Sashe 14
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dubawa tayi ta dauko hijab dinta red shima duk ya kode gashi dakyar yadan kawo Mata mazaunai sbd kankanta haka dai ta saka Dan Babu yadda ta iya. Files din da suka bar Mata Nan ta tattaro da sauri sbd juyo sautin horn da tayi daga waje tasan har sun Shiga mota kenan.
~~~~
A bangaren mlm sale Kam Sallah yake Yana kwararar da hawayen takaici da bakinciki, wani marurun takaici ne ke sake Kama shi idan ya kalli bangaren Saratu yaga yadda ta baje tana ta bcci hade da minshari sai abin ya sake bashi haushi, a haka har sallar Asuba ta riskeshi a wajen anan yyi sallar sa kansa na masa ciwo, Bayan ya idar ya lallaba dakyar ya koma kan gado ya kwanta tare da goge hawayen fuskar sa shi besan wanne Hali Dr. Omar zai Shiga ba idan ya fahimci Abinda ya same shi yasan yaron zai iya Shiga tashin hankali matuka.
Yana Wannan tunanin bcci barawo ya sace shi.
karfe 8am tayiwa su Dr. Omar a hsptl din lkcn har Saratu ta farka ta shige bandaki ta gyara kanta, tunda ta tashi take dariya lkci zuwa lkci musamman idan ta kalli mlm sale saita tuntsire da dariya Amma tanajin anyi knocking kofa saita maida kanta kalar tausayi, sau biyu dai nurses suna zuwa duba mlm salen, A knocking na uku ne su Dr. Omar suka zo, Saratu na bakin gado ta tashi ta Mike taje ta bude musu kofa ganin su ne yasa ta maida kanta kalar tausayi, Dr. Omar da Dr. Sadeeq suka shigo bakinsu dauke da Sallama Saratu ta matsa gefe tana Amsa musu kamar mutuniyar arziki, a tare suka sake gaisheta har kasa Saratu ta sake amsawa kamar Ba itace me dariyar muguntar Nan ba, Suka tmbyeta ya jikin Abba? Tace,
"toh gashi Nan dai za'ace da sauki"
tayi mgnr muryar ta na rawa, a gigice Dr. Omar yace,
"Ummah kodai tun jiyan Nan be farka ba har kawo yanzu?"
Ummah ta share kwallar karyar data tarar Mata a ido tace,
"Wlh na rasa wanne irin iftila'i ne ya fada kan mlm"
tayi mgnr tana rushewa da kuka,
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"
Dr. Omar da Dr. Sadeeq suka furta a tare cikin sauri suka nufi gadon nashi Dr. Omar ya rike hannun Mlm sale Yana matsawa, kamar kuwa ance ya farka ya bude idonsa Yana binsu da kallo, murna ce ta Kama Dr. Omar yace,
"kin gani ummah ya tashi ai Babu Abinda ya same shi"
yyi mgnr Yana dafa Masa goshi, Saratu tace,
"kaico Maru ba anan gizon ke saka ba ai tun jiya ai ya farka tsakar dare yin duniya nayi Masa mgn ya kasa furta min komai a takaice dai mlm baya iya mgn yanzu"
ta karasa mgnr tana rushewa da kuka, Hankalin su Dr. Omar ne ya sake tashi Dr. Omar ya tallafo Bayan mlm sale Yana kallon sa yace,
"Abba Wai hakane? Dan Allah kayi mgn Abba zaka iya mgn yanzu Koh?"
Yyi mgnr Yana jijjiga shi sai kace karamin yaro duk ya gigice, wasu zafafan hawaye ne suka kwaranyo kan kumatun mlm sale din bin Dr. Omar yyi da kallo ya kasa cewa komai sai girgiza Kai yyi Yana bude baki ha..ha..ha.. Abinda ya iya Yi kenan Yana nuna Saratu da hannu can Kuma ya kakare Yana ta kakarin kaki sbd yadda yaji kamar Ana sake tamke Masa makogwaro, Saratu dake zaune kan gado har zufa ta fara karyo Mata da taga mlm sale na nuna ta Amma data ga ya kakare Yana haki yasa tayi saurin fadin,
"kun gani Koh? Ai na fada muku gashi Yana nuna muku ni cewar duk Abinda na fada gsky ne"
Tayi mgnr tana matse hawaye, Wani salatin Dr. Omar ya jawo ya dire Yana me bin mlm sale da kallo jikinsa sai tsuma yake sbd Shiga tashin hankali, a gurguje likitoci suka fara shigowa dakin sbd tuni Dr. Sadeeq ya musu mgn Yana sanar dasu Abinda ya faru, Dr. Omar tsabar ya Shiga rudani ma kasa tabuka komai yyi a wajen sai binsu da kallo yake kamar mutum mutumi babban tashin hankalin sa ma dayaga mlm sale ya kafe shi da ido Yana zubar da hawaye sai yaga kamar ko raburwa su ce tazo? Amma kuwa da yyi babban rashin masoyin sa na Asali Dan Abba shine kadai ya zame Masa tamkar uwa da uba a duniyar sa.
Yana kallon likitoci nata fama akan Abba karshe allurar bcci akai Masa batare da sun gano ko meye asalin Abinda ke damun Abban ba.
•••••�
Tun daga bakin gate su Anty Jamila suka sa driver ya sauke su badan komai ba saidan suyi tafiya yadda mazan school din zasu ga wankan su, ai kuwa ba lefi duk inda suka wuce sai an kalle su sbd wankan da suka dauka ga turare Kota Ina kamshi ke tashi hakan kuwa yasa tun dazu wasu gayu ke binsu sunyi banza dasu basu kula su ba Ita dai Ameera tana can gefe sbd sunyi Mata gargadin kada ta hada hanya dasu.
"Baabaa yaufa akwai big girls"
wani anace dashi Faisal ya fada Yana kallon Sageer daya rike taba Yana hurawa a hankali tsaye suke tsakiyar compound din skul din fuskar su toshe da glass suna kallon duk wata macen da take wucewa, sukam kamar ma ba karatun ne ya kawo su skul din ba sbd ko wanne bangare zuwa suke new site ko old site na B.U.K duk Wanda ya musu Nan suke yada zango, Dagowa Sageer yyi daidai lkcn Su Anty shafa zasu wuce su Basu San Sageer din a fuska ba sbd jiya a mota suka ga wucewar su Kuma inda yake ciki motar bakin glass ne, Afra da Surry sune suka sanshi a fuska yanzu basa tare Dan shigowar su kenan,
karaf idonsa ya sauka kan figure 8, coca cola shape, sama da kasa zam zam wato Ameera sai tafiya take a slow sbd Bayan su Anty shafa take bi daga nesa dasu kada ta hade dasu ta kashe musu kasuwa kamar yadda sukace, Yanayin yadda take tafiyar Saiya bada wani irin style na daban tamkar me tsoron taka kasa gashi duk wani takun ta sai kayan alatun ta sun Yi wata irin girgiza in a slow motion kamar wacce takeyin hakan da gangan,
"Bur**** uba"
Sageer ya furta Yana zare bakin glass dinsa hade da karewa Ameera kallo sosai, Faisal dake kallon su Anty shafa yace,
"Kai ogah irin Wannan gigicewa kamar baka Saba ganin kalar wa'annan ba?"
Sageer yace,
"Kai dallah me zanyi da wa'ancan wankan kantin abeg kalli can dakyau"
yyi mgnr Yana nuna Ameera, Faisal shima da sauri ya fisge glass dinsa Yana fadin,
"kutm*r uba Dama akwai zafafan dakwalen kaji a skul dinnan?"
Yyi mgnr Yana gwalalo ido, su Anty shafa Basu San wainar da ake toyawa ba sai wani iyayi ake Ana kokarin zaro waya Kirar iPhone 11 Ana latsawa har wani canja taku suke sbd sun iso cikin skul din sosai, daidai lkcn kuwa su Afra suka matso Surry Fadi take,
"Kai 'yan Mata ga mutumin can"
tayi mgnr tana kallon gefen idon ta, Anty Jamila tace,
"Sageer?"
Tayi mgnr kasa2 Afra ta dage Mata gira,
"God!"
Suka furta suna wani irin juyi Ana bankaro kirji kamar suyi tsallen murna, Surry tace,
"gayu da alama fa hakar ku tana dab da cimma ruwa Dan tun kafin ku karaso Naga Sageer ya zare glass"
"ke Dan Allah?"
Anty Jamila ta furta cikin yanayi na iyayi tana fari da ido murna duk ta isheta, Surry tace,
"Tabbas"
suna haka kuwa suka hango daya daga cikin yaran Sageer ya tunkaro inda suke, Still Ameera tana gefen su ta rungume files dinsu a kirji tana jiran su wuce duk jinta take wani iri ta kasa sakewa ita batasan meyasa suka cake a wajen ba.
Dan aikan Sageer kuwa sosai yake matsowa gurin su, su kuwa sai iyayi ake irin na basarwa dinnan, suna jiran ya iso garesu su sai gani sukai ya zarce su, binshi sukai da kallo da disappointed face dinsu Dan ganin inda ya nufa, Mamaki ne ya Kama su da suka ga ya cake gaban Meera data juya baya, Ameera na tsaye tana kallon yadda kowa ke harkokin gabansa sai ji tayi ance,
"Hi baby."
8/15/20, 8:01 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...ðŸ“*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)
Na
*Nuceeyluv😘*
10....
A tsorace Meera ta juyo tana kallon sa, mutumin Yana dage Mata gira irinta tataccun gayun bariki yace,
"haba baby meye abin tsoro Kuma? Kakarki ce ta yanke saka kiyi murna yau kin shigo da kafar dama"
ja da baya Meera tayi tana gwalalo ido cike da mugun tsoro tace,
"waye Kai? Me kke nufi Dani? Ko ance maka neman taimako nake?"
Tayi mgnr bakinta na rawa, dariyar shakiyanci ya sakar Mata Yana matsowa gabanta yace,
"haba Mana baby karki bada Mata Mana ya kamata kiyi farinciki Dan Amsa Kiran oga"
"Ya Subhanallah!
Ameera ta furta tana sake takawa baya sai ji tayi tayi Karo da mutum a Bayan ta ba zato taji an rungumo ta ta baya,
"Wayyo ni Allah na Shiga uku"
Ameera ta furta da iya karfin ta tana kwacewa daga rikon da akai Mata ta baya, SAGEER ne me Wannan rikon cikin salon iskanci yace,
"calm down baby nine fah?"
Meera najin haka jikinta ya fara rawa a mugun tsorace ta samu nasarar cizon sa akan hannun sa daya Dora saman kirjinta Yana kokarin latsawa, Zafin cizon yasa Sageer ya saketa da sauri Yana yarfe hannu, Ai kuwa da mugun sauri ta kwasa a guje batare da tasan inda zatayi ba,
"puhahahah......"
Gaba daya ilahirin mutanen dake wajen suka sa shewa suna dariya harta mutanen Sageer din,
"Village girl"