jan zuciya a hankali, tunanin Ummanta take tun dazu shiyasa gaba1 hankalin ta ya tashi, idan ta tuna ta rabu da alakakai sai taji Sanyi a ranta, Kuma ba karamin farinciki tayi ba da Sadeeq ya Hana su Anty shafa shigowa motar tasan yau datasha Gori, Allah dai ya taimeka Asirin ta a rufe. haka sukaci gaba da tafiya Babu me cewa Dan uwansa komai. Sunyi tafiya me nisa kafin suka iso gidan Dr. Omar, daga bakin gate Dr. Sadeeq yyi parking Yana me daukar wayar sa hade da Danna kiran Dr. Omar, Saida ta kusan tsinkewa Dr. Omar din ya dauka, Sadeeq yace, "ya kana ciki ne?" Dr. Omar yace, "No Ina gida" Sadeeq yace, "gashi har mun iso" Dr. Omar yace, "Toh me Zan Mata? Ka nuna Mata kofar gate din ta Shiga ta jirani bakin kofar parlo Ina zuwa" Dan Jim Dr. Sadeeq yyi yace, "Kamar baka lura da duhu ya fara Yi ba Koh? Dr. Omar yace, "Then What?" Shiru Dr. Sadeeq yyi kafin yace, "Alright" Dan tsaki Dr. Omar yyi ya rigashi yanke wayar ma, bin wayar da kallo Dr. Sadeeq yyi shi duk kunya ta Kama shi yanzu me zaicewa 'yar mutane? Sai kace ba mutum aka auro ba, Toh Amma ya zaiyi? Haka dai ya daure yace, "Hajia Ameera mun iso" dagowa Ameera tayi muryar ta duk ta dashe tace, "Toh" ta Furta hakan tana kokarin bude kofa, anan Dr. Sadeeq ya bude lock din dayasa dazu hakan ya Bata damar fitowa, Da mmki Meera take bin yanayin unguwar da kallo sai ganin maka-makan gate take da dogayen katanga Kai a takaice dai unguwar ba local bace kamar yadda tayi tsammani, Sadeeq ne ya katse Mata tunani da fadin, "kiyi hakuri wani uzuri ya rikeshi a gida Dan Haka ga gate din nan ki Shiga daga ciki yana Nan zuwa Nan da wasu minutes" kallon gate din daya nuna Mata tayi fari ne me ratsin kwalliyar golden, dawo da kallon ta Kan Dr. Sadeeq tayi tace, "Shikenan ba matsala" Girgiza Kai Dr. Sadeeq yyi kafin ya bude motar sa wata bakar leda ya dauko yace, "ga Wannan ki bashi idan yazo" karba Ameera tayi da ladabi kafin tace, "Toh" Saida ya Tabbatar ta Shiga gidan yace, "Bari na jawo Miki kofar asa lock idan yazo akwai key wajensa Saiya bude Kinga dai yanayin unguwar Saida tsaro" ya Furta hakan da tsokana, Dan murmushi Meera tayi batace komai ba ta girgiza Kai, Sadeeq yace, "again kada ki bude kofar duk irin bugawar da akayi sbd Omar Yana da key dinsa" "Insha Allah" Meera ta Amsa masa, Haka tana tsaye bakin gate din taji ya kulle ta ta waje kafin ya juya ya koma cikin motar sa, gaba1 tausayin Ameera ne ya Kama Sadeeq da alama batasan dawar garin ba, fatansa dai kada Allah yasa Dr. Omar ya tsaurara hukuncin nasa sosai Kan 'yar mutane.
Juyawa Ameera tayi tana facing din cikin gidan, dukda lkcn magrib ta matso hakan be hanata karewa yanayin farfajiyar gidan kallo ba, musamman da fararen fitilu suka haska gidan sai yyi kyau kwarai dsgk, Kanta ne ya daure sosai Dan idan Bata manta ba taji su Anty shafa na mgnr Dr. Omar sunce lbri yaje musu Shidin ba kowan kowa bane, Gashi an koreshi a skul, aikin hospital ma baya yi, Kai abin da mmki, Saidai Bata da Wanda zai Bata amsar tambayoyin daya manne Mata a kirji saishi Dr. Omar din, a nutse ta Karasa jikin ginin inda ta hango kofar parlo, Zaton ta ma a bude take Amma ga mmkin ta sai tajita a rufe, "yanzu a Ina zanyi Sallah?" Ta furta hakan a fili tana me dafe goshin ta, Jin Ana Shirin Shiga masallaci yasa ta ajiye 'yar akwatin ta a gefen kofar dake ma baranda ce wajen 'yar Karama malale da tiles hakan yasa ta ajiye hijab dinta a wajen, Zagaye gidan take ko zata ga famfon waje Amma ta Rasa, hankali tane ya fara tashi idan Bata samu ba dame zatayi Alwala? a garin zagayen nata ta hango wani famfo daga can gefe cikin shukar flower, da hanzarin ta ta'isa wajen Tana me fatan ace da ruwan, cikin ikon Allah kuwa tana budewa ruwa ya fara zuba sosai, Meera taji dadin ganin ruwan hakan yasa ta fara Wasa dashi a hannun ta kamar yarinya, ji tayi an sallame a Sallah hakan yasa ta Furta a fili "kasshh ni d zanyi Alwala na tsaya shiririta" ta Furta hakan tana meyin Bismillah Dan fara Alwala, Bayan ta Gama ta dawo gun kayanta, Babu sallaya Dan haka ta cire Dan kwalin ta ta kabbara sallar ta, ta dauki Dan lkci kafin ta idar da sallar, shiru tayi ita kadai tana tunanin Rayuwar ta, Kallon 'yar rakani kashin wayarta tayi tana mmkin meya Hana Omar zuwa har yanzu? Dan ta fara gajiya da zaman wajen Nan musamman da sauro suka fara cizon ta, ga duhu ya Shiga sosai dadinta kawai fararen fitilun gidan ne yasa take ganin haske.
8/15/20, 8:04 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA*
Zaki turo da 200 ta Wannan Account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 Zaki iya turo da katin MTN ta waccar number👆ðŸ»
Adan firgice tace, "ihu kke min Maru?" Dan sassauta fushin nasa yyi Yana Dan huci kadan kafin ya kauda kansa gefe bece komai ba, Hakan yasa Saratu tace, "wata yarinya Dr. Amina ita nakeso ka aura Kuma...." "Dr. Amina?" Ya Furta hakan d mugun mmki Yana kallon Saratu, Saratu tace, "kwarai yarinyar arziki har Nan take zuwa gaishe ni sabanin ita wacce zaka aura din d alama batasan girman surukai ba ko Kuma Kai baka nuna Mata muhimmancin mu a wajen ta ba" Tashi Dr. Omar yyi Yana shafa sumar kansa dayan hannun rike da qugun sa ya kalli Saratu sosai batare da wani shakka ba yace, "bazan Aureta ba" Zaro Ido Saratu tayi tace, "Maru yaushe ka fara zama marar kunya ban sani ba? Da uwarka kke mgn fah?" Cije lips dinsa yyi yanajin bacin Rai a ransa sosai, Darajar furucin uwarsa takeci tun acan baya badan haka ba da tuni ya Dade d rufe babin ta sbd Abubuwan da take Masa ya fara kaishi bango, batare daya kalli inda take ba yace, "ke uwata ce Amma baki taba nuna min soyayyar da mahaifiya ke yiwa yaranta ba, d wayo na dai bansan me ake Kira da dadin uwa ba kullum mugun furuci shine yake fita daga bakin ki a kaina, na tabbata bani da hakkin ki ne shiyasa Allah be jefani cikin lalatacciyar rayuwa ba kamar yadda kullum kike la'anta ta ba, for good 30yrs and above ban taba Miki musu ba, so why not yau Rana daya ni bazanyi Abinda Raina keso ba? Kullum sai anyi directing Dina sai kace karamin yaro?" Ya karasa mgnr Yana me kafeta da ido sosai, ba karamin kaduwa Saratu tayi ba sbd yadda taga tsagwaron bacin Rai sosai Akan fuskar Dr. Omar, ji tayi kamar an kwada Mata guduma a Kanta sbd yadda taji ta koma kamar mutum mutumi, Sauke idanunta tayi da sauri hanjin cikinta na kadawa sosai musamman data ga kamar tsaye take da Alhaji Abdullahi sosai siffofi da kamannin sa suka bayyana a gareshi yyinda a fusge yake yanayi da Hajia Aisha, cikinta ne ya duru ruwa data sake tunowa aikin datayi a kansu, hakan yasa cikin rawar murya tana matso hawayen munafurci tace, "yau wacce irin Rana Zan gani? Wacce irin bakar ranace Wannan? Yau Dan Dana Haifa shi yake musu Dani? Anya Kaine kuwa? Kodai ka fara 'yan zuqe-zuqe da shaye-shayen zamanin Nan ne?" Ta karasa mgnr tana matse hawaye kafin ta juya zuwa dakinta da sauri, lumshe ido Dr. Omar yyi yanajin wani irin zafi a ransa kallon side din Abba yyi sai yaga Abba na murmushi, kansa ne ya daure saidai kawai ya share tunanin kafin ya shige dakinsa shima.